A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: A_Dalilin_Matar_Uba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 19 of 35
*PAGE 73___74*
__Da tinanin shi tai bacci, cikin baccin tane tai mafarkin wai gashinan sunyi aure suna rayuwarsu me dadi, tana kitchen ne Isma'il ya shugo yace sweet heart, da sauri ta fito tazo tamai oyoyo yai hugging dinta sannan ya mata kiss, wani dadi taji, Firgigit ta farka daga baccin da take hade da fadin" Innalillahi wa inna Ilaihi rajiun, Lamo a gado tayi tana ayyanawa inama taga Isma'il ya aure da ba karamin soyayya zata gwada mai ba, chan wani bangere kuma na zuciyarta tana cewa" tab yanzu ma halan ya manta dake, just pray for the best, wani tsaki taja mtsww sannan ta gyara kwanciyar ta tai baccin ta...
Washe gari kasancewar Saturday ne, basu suka tashi bacci ba se around 10am, koya ya tashi yai wanka sannan Afrah da xeey suka shiga kitchen Dan daura musu kayan break fast..
Suna cikin aikinne Sega Bro ya shugo yace" INA Afrah kin dawo kenan KO zaki fara barin mutane da yunwa ko, Afrah" tace my chop chop bro wallahi yanzu muka tashi munama kan hada kayan break fast dinne ka shugo yace" OK ayi sauri please yunwa nake ji, Xeey CE ta kyallale da dariya tace Good morning bro! Yace" aww Sist ai da kinbarta ta yi kwana biyu bamuci abincinta ba, Xeey ce tace aikuwa dai INA Dan duba mutane kar tayi ba daidaiba, bata karasa maganar ba kenan mummy ta shugo" gaba daya suka kwashe da dariya, Mummy tace da gaskiyarki Xeey"
Afrah ta Dan zumbura Baki, bro k'ara kwashewa da dariya yayi, ganin tsokanar tanaso tayi yawa mummy tace" Don't mind him je kici gaba da aikinki, sannan tamai gwalo ta shige kitchen..Nan Bro ya gaishe da mummy suka fara hira kuma Dan gane da yanda za'a bullowa wannan lamari na xeey, tanada bukatar ganin yan uwanta!!
Ba'a dau lokaci ba Afrah ta gama hada musu break fast tazo ta dire MASU a gaba nan kowa ya dauka cup ya hada tea, se bread da kwai, kowa ci yake seda suka gama kowa yace *Alhamdulillah*
Bro ne yadauka key zai fita Afrah tace" bro our promise fa?
Bro ne yadan zare ido yace opps am sorry Dazu friend dina ya kirani wai nazo *Hospital* na tayashi aiki yamai yawa! Karki damu go gobene sai muje tunda Sunday ne, Afrah ta langwabe kai tace" uhm hmm shikkenan bro, Allah ya kaika lafiya yace" Ameen, mummy da xeey ma sukai mai fatan alheri yace thanks...
^^^^^^^^^^^
Isma'il ne yana zaune yace wa mummy bari yadan zagaye gari kwana biyu bai fitaba...Hajiya tace okay saika dawo a kula dai kuma karka Dade, Isma'il smiling yayi yanajin son mahaifiyarsa a zuciyarshi yanda take kuka dashi, yace" mum kinsan wani Abu? Tace aa seka fadaYace mum inason matar da zata dinga nuna damuwarta akaina, mummy Dan hade rai tayi Dan idan ta sakemai birkice mata zaiyi akan Xeey, mummy CE tace uhm Allah ya kaimu Alka yasa muna Raye, Yai sauri yace Ameen" Mum bari naje...
Riga da wando ya saka kasancewar Ismail bameson manyan kaya bane SOSAI, Riga blue se wandon jeans se p cap daya saka, kayan sun amsheshi, saboda farine yanada kyau masha Allah...Bike (Mashin) ya dauka sannan ya fita a harabar gidan, fita yayi amma besan inda zaije ba kawai se ya wuce wani park inda ake zuwa hutawa..
Yana shiga pack din waje ya samu ya zauna, ya kishinged e yana kallon sama tinanin xeey ya fara wai yanzu ta ina zasu fara neman tane!!
"Wasu yan manta ne zaune kana ganinsu kasan yayan manyane, Wata cikinsu naji tana magana tace Wow"" Ku kalla guy dinchan kuzo muje mu tayashi hira, se a time din dukansu suka maida kallo wa Ismail Har suna hada Baki sukace" *Wow he's damn cute...*
Kuci gaba da biyoni
Ummiey Xeey
[1/3, 8:30 AM] Uβmiey Xeeyπ: *_ β°°β’β’~β£_πβ’β’ππβ€π
*A DALILIN MATARββββ*
*UBAββββ*
*_ β°°β’β’~~β£_πβ’β’ππβ€π
```ββββββββββββSTORY & WRITTEN BYββββββββββββ```
*ββββUmmiey_Xeey Abaksonβπβββ*
*βββββ»EXCLUSIVE WRITER'S FORUMββββ*
_[Ι¦Φ
ΚΙ Φ
Κ ΦΙaΔΙ, Ι¦Φ
ΥΌΦ
ΚΚ aΥΌΙ sΚΦΙΚ Υ‘ΚΙ¨tΙΚ's]_
*ββLIKES AND DROP YOUR COMMENTsββ*
FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/
```βββββββββSADAUKARWA GA____βββββββββ```
*ββββMARIAM TIJJANI ADAMβπβββ*
~Masu bina in turo maku daga Farko Ta PC, kuyi Hak'uri I can't amma zan bude group duk meso daga farko seta shiga~
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.