Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 1 of 31
*SAƘAR MAKAFI*
Page 88
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*.
Murmurshi mai tafe da so Ummi tayi mata haÉ—i da isa gabanta, jawo hannunta tayi ta rungumeta tana É—an shafa kafaÉ—arta tace.
"Ƴata ya gajiyar hanya har kin fito, ai da kinyi baccinki kin huta zuwa 11:00 ki tashi kizo kiyi breakfastâ€. Cikin tsananin kunya murya a saÉ“ule ido na cikowa da hawayen takaici da kunya tace.
"Ummi ina kwanaâ€. Tana jan hannunta suka shiga cikin parlour dan jin muryarta na É—an rawa.
Samira kuwa tana dariya jin daÉ—i tace.
"Aunty jekiyi bacci yau dai ki hutaâ€. Mamanta kuwa murmushi tayi haÉ—i da amsa gaisuwar da Fariyda tayi mata kana taja Samira suka shige kitchen.
Goggo Dada ne tayi saurin isowa tsakiyar parlour tana kallon Ummi dake tsaye gefen Fariyda data zaunar kan kujera, murmushi tayi tana kallon Fariyda ta zauna kujerar dake kusa da ita tana amsa gaisuwar ta.
"Lfy lau Alhamdulillah Fariyda ya gajiyar hanyaâ€. Har lau kanta na Æ™asa ji take kamar Æ™asa ta tsage ta shiga, to me zata ce musu yaushe ta dawo waya dawo da ita meyasa ta dawo, waÉ—annan tamaboyin suka Æ™ara cikata da matsanaciyar kunya.
Ummi ta nufi dinnin area flacks and mugs dake kan Tray ta É—ako kan Centre table ta ajiye tana faÉ—in. "Matso kisha tea ki koma kiyi baccinkiâ€. Kai ta jijjiga a hankali tace. "Alhamdulillah Ummi bari mu shiga kitchenâ€.
Shi kuwa Mahmoud ana idar da salla ya nufo cikin gida, suna shiga parlour yana shigowa corridorn shiyasa bai gansuba, kai tsaye bedroom nasa ya shige har bathroom ya leƙa ganin bata cikine yasa ya fito da sauri ya shiga bedroom dinta nan ma wayam ba alamun ta shiga ɗakinma a parlour ya tsaya yana jujjuya kai, sai kuma ya shaga kitchen ɗin parlour ba ita.
"Ya Salam My Angel guduwa kikayiâ€. Ya Æ™are maganar yana sauÆ™owa downstairs.
Yana buɗe ƙofar parlour Ummin. Salim da Sulaiman na shigowa corridorn, bisa alam tare suke da Abba ya rigasu shigane.
Bayan Mahmoud sukabi ganin yadda ya shiga parlour Ummin da saurin.
Ajiya zuciya mai nauyi ya sauƙe lokacin da idonsa yayi arba da ita, idonshi na kanta ya ƙaraso cikin, kan kujerar dake fuskantarta ya zauna.
Ummi kuwa sallamarsu Salim ta amsa.
Goggo Dada kuwa Mahmoud ta zuba wa ido a fakaice ganin mayataccen kallon da yakeyiwa Fariyda.
Kan 2 seatter Salim da Sulaiman suka zauna, suna gaida su Ummi.
Tana ɗan ƙara yin ƙasa da kanta ta amsa gaisuwar Salim, sai kuma ta ɗan kalli Sulaiman da yake faɗin.
"Madam Barka da safiya ya gajiyar hanya? Duk da dai ma ku ai ba gajiya koâ€. Tana murza yatsun hannunta tace.
"Alhamdulillahâ€. Salim na É—an kallon Mahmoud yace. "Kaje ka wurgar min da mata, ka É—auko taka kun dawo, shi kuma wannan banzan Sulaiman saida nace ya dawo da ita nan, ya wani sauÆ™eta gidan Baba Malam da yake ya rainani kai da ka iya fesa rashin m ai dole yayi maka yadda ka tsaraâ€. Kwaffa Sulaiman yayi yana kallon Hafiz da Huzaifa da suka shigo a tare, sai kuma ya kalli Mahmoud da ya zubawa Fariydan ido murya cike da saÆ™on zuciya yace.
"Farriyyhan baza kije kiyi bacci ki hutabaâ€. Fuska ta haÉ—e tare da tura baki cikin takaici tayi mai hararar Æ™asa-Æ™asa.
Ummi da Goggo Dada ne suka maida hankali su kan Sulaiman dake faÉ—in.
"Ummi dan Allah kuyiwa Mahmoud magna yasa a saki Sa'ad da Faisal, wlh ba yadda banyi dashiba tun a Taraba, ni da yace min ta Abuja zai wuce wlh nayi zaton dan su zaije can yasa a rufe case É—in a sakesu, she shi zuwa yayi ya Æ™ara cewa a riÆ™esu iyayensu sun sani a gaba ni Mom Sa'ad tafi bani tausayi wlhâ€. Ido Ummi ta zuba mishi ganin yayi kici-kici da fuska yana kallon Sulaiman. Ummi tace.
"Mahmoud kasa asekesu ko dan iyayensu bare ma koma mene sukayi maka kaine ka basu dama kuma yanzu baka da hujjar sawa a tsaresu in bama dan Æ™asar ba aiki ake da gsky ba kwai aljuhune ke aiki da wa kasani waya sanka ai ba yadda za'ayi a rikesuâ€. Murya a cushe yace.
"Wlh Ummi kan hujja aka riÆ™esu neman matar aure ai hujjace mai Æ™arfi, dan haka gwara a banbance musu matan da ya kamata suna nema a barsu kawai Ummiâ€.
Salim yace.
"Ai kuwa dole kasa a sakesu dan ko yanzu sun horu zakuma su kiyaye gabaâ€. Cikin kafiya yace.
"Hmmm to ai dama ba tabbata zasuyi a can ba kam amman dole suyi zaman gidan kasoâ€.
Ido Ummi ta zuba mishi ba tare da tace komai ba, hakama Goggo Dada dan sun san shi da kafiya tunda yace haka ko ya za'ayi sai ya turasu gidan kaso, kwaffa Ummi tayi tana miƙawa Fariyda tea data haɗa mata.
Kusan duk ido suka zuba mata jin tana faÉ—in.
"Dan Allah Appiy kasa a sakesu, ni wlh ba wanda nake waya dashi a cikinsu, dama can kasan number Yah Amin nake basu, ko sun kirama da kai suke magna, ko ka bani waya ma ni kashewa nakeyi, Please dan girman kasa a sakesu wlh Mom Sa'ad zata iya shiga mawuyacin hali sanadin hakanâ€. Ta Æ™are maganar cikin sanyi da karya wuya ido na tsatsfo hawaye, da sauri ya fara jujjuya mata kai sai kuma ya taso ya dawo kan hannun kujerar da take zaune ya zauna a hankali yace. "Karkiyi kuka, in dai kina son in sakesu za'ansa a sakesu, sai dai in kika bari hawayenki ya zubo wlh banzan sakesu baâ€. Da sauri ta fara jujjuya idonta tana maida hawayen dake son zubo mata tana faÉ—in.
"Ka gani ko basu zuboba dan Allah a sakesu, Please ko don iyayensuâ€.
Ido da baki Ummi da Goggo Dada suka saki suna kallonsa cike da mmki Sulaiman kuwa kai kawai ya sunkuyar don shi dama ganinta a wurin yasa yayi magna dan ya fahimci tabbas zatan iya tamlnkwarashi tasa yayi abinda sukeso.
Salim kuwa kamar soko haka ya zama, dan kallon Mahmoud da yake yi, shi kuwa Mahmoud wayarsa ya zaro ya ɗanyi yan danne-dannensa sai kuma ya ƙara a kunne mgnar 2 minute yayi ya katse kiran, ɗan sunkuyowa yayi yana kallon fuskar tace.
"An gama yanzu da safen nan za'a bada belinsuâ€.
Numfashi mai sanyi taja ta fesar tana ɗan ƙara matsawa.
"Kinyi farin ciki na miki abinda kikeso ko?â€. Ya Æ™are maganar yana miÆ™a hannunsa zai tallabo haÉ“arta, da sauri ta miÆ™e tsaye cike da kunya ta nufi kitchen tana faÉ—in.
"Eh ngdâ€. Dogon numfashi Ummi ta sauÆ™e cike da tarin al'ajabi ta dawo da kallnta kan Goggo Dada da itama Mahmoud takewa kallon madubi, yau Mahmoud ne ake bawa umarni yanabi, kuma umarninma Fariyda ce mai faÉ—in yayi kuma yayi ba musu, abinda sun san da dane duk nacin da za'ayi bazai sauyaba sai dai ma ya Æ™ara fusatane ya Æ™ara tsanar su Sa'ad din, mutum da bai iya karÉ“ar umarniba yau ya zama makaho Fariyda ta masa jagora tasa ya isa ya zauna inda takeso.
“Uhmmmmmmâ€. Suka ja ajiyan zuciya a tare.
Sulaiman ne ya kalli Salim dake cewa Mahmoud. "Ikon Allah wai dan Allah kaine ko dai wani Mahmoud É—in ne, ko dai zuciyar Yah Amin ne aka sako makaâ€. Fuska ya tsuke haÉ—e da zama inda ta tashi.
Ummi kuwa parlour Abba ta nufa tana jinnina lamarin da ya sata kasa cewa komai.
Goggo Dada tace.
"Hafiz zo ga tea kasha naga kana ta duba teaâ€. Tayi tambayar tana miÆ™a masa mug É—in da Ummi ta haÉ—awa Fariyda tea.
Ummi ta leƙo tana faɗin.
"Dada Sulaiman Salim ku shigo Abba na jiranku kuzo kusha teaâ€. Kusan duk a tare suke miÆ™e tsaye suka nufi parlour Abba.
Saida suka shiga suka zazauna ne Abbana ya amsa gaisuwarsu haÉ—e da kallon Goggo Dada yace.
"Ina Mahmoud É—in yake?â€. Tana gyara zamanta tace.
"Yana zuwaâ€. Kai ya jinnina yana kallon Ummi data fara haÉ—a musu tea.
Shi kuwa Mahmoud suna shiga parlour Abba, ya juya ya nufi Kitchen.
A baƙin ƙofar shiga ya haɗu da Samira riƙe da plate da zazzafan jolof ɗin Pasta tana faɗin.
"Hafiz gashiâ€. Sai kuma tayi saurin matsawa cikin girmamawa tace.
"Uncle ina kwanaâ€. Yana shiga yace. "Lfyâ€. Da sauri ta fita. Sai kuma ya É—an kalli Maman Samira da ke soya dankali tana É—an murmushi tace.
"Appiyn Zaid Barka da safiya ashe kun dawoâ€. Fuska ba yabo ba fallasa yace.
"Barka daiâ€. Ya Æ™are maganar yana matsowa kusa da Fariyda dake rufe flacks.
Hannunsa yasa ya É—an kamo hannunta tare da É—an jawota kusa dashi.
Da sauri ta juyo dan bata taɓa zaton zai taɓata a gaban Maman Samira ba. Ita kuwa Maman Samira ganin haka ne yasa, da sauri ta ƙarasa kwashe dangalin da ya soyun ta ɗebo wani tajuye tasa cikin kasko ta juya da sauri ta fita tana faɗin.
"Bari inje in gyarawa Ummi É—akiâ€.
Duk su biyu ba wanda yace komai numfashi ta sauke jin ya sake ta ya nufi hanyar fita kitchen ɗin, sai kuma ta ɗan fidda ido ganin ya maida ƙofar kitchen ɗin ya rufe tare da murza key ɗin.
Juyowa yayi yana kallonta kamar yadda itama shiÉ—in take kallo a hankali yace.
"Guduna kikeyi ko?â€. Rai a É“ace tace.
"Bana so dan Allah ni ka buÉ—e Æ™ofar, na samu su Ummi sun koma parlour Abba wlh ni gidanmu zan tafiâ€. Hannunsa ya miÆ™a zai Jawota da sauri ta zille ta nufi bakin Æ™ofar fita tana faÉ—in.
“Bana soâ€. Da sauri ya kamo hannunta ya jawo ta jikinsa yayi da Æ™arfi ya manna bayanta da kirjinsa, numfashi ya É—an fesar cikin sanyi yace.
“Please my Angel kada kiyi min wannan horon, in kin tafi da wa zan zauna ta yaya zan rayu babu ke a kusa dani, Please my princess kiyi haÆ™uri, kimin abinda nakeso kamar yadda nayi miki abinda kikeso kiji tausayina mana, ina buÆ™atar ki kusa dani ina son jin É—umin jikinki a jikina, Please dan Allah karkice zaki tafi tunda har su Ummi sun ganki kuma basu ce komaiba sunyi farin ciki da dawowarki, kin sani duk family na suna sonkiâ€. Tana tureshi tare da janye jikinta daga nashi ido cike da hawaye tace.
"Ni bana son hakan kuma bazan zaunaba gidanmu zan koma ai ina da iyaye ta yaya zaka medani kamar mai zaman kanta, kayi ta kunyatani in cewa Mamy na me tun É—azu take kirana na kasa É—auka dan bansan me zan ce mataba ince mata ina ina kuma me ya dawo daniâ€. Juyowa gabanta yayi manyan idanunsa ya zuba mata cikin nata murya cike da iyakar gaskiyarsa yace.
"Ni zanje in gayawa Malam da Mamy mun shirya kuma daba babu saki a tsakaninmu, zan gaya musu ina sonki ina son zama dake dan duniyar bazatayi daÉ—i ba in babu ke a kusa daniâ€. Ya Æ™are maganar idansa na cika da Æ™walla.
Sai kuma kawai ya tallabo kanta da hannunsa duka biyu ya haÉ—e bakinsu wuri É—aya.
A can parlour Abba kuma har sun fara shan tea É—in ne Abba ya kalli Ummi yace. "Shi bakice ina kiransa baneâ€. Tana kallon Huzaifa tace.
"Kai je kace Uncle Mahmoud yazoâ€. Da sauri ya mike ya fita da tea and bread a hannunsa, a parlour ya samu Samira na gyaran parlour.
"Samira Our Uncle ya fitaneâ€. Kai ta jujjuya ba tare da tace komai ba.
Yana É—an Sipping tea É—in ya da fito dashi a hannunsa da bread da ya labtawa blue band yana kallonta yace.
"Ina miki magna Abba ne ya aikeniâ€. Jin wanda ya aikeshi ne yasa ta cewa.
"Yana Kitchenâ€.
Bai kuma ce mata komai ba ya nufi kitchen ɗin jin ƙofar a rufe ne yasa ya fara Knocking.
Cikin tsuma yake kissing É—inta kamar zai haÉ—iye tongue nata, hannunsa É—aya yasa ya zuge zip É—in rigarta, cikin kuka da magiyar da takeyi masa ta jiyo muryar Huzaifa dake faÉ—in. "Our Uncle Abba na kirankaâ€. Da iyakar Æ™arfi duk ta haÉ—a ta tureshi haÉ—e da janye kanta ta juya masa baya tana kiciniyar jan rigarta da sauri ya matsota hannunshi ya cusa cikin rigar m'nata kan Æ™irjinta ya kifesu haÉ—e da jan numfashi mai cike da muradinta.
“Washh Allah naâ€. Ta faÉ—a murya da jiki na rawa, rumtse idonta tayi saboda jin wani irin mayataccen numfarfashi da yake ja mata cikin kunnenta yana murza caɓɓullenta murzawa mafi Æ™ololuwar isar da saÆ™o da dukan zuciya da kashe jiki, da É—an rogowar Æ™arfi ta juyo ido na zubda wahaye, a hankali ta É—an saki Æ™ara jin ya manna bakimshi kan kirjinta da yayi nasarar yin Æ™asa da rigarta, sassayan numfashi ya ja haÉ—i da sakeshi a hankali jin ta zame ta yi Æ™asanta durÆ™usa kan guiwowinta, cikin rawan jiki ya janye jallabiyarsa sama, yana mai Æ™ara matsota murya na cushewa yace mata.
"Please my Angel help me with s...†da sauri ta rumtse idonta dan yadda ya manna mata pp kana lips ɗinta. Anan wajen cikin parlour kuwa
Huzaifa na juyowa Goggo Dada na isowa bakin ƙofar sabida ƙaurin ƙonewar dankalin da Maman Samira tasa kafin ta fita, duk ƙaurin ya cika gida ga hayaƙi.
Da ƙarfi ta fara Knocking tana kallon Samira dake bata amsa.
"Eh Aunty Fariyda da Uncle suna cikiâ€.
Bugun da takeyi haɗi da kiran sunansa da kuma hayaƙin daya cika kitchen da ƙaurin mai, da janye kanta da tayi haɗi da miƙewa tsaye tana jan e garsa ta rufe masa jikinsa haɗi da ɗan sassayan kukanta da magiyarta yasashi fara dawowa hayyacinsa, jiki na rawa ya sake ta ya koma bayanta ya ja mata zip ɗin rigar, jallabiyarsa ya ɗan buɗa ya haɗe da ɗan dagawa dan tuni Papi ɗinsa ya fito patrol gyara robar boxes ɗinsa yayi yana mai yin ƙasa da kanshi jiki na tsuma ya.
Buɗe ƙofar yana ƙara yin ƙasa da kanshi ya wuce Goggo Dada da taja da baya tana faɗin.........
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.