Trending Hausa Novels

Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel

Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 6 of 31

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 93
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

"Gashi nan”. Ya faɗa yana kallon ƙofar fita, juyawa Yah Nasir ɗin yayi ya nufi wajen yana faɗin.
"A'a Mahmoud ya zaka tsaya a waje kamar wani baƙo a gidan ka shigo mana, ƙaraso ciki”. Kai a sunkuye ya shigo parlour yana bawa Nasir hannu suka gaisa ya ɗaura da faɗin.
"Ina Zaitoon me yake damunta ko zamuje asbiti ne”. Kai Nasir ya ɗan girgiza yace. "Dan kukan da take yi ne ka fito a daren nan kai da baka da isasshen lfy ita kam tayi bacci ma, sai Zaid ne kuma yake ɗan rikicin bacci gacan Mamy goye dashi kuma dama haka sukeyi kafin suyi bacci sai sunyi ta ɗan rikici suna kiran Appieynsu sai an goyesu, to kaga yanzu kuma ba Raihana Fariyda kuma bata jin daɗi shiyasa suka rikita mana Mamy Saddiga taje gidan Goggo Abu ne yanzu Sadiq ya dawo da ita shiyasa kukaji Zaitoon ɗin na kuka”.kai Mahmoud ke ɗan jinjina mishi yana mai kallon ƙofar bedroom ɗin.
Ido Nasir ɗin ya ɗan zuba mishi, ganin alamun zaƙuwa a cikin kwayar idonsa ne yasa ya nufi ciki yana faɗin.
"Bismillah ka isa ku gaisa da Mamy kar dare ya ƙara nisa”. A hankali ya bi bayan Nasir ɗin Mamy ne ta amsa sallamarsa tana ɗan jijjiga Zaid ta nuna masa kujera haɗe da cewa.
"Mahmoud kaine a daren nan Bismillah iso ga wurin zama”. Kai a sunkuye yace.
"Mamy sun hanaki bacci ko”. Cike da mamkin yadda akayi ya shigo gidan bayan kuma tasan an sawa mai gadi sharaɗin da tsaurara gargaɗin hansa shiga tana ɗan kallonsa tace.
"Ai zanesu zan farayi suna gigita min ƴa sun hanata sukuni bata ko iya cin abinci tun inaganin abin wasane har dai naga abin yafi karfin wasa dama Raihana ke tayata musu komai tunda suka dawo a sati biyun nan duk sun hanata hutu gata da rashin cin abinci”. Yana kallon Fariyda da tayi ƙasa da kanta kamar batasan dashi a wurinba a hankali ya sauƙe numfashi yana mai ɗan leƙa fuskarta yace.
"Farriyyha ko zamu tafi Hospital ne”. Kauda kanta tayi ba tare da tace komai ba, numfashi ya ɗan fesar yana mai dannar kansa da rungumota da zuciyarsa ke bashi umarni yayi,
A hankali ya kuma ɗan ƙara leƙota cikin tattausan lafazi yace.
“Babe muje Doctor ya duba min ke”.
Ya ƙare maganar yana shaƙar ni'imtaccen ƙamshin jikinta, ita kuwa Fariyda harara ta watsa mishi gami da ƙara kauda kanta.
Juyowa ya É—anyi ya kalli Mamy dake cewa.
"Ya karfin jikin naka”. Cikin girmamawa yace.
"Alhamdulillah Mamy jiki da sauƙi”. Saddiqa tace.
"Barka Appiyn Zaid Allah ya ƙara sauƙi”. Amin yace yana miƙewa daga kan kujerar ya dawo bakin gadon hannunsa ya miƙawa Saddiga yana ƙara matsowa kusa da Fariyda yace.
"Our Aunty kawo maganin zan bata tasha”. Da sauri Saddiqa ta miƙa masa maganin haɗi da miƙewa tsaye ta koma kusa da Yah Nasir dake cewa.
"Tun jiya na kawo mata magungunan nan taƙi tasha haka ta kwana jiya yau ma gashi zazzaɓin ya dawo”. Fuska a haɗe Mamy tace.
"Ku barta ai jiki magayi ita kullum bata girma tun tana ƙarama haka nake fama da Fariyda har tsoro nake inga tana ciwo, sabida tashin hankalin bata mgnin ma yana fin ciwonta cimin rai”. Murya na rawa tace. "Mamy kiyi haƙuri zai bari fa ko bansha maganiba, haka kullum nake kwana ai in asuba tayi shike nan fa zai sakeni”. Cikin tausayawa Saddiqa tace. "Kuma baki taɓa faɗa min ba Fariyda ina dai ganin kina rufuwa da duvet har biyu kawai yamin dan sanyin da ake yi ne”. Nasir yace.
"Saddaqa kin mance Fariyda ne ai bata faɗan bata da lfy dan karma abata mgni haka take”. Ya ƙare maganar yana kallon Mahmoud daya zauna bakin gadon tare da amsar water bottle ɗin murya a tausashe yace.
"Please My Angel kiyi haƙuri kisha maganin ko dan Mamy taji sanyi a ranta”. Ya ƙare maganar yana sa hannunsa kanta yana fara tattaro dogon gashinta da sauri ta koma baya kaɗan ba tare da ta kalleshi ba. A hankali shima ya ƙara matsota murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
"Please My Angel karkiyi mana haka, nida su Zaid muna buƙatar ki cikin rayuwarmu muna sun ganinki cikin ƙoshin lfy muna son kulawarki kinga sai kina da lfy ne zaki iya kula damu.”
Ya ƙare maganar cikin tausasawa haɗi dasa hannunsa ya ci gaba da tattare dogon gashinta.
Da sauri Mamy ta fita goye Zaid, Saddiqa kuwa gefe ta ƙara matsawa Nasir kuwa ido ya zuba mishi ganin ya watsa magungunan cikin bakinsa, hakama Saddiqa ido ta zuba masa harda ƙara matsowa dan ganin yana ɗan tattaunasu. Sadiq kuwa fuska ya fara kwaɓewa kamar shike tauna maganin.
Hannunsa yasa ya ɗan ɗago kanta, da sauri ta ture hannunsa tana gyara zamanta haɗi da kwaɓe fuska cike da rauni tuni idonta ya cika da ƙwalla.
Juyawa yayi ta inda take ya zauna da kyau yasa hannunsa ya riƙo hannunta duka biyu cikin narkekkiyar murya tace.
"Bana so ka barni ni bazan sha mgniba”. Da sauri Nasir ya kamo hannun Sadiq suka nufi hanyar fita dan ganin Mahmoud ya ƙara jawota jikinsa da kyau ya tallabe kanta da hannusa duka biyu ya manna bakimshi kan nata hakan ne yasa Saddiga ma saurin mara musu baya.
Shi kuwa Mahmoud har ga Allah ya mance da wani É—an adam bayan ita dashi a wurin.
Da ƙarfi ta rumtse idonta jin ɗacin maganin da ya fara feeding mata shi tongue to tongue ya ratsa mata baki yadda yasa tongue dinsa ya naɗe nata yasa dole ta fara haɗiyar maganin daya taune matashi ya haɗe mata da yawunsa.
Numfashi mai nauyi yaja lokacin da yaji ta sa hannunta duka biyu kan ƙirjinsa ta tureshi.
Matsawa tayi can gefe fuska raunace tana kwaɓe baki dan ɗacin maganin.
A hankali ya ƙara matsowa inda take haɗi da miƙa mata hannunsa yana faɗin.
"So sorry My Angel C'mon yi haƙuri zo nan zo inji menene ke damunki zo Ateiyah'nki yaji ɗumin jikinki i miss u so much Babe 18 days kenan fa ban ganki ba, Wlh ji nake yi kamar ruhinane baya tare dani”. Ya ƙare maganar yana ƙara matsota da miƙa mata hannunsa. A hankali tasa hannunta tana ɗan dukan hannunsa haɗi da ƙara ja da baya tana rufe idonta alamun bata son ganinshi sai dukan da take kai mishi take tayi idon a rufe.
Da sauri ya ƙara matseta yana faɗin.
"Kiyi min duk abinda kikeso ni mallakinki ne my Angel, na baki dama ko kasheni zakiyi na yarje miki kuma na yafe miki ki min duk yadda kikeso amman Please dan Allah kada ki sake yin nesa dani, Please dan girman zatin Allah da darajar igiyar aurena dake kanki Please hug me my princess”.
Ya dire mgnar cikin karyayyiyar murya da rawan kuka ido na cikowa da ƙwalla ya buɗe mata hanmunsa duka biyu alamun tazo gareshi. Da ƙarfi ta faɗa jikinsa haɗi dasa hannunta duka biyu ta rungumeshi ƙamƙam ta manna kanta a ƙirjinsa tare da sakin wani irin tsumemmen kuka mai haɗe da nannauyan sheshheƙan kuka dake fitowa daga can ƙasan ƙahon zuciyarta.
Wani irin tsuma jikinsa ya saki mai tafe da karkarwa haka nan yaji idonsa na kwaranyo da zafafan hawaye murya na rawa yace.
"My Angel i love you I Miss you so much kema kinyi missing ɗin Ateiyahnki?”. A hankali ta fara dukan ƙirjinsa da hannunta ɗaya tanayi tana kuka haɗe da ƙara rungumeshi da hannunta ɗaya murya can ƙasa cike da kasala tace.
"Ni ba ruwana da kai”. Tayi magna cikin narkekken sautin muryar kuka, jiki na rawa ya gyara zamansa yana ƙara rungumota haɗi da kissing goshinta murya a diririce yace.
“Babe ɗin ne ba ruwanki dani. Ateiyahnki nefa muna faɗane my Angel?”. Murya can ƙasan maƙoshinta tace. "Ba kai bane!?”. Ya Salam ya faɗa a hankali dan duk ranar da tace masa ba kai bane jin abin yakeyi har cikin kwanyarsa yana yawo har zuwa papi da babbar yatsarsa kafarsa.
Yana cusa hannunsa cikin robar wonÉ—o dake jikinta yace.
"Babe nine me? Me nayi miki?”. Tuttureshi ta farayi da hannu ɗaya ɗaya kuma yana ƙara rungumeshi sai kuma ta kifa kanta bisa ƙirjinsa dai-dai kan nimple ɗinsa ta kafa ya kyawawan haƙorinta ta ɗan manna mai cizo haɗe da ɗan jan na nimple ɗinsa.
"Ashhhhh washhhhhhh My Angel daɗeey”. Ya faɗa da ɗan ƙarfi haɗe da yarfa hannunsa ɗaya yana mai jujjuya kai,
Da sauri Nasir yaja Sadiq suka bar Parlour gaba É—aya, Saddiqa ma da sassarfa ta shige É—akin Mamy su Zaid ta samu kan gado da alamu Mamy na can part É—in Abba.
A nan ɗakin Fariydan kuwa, hankali taja da baya tana jawo duvet zata rufe jikinta riƙo duvet ɗin yayi yana faɗin.
"Ai kuwa sai na rama”. Da sauri ta kife ƙirjinta kan guiwowinta tana tura baki fuska a tsuke tace.
"Ni karka taɓani ka fita ka tafi bana so”. Da sauri ya jawota bakinsu ya haɗe yana shafa dogon gashinta dake zube kan kafaɗunta.
A ƙalla 4 minutes kafin ya sake ta yana haki da sauke numfashi ya fara tattaro jallabiyarsa, da sauri ta dawo bakin gadon ta miƙe tsaye tana kallonsa cike da mmkin ganin abinda yake shirin yi a hankali tace.
"Appiy me haka a gidanmu fa a ɗakin Raihana a side ɗin Mamy kake fa, Please dan girman Allah ka bari”. Miƙewa tsaye yayi ya dawo ta bayanta da sauri yasa hannunsa ya rungume ƙugunta, a hankali ya fara tura hannunsa cikin rigarta murya na rawa yace.
"Please My Angel ki tausaya min ki jiƙaina ina buƙatar ki kusa dani, nayi missing naki over ina son jin ɗuminki a jikina”. A hankali ta juyo ta mai zuba mishi ido cike da kwallo take kallosa murya na rawa cikin sanyi tace.
"Ba wanin nan ni ka daina taɓani, kai da zakayi aure me ruwanka dani, ba wani missing na da kayi ai da kayi missing na da tun tuni ka nemeni tunda kasan hanyar gidanmu”. Tunda ta fara mgnar yake kallonta tamkar ya samu madubi wani irin tsalle zuciyarsa keyi ji yake kanshi na kumbura kamar zai fashe dan masifar daɗi da farin cikin da kalamanta suka sakar masa, ganin tana ɗan dukan ƙirjinsa da hannunta ɗaya tana ci gaba da faɗin.
"Ni ka daina taɓani da hannun daka taɓa Jidda kaje can wurinta ni ka barni tunda baka sona ai Allah kam yana sona kuma Mamy nama tana sona Malam ma ya na sona su Zaid dasu Ummi ma na sona”.
Wasu irin numfarfashi masu tafe da murmushin farin cikin yake yi sai kuma kawai ya sunkuyo kanta ya fara kissing nata yanayi yana faÉ—in.
"Daga ke ba wata mace a cikin rayuwata bare a zuciyata, daga ke ba ƙari har gaban abadan bazan iya taɓa ko wacce maceba sai ke, waccar kuma mai wannan sunan da suke faɗa ni ban santaba kuma bazan santaba, ina sonki Farriyyhah nafi Mamy da Malam sonki wlh ko su Zaid basu kaini sonki ba, kece kaɗai fa nake taɓawa tako ina jikina baya cutuwa Please dan Allah karki sake kira min waccar yarinyar ni ban taɓataba fa ke kaɗai nake son taɓawa fa a duniyar nan kece kaɗai mai bani abin da dukkan wani ɗa na miji yake buƙatar samu a wurin matarsa”. Tana sakin sheshheƙan kukanta har lau tana ɗan dukanshi tace. "Kaida ka mance dani 18 days cib baka nemeni ba baka zo gidanmu ba”. Da sauran ya riƙo kafaɗunta da hannunsa duka biyu murya cike da shauƙin zazzafan so yace........

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.