Sanadin Caca Book 2 Complete Hausa Novels By Sadi Sakhna
Reading file: SANADIN CACA 2.txt
Chapter 11 of 42
.........
Ahmad (POV)
Tun maganar danaji Sameer ya ambata har yanzu bayan na dawo office din ma na gagara aikata komai,gabaɗaya jin ƙwaƙwalwata nake a dagule.
Duk da cewar maganar tasa batada wani ma'ana zai iya yiyuwa wani yagani mai kamada ni,kuma dama gashi lokacin darene,amma nagagara barin zancen ya subuce a cikin kaina..
Abin ya faru a abuja ne,sannan kumadu a abuja na tashi na tsinci kaina. Kai ina dole sai nayi binciken wannan maganar,idan kuwa da gaske a tsawon wannan lokacin nayi aiki dasu,to ina buƙatar wannan memoryn,domin hakan zai bani sauƙin wajen gano inda suke.
Waya na ɗauka na ƙira Eemran akan maganar.
Bayan kaman minti talatin a zaune suke amma nagagara ce musu komai,suma kuma basuce dani ƙala ba.
Sai can bayan na gama yamutsa gashin kan kafin na É—ago na kallesu.
"Eemran da Neelah akwai wani aiki danake so na baku,please ya shafi aikinmu amma yafi shafar rayuwata,dan haka ban yarda kowa yaji ba harsai na gado ainihin mai yake faruwa tukunna.
"Shekara biyu baya na tashi na ganni a asibitin WUSE dake garinnan,inason ku samomin information na su waye suka kaini asibitin?"
Kallon juna suka farayi da alama tambayar tawa ta basu mamaki,tsawon wanna lokacin dana tashi,banama so a É—ago min zancen nayi rayuwa biyar bansani ba,amma yanzu inaso nagano a ina nake"
"Yallabai amma a baya idan akayi zancen bakaso,meyasa yanzu kuma lokaci É—aya.......?"
Neelah ce tayi tambayar amma bata ƙarisa ba,saboda tansan nagane mai take nufi..
"Buƙatar hakance ta taso,har yanzunma bawai na damu nasani ɗin bane,amma tunda har yaci karo da wannan aikin to vanida zabi. Please ku bincika sosai,inta kama ku nuna musu hotona ma,saboda ba lallaine da sunana nake amfani ba a da ɗin"
"To shikenan zamu iya ƙoƙarinmu akan case ɗin"
"Ogah zakaci abinci ne nayi order dakai"
Saida yayi zancen abinci ma na tuna rabona dashi tun jiya da daddare.
"Sure"
"Eh gaskiya kam gwanda ka dunka cin abinci,aiki ciki bai É—auka bama baya tafiyah daidai"
Cikeda zolaya yayi maganar kafin suka fita a tare,hmmm na koma tsohon aikinnawa wato tunani.
SADI-SAKHNA CEH
09035784150
ku tuntubeni domin biyan kuɗinku ko ƙarin bayani.
*SANADIN CACA*
-BOOK 2 (PAID)
Mallakar *SADI-SAKHNA*
09035784150
Bismillahir-rahmanir-raheem
Ki biya kan ki karantamin na biyu dan Allah. ga number ta nan mai son littafi na É—aya yayi min magana zan bashi shi kyautane.
Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b🤗nd wnn new soap din💣ne,😯 bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan daya maida kudi gida
You can check pic👇for the soap reviews🥰
Soap price:4k
maiso yy mgn
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare
Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki
Small 14k
Babba 16k
Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free
Be part of the glow teamðŸ˜karkubari abaku lbrðŸ‘
*BOOK 2*
...11...
Bayan sati guda.....
Zuwa yanzu nafara daidaita rayuwata a katafaren gidan dana tsinci kaina dayin aiki a cikinsa.
Nasan halayen Æ´an gidan kaff,da kuma yanda zan zauna dasu,musamman ma uban gayyar wato Ahmad.
Duk gidan na kula saleem,Maimuna sai hajiya Mammah sune masu sauƙin hali a gidan,amma Sameer kam wanda ya dawo jiya daga aikin daya tafi,da kuma fatee,hajiyah Maryam da Ubangidannawa dukkansu sha'aninsu babu sauƙi a ciki. Hakan in mutum yashiga shirginsu ma bazai wanye lafiya ba.
A sati É—ayan danayi muna gaisawa sama sama da anty Maimuna,Dr Saleem kuwa mun É—an fara yin mutunci dashi,wani lokacin idan naganshi a lambu yakanmin tambayoyi da suka shafi karatu.
A bangaren Ahmad kuwa har yanzu indai zamu haÉ—u dashi naje masa aiki toh saimunyi sabani,komai mutum yayi laifi ne,tun ina jin É—ari É—ari yanzu babu abinda nakeji idan na yi masa wani abun.
Dan haka shi yanzu bana jinsa indai a yi masa aikine,don gabaÉ—aya nariga nagane lokacin dawowar sa da kuma na fitarsa,mai yake in a sashensa da kuma wa yake yiwa magana a gidan da wanda baya yimusu.
Wanda ya tsayamin a rai kuma nake jin tsoronsa da kuma kaidinsa hajiyah maryam ce..
Bata fiye zama a gidan ba sosai ba,a cewarta tana zuwa wajen aikinta na gidan marayunta,wanda nasan ba haka bane.
Babu abinda yake haÉ—ani da itah daya wuce gaisuwar safe, amma kuma abu É—aya dana kulada itah batada tsangwamawa mutane,ko takuramusu. Hasalima tana É—akin zanshiga gogena saidai ta bani waje nayi na gama.
Batada takurawa,to mai yasa ta tsani Ahmad kuma,kodayake shi É—an mijinta ne,kuma jininsu bai jitu ba.
Sai mai gidan shima dana kula babu soyayya da miji da mata tsakaninsu da itah,sannan babu ruwanta da Mammah kamar ba surukarta ba.
Jiya da daddare na fito yin fitari naga shigowarta wajen shabiyun dare, motoci biyune suka shigo suna haske,ta fito a tata motar a ɗayar kuma wata mata tafito. Magana sukeyi kafin daga baya ta karbi takaru a hannu waccar ɗin,ta shiga motarta ta fita ita kuma tashigo cikin gida. Ƴar wayata rakani kashi na kalla,ƙarfe shabiyu da rabi,. Haka kawai naji ban yarda da takardun ba,dolema sainayi kasada naga menene a ciki. Ai ka gane maƙiyinka ba laifi bane saboda ka kare kanka.
Wanki nakeyi na kayana,amma hankalina akan hanyar fita yake,jira nake hajiyah maryam ta fita nashiga ɗakinnata,dan yau laraba tana cikin ranar da take fita. bincike babu kyau amma wannan yazama wajibi,rayuwar uban ɗana ce a cikin hatsari. Dan haka sai inda ƙarfina ya ƙare.
Ajiye wankin nayi nashiga sashen nata,kaina tsaye na tafi saboda nasan babu wanda zayyi tunanin wani abun zanyi,yin aiki yayimin rana.
Ohh Allah na gode maka É—akinta ba'a rufe yake ba,amma mai yasa ita da take irin wadannan abubuwan zata bar É—akinnta ba'a kulleba.
Anya kuwa babu matsala?.
Tsayawa nayi ina nazartar É—akin kafin na jawo drawer ta tagado,wannan irin drawer ana yawan ajiye abu a cikinsu,Ahmad ma yakan zuba nasa a ciki.
Wayam nagani babu komai a ciki sai wasu kwalabe marasa kyau,duk inda zan duba na duba amma babu komai a cikin.
Gwiwata a sanyaye na fito daga É—akin,cikeda jin haushin rashin samun nasara,jina nake kamar marar amfani,nakasa taimakonsa da komai,duk kuwa yawanci akan idona yake faruwa.
Hoton dayake cikin drawer ne ya faÉ—omin a rai,hoton wata matashiya ce kamar fatee itada wani matashin da kuma jinjiri a hannunta tana dariyah,tsufan hoton mutum zaigani ya gane hajiyah maryam ce a jiki ba fatee ba,to wannan É—in waye,inaga to baban su Fatee ne,kai anya kuwa? Duk da cewar hoton ya daÉ—e amma ba shi bane. "To wayeee"
Na fada a bayyane cikeda mamaki.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.