Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 26 of 31
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 113
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
ke yau ko mutuwa zakiyi sai na more logwadar wannan Æ™irjin naki tun da kuka fara zuwa nake nemo magani wurin bokan gaske dan in samu ki kawo min kanki amman da yake ubanki na miki addu'ar kariya kema bakya wasa da salla shiyasa na kasa samun biyan buÆ™atar dan haka yau dole in lulaÆ™aâ€. Ya Æ™are maganar da Æ™arfi haÉ—e da ture É—an kyauren langalanga É—akin, ihu ta kurma haÉ—e da fara magayi. "Kaji tsoron Allah ka sani ni ban san kai boka bane ni musulmace ba kafuraba kada ka tozartani wlh É—an uwana bazai Barka ba in ka min wannan zalumcinâ€. Bokanyarsa ya turo mata gaba, ganinta ya sata sakin azabebben ihun dai-dai lokacin kuma Yah Mujahid dake waje ya dannawa Æ™ofar naushi sai gata ta buÉ—e.
Da ƙarfi ya hankaɗe bokan haɗe da nunashi da yatsa ita kuwa Jidda cikin tsananin tashin hankali da rawan jiki ta yunƙura da gudu ta koma bayan Yah Muhajid ta riƙeshi gam gam duk jikinta karkarwa yake. Cikin zafin rai da nadama mai ƙarfi Mujahid yace.
"Kai dai Allah yayi tsinenne fajiri mushirki watsetstseâ€. Da sauri bokan yace. "Tsinannu da ai kuma É—in yan shirkar ne, kai ka dage dole sai an raba auren Æ´ar uwarka da mijinta su kuma sunfi karfinku katon banza gaka namiji ka kasa samun mai sonka, itama mai kyaun manza ga Æ™attin nono ba mai taÉ“awa naga kuma auren takeso shiyasa zan mata abin da in anyi aure za'a mata dole yaro yace baya sonta ta dage sai shi gata da masoya amman da yake Æ´ar asarace taÆ™i sai sintiri take min. ni me nayiwa kaina ma bare inyimuju ba sai inyi ta amsar kuÉ—inku ba tunda ku baku yarda da cewa Allah ne maiyi baâ€. Da Æ™arfi Mujahid yayi kansa sai kuma ya tsaya jin yarinyar da har yanzu baiga fuskarta ba ta riÆ™eshi gam cikin rawan murya take ce masa.
"Ka barshi mu gudu shi ya sani da Allah Please mu gudu kar ya kamaniâ€. Hakan ne yasashi juyowa ya kamo hannunta suka fito.
Motarshi suka shiga a 360 yaja suka bar garin. Tunda suka shiga motar Mujahid yake ta istigfari da hailala, jin haka ne yasa itama ta fara istigfari ganin cikin Kano ya nufa shiyasa bata ce mai komai ba, shima bai ce mata komai ba har saida suka shiga cikin birnin Kano ya juyo ya kalleta har yanzu jikinta rawa yake yi idonta na zubda wahayen tana mai ci gaba da neman gafarar Allah a hankali yace. "Wacce unguwa zan kaikiâ€. Murya na rawa tace. "Tudun Yolaâ€. Daga nan bai Æ™ara cewa komai ba.
Cikin kulawa Ummi ke kallon Fariyda dake riÆ™e da carbinta tana jan Hasbunallahu wa ni'imal wakheel sau adadinda ita kanta bazata saniba a duk yini cikin kula tace. "Har kun dawo asbitinâ€. Kai ta gyaÉ—a tana É—an É—aga kafa a hankali dan girma da nauyin cikin da ka gani kasan yau ko gobene, wuri Salma da nata cikin ya É—an fara fita ta zauna, Humaira kuwa Admiral data É—auko musu a Fridge ta miÆ™a musu, cikin kulawa Ummi tace. "Sannu Humaira Allah yayi miki al'barka ku kuma Allah ya raba lfyâ€.
Goggo dake shigowa su Zaitoon na biye da ita a baya tace. "Yanzu kuwa Mahmoud ke tambayata kin dawo ne nace ban saniba ina Æ™ofar Maman Samiraâ€. ta faÉ—a tana zama. YunÆ™ura tayi zata tashi Ummi tace. "Ina zakijeâ€. Tana miÆ™ewa tsaye tace. "Dama mun yi dashi zai je ya É—aukoni to kuma Yah Naser ne ya dawo dani zanje in gaya masa neâ€. Da ido suka bita har ta fita. Tana shiga ya miÆ™o mata hannu, kan sawunshi ya ajiyeta a hankali yace. "Me sukaceâ€. Tana É—an gyara zamanta tace. "In nace zanyi aiki sai kuyi ta hanani da kai dasu Ummi su Humaira da Salma ko shiga kitchen sun hanani, to gashi yanzu su da kansu Doctors sunce in rinÆ™a motsa jiki ina aikiâ€
Murmurshi mai sauti yayi haÉ—e da amsar carbin hannunta ya ajiye gefe haÉ—e da cewa. "Yau nima na ja Æ™afa dubu nasan naki ba adadi dan haka ba wani matsala in sha Allah, batun motsa jiki kuwa an gama in dai motsa jikine ai ba matsalaâ€. Ya Æ™are maganar yana kamo hannunta yasa kan Papi da sauri tace. "Kai Appiy ba irin wannan bafaâ€. Yana zuge zip É—in rigarta yace. "Harsashi ga lada ga motsa jiki ga karin lfy ga jin dadiâ€. Ya Æ™are maganar yana jinginar da ita jikin kan gadon haÉ—e da yin Æ™asa da rigar durÆ™usawa yayi kan guiwowinsa caɓɓullenta da suka yin tamtsam-tamtsam ya shafa haÉ—e da kallon Æ´an nimples É—inta, cikin raÉ—a yace. "Kinga gwara in nemowa Lil Amin nimples É—insa in fito masa dasu dan naga buya suke son yi. Ya Æ™are maganar da manna bakimshi kan É—aya É—aya kuma yasa yatsunsa a hankali yake murzawa yana É—an ja cikin tausasawa. Ido ta kumshe haÉ—e da meda hannunta kanshi........
Wasu tagwayen numfarfashi masu tafe da sahihin gamsuwa da jin Æ™ololuwar farin ciki ya É—an sunkuyo kanta a hankali ta kamo hannunsa ta manna kan cikin da duk ya tattare ya koma gefen can Æ™asan mararta murya a gajiye tace. "Appiy ji inda Lil Amin ya koma fa da yaji kana tureshiâ€. A hankali ya fara shafa cikin yana É—an murzawa a hankali da haka sukayi bacci a wurin duk da bacci take yi amman lips É—inta na motsawa alamun tasbihin ya kama bakinta. Bayan kwanaki
Jidda ne ta zuba wa Yah Mujahid ido ta kasa cewa komai cikin sanyi yaci gaba da cewa.
"Tun ranar da na dawo dake da naga Salim na kuma tuna sunan wanda wancan tsinenne yake kira Mahmoud na gane mijin Fariyda Æ™anwata yar Uncle na da nake so shine Yayanki É—an Uncle É—inki da kikeso, na kuma tuna furucinki na kin haÆ™ura dashi har abadan, nima kuma na haÆ™ura da Fariyda Allah ya basu zaman lafiya a zaman aurensu in har kin yarda dani a matsayin wanda zaki iya zaman aure dashi Jidda ina sonki, kuma ina fatan muyi aure nan kusa muci gaba da neman yafiyar Allah akan zunubanmu mu rabu da Æ™arereyin tsinennenâ€. Cike da kunya tace. "Allah ya tabbatar mana da alkhairi yasa mu kasance a tare har a jannatul Firdausiâ€. Cikin farin ciki yace Amin.
Bayan ya tafi ta shiga gida. Shiru Mama tayi ido na zubda Æ™wallan takaici tace. "Allah mun tuba ka yafe mana, nima dama son abinda kike sone ya jaza min kuma in sha Allah na bar wannan hanyar bari na har abada, Mujahid É—in ma na ganshi kekkyawa dashi son kowaâ€. Tana sauke numfashi tace. "Gashi ba kishiya bai taÉ“a aurebaâ€. A hankali Bappa Lawan dake jin duk hirar da sukeyi yace.
"Allah yayi gaskiya da yace mazinaci baya aure sai da mazinaciya yar uwarsa haka mushriki baya aure Saida mushrika yar uwasaâ€. Fahimtar yaji komai ne yasa Mama yin Æ™asa da kai a hankali tace. "Amma ai munyi taubatunnasuha dashi da ita dani duka munyi nadama mun tuba, Allah kuma yana son masu neman yafiyaâ€. Yana zama yace. "Eh ai dan kun tuban ne zan yarda da auren dan kunga aya zahiri kun kuma gane wasu malaman bada maganin da bokaye duk kusan tafiyar É—aya ce kuma yan damfaraneâ€. Nan yayi ta musu nasiha mai ratsa jiki da zuciya a karshe yace. "Kice mai ya turo iyayensaâ€.
Washe gari Mujahid ne gaban Babansa cikin jin daÉ—i yace. "Kace Æ´ar Æ™anin Alhaji Abubakar Umar Al'ummah kana nufin yar Alhaji Lawan Umar Al'ummah ce kenanâ€. Da sauri yace. "Eh Baba yarsace kuma tace min yace mata in tura manya naâ€. Murmurshi mai cike da jin daÉ—i yayi haÉ—e da cewa. "To ai wannan ta kwana gidan sauÆ™i tunda Malam Ibrahim zai shige mana gaba yau da yamma zanje in sameshi ba É“ata lokaci zamuje wai wannan Æ´ar gidan manyan mutanene masu tarbiyya gskya nayi farin ciki da wannan zabi nakaâ€. Goggo Abu ne tace. "Alhamdulillah in sha Allah nan kusa za'ayi bikin nan dan suma ba masu jan lokaci bane, yan mata uku suka É—auke mana a zuriyarmu muma zamu É—auko É—aya nasan Yayana zaiji daÉ—in haÉ—in nanâ€.
Koda Baban Yah Muhajid ya samu Malam da maganar yayi farin ciki sosai yace masa gobe yazo da hantsi zasuje.
Koda Mujahid É—in ya gayawa Mama yadda sukayi da shi a take ta gayawa Bappa Lawan nan yace ta gaya mishi gidan Yayansa zasuje.
A daren yaje ya labarta Abba abinda ke faruwa da zuwansu gobe. Sosai Abba yayi farin ciki da lamarin har sujjadar godiya ga Allah yayi hakan yasa su Salim da Sulaiman da Mahmoud zuba masa ido cikin mmki ashe zaman Jidda ba aure har haka yake damunsa a rai. Shi kanshi Bappa Lawan yayi mamakin farin cikin da ya gani a fuskar yayan nasa washe gari da asuba.
Kiran Assalutune da akayi yasata É—an fara tureshi a hankali tana faÉ—in. "Appiyn anyi assalatu fa zaka makara zuwa masallaci faâ€. Ina baya jinta dan yana gab da ficewa hayyacinsa dan yanayin da yake ciki na neman biyan buÆ™atar da kusan kwana biyar kenan bai kasance tare da itabaâ€. Duk da sanyin AC amman zufa ta tsatatsafo mishi kan goshinsa. Sambatun da ya farane da zafin naman da ya tsananta yasata rumtse idonta haÉ—e dasa tafin hannunta ta rufe mai baki dan jin ya fara É—aga sautin sambatunsa. Kauda kanshi yayi haÉ—i daci gaba dasa mata al'barka. "Thanks my Angel Allah yayi miki al'barka ya biya miki dukkan bukatunki na duniya ya miki sakayya da jannatul Firdausiâ€. Ya Æ™are suruten da zamewa gefe ya kwanta yana Æ™oÆ™arin janta tayi sauri ture hannunsa a hankali tace. "Appiyn tashi kayi wanka ka tafi masallaci kada ka rasa jam'iâ€. Ya kuma kawo hannu ta kuma tureshi a hankali tace. "Bana son ka rasa koda raka'a É—aya ne Please je kayi wanka kasan Abba na faÉ—a in bakuje masallaci baâ€. Kissing cheek É—inta yayi kana ya sauÆ™a kan gadon. Bathroom É—inta ya shiga sauri-sauri yayi wanka suffatul kamal, yana fitowa ya fesa turare haÉ—e da meida boxer É—insa da Jallabiyarsa dake can kan kujera, bakin gadon ya É—an matso haÉ—e da cewa. "Na haÉ—a Miki ruwa je kiyi wanka kai bari ma kawai ki É—an huta ina dawowa yanzu in tayaki wankan naga kin gajiâ€. To tace tana nuna mishi hanya jin an fara tada iÆ™ama, haka yasa ya fita da sassarfa.
Ita kuwa Fariyda a hankali ta yunƙura zaune haɗe da matsowa bakin gadon, lips ɗin ta na motsawa tana tasbihin ta zura sawunta ƙasa tana mai kallon cikinta itama kanta yau taga girmanshi sosai yayi ƙasa.
Cikin sanyi ta yunÆ™ura tsaye, da sauri ta sunkuyo da kanta tana kallon sawunta jin kamar wani abu na fito ma, ganin ba komai ne yasa tayi sauri nufar bathroom dan tana jiyo tahowar wani abu, tana shiga bathroom É—in ta kuma yi saurin kallon sawunta cike da tsinkewar zuciya. Hmmmm ta sauke numfashi mai nauyi ganin ruwane ba jini kamar yadda ta zata haka yasa ta matso bakin toilet É—in sai kuma kawai ta zubawa sawunta ido ganin yadda ruwa mai yauÆ™i ke zubo mata kamar maiyin fitsari. Saurin dafe jikin mirror tayi saboda jin yadda Æ™afafunta suka fara wani irin Æ™arÆ™arwa da tauna tamkar ana buga mata kasuwawan jikinta da guduma. “Innalillahi wa inna'ilaihi raji'unâ€. Ta faÉ—a da É—an Æ™arfi haÉ—e da kallon window bedroom É—in da yake kusa da window bathroom É—in Salma. Da Karfi tace. "Salma! Salma!! Salma!!!†sai kuma kawai tayi shiru dan wani irin yunÆ™urin amai da ya taso mata, yunÆ™urin takeyi tamkar zata harar da Æ´an hanjin cikinta. Salma dake Salla tana jiyo murya can Æ™asa ne, yasa tana yin sallama ta miÆ™e da sassarfa ta fito, jiyo yunÆ™urin da Fariydan takeyi ne yasa Salma a guje ta nufi part É—in. Kai tsaye ta wuce bedroom É—in Fariyda.
Cikin sauri ta wuce bathroom inda take jiyu yunÆ™urin Fariyda. Tana shiga tayi saurin isa gabanta, da Æ™arfi Fariyda ta riÆ™o hannunta cikin tsananin rawan jiki murya sarÆ™afe da kakarin amai me haÉ—e da nishi tace. "Salma kira Appiynâ€.......
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.