Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 8 of 31
By
*GARKUWAR MARUBUUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 95
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
A hankali ta girgiza kai cikin kasala ta É—ago wayarsa dake gefenta Æ™arfe 1:57 Am cikin sanyi tace. "Zai bari 4:00 Am nayi zaiyi sauki. Appiy biyu saurafa, ka rakani cikin gida kazo ka tafiâ€.
Yana gyara zaman boxes É—insa yace.
"Muje in rakaki cikin gidanâ€. Ya Æ™are maganar yana fita mota, haÉ—e da miÆ™o mata hannu, cikin kasala ta fito tana gyara hulan kanta, a hankali ya maida marfin motar ya rufe, sai kuma yayi saurin tallabota dan ganin tayi suuuh zata faÉ—i.
"Babe ya dai muje asbiti kawaiâ€. Tana manna kanta a Æ™irjinsa tace. "Ba komai fa kawai dai bani da Æ™arfine Æ™afafuna duk rawa sukeyi min bazan iya tafiya ba yunwa nakejiâ€. Da sauri ya sunkuyo haÉ—i da É—agata caÉ—ak ya tallabeta a Æ™irjinsa saman kan gaban motar ya ajiyeta haÉ—e da matsota sosai ya tsaya gabanta hannunsa ya É—aura kan cinyoyinta a hankali yace.
"Kin daÉ—e ba motsine shiyasa yau da nasa kika motsa sawu suce bazasu iyabaâ€.ya Æ™are maganar yana mata massaging cinyoyinta a hankali a hankali cikin iyawa. Ido ta lamshe tana É—an shafa kanshi
a hankali tace. "Ni ban taÉ“a yi bamaâ€. Yana kife kanshi kan cikinta murya a sake yace. "Yau dai kin fara aiâ€. Ya Æ™are maganar yana cusa kansa a Æ™irjinta.
Ƙarfe uku dai-dai Malam ya tashi kamar yadda ya saba tashi uku bathroom ya wuce ya ɗaura al'wala yana fitowa ya sa farar jallabiya haɗi da fesa sassayan turarensa da yake sawa in zaiyi ibadarsa kan dardumarsa dake shimfiɗe a ɗan corridor inda yake salla wanda window wurin ke ta hanyar waje.
A hankali ya gyara tsayuwarsa yana mai ƙoƙarin kabbartawa sai kuma ya ɗan tsaya dan jin alamun takun mutum time ya duba a wayarsa.
Ƙarfe uku harda kwata haka yasa a hankali ya ɗan daga labulen window da glass ɗinsa ke ɗan buɗe baiyi kirib ba, ido ya zuba musu cike da mmkin kenan har yanzu suna waje dama Mahmoud bai tafi ba har yanzu yau a nan suka kwana kenan ya jerowa kansa tambayoyi yana mai kallon yadda Mahmoud ɗin ke rungume da ita a jikinsa tamkar yar tsana ya rungume haka yake tafiya ita kuma hannunta duka na saƙale da wuyansa a hankali ya saki labulen dan ganin sun kusa isowa jikin window da alama cikin gida zai maida ita sun iso dai-dai window yaji Mahmoud na faɗin.
"Babe bana son tafiya in barki anan Please mu tafi tare ina sonki kusa dani dan Allah mu tafi da safe kicewa Abba ina sonki kina sonaâ€. A hankali tace.
"Atieyah nidai ba ruwana. Kai dai ka gayawa Malam da Abbaâ€. Numfashi mai nauyi Malam ya sauÆ™e haÉ—i da kabbartawa.
Bayan shigarsu da kamar 25 minutes yaji fitowarsa, jim kaɗan da wucewarsa ya hango haske mota dal ya cika harabar gidan in one second kuma yaga an kashe hasken sai kuma yaji dirin tashin mota, ƙasa-ƙasa ya fara jiyo Muryar Idi da idonsa ke cike da bacci shiyasa baima gane motar waye bane a zatonsa Nasir ne dan wani lokacin yana barin motarsa anan kuma in an nemeshi a hospital ko ƙarfe nawa ne Sadiq na ɗaukar motar ya kai minshi, hakan yasa bai wani ɓata lokacinba ya buɗe masa gate ya na faɗin.
"Dr Allah ya bada ladan likitoci kuna fama aiki a tsakiyar daren nan ai sai mai karfin imani zai bar iyalinsa a sanyin nan ya fitaâ€. Ya Æ™are maganar yana maida gate É—in ya rufe.
Ƙarfe huɗu dai-dai yayi parking a harabar gidan nasu, yana kallon Sulaiman da ya kira a waya yazo ya buɗe masa gate ɗin ya sauƙo yana yin miƙa haɗe da shafa mararsa yana mai sauƙe numfashi cike da salama da jin daɗi.
Abba kuwa da motsin buɗe gata ɗin ya sashi leƙawa yayi masifar kaɗuwa ganin Mahmoud ne ya shigo gidan kuma da motarsa.
"Innalillahi to ina yaje ya kwana, me yake aikatawa a inda yaje ya kwanan karfe huÉ—u na asuba ya dawoâ€. Sai kuma ya É—an buÉ—e window a hankali muryar Sulaiman yaji yana faÉ—in.
"Kai ina kaje da motar Abba kuma, tun Æ™arfe goma daka fita baka dawoba sai yanzu ina kaje me kajeyi a canâ€.
Harara ya watsa masa haÉ—i da É—an jan tsaki a hankali yace. "Eh ai yanzu sai ka tafi masallaci ko gidan Radio kaje ka shelantawa duniya tun goma na dare na fita sai yanzu huÉ—u na asuba na dawo, da Allah wuce kaje kayi al'wala kazo mu tafi masallaci Ni ban san yaushe ka dawo kamar Salim baâ€.
Baki Sulaiman ya sake yana kallonshi jin yadda ya sauke ajiyan zuciya da faÉ—in.
“Ka dai san ina da mata ai? kuma ina da damar zuwa inda take tunda Allah bai haramta mana junaba itaba, dan an raba mana muhalli ai ba'a raba aurenmu da zuÆ™atanmu ba, tana buÆ™atata kusa da ita ina son jin É—umin jikinta an hanani, an sani dole nabi dare kamar É“arawo naje ga mallakina kuma ba zunubi sai ladan da muka samuâ€. Ya Æ™are maganar yana wuce cikin part É—in da dama shine karshen fita dan haka Æ™ofar a buÉ—e take. Wani irin kallo Abba ya bishi dashi cikin tsuÆ™e fuska da tsananin takaici, sai kuma ya juyo kan Sulaiman da yake tsaye kamar an dasashi, tunda Mahmoud É—in ya fara jero jawabansa ko Æ™ala bai iya cewaba sai baki da ido daya sake yana kallonsa tamkar ya samu majigi har saida ya É“acewa ganinsa ne, yaja numfashi mai nauyi a fili yace.
"Hmmm Abba ma dai abinda yayi bai daceba gashi ya sashi zuwa gidan surkai a sace kamar ɓarawo sai kace ba mallakinsa bace ai wannan da ɗaukar alhaƙi ma itama tana son mijinta shima yana son matarsa sai an sasu yin abin kunya a gidan surkai. Kwaffa Abba yayi yana yiwa Sulaiman ɗin kallon fusata.
Shi kuwa Mahmoud bathroom ya wuce yayi wanka kana ya fito ya zura wata jallabiyar da gajeren wondo turare ya fesa ya fara nafila kan akayi assalatu suka tafi masallaci.
Ƙarfe takwas dai-dai yana ɗan rutsune gefen Abba cikin hikima ya ajiye masa car key ɗinsa gefen ƙasan Centre table nashi, a ya miƙewa haɗi da ce musu ya tafi office cikin sauri ya tsaya ba tare da ya ɗago kansaba jin Abba na faɗin.
"Ina kajeâ€. A hankali yace.
"Office zan tafi†ya ƙare maganar yana mai ɗan kauda kansa gefe yana kallon Sulaiman daya zuba masa ido kamar ya samu madubi. Abba Yana ƙara tsuƙe fuska yace.
"Ina kaje nace ba inda zaka jebaâ€. Da sauri yace.
"Ba inda najeâ€. Hmmm Abba yace haÉ—e da nuna masa hanyar fita, fuska ya tsuke haÉ—e da harara Sulaiman kana ya juya ya fita yana shafa mararsa.
Da ido Abba ya rakashi yana jinjina kai. Ummi da Goggo Dada kuwa Abban suka zubawa idon.
A hankali yake driving yana maƙale da waya a kafadarsa yace.
"Babe ya jikin da sauÆ™i ko inzo muje asbitin ne?â€.
Cikin yin ƙasa da murya gudun kar a jita tace.
"Appiy da sauÆ™i ka koma lfyâ€. Cikin sauÆ™e numfashi haÉ—e da shafa sajensa Yace.
"Alhamdulillah amman ba daÉ—i gidan, tun asuba nake kira baki É—agabaâ€. Tana kallon Æ™ofar shigowa tace. "To ba kai baneâ€. Numfashi mai nauyi ya sauÆ™e a hankali yace. "Nine kuma me nayi my happiness gaya min me nayiâ€. Cikin narkekkiyar muryar tace. "Ba kai bane ka hanani baccin dare sai da nayi salla ne na kwanta ina bacci lokacin da ka kiraâ€.
“Hyyhhhhhâ€. Yaja wani irin makirin numfashi cikin jin wani sabon shauÆ™i ya rumtse manyan idanunsa kana ya buÉ—esu a hankali ya É—an buÉ—a lips É—inshi Iska ya É—an hura mata a hankali yace. "Afwan my Angel na gajiyar da ke ko, Allah ya miki al'barka ya Æ™ara miki juriyar É—aukar nauyin hidimata, kinci abinciâ€. Cikin sanyi tace. "A'aâ€. Cike da kulawa yace.
“Meyasa? Please Babe dan Allah ki kular min da kanki me kikeson ci Aunty Amina zatayi miki, insa Hafiz ya kawo mikiâ€. Murya a narke tace.
"Nasha Admiral ai, yanzuma zanje in Æ™ara shaâ€. Cikin kulawa yace.
“Ok Hafiz zai kawo miki, sai kuma me kikeson ciâ€. Da sauri ta katse kiran jin Mamy na kiranta a hankali ta fito parlour kanta a sunkuye tace.
“Mamy ina kwanaâ€. Ta faÉ—a tana Æ™ara yin Æ™asa da kanta cikin tsananin jin kunya. Jin Mamy bata masa bane yasa Saddiqa dake ajiye tray da wormas na breakfast É—insu ma É—an É—ago kanta ta kalli Mamy.
Jinnina kai Mamy tayi haÉ—i da cewa.
"Me kikeyi a É—akin da bazaki fito kije ki gaida Malam ba, ga yara kin barwa Saddiqa su ga aiki ta gama karin ki fito ku karya ma kinÆ™iâ€. Cikin sanyi da shayi da tsoron Mamy da raunin da kunya ta Æ™ara tsananta su tace.
"Mamy kiyi haÆ™uri, naje parlour dana idar da salla na samu bai dawo masallaci ba, dana dawo kuma jiri nakeji shiyasa na kwanta ban sanma bacci ya É—aukeni baâ€.
Saddaqa da har yanzu Mamy take kallo ne tace.
“To ai ko yunwama zata saki jin jiri, na rasa meyasa bakya son cin abinciâ€.
Mamy na zama tace.
“To yanzu ya tashi sai kije ki gaida shiâ€. Tana Æ™ara dafe kujerar da Saddiqa ke zaune tace.
"Mamy jiri nake ji kamar zan faÉ—i faâ€. Tayi Æ™aryar cike da masifeffiyar kunya da gudun haÉ—a ido da Malam dan haka nan take jin kamar sunji duk raÆ™i da sambatun da Mahmoud ya rinÆ™ayi.
Ido Mamy ta zuba mata a ranta tace.
"Hmmm ai dole kiji jiriâ€. A fili kuwa fuska a haÉ—e tace. "Ai dole kiji jiri Taho ki zauna kuci abinciâ€.
A hankali ta zagayo ta zauna tana É—an kallon abincin da Saddiqa ta fara zuba musu. A hankali tace.
"Aunty Saddiqa sa kaÉ—an ni bazan ciba, Admiral zan sha ya isheniâ€. Mamy na kallon fuskarta da taÆ™i É—agowa su haÉ—a ido, kwaffa tayi ta miÆ™e Admiral É—in ta É—auko gora biyu, sai kuma ta juya ta nufi kitchen.
“Fariyda baki da lfy fa ko dai zamu je asibiti Yah Nasir ya dubaki, kinga yadda kikayi wani fiyau dake duk da ba wai ramewa kikayi ba, duk kin takura kanki kin sawa ranki damuwa ki fito ki gayawa su Abba kina son mijinki yana sonki a barku ku rayu cikin aminciâ€. Da sauri tace.
"Ni nace miki ina sonshi ne me ruwana dashi ni ba abinda ke damunaâ€. Isowar Mamy ne yasa sukayi shiru, mug É—in da Mamy ke miÆ™a mata ta amsa. "Duk ki shanyeshi kada ki rage ko kaÉ—an, kina nan kina tafiya da yunwa da nunkufurci a zuciya me zai hana jiri É—ibarki, kin hana kanki sakewa ki takura zuciyarki da tunani kina hukunta kanki da yunwa kin zo kin haÉ—a da rashin bacci ai dole kiji jiri, maza ki shanye kije kiyi baccin dan ni ban shirya jinya da zaman asbiti ba, in zaki saki zuciyarki ki fidda damuwarki ki faÉ—a ki saki in kinÆ™i kuma keda cuta kun Æ™ullaâ€. Har lau bata kalli Mamy ba har saida taji ta fita ta bar parlour, ta É—an motsa mug É—in da Mamy ta dama mata fura da Admiral É—in yaji ya damu yayi lugub yaji zuma a ciki yayi kauri yadda zai riÆ™e mata ciki sosai, ido ta lumshe lokacin da ta kai damun bakinta. Kwaffa Saddiga tayi a hankali tace.
"Eh ai naga Æ™iyayya ganin idona jiya da dare Mahmoud bai kwana a gidan surkaiba bayyi komaiba bai É—agaki ba, bai kai kusan Æ™arfe huÉ—u a gidan nan ba baiyi ta sambatu da raki da surutaiba ba shine yake faÉ—in Yesss! Yesss!! Yesss!! my Angel thanks good girl Babe kicewa Abba da Malam su barmu mu rayu tare ina sonkiâ€. Shiru tayi tamkar ruwa ya cinyeta, duk da ba kunyar Saddiqa take ji sosai ba.
Amman ko kwayar idanunta ta kasa ɗagowa tsit tayi kamar bata jitaba sai ƙasa da tayi da kanta tana ci gaba da shan damun.
Dariya Saddiqa tayi haÉ—i da cewa. "Atieyah na sani kana sonaâ€. Ta Æ™are maganar da dariya da fara cin abincinta.
Da dare wuraren ƙarfe sha ɗaya a hankali take sauƙe numfashi tana ƙara jan duvet ta rufe kanta rib tana mai ƙara lumshe idonta ta gyara riƙon wayarsa a hankali yace.
"Babe sanyi nakeji na kasa bacci Please babe zan zo ki rufeni inji É—umin jikinkiâ€. Murya can Æ™asa tace. "Atieyah ina jin kunyar Malam da Mamy sun gane ka kwana anan jiyaâ€. Ido Saddiqa ta zuba mata da kasa kunne wai ko zataji me take cewa amman ina ta kasa ji a hankali tasa hannunta taja duvet É—in haka yasa Fariyda saurin juyowa ba tare da ta katse kiranba.
"Wai Mamy ta baki wayar kine, da waye kike mgnaâ€. A hankali tace.
"A'a wannan wayar Appiy ne jiyane ya bar min itaâ€. Sai kuma ta miÆ™awa Saddiqa waya jin yana cewa. "Aunty Saddiqa ceko bata wayarâ€. Ido ta zuwa Saddiqa ganin yadda take amsawa gaisuwar Mahmoud haÉ—i da sa hannunta ta tallaÉ“e haÉ“arta a hankali tace.
"Yesss Mahmoud na sani nasan kana son Fariyda kuma nasan matarkace baka saketaba kuma in sha Allah watan wata rana Malam zai fahimci hakan har ya fahimtar da Abbaâ€.
A ƙalla 23 minutes suna waya kafin ta maidawa Fariyda wayar.
Washe gari da rana zaune yake gefen Yah Ahmad da yake tuƙi murya a karye yace.
"Yah Ahmad ina son Matata, bazan iya rayuwa babu itaba, Bana son Jidda kuma bazan iya rayuwa da ita ba a matsayin matar da zan haÉ—a shumfuÉ—a da itaba kasan da hakan.â€
A hankali ya Ahmad ya fara gyaɗa mishi kai alamun eh haka ne ya sani kuma yana gamsuwa, cikin isar da saƙonsa cikin kafiya da ƙarfin hali haɗe da tsaurin ido da iyakar gaskiyarsa yace.
"Dan Allah ka gayawa Bappa Lawan bana son Jidda kuma bazan auretaba, ka gayawa Mama ta daina duk abinda take yi a kaina bafana son Jidda kuma bazan sotaba, kar ta bari a aura min Jidda Yah
Ahmad ina jin kunyarka kai da Bappa Lawan bana son kuga na muku rashin É—a'a wlh in aka aura min Jidda bazataji daÉ—in rayuwar duniyar nan ba, zan iya mata duk abinda baku zatabaâ€.
Wani irin kallo Yah Ahmad É—in yake binshi dashi bayan yayi parking a harabar gidansu ba tare da yace mai komaiba ya fita haÉ—i da tsu..........
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.