Trending Hausa Novels

Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel

Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 14 of 31

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 101
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

https://chat.whatsapp.com/F93CYFGSIWA3ewhl8cCAYW
Barkanku da zuwa zauren A.A GARKUWA FOUNDATION inayi mana fatan alkhairi, fatan wannan haɗakar tamu na taimako zata kaimu ga Jannatul Firdausi, *Ga Ramadan ya ƙarato mai akwai da mai niya, taimakon sadaka ga ma buƙata ciyarwa ko shayarwa in Allah ya hore mana kamar yadda muka yi last year ga account da zamu fara tara kuɗin ga mai niya 5843176522 Moniepoint Aysha Aliyu Garkuwa*
jama'ata kune ƙarfina, domin su jama'a Rahama ne, ba haushe yace hannu ɗaya baya ɗaga jinka, yan uwa ita sadaka bata yawa kuma bata kaɗan ko Naira 500, 1k 2k 3k 4k 5k har zuwa 10k 20k 50k 100k kai har 1million zuwa sama in Allah ya baka iko, kai koda Naira ɗarice kike bayar zamuyi farin ciki da ita, kuma ajiyace maidaraja, wacce Allah ne zai bamu sakamakonta kada ki/ka raina abinda ke hannunki domin manzon Allah S.A.W yace muyi sadaka koda da tsagin dabino ne! kada kuma muyi tunanin sadaka zata raunata dukiyar mu ko ta hanamu ci gaba, kada kuma muga sadalar tayi yawa in kina da hali ko 1M kika bayar akwai ma buƙatan da in za'a raba musu zasu iya neman ƙari ma. Kuma Manzon Allah yace, ita sadaka tana kashe masifa kamar yadda ruwa ke kashe wuta, Allah Ubangijin talikai shi zai yi mana sakayyar al'khairi da zamu wanzar duk ƙanƙantarshi, Allah ya bamu ikon haquri da zama da juna, Allah ya bamu ikon taimako, ya kuma sa mana a mizanin kyawawan ayyukanmu ya taimakemu fiye da yadda zamu ke taimakawa jama'a. mu haɗa hannu da hannu mu ciyar da mabuƙata a Ramadan. Afwan In nayi miki/maka wani kuskure cikin rashin sani da ajizanci na d'an adam a gafarceni🤝🙏🏻
A taimaka domin Allah

A hankali ya fara taku ba tare da ya iya janye idonsa daga kantaba a haka ya fara taka steps ɗin yana haurawavcikin salo na musamman numfashi mai sanyi yaja tare da shaƙar ni'imtaccen ƙamshin jikinta, dai-dai lokacin da ya isa gabanta.
Wani irin kallo yake yi mata tamkar zai buÉ—e cikinsa ya sata a can cikin zuciyarsa.
Da sassarfa Hafiz ya ƙaraso garesu ya fara musu short videos Deeno kuma na watsa musu hotuna. Huxy dake biye dasu a baya kuma sai flowers ɗin yake fesa musu tamkar yayyafi.
da sowa ne ya cika holl É—in na yadda su Salma ke ta faÉ—in.
"Ah ah Wow, wow Masha Allah”. Numfashi mai nauyi ya fesar tare da buɗa mata hannunsa duka biyu ya rungume tsam a jikinsa kanshi ya cusa tsakanin wuyanta da kafaɗarta wasu irin numfarfashi yake ja da sauƙewa haɗi da ƙara maƙaleta.
Tafi su Salim suka farayi suna dariya.
Ita kuwa Fariydan a hankali ta ɗan manna kanta bisa kafaɗarsa na gefen dama idontan ta lumshe jin yadda ya manna lips nashi da wuyanta ya fara kissing nata gefen hagu da da dama, ya Salam sautin waƙar India na film ɗin Zeer Zara DJ ya saki.
Su Aunty Saddiqa duk miƙewa tsaye sukayi suna tafi da murmushi, a hankali ya sake ta haɗi da sa tafin hannunsa duka biyu ya tallabe kanta lips ɗinshi ya manna kan goshinta ya bata kekkyawan sumbatar da tasata faɗawa jikinsa ta manna kanta bisa kafaɗarsa bakinta kusa da kunnensa a hankali ta motsa lips ɗin tace.
"Happy birthday Zaujil'al'muazzam.” kai ya rinƙa jinjina mata haɗi da faɗin. "Thanks my Happiness I love you so much my beautiful wife”.
A hankali ta kuma dawo da kanta É—aya gefen damansa cikin raÉ—a tace.
"Happy one year Anniversary Appiy”. Sai kuma ta ɗan ja da baya cikin kunya, a hankali ta miƙa kishi tafin hannun na hagunta, baya ya ɗan koma kaɗan ya ɗan rusunar da kanshi kaɗan kana ya amshi flowers ɗin sai kuma ya juyo ta fuskanci su Salim dake ta masa tsiyar ya sake ta, ɗaga hannunsa sama yayi yana musu alamar godiya.
A hankali ya ɗan dawo gefen damanta suka tsaya a jere kasan cewar yana kan step ɗin da yake ƙasan wanda take hakan yasa tsawonta ya ɗan kai kan kafadarsa a hankali ta ɗan manna kanta kan kafaɗarsa, cikin kulawa ya juyo fuskarsa kanta haɗi dasa hannunsa ya ɗan shafa fuskarta, a hankali ta ya haɗe tafukan hannunsu wuri ɗaya haɗi da jan wani irin narkekken numfashi yayi yana kallon ta ganin yadda ta lumshe idonta murya a narke can ƙasan maƙoshinta cikin raɗa tace.
"Yau na cika burin Yah Amin na son shirya maka Birthday ɗin bazata”. A hankali shima ya lumshe nasa idanun, in one second ya tuno narar da suke ta magana kan masa birthday basu san yana Dinnin area ba, har itama tasa baki a hirar Yah Amin da Amina a ranar ne ya zagi kan uwarta ya kuma ce zai dake ta a kuma ranar ne Ummi ta mareshi a kanta a ranar ne ƙiyayyarta ya ninku a zuciyarsa da sauri ya buɗe idonsa dan baya son ci gaba da tuno baya, lips ɗinshi ya fara motsawa a hankali yana istigfari haɗe da juyo kanshi gareta, wasu ƴan siraran hawaye ne ke bin fuskarta murya a sanyaye tace. "Appiyn kayi farin ciki, kaji daɗi”. Yah Salam. Shine abinda su Dr Fadil Salim Sulaiman da duk sauran abokansa suka faɗa lokacin da suka ga ya manna tongue dinsa kan kuncinta yana lasar ƴan siraran hawayen dake silalo mata. Dai-dai lokacin sautin waƙar Zeer Zaara ɗin, cikin wani irin salo mai masifar armashi da ratsa zuciya ya fara bin sautin waƙar inda SRK ke faɗin.
Jaanam dekhlo”. Ya dire baitu kan cikin zazzafan shauƙin da ya sashi fara zagayeta haɗe sa yaysarsa ma nuniya kan tsinin hancinta.
Dj ne ya ƙara yin ƙasa sautin waƙar hakan yasa ana iya jiyo Muryar Mahmoud cikin sautin, da sauri Dj ya fara bin bakin Mahmood duk kalmar da ya faɗa ya fassara ma'anarta.
Wani irin tafi mai armashi su Salim suka fara.
Shi kuwa Mahmoud a hankali ya komo hannunta haÉ—e da É—aurashi kan fuskarsa yace gaba da bin wakar.
“mitt gayi dooriyan”.
Da ƙarfi Dj yace.
“The distance have gone”. Sai kuma ya fara rawa a tsakiyar wurin haɗe da ihu jin Mahmoud yaci gaba da alamun sanin cikekken ma'anar wakar cikin lumshe ido yaci gaba.
“Main yaahan”. Im here hoon
Yahaan hoon-hoon yaahan,
I'm here.
Jaanam Dearest.
Dekhlo Behold. keasi Sarhadein beyond borders. kesimaji Majbooriyan beyond helplessness”. A hankali yaci gaba da bin waƙar yana mai zagayeta.
mehyaha hoomyaha-hoomyaha
Su Aunty Saddiqa da Adda Nana dasu Yah Ahmad Yah Saleh kuwa kab rumtse idanunsa sukayi cike da kunya.
Gani ya kissing Cheek É—inta. Hafiz kuwa da Deeno banda hoto da video ba abinda sukeyi musu.
Itace tayi ƙarfin halin janye kanta haɗi da cewa.
"Appiy cikin mutane”. Hannunta ya kamo ya kuma jawota jikinsa yana kallon Dr Fadil dake faɗin.
"Kai sauƙo ka yanka cake muma muna da abin yi a gida”. Murmurshi yayi haɗi da kamo hannunta suka fara dauƙowa cikin salo na musamman mai haɗe zazzafan shauƙi sai ƙyalli da sheƙi sukeyi tamkar taurari.
Su Adda Nana kam dama duk sauran abokansu duk miƙewa sukayi daga kan kujerun da suke zaune wanda ko wanne table dake tsakiyar cike yake da drinks snacks harda dakwalen kaji.
A hankali suka iso gaban cake É—in, dai dai lokacin Aunty Amina ta iso wurin rungume dasu Zaid.
Da sauri ya karɓesu su duka biyu ya rungume yana sunsunar ƙamshin jikinsu, su kuwa sai dariya sukeyi da ƙara maƙale masa wuya.
Ganin bazasu barshi ya yanka cake ɗin bane yasa Sadiq karɓar Zaid Raihana kuma ta amshi Zaitoon sai lokacin idonsa ya sauƙa kan Bashir mijin Raihana, hannu ya bashi cikin ƴar sakin fuska yace. "Ango yaushe a gari”. Yana murmurshi yace. "Happy birthday Big broz, ai bazamu bari ayi hidimar Birthday ɗinka babumu a cikiba”. Cikin jin dadi yace.
"Kai gskya ngd matuƙa dan Birthday na kuka zo Allah ya bar zumunci”. Amin Bashir yace. Hararsa Dr Fadil yayi hadi da masa side hug, ɗan ture ƙeyarsa yayi yace. "Gwara kaifa ni ka hanani zama da amryarta dan zuwa Birthday ɗinka”. Bai ce mai komai ba ya rinƙa mikawa dukkan abokan nasa hannu suna musabaha tare da musu godiya. Har ya iso kan su Yah Saleh Yah Ahmad.
Salim ne yace. "Please a yanka a hannu nake”. Daga nan duk sukayi da'ira, wani sassayan sauti na musamman Dj ya saki, cikin farin ciki ya yanka cake ɗin farko shi da Fariyda na biyu da Zaitoon na uku da Zaid.
Daga nan kuma Fariyda ta amshi gift É—in data shirya masa a hannun Aunty Rashida ta bashi.
Haɗeta yayi da gift ɗin duk ya rungume da ƙarfi yace. "Thanks my princess jazakallahu khairan wa yatta ƙinallahu jami'an, i love you my happiness. Ina alfahari dake my Angel”.
Murmurshi Aunty Amina tayi tare da bashi nata gift É—in, itama rungumeta yayi haÉ—i da cewa.
"Thanks my lovely sis”. Daga nan su Salim da duk wanda ya kawo masa kyauta suka fara bashi tun yana riƙewa a hannunsa har ya zama yana ajiye wa a kan table ɗin dake gabansa.
10:00 pm duk suka bar wurin taron kowa ya koma gida bayan sun sha hotuna da video.
Numfashi mai sanyi ta fesar lokacin da taga sunyi parking a Bristol Palace hotel.
Cikin kasala da gajiya haɗi da zazzaɓin daren da take yi daya fara diro mata ta ɗan juyo ta kalleshi cikin sanyi tace.
"Appiy Bristol kuma!?”. Yatsarta yasa mata a baki alamun tayi shiru haka yasa ta zuba masa ido.
Hafiz dake baya shi da Huzaifa yacewa su foto.
Reception sukaje ɗaki ya kama bayan sun bashi key ya miƙawa Hafiz key ɗin haɗi da ce masa.
Su kwashi duk gift É—in su kai masa É—akin to sukace tare da buÉ—e motar suka fara kwasa.
Gefen da Fariyda take ya buÉ—e cikin raÉ—a yace.
"Muje”. Ya ƙare maganar yana jan hannunta dole ta bishi.
Bayan sun gama shigar da duk kayan ne sun zubesu tsakiyar É—akin kan tattausan Turkish carpet ya kalli Fariyda dake zaune kan kujera a hankali ya sunkuyo kanta cikin sanyi yace.
"Bari in rakasu”.
Cikin raɗa tace. "To nifa”. Yana fita yace. "Yanzu zan dawo mu buɗe gift ɗin sai in maidaki”. Daga nan ya fita.
A hankali ta zame daga kan kujerar ta zauna kan carpert É—in tsakiyar gifts É—in.
Gifts ɗin ta fara bi da ido daya bayan ɗaya, durƙusawa tayi kan guiwowinta ta fara jerasu da fasalin heart ɗaya bayan ɗaya take jerasu ɗaya bayan ɗaya ƙanana ne a farkon wurin mahaɗar sai manyan akan layin a hankali taƙe ɗan ja da baya kaɗan tana jujjuwa har ta jerasu duka ya fita heart babba tana tsakiyar zanen da gift ɗinta a tsakiya sai na Aunty Amina dake hannunta ta na ɗan jujjuyawa a hankali ta ɗan farke ledan wasu tsala-tsalan turaruka ne a ciki, da sauri ta fara fesawa tana mai lumshe ido dan sassayan kamshinsu.
A hankali ta miƙe tsaye da turarukan ta zauna bakin gadon haɗi da fara fesa ɗayan ma, hmmmm taja numfashi tare da komawa baya ta kwanta haka nan ta rinƙa fesa turaren a jikinta dan yayi masifar mata daɗi.
ido ta zubawa ƙofar ɗakin jin an buɗe lallausan murmushi ya sakar mata haɗe maida ƙofar ya rufe, yana isa cikin ɗakin kan Centre table ya ajiye ledar daya shigo da ita haɗe da haurowa kan gadon cikin wani irin salo mai ratsa zuciya ya kwanta gabanta haɗe da ɗaura kanshi kan cinyarta murya can ƙasan maƙoshinsa yace
"I miss you so much my love”. Hannunta ta ɗaura kanshi a hankali ta cusa yatsunta cikin tattausan sumarsa haɗi da cewa.
"miss u too my life”. Cikin tsananin jin dadi ya tashi zaune haɗi da jawo hannunta ya zaunar da ita, girarsa ɗaya ya ɗaga mata cikin son tabbatarwa yace.
"Babe da gaske kinyi missing na?”. Itama girar ta ɗaga masa haɗi da janye hannunta a hankali tace. "Sosai ma”. Yana ƙara matsota yace.
"No gaya min da kyau inji”. Tana matsowa bakin gadon tace. "Da gaske fa”. Cikin happy yace. "Thanks my Angel ngd yanzu saura gift ɗin me zaki bani a daren nan”. Tana Murmushi ta nuna masa gift ɗinta da sunanta ke kai tace.
"Gashi can ai na bakama buɗe ka gani”. Kai ya fara jujjuyawa haɗi da cewa.
"Yanzu dai na jikinki nakeso ba na wani abin duniya ba”. Lips ɗin ƙasa ta turo haɗe da cewa.
"Shima na cikin bana abin duniya bane”. Yana ƙara matsota yace.
"Ni dai a fara bani wannan shine kekkyawan gift na”. Ya faɗa yana nuna mata ƙirjinta. Fuska ta kwaɓe kamar zata yi kuka tace.
"Wancan ne first”. Ganin yadda tayine yasa yayi saurin zamewa kasa tsakiyar zanen da tayi masa ya zauna yana murmurshi haɗe da jawo gift ɗinta zama yayi ya tonkwashe sawunsa ita kuma Fariyda a hankali ta zame ta kwanta ta zuba mishi lumsassun ido. Yana farke kwalin yace. "Babe haka nan nake jin zuciyata na bugawa menene a ciki”. A hankali tace. "Ka duba dai”. Kai ya gyaɗa tare da zaro takardar scanning ɗin da akayi mata a hospital ɗin su Yah Nasir.
Idonta ta lumshe ganin yadda ya warware takardar tare da zubawa rubutu da zanen jikinsa ido. da sauri ta buɗe idonta jin yadda yayi wani ya miƙe haɗe da cewa.
"Allahu Akbar kasiran Alhamdulillah”. Sai kuma kawai taga ya sunkuya a tsakiyar gifts ɗin ya faɗi gaban wahidun ahadun yayi Sujudul shukur, wani irin lallausan murmushi takeyi saboda ganin yadda gaba ɗaya jikinsa ke tsuma, yana ɗagowa daga Sujjadar ya haura kan gadon da sauri ya jawota jikinsa haɗe da rungumota tsam-tsam murya na rawa ido na cike ruwan farin ciki jin dadi salama hamdala yace.
"Babe da gaske ne? Farriyyhan da gaske idona yaga dai-dai? Bane ba mafarki nakeyi bako Farriyyha kina da ciki? Babe da gaske nayi lfyardar har zan iya bada ciki”. Ta kasa ce mai komai sai ido ta zuba masa, idonta na zuba hawayen farin ciki sai kallonsa take yana bin ko wani sashi na jikinta da sumbata, a hankali ta rumtse idonta jin yasa hannunsa ya zuge zip ɗin rigarta haɗi da cewa.
"Farriyyha cire in gaisa da Lil Amin yau zan bashi taki na musamman. Ai kin tuna alƙawarin da kikayiwa Papi ko?.........

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.