A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: A_Dalilin_Matar_Uba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 5 of 35
*PAGE📄35__36*
Bayan ya gama mata fadane xeey ta shiga daki ta fara kuka me tsuma xuciya ha'a ta fada a xuciyarta wai me matan nan take Nema dasune, Abunta ya fara isantaba gaskiya, seda taci kukanta sannan ta shiga bayi ta dauro alwala tazo tai sallahn nafila ta roka Allah, Allah ya sakawa ismail akan sharrin *MATAR UBAnta* da tai mai sannan ta hau gado Tai baccinta,
*WASHE GARI*
tun safiya sa'adatu ta tashi tai aikin da takeyi, Tasama su xeey ruwan wanka suka tashi sukayi, Daddy kam se kokarin Ta yake gani, Har da bata 100k wai tana dawainiya da yaran sosai tana kula da komai Nasu.
Sukam suna tashi sukai abun da zasui, zasu tafi school kenan aka nema driver aka rasa, tace ohh wlhi tamanta ma akwai school ta aikeshine ance za'a kawo mata kaya da safennan dan dama already ta fara business shine ta aikeshi amma suyi hakuri Kuma wallahi Da gangar ta aike driver,
"Alhaji Abdullahi yace oh ba komai ya basu 500 kudin transport sukai musu sallama, Suna fita Abba yace dear xeey akwai magana fa, itama tace tanada magana kuma ba school din da zata dan haka suka wuce gidan *AUNTY MARIAM TIJJANI ADAM* kanwar mummynsu, nan suka tattauna sosai har suka bata labarin komai da komai abun dake faruwa, hakuri ta basu tace dama Haka Wasu *MATAN UBA* suke,
"Abba ne ya kara da cewa anty Mariam kinsan me ya faru jiyane? Tace aa nan ya bata labarin karyan da sa'adatu tayi ma xeey akan ismail,
"aunty mariam tijjani shuru tayi tana Jimamin irin hali na *MATAR UBAnsu* seta tino lokacin da sukazo asibiti da kawarta, amma kamar zatai magana setai shuru kuma, Nan take ta amsa numbern Ismail ta kirashi tace yazo amma bata fadamai suna tare dasu xeey ba..
__Ba ai 30mins ba segashi yazo, kujera ta kawo mai suka zauna a compound din gidan kamar wasu masoya lolz... Ta fara bashi labarin abubuwan dake faruwa game dasu xeey
"ismail yace hmmm Ai ni ba ruwana da ita yanzu, tunda ga abun da aka fara cemun, hakuri dai ta bashi, sannan ta kira su xeey din, yayi mamakin ganinsu da uniform, Tace kagani ma wlhi basu dade da xuwaba yanzu kaga kayi hakuri, kafin na temakesu kai zaka temakesu tunda kunfi Kusa, yace ok badamuwa amma fa sedai musama wajen tattaunawa, badai a layi ba kafin nan gaba ace....basai na fadaba,
"Aunty mariam tijjani tace insha Allah bari dai na baku waje ku zanta dan kunfi kusa, lolx yace,
Abba da Aunty mariam kam Daki suka wuce nan dai xeey tace yayi hakuri sannan taci gaba da bashi labarin abubuwan da suke fuskanta a gida idan dad dinsu benan,
__ Allah sarki ismail yace ok ba komai indai hakane to zan dinga xuwa school dinku during break tunda i was once a student kuma ni nabar school din har yau suna sona, tace yeah hakane,
sannan sukai sallama, Yai tafiyarshi gida amma yana mai tinanin irin wannan halin da *MATAR UBAnsu* zata bullu musu dashi...
Xeey kam bayan tafiyanshi abinci sukaci sosai, Mariam tijjani dai basu hakuri take tayi seda sukaga time din tashi yayi sannan suka tafi Gida bakinsu alaikum. Ba wanda yasan inda sukaje kamar yanda matar ubansu tana musu muganci ba tare da sanin mahaifinsu ba...
Haka dai rayuwarsu ta kasance idan Babansu nanan Hajiya sa'adatu kamar zata cinyesu dan So.. Amma idan benan Hankalinsu a tashe yake dan harda akin masu aiki Su sukeyi ko sun fadawa masoyansu ga halin da suke ciki kowa sedai yace suyi hakuri...
_kuma hakane duk inda akace kayi hakuri to kayi domin zakaci nasara da yardan Allah_
kullun Ismail seyazo wajen xeey a school suyi hira sosai dan yanzu duk aikin da takesha a gida data tino zataga Ismail se xuciyanta yai sanyi dan Tasan zai kwantar mata da hankali da dad'adan kalamanshi da cool voice dinsa......
Time natayi na Tafiyar Ismail Egypt yanzu Saura kwana biyu ya tafi, Gashi wata shakuwa sosai ta kullu tsakanin ismail da xeey dan har tinanin yanda zai fada mata yakeyi....
Lolx..... Ana gobe zai tafi........
*Kuci gaba da biyoni dan jin yanda labarin zai kasance...*
*Ummiey love*
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~â£_💞••💙💓â¤ðŸ’›
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~~â£_💞••💙💓â¤ðŸ’›
```STORY & WRITTEN BY```
*Ummiey_Xeey Abakson*💋
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​*
[ɦօÊÉ› Ö…Ê„ Ö„É›aċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]
*​LIKES AND DROP YOUR COMMENTS​*
FB.. #https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Forum-E-W-F-1922297541423276/
*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_
```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*ðŸ˜
_Somewhere, some1 dreams of your smile & finds your presence in life so worthwhile. So when your lonely, remember its true that some1, somewhere, is thinking of u._ *EMNOOR AHMERD D*💓
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.