Romantic Hausa Novels

A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: A_Dalilin_Matar_Uba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 25 of 35

*PAGE 85__86*

Xeey tace" Banda kowa fa! Afrah tace" karki damu zansa ai adding dinki cikin groups harda na NOVELS, Xeey tace" ok nan ta amsa ta bude mata ta bada numbernta akai adding din Xeey...Xeey na shiga taci karo da novels masu dadi nan ta fara karantawa, chan taga am mata message ta PC ta bude, Sallama akayi tare da cewa ni sunana *Real Khady* hope zamu iya zama friends? Xeey tace" Waalaikumus Salam, yeah why not nan suka fara chat kamar dama sunsan juna!
"Xeey tace sister Afrah har nayi frnd daga hawana! Afrah tace" JJC whatsapp da dadi balle ma kayi dace da friends na gari, Xeey tace" tabbas hakane, Allah yasa mu dace! Amin Afrah ta amsa" kowa juyawa yayi yaci gaba da chat dinshi har bacci ya kwashesu.

Bangaren hajiya Sa'adatu kuma alhaji gaba daya ya juya mata baya, ya fara dawowa hayyacinsa saboda karfin addua da duk wani Wanda yasan labarin su yakeyi, dan duniya gaba daya yanzu ya dauka Sa'adatu ta rabashi da y'arshi, dad'in dad'awa Yan aikin gidan da suke shirin tona mata asiri ta koresu suma duk Inda suka zauna se sunce" Allah ya saka wa Xeey, kuma Alhamdulillah addua ba karya bace, duk Wanda ya rik'e addua zaiga haske... Wannan kenan muje zuwa!

*°°°WASHE GARI°°°*
Isma'il ne ya tashi da wuri ya kintsa tsab ya kama hanyar zuwa hospital yazo bada dad'ewa ba musaddiq shima yazo nan suka gaisa sannan suka shiga ward round tare Dan duba marasa lafiya, sungama sannan suka dawo office dinsu suka zauna, nan musaddiq yace" yauwa kace akwai magana ko? Let's talk now! Okay, Isma'il yace" ohh ka share maganar ma kawai mum tace" na hakura, musaddiq yace" ok amma akan meye? Isma'il yace about that girl ne da nake nemanta tun ina school kasan up till now banji labarinta ba!

Musaddiq yai shuru a mind inshi yace" kodai Xeey din da take gidansune, wani mind din yace kai this is impossible Dan kawai itama ta bce bazai zama ita yake nema ba Dan haka musaddiq yace" Oh Allah, Allah kai mana jagora a al'amuranmu, Isma'il yace" Ameen nan suka ci gaba da wani hiran kuma!

Suna zaune aka kawo wata patient (mara lafiya) nan suka tashi da azama aka kaita emergency room suka dubata accident tayi, kan kace meye sunyi Sauri sun mata abun da ya kamata harta sama bacci nan suka kira nurses sukace su zasu tafi gida inda wani matsalan su kira one of them! amma aci gaba da monitoring BP dinta yadan hau su zasu tafi, nurse *Emnoor Ahmad da BK* sukace" insha Allah, mu Isma'il sukai hanyar wajen da yai parking
__Sun fito musaddiq ya bude kofa na car din kenan yace" kai bazan hau bama, Isma'il yace why? Musaddiq yace kullun sedai ka saukeni amma har yanzu ka kasa shuguwa ka gaishe da hajiyarmu! Isma'il yace to malan yi hakuri abun na raina muje to yanzu ko?

Musaddiq yace" kokaifa? Suna tafe suna hirarsu har suka iso bakin gate din su musaddiq, musaddiq sauka yayi yai sauri ya shiga fallow din ya sama Xeey zaune da wata Yar memo a hannunta tana shirin updating status na love word dake cikin memo din, "Musaddiq shi kwata kwata bema lura da me ke hannun Xeey ba, shi dai kawai CE" mata yayi ta shiga daki zaiyi bako! Dan haka ta ajiye memo din samar kujera ta shiga daki abunta, musaddiq ne ya leka dakin mum yace" mum ki fito ga abokina nan yazo! Be jira ta bashi amsa ba yai maza ya fita yai ma Isma'il iso har pallow din,
Suna shuguwa Mum suka iske a pallow din nan suka gaisa itama ta kara ja musu kunne akan su rikewa juna amana banda fada! Isma'il yace insha Allah mum

Dago kan..........! Ku jira next page dan jin ya abun zai kasance I heart you All

Ummieyn kuce
[1/21, 10:34 PM] ©REAL UMMIEY XEEY: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR​​​​*
*UBA​​​​*
*_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛

```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​```
*​​​​Ummiey_Xeey Abakson​💋​​​*

*​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​*
_[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]_

*​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​*
FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/

```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​```
*​​​​MARIAM TIJJANI ADAM*

*Dedicated to Momiyn twince, Maryam Aliyu Ahmad and Nasbash* I love you plenty💋💋💋

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.