Romantic Hausa Novels

A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: A_Dalilin_Matar_Uba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 18 of 35

*PAGE 71___72*

"Xeey CE ta fito Dan ganin waye?

Wannan yarinyar da taga PIC dinta enlargement a dakin ta gani, a zuciyarta tace ba shakka Wannan itace *AFRAH* Nan xeey ta tahi da sauri ta rungumeta hade da mata welcome back

Afrah tace thanks Yar'uwatah, Suna shuguwa mummy ta gansu, tace yarana Allah muku albarka, suka amsa" da Ameen

Sannan mummy ta koma ga kallonta kan Afrah tace" haka ake Tafiya bako sanar da mu? Afrah tadan wayince tace mum bansan sa Tafiyar bane, mummy tace" ok amma next time saboda hanya kidinga sanar damu, afrah tace OK mummy
Xeey na gefe tana kallonsu, Afrah CE tace sweet sisto ya kike ya kwana dubu,? Xeey tai smiling tace lafiya lau, nagode sister da kika temake rayuwata, Afrah tace" karki godemun, yiwa Kaine, kaima bakasan wazai temakeka gobe ba, xeey tace Hakane, Allah yasa mudace dukkanku sukace Ameen... Sannan Afrah ta tashi taje ta watsa ruwa taci abinci, tazo wajen xeey sukasha labari sosai!

After issha'i ne suna zaune a pallow suna din snacks suna kallon TV, Sega bro ya shugo, tsalle Afrah tayi taje tai hugging dinshi tanamai oyoyo... Xeey na ganin su a haka ta tino da bro dinta Abba da beloved Isma'il dinta nan danan hankakinta yadan tashi amma tana ta kiran Innalillahi a mind dinta!

"brother ne yace Congrats my lil sisto yana magana yasama waje ya zauna

Tace" thanks BRo wallahi nayi kewarka, yace nima haka, ganin xeey tayi shuru ne yace xeey dinmu, Yau ba magana ko, tace" la bro aa INA jirane Ku gama naga sisto nama maganane, yace ai wannan yau bazata kyaleniba, kinsan graduate da iyayi...lolx duka dakin suka kashe da dariya, Afrah tace ni KO bro yace eh Mana, mummy kam na jinsu tai kamar bata ji abun da suke yiba,

Afrah CE ta dauka waya tai dialing numbern daddyn su ringing daya ya dauka tare da cewa" my daughter kin dawo Tafiya? Ya hanya
Afrah tace Alhamdulillah daddy, na kirane dama na gaisheka, yace" OK nagode kinga xeey ko? Tace" yes daddy, yace to bamu mu gaisa,

Maganar bamu mu gaisan da xeey taji seda ta firgita, ji tai kamar muryan dad dinta..Allah sarki, duka dakin kallonta sukai da alama akwai damuwa tattare da ita Dan haka suka tausaya mata sosai!

Suna cikin hirane Afrah tace" bro gobe zaka kaimu shan ice cream, bro yace to sarkin kwadayi ta dawo, Allah ya kaimu goben sukace Ameen!!

__misalin kerfe 10 kowa ya tafi daki ya kwanta, Xeey da Afrah ne kwance a gado, Afrah tace xeey" Xeey tace Na'am

Afrah tace ki tashi mui wata magana, xeey batai musu ba ta tashi, nan afrah ta fara sa cewa, nasan kome zamui miki bezekai na iyayankiba, Abun da nakeso dake shine, Dan Allah ki kwantar da hankalinki, nasan kinada damuwa, Xeey tace Hakane, Wallahi inajinki a jikina, baccin rashin uwata da Dan Uwa da rabani da dangina wallahi mutun daya nafi damuwa akanshi Shine Isma'il..Afrah tai smiling tace koda naji shine Wanda naga sunanki da nashi a a wata memo ko?

Xeey tai saurin daga kai alamun eh tace Dan Allah INA memo din???

Afrah ta tashi ta bude ward drop ta dakko mata memo din ta mik'a mata, da sauri xeey ta amsa ta fara budewa se hawaye sharkaf a fuskar xeey, Afrah ta bata hakuri, Xeey tace" sister dole nayi kuka ki barni nayi kuka an rabani da masoyi na, Afrah ta tausaya mata sosai taga xeey bata da shirin dai nawa Dan haka ta kyaleta tai baccinta ita, ita Kuma xeey bayan ta gama kuka ta tashi tai alwala tai sallah ta roka Allah, akan Allah ya hada ta da Ismail ko ganinshi tayi......da tinanin shi tai bacci

*Kuci gaba da kasancewa dani*

Ummiey Xeey
[1/3, 8:30 AM] Uβ“‚miey XeeyπŸ‘„: *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’›
*A DALILIN MATAR​​​​*
*UBA​​​​*
*_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’›

```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​```
*​​​​Ummiey_Xeey Abaksonβ€‹πŸ’‹β€‹β€‹β€‹*

*​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​*
_[ɦօʍɛ Φ…Κ„ Φ„Ι›aΔ‹Ι›, Ι¦Φ…ΥΌΦ…ΚŠΚ€ aΥΌΙ– sΚŠΦ„Ι›Κ€ Υ‘Κ€Ι¨tΙ›Κ€'s]_

*​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​*
FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/

```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​```
*​​​​MARIAM TIJJANI ADAMβ€‹πŸ˜β€‹β€‹β€‹*

_Ina Alfahari daku masoyana_ *Umm Ayman, Zainab ibraheem & Souweiba mutan Nijer And Mareeya Aliyu* _Na gode maku da son littafin nan da kuke_ *One LOVEπŸ’•πŸ’•*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.