Romantic Hausa Novels

A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: A_Dalilin_Matar_Uba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 28 of 35

*PAGE 89__90*

Musaddiq yace" OK Ku dakko folders din mui ward round yau nayi latti, nan sukai abun daya umurcesu! Har ya wuce ya Tina da patient din da take emergency room, dawowa baya yayi nurses din suna biye dashi, Yana shiga da Sallama all eyes on him, wacce bata da Lafiya tana ganinshi taji wani sanyi aranta! Yazo kusa da ita ya gaishe da iyayanta, sannan ya duba bayan Folder dinta yace" _Fatima zahra_ Ya jiki tace" Dr Alhamdulillah nan yai rubuce rubutanshi ya mik'a wa nurses din yace" na kara wasu magunguna sukace" okay sannan suka fita

Da fitanshi Fatima Zahra taji wani sonshi na shiganta toofaa!! Wani lumshe ido tayi a mind dinta tace" na sama mijin aure!
*************************
Hajiyar su musaddiq ne zaune a pallow tace" ina kuke kufa nake jira kuzo mu tafi gaishe da abokin yayanku! Xeey da yake ta tashi da ciwon ciki tace mum ni bazan iya zuwaba! Afrah kuma tace" ok da bazaniba amma muje kawai dan haka suka bar Xeey a gida suka kama hanya se gidan su Isma'il,

Isma'il ne zaune a falo idonshi na kallon TV amma kwata kwata hankalinshi na chan wata duniyar tinanin Xeey, Sallama kawai yaji firgigit ya kallesu yaga hajiyar Isma'il amma Afrah tai mai kama da Xeey kura mata ido yayi kamar zai cinyeta Sega mum dinshi ta fito daga bed room tace" marhaban baki mukayine? Mum musaddiq tace" eh Wallahi, nan suka fara gaisawa Maman Isma'il tace" Sannu se a time din Isma'il ya k'ara kallon Afrah ya gane Ashe ma ba Xeey bane wani tsaki yaja, Ya tashi zai tafi dakinshi kenan mamanshi tace" gaishekafa akazo, Isma'il yace" uhm nagode, sukai mai ya jiki yace da sauk'i haka suka gama hira, har Maman Isma'il najin kunya wai har yanzu batazoba! Mman Afrah" tace bakomai karki damu komai ai se Allah yayi haka dai suka gama hiran suka tafi gida cike da tausayin Isma'il wai duk ya chanza

Around 5pm musaddiq ya tashi daga aiki be wuce gida ba seda yaje yaga Isma'il nan yai magrib, kafin a kira ishai'ne ya dawo gida! Bayan tafiyarshi ne Time din da nurses sukazo ba marasa Lafiya medication! Wata nurse CE Maryam ta shugo dakin Fatima Zahra ta bata magungunan ta na 6pm, har nurse din ta tafi fatima Zahra ta kirata tace" Dan Allah ta temaka mata da number doctor din da yazo dazu! Nurse maryam tace" Kina nufin Wanda ya tafi bada ddewa ba? Fatima tace" eh shi Allah dai yasa beda mata Maryam tace" eh gaskiya kamar bedashi amma plz karkice ni na baki fa! Fatima Zahra tace nop bazan fadaba! Nan take ta bata tace" thanks

Musaddiq ne zaune bayan ya dawo daga gidan su Isma'il yaji phone dinshi na ringing, beyi picking ba, ya sakeji Yana ringing kamar bazai dauka ba kuma ya dauka! Shuru yayi daga dayan bangaren yaji ance" Hello my Dr! Hi musaddiq yace" tare da cewa waye ke magana! Fatima tace" it's me your patient da mukai accident Wanda nakejin tsoron allura? Musaddiq yace" ohh how did you get my number?
Fatima tai smiling tace" number ka ba me wahala bane saboda kana tarayya da mutane!
Musaddiq yace" oh great how are you feeling now? Tace" I'm feeling better Alhamdulillah yace" good nai sukai sallama, shi duk be kawo komai ba a mind dinshi, ita kam suna gamawa kissing phone dinta tayi, tace" Ya Allah kasa ya soni! Tabdijam!

Bangaren Isma'il kuwa tun randa yaga memo dinnan gidan su Musaddiq hankalinshi ba a kwanceba, kuma ya kasa tambayar musaddiq taya akai memo din yazo gidan, mum dinshi ta tambayeshi sedai yace bakomai bejin dadin jikinshine kawai, yau kwananshi 3 rabonshi da office kullun se musaddiq yazo wajenshi, Isma'il duk yabi ya chanza saboda tinanin heart dinshi kadan ya rage ya buga saboda matsanancin tinanin Xeey.

Kwanan su fatima Zarah 5 ta sama sauqi aka sallamesu, iyayanta sun ma Dr musaddiq godiya sosai akan kokarin da yakeyi akanta, yace" bakomai, Fatima tace" in bazaka damuba dan dinga kiranka yace" bakomai!!
Ranar Saturday musaddiq na gidan su Isma'il phone dinshi yai ringing Yana dubawa yaga Fatima Zahra ne, nan suka gaisa shidai Isma'il duk ya kosa ya gama waya ya tambayeshi waye wnnan se kashe murya take' aiko yana gamawa Isma'il yace" aboki ka sama matane kenan? Musaddiq yace" waneni wannan din nan ne fa da muka duba Wanda sukai accident, Isma'il yace ohh kana ciki kenan! Musaddiq yace" waneni kai fa naiwa sha'awarta wlhi, Isma'il yace" nop shawaran Da Dan baka kawqi ka aureta! Musaddiq yace" Allah ko abokina! Isma'il yace sosai nan dai suketa hira har musaddiq ya sake kiran Fatima yace" idan abokinshi yaji sauk'i zasuzo, bata bashi ansaba cikin gida ta wuce ta kwalla ihu tace wow mafarkina ya kusan zama gaskiya............!
Hajiyar suce" tace lafiyarki kuwa fatima?

*Ataikaice!* fatima Yar gidan Alhaji kabeer ne, mahaifinta babba ne yanada kudi sosai cikin garin Kaduna! Su 3 ne a gidansu muhd se mus'ab se ita aura! Fatima farace siririya me kyau tana da ilimin boko da islamiya wannan kenan!

*Washe Gari*
Kasancewar ranar Sunday CE.......!

Ummiey Xeey
[1/21, 10:34 PM] ©REAL UMMIEY XEEY: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR​​​​*
*UBA​​​​*
*_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛

```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​```
*​​​​Ummiey_Xeey Abakson​💋​​​*

*​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​*
_[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]_

*​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​*
FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/

```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​```
*​​​​MARIAM TIJJANI ADAM​*

*BILKISU BK💋* ina tayaki murnar kammala littafinki mai suna *NAKASSASHE MUTUN NE* Jinjina gareki domin kin gwangwaje basira🤙🏼
❣❣❣❣

*Where is Ibrahim Abba Ibrahim* your page is here.. _May God shower his choicest blessings on you. wishing you happiness, good health and a great year ahead._ *HBD dear🎂🎂🎂🎂*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.