Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 22 of 31
By
*GARKUWAR MARUBUUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 109
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.
INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala 6 ne na sha kala huɗu ne sha da kumu tea jiƙawa dantafasawa, na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki,
idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da basu iya bada tarbiyaba. set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu ina kuma bada sarinsa a farashi mai sauƙi.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA
Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sani bana son mutum yaga na mishi ba dai-dai ba nima Kuma bana so ayi min wasa da hankali a harkar kasuwanci 🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka.
🤣😘ðŸ¤
Kai tsaye kitchen É—in ya wuce gashin tukunyar data gama tana kwashewa ya kalla. Tana É—an kallonshi tace. "Yau baka dawo da wuribaâ€. Fuska ya kwaÉ“e haÉ—e da cewa. "Nace ki shiga kitchen ne?â€. Wuya ta É—an longoÉ“ar haÉ—e da tura lips É—in Æ™asa tace. "To ai nima fa ina son ladan please dan Allah ni dai ka barni in rinÆ™a yi mana namu abincin da Arda in yaso mu rinÆ™a tafiya dashi can É—in kayi sadakar amman kai dai kaci wanda na girka maka da hannuna ranar da naji bazan iyaba sai in huta koâ€. Hancinta ya É—an ja haÉ—e da cewa.
"To Allah yayi miki al'barkaâ€. Amin tace cikin jin dadi ta juya taci gaba da aiki, gefe ya tsaya yana É—an tayata.
Nigeria. Jidda tace. "Gskya ni bazan iya zuwa wurinsa cikin azumin nan ba, a bari sai bayan salla azumin ma da yake ta gudu yaufa in mun kai munyi rabi sai bayan salla zanjeâ€. Mama tace. "Nima haka nace masa kuma yace ba matsalaâ€.
Idris ne zaune gaban su Ummi yana ware É—inku nan kowa yana miÆ™a musu, Salam tace. "Kai Masha Allah gskya É—inkuna sunyi kyau amman naga ba duka suka dawo baâ€. ÆŠan sosa kai yayi yace.
"Eh saura sai zuwa 25 zan kawosuâ€. Da sauri Hafiza tace. "A'a wlh Aunty Salma kada ku yarda kada kayanku ya wuce 20 in ba haka zai barku a kole-koleâ€. Da sauri yace. "Ke wayayi dake ke ki koma gidanku mana kiga naki kayan duk na gamaâ€. Tana riÆ™e da basket É—in da kullum sai Aunty Amina ta turowa Abba pepper soup kayan ciki ko na kaza ko jan noma ko kifi ko ganda huzaifa ya kawo in bai koma bane Hafiza zata kawo tana kallon Hafiz tace. "Dan Allah mu tafi inje inga irin É—inkin da yayi min in ya min muguntarsu na teloli in nemi wani da wuriâ€. Samira daya miÆ™o mata nata kala uku tace. "Ina saura biyun kasan ba yarda da kai muke baâ€. Yana miÆ™ewa yace. "Wlh in sha Allah next week duk zan kawo muku sauranâ€. Istanbul
Zaune suke kan gado ya miÆ™e Æ™afafu ta zauna gabanshi hannunsa na kan É—an cikinta daya fara turowa yace. "Tun cikin nan yana 3 Months nake son ki fara zuwa Anti natal gashi har ya cika 4 Months É—in ma tun last week please Farriyyhah gobe mujeâ€. Sai kuma yayi saurin manna hannunsa kan cikin da kyau yana faÉ—in.
"Babe ya fara motsiâ€. Tana manna bayanta da Æ™irjinsa tace. "Eh tun last week aiâ€. A hankali ya kwantar da ita yana mai ci gaba da É—an shafa cikin ai kuwa sai É—an zul zul yake yi kaÉ—an-kaÉ—an.
Washe gari da dare dole yasata gaba suka tafi Acibadem maslak Hospital.
Cikin iyawa da ƙwarewa Dr Banu cosar tayi mata komai cikin kulawa.
Alhamdulillah yau an shigo goman karshe dukkan Manyan masallatai sun fara tuhajjud ƙarfe huɗu dai-dai suka fito masallacin blu Mosque wanda ya ɗan fi nesa dasu kasan cewa Sheikh Afif Muhammad Tajj ne yazo yake jansu tuhajjud ɗin shi yasa suke zuwa har can.
Ganin Arda ya shiga farfajiyar Hanzade terrace Restaurant tace. "Appiy muje gida mana in dafa ma duk abinda kake soâ€. Yana jawo mata kujerar yace. "Kada ma ki fara, dan babu wannan lokacin yaushe zamu koma har kiyi girki tunda na bari kina na buÉ—a baki na sahur kuma ki bari mu rinÆ™ayi a nan na yarda da tsabtarsu da iya aikinsu in mun koma sai salla sai bacci dan mu samu damar raya kwanaki goman nan da kyau mu ribacesuâ€. Dole haka ta haÆ™ura.
Alhamdulillah yau take sala, dukkan al'ummar musulman duniya sun tashi cikin farin ciki. Yau É—in kuma garin Istanbul da É—an sanyi, Æ™arfe shida da rabi dai-dai ya shigo É—akin daga masallaci, numfashi yaja haÉ—e da sunkuyowa inda take zaune bisa sallaya tana tasbihi bayan gama Azkarul Sabah da tayi, da sauri ta rufe idonta jin ya É—agata caÉ—ak, bata buÉ—e idoba har saida taji ya direta kan gado, kyakkyawan idonta ta É—an jujjuya mishi murya a narke tace. "Ya dai?â€. Yana zare jallabiyarsa yace. "Yau 31 days kenan bamu gaisa da safebaâ€. Ya Æ™are maganar yana zama gefenta haÉ—e da jawo ta gareshi, hijab É—inta ya fara zarewa kana ya zuge zip É—in rigar haÉ—e da yin Æ™asa da ita,sai kuma ya É—an jinginar da ita jikin allon gadon kan cikinta da ya fara bayyana ya fito É—as irin fitar da ka gani zaka iya kirdaden cikin yayi watannin huÉ—u zuwa biyar. Hannunta ta É—aura kanshi haÉ—e da cusa yatsunta cikin sumar kansa da tasha gyara sai Æ™yalli da Æ™amshi take bazawa kamar yadda nata dogon gashin yake dan gyara da suka je akayi musu. Cikin É—an hudar cibiyarta ya zira tongue dinsa ya fara yi mata wani irin salon da yasa cikin fara wutsulniya, murmurshi yayi haÉ—e da É—ago kansa bakinsu ya haÉ—e wuri guda haÉ—e da jawo musu duvet ya shiga hidiba.
Nigeria ƙarfe tara zuwa goma dukkan masallatan idi an gabatar da sallan idi gidaje an cika da hidimar salla da ziyar juna yara da manya.
Baba Malam zaune a parlour riƙe da waya cikin kamala yace
"Barka dai Mahmoud Allah yasa munyi karÉ“eɓɓen ibada ya nuna mana baÉ—i lfyâ€. Amin yace yana kallon Fariyda dake cewa. "Baba Malam bana ban samu ladan kawo abin cin sallabaâ€. Yana kallon Wermers É—in da su Hafiz suka kawo yace. "Ai kuwa banama abincin gidanki na fara ci dana dawo idi Humaira da Salma sun aiko, suma sunyi irin naki sun riga kowa, gashi ke kuma kin riga kowa yi min barka da sallaâ€. Kai Mahmoud ya É—an sosa yace. "Malam ai na rigataâ€. Ƴar dariya yayi yace. "Eh gskya ka rigataâ€. Suna gama waya da Malam suka kira Mamy, sai kuma ya Æ™ara kiran Ummi tana É—agawa yaga Zaitoon nata É—ago musu hannu tana nuna musu lallen da Humaira tayi mata daren jiya, sai juya yan hannu take tana dariya, Zaid na tureta tana Æ™ara natsuwa ta sunkuyar da kai tana nuna musu kitson da Humaira ta tsantsara mata. Shi kuwa Mahmoud sai murmurshi yake yana faÉ—in. "Iyeh Sweetheart tayi kyau, waya miki lalleâ€. Da sauri ta fara nuna Humiara da Salma dake zaune tare da Aunty Amina da yaranta duk dasu Samira.
Murmurshi Fariyda tayi jin Zaitoon na cewa. "Uhmyâ€. Gane Humaira take son faÉ—a yasa Mahmoud cewa. "Mom zakiceâ€. Salim da Sulaiman, Huzaifa, Hafiz, da suka fito daga parlour Abba ne suka kalli Aunty Amina dake cewa. "Allah dai yasa abincina kuka fara ci.†Salim yace. "Gskya ba Æ™arya mu dai na amare mukaci Abba dasu Baban Samira da Bala da kabiru sunci naki shekarar farko ai gwara mu fara da nasuâ€. Dariya Ummi tayi tace. "Ai dai kam yafiâ€. Salma tace. "Aunty Amina mu ai nakin zamuciâ€. Ummi tace. "Amina tashi ki tafi gidanki kada mijinki ya koma baki koma baâ€. MiÆ™ewa tayi tana faÉ—in. "Ai shifa in ya tafi idi ta gidansu yake wucewa sai anyi azahar yake dawowa shiyasa nima nake gudowa gidanmu ko abinci sai dai su Hafiz su kai musu canâ€. Hafiz ne yace. "To Mom tsaya mu Æ™ara yin hotuna tukunâ€. Goggo tace. "Duk wanda mukayi a wurin idi da wanda mukayi kafin mu shigo bai isaba ka bari ta tafi jibi dai nasan zata zo wuni aiâ€. Mahmoud ya kalli Amina dake leÆ™owane yace. "Ke ki koma gidanki akace ki barni zanyi magna da Ummiâ€. Tana Murmushi tace. "Dan Allah ku turo mana hotunan sallan kuâ€. Kai ya gyaÉ—a yace. Ummi yau na kira Abbana zan masa barka da salla nayi 3 miss call bai É—agaba har yanzu fushi yakeyi dani ko Ummiâ€. Tana kallon Amina data kwaÉ“e fuska tace. "Zan kiraka anjima zamuyi mgnaâ€.
*************
Bayan wasu yan watanni. Abba ne zaune bisa sallaya rike da carbi yayi shiru. Ummi ta kuma Æ™ara masoshi tana kallon time ganin karfe É—aya har da rabi bai kwantaba kuma ba nafila yakeba ba kuma karatun Alqur'ani yajeba, cikin fargaba cike da kulawa ta durÆ™usa gabansa cikin muryar bacci tace. "Alhaji lfy kuwa har yanzu baka kwantaba ko dai baka jin dadi ne?â€. Shiru ba amsa sai kallonta da yake yi kamar ya samu madubi. Da sauri tasa hannunta kan sawunshi ta É—an girgiza tace. "Alhaji lfy kuwa kana jinaâ€. Ta Æ™are maganar cikin tsinkewar zuciya, kai ya gyaÉ—a mata haÉ—e da lumshe idanunsa sai ga hawaye shar-shar sun fara zubowa, hankali a tashe ta zauna dirsham murya cike da ruÉ—ani tace. "Innalillahi Alhaji hawaye kuma? meke faruwa?â€. Cikin murya mai tafe da zafin da zuciya ke ciki a hankali yace.
"ÆŠanki Mahmoud kam ya manta dani ko? Baya buÆ™atata a rayuwarsa, ya gujeni dan bani da wani É—an sai shi ko? Shine yake soya min zuciya da nesanta kansa dani ko?Yana nufin bazai dawo ba kenan da har yanzu yake zaune a Turkey, yana horani da hanani ganin kansa dan yaga Allah ya É—auke min Aminullah iya shi kaÉ—ai ne da Amina nake gani jinina tsatsona, ke kuma baki damu da hakanba dan ke ga Amina na tare dake a koda yaushe koâ€. Tuni itama Ummi idonta ya fara zubda Æ™wallan murya a sarÆ™afe tace.
"Zai dawo mana kuma shima yayi kewarka yana da wanda ya fika ne a duniya? Kullum fa sai ya kirani ya tambayi ya Abbansa kuma kaima kullum yana kiranka baka É—agawa neâ€. Da sauri yace. "Ba kiransa nake son gani ba, shi nake son gani shi yasa bazan amsa kiransa ba, akan me zai gudu ya barni ba dan Æ´aÆ´an Æ´an uwana ba Ahmad, Salim da Sulaiman da me yake zato akan kasuwanci muâ€. Da sauri tace. "Yanayin duk aikin office nashi fa, ko jiya yace min ya gama haÉ—a dukkan kayan da kuke buÆ™ata na Turkey kama daga su Labule carpert darduma bedshit duvet takalma da abayoyi yace min kago biyu ya turi tun last week akwai kuma wanda ya tashi jiya a jirgin ruwa.†Cikin sanyi yace. "Kice masa in ma bazai dawo ba sabida baya son gani ne, to duk ranar da labarin mutuwata ya riskeshi yazo ya haÉ—u da É—an uwana Lawan su sani makwancina wannan wasiya tace koda bayan rainaâ€. Cikin sauri Ummi ta rufe bakinta dan kukan daya kwabce mata jiki da murya na rawa tace. "Allah ya rufa mana asiri, Allah ya hanashi wannan mummunar tafiya, in sha Allah da ranka da lfyarka zai dawo ya samekaâ€. MiÆ™ewa tsaye yayi ya kabbara ya fara nafila.
Washe gari da assussuban fari Ummi ta kira Mahmoud. Yana gaba Fariyda na bayanshi kaÉ—an bisa alamu yanzu suka idar da salla, jin wayarsa na ringing ne ya É—an juyo ta inda take jin alamun motsin ta tashi tsaye, idonshi ya tsaida kan cikinta da ya fito ras ya cika watanni bakwai cib haka yasa ya habaka dai-dai misali. da sauri ta juyo haÉ—e da mika masa wayar tana faÉ—in.
"Ummi cefaâ€. Amsar wayar yayi haÉ—i da jawota jikinsa ya rungumeta da hannu É—aya, É—aya hannun kuma ya kara wayar a kunnensa haÉ—e da yin sallama.........
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.