Trending Hausa Novels

Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel

Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 12 of 31

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 99
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.

INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala 6 ne na sha kala huɗu ne sha da kumu tea jiƙawa dantafasawa, na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki,

idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da basu iya bada tarbiyaba. set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu ina kuma bada sarinsa a farashi mai sauƙi.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA

Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sani bana son mutum yaga na mishi ba dai-dai ba nima Kuma bana so ayi min wasa da hankali a harkar kasuwanci 🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka.
🤣😘🤝

Numfashi mai nauyi Abba ya sauƙe cikin jin daɗin yace.
"A'a ai dole sai naga ka natsu an ɗaura auren ayi bikin an gama lfy naga yadda ka zauna da Jiddan kafin in yarda Fariyda ta dawo, yanzu dai na janye batun kayi sakin batun dawowarta kuma sai anyi aurenka da Jidda na gama magna tashi ka tafi office ni karatu nakeyi”. Cikin wani irin kallon da shi kansa bai san na menene ba ya miƙe rai a ƙuntace ya fita.
Ido Maman Jidda ta zubawa Bappa Lawan tamkar zasu faɗo ƙasa sabida farin cikin miƙa mata kuɗin Sadakin Jidda da yayi haɗi da ce mata.
“Yau dai sai hankalinki ya kwanta ga sadakin Jidda, dan nine zan biya wa Mahmoud yanzu zan tafi gidan Yaya in gaya masa na biya na Mahmoud in munyi sallan azahar zamu kai na Sulaiman ma, sai mun dawo da yamma ku kuma ku kai lefen itama Jidda an gama haɗa nata in kun kai na Sulaiman yau zasu kawo na jidda ranar Litinin mai zuwa”. Farin cikine yasata daskarewa dan daɗi sai kawai cewa tayi.
"Aiki zai kamalla kenan tunda ga mahaɗin aiki Mahmoud zaka shigo hannu”.
Kamar wacce ta farka sai kuma tayi shiru ganin kallon rashin fahimtar da Bappa Lawan ɗin ke mata, da sauri ta waske ta miƙe tsaye ta nufi parlour tana aunawa Jidda kira.
Fariyda zaune gefen Mamy cikin sanyi tace.
"Mamy kuɗin dake cikin account ɗi nane nake son dubawa, shiyasa nake neman wayar wlh iya anan a gabanki zan duba in baki”. Kwaffa tayi ta miƙa mata wayar tana faɗin. "Me zakiyi da kuɗin in kin duba”. Tana kunna wayar tace. "Mamy ƴan kunene na nake son sauyawa kinga suna zaune haka”. Ta ƙare maganar kanta a sunkuye, App ɗin Jaiz bank ɗinta ta shiga.
Numfashi mai sanyi ta sauƙe ganin kuɗin sun kusa kai 7m a take tayi transfer ɗinsu account ɗin Salim da tasa Salma ta tura mata.
App É—in GTBank nata ta shiga dudu kuÉ—in ciki É—ari bakwai da talatin ne, dari biyar É—in ta kuma turawa Salim, tana faÉ—in.
“Kuɗin ma ba yawa Mamy 300k ne bazasu kaiba bari kawai in tura Miki su zakiyi amfani dasu”. Cikin kulawa tace.
"A'a ni ki bar kuɗinki kema bazaki rasa uzurinki ba, in kuɗin bazai isheki ba ai akwai kuɗinki a wurin Malam na gadonki sai in masa magna nawa kikeso”.
A hankali ta girgiza kai haÉ—i da cewa.
"A'a Mamy a bari kawai in yaso daga baya zan canza”.
Amsar wayar tayi tana faÉ—in.
"In an tura Miki 2m zai isa ai ki canza babba”. Kai ta gyaɗa cikin ɗan fargaba da taka tsantsan.
Daga nan ta fita.
Part É—in Aunty Amarya ta nufa wurin Saddiqa da Salma data iso yanzu.
Shigowar Yah Naser ne yasasu meda hankalinsu kanshi bayan duk sun haisane ya kalli Salma dake ta lallatsa wayarta yace. "Ke tunda kikayi aure kika watsar da aikinki ko sauɗaya baki ƙara leƙowa asbitinmu ko sauya wurin aiki kikayi ne”. Da sauri tace. "Allah ko Yah Naser Yah Salim ne yaƙi yace shi duk aiki yana so amman mu aikin Nurses wani lokacin na sai ace night duty shiyasa ya hanani komawa nima nayi kewar aikin”. Cikin tsareta da ido yace. "Zanyi da Salim ɗin zan gaya masa wahalar da nasha kafun in samu ku karacin Nurses keda Zainab gashi ita da yake Farooq ƙanine ba yadda ya iya dole ko tayi aure zataci gaba da aiki shi daga aure sai ya hanaki aikin da bayan kuɗi akwai lada”. Cikin son aikin tace. "Nima ina ta masa magna fa taƙine”. Miƙewa yayi yana kallon Aunty Amarya yace.
"Dama akwai sabbin First Aid boxs da muka saya sun iso, na kawo miki ɗaya in kin tashi ki biya wurin Sadiya ta baki, ita Zainab da yake tana zuwa aiki ta amshi nata”. Cikin jin dadi tace.
"Ngd matuƙa big broz Allah ya ƙara girma Dr yayan Nurses”.
Murmurshi Aunty Amarya tayi haÉ—e da bin bayasa suka tafi part É—in Mamy.
Fariyda ne ta kalli Salma haÉ—e da cewa.
"Ke daga ina haka da sanyin safiyar nan”.
Salma na jawo hannunta tace. "Duba dai da kyau goma ta wucefa.”
Kiran Raihana da ya shigo wayar Aunty Saddiqa ne ta amsa ta miƙewa Fariyda tana jin muryarta tace.
"Aunty Saddiqa ta gayyacemu tunda ke baki gayyace muba, kuma in sha Allah ranar Friday uwar hakama muna cikin Kano harda Hamma Bashir zamu zo”. Da sauri tace.
"Ke rufa min asiri kada su Mamy su gane fa toma me zaku cewa Malam ya kawoku”. Cikin sauri Raihana tace.
"Dama Hamma Bashir zaizo musu gsisuwar surkai da yi muku ban gajiya kuma ba zamu faɗaba sai dai kawai su ganmu”.
Daga nan sukayi sallama Aunty Sadiya matar Yah Nasir ne ta shigo parlour Aunty Amarya tare da maida ƙofar ta rufe, ledar dake ɗauke da wasu datsetstsun gawn na alfarma ready Meta suka fara duddubawa.
Aunty Saddiqa ne tace.
"No duk fa wannan basuyi ba, ai Salma tace tayiwa Salim bayani har ya kira Zailani anjima zaizo kuma shi ya kama mana wurin da zamuyi shagalinma ya biya kuɗin”.
Ranar dai kusan wuni sukayi ƙusƙus a part ɗin Aunty Amarya.
Mahmoud kuwa wuni yayi a office aiki yake tamkar agogo ba abinda ke tadashi sai salla ko ruwan tea bai shaba.
Lissafin dukkan shiga da fita na kuɗinsu da dukkan kayansu da zakka yake kansa da biyan duk bashin da ake binsu haɗi da yafewa wasu da suke bi ƙanan bashi kamar yadda Abba ya ɗaurasu akai duk gabanin ramadan suna yafiya ga wasu.
Haka yasa kiran sallan magrib ne ya ankarar dashi. Yana fitowa yayi kiciɓis da Shamsudeen E password ya miƙa masa daga nan ya wuce.
Sai wuraren ƙarfe sha biyu kiransa ya shigo wayarta dan daya dawo gidama aikin ya rinƙayi a parlour Ummi haka da suka gani ne yasa aka barshi shi da su Salim da Sulaiman suna ɗan tayashi kaɗan.
Ganin video call ne yasa Aunty Saddiqa fita parlour.
Lip ɗinta na sama ta ritsa da tsatso ta turo na ƙasan haɗi da yin rau-rau da kyawawan idanunta da suke sheƙin hawaye.
"Afwan na tuba My Angel me nayi wannan kallon na tuhumane turo lip ɗina nan yana tayar min da yaƙi a cikin boxer nafa”. Cikin narkekkiyar muryar tace. "Ni ba ruwana da kai ba manceni kayi ba” yana gyara zamansa yace.
"Zan manta kaina kenan in dai har zan mance ki to bugun zuciyarta ya tsaya kenna”. Tana ɗan kallonshi ganin ya durƙusa tace. "To meyasa baka kiraba”. A hankali yace. "Da safe na kira baki ɗagaba, nasan kina baccine zakice na hanaki baccin dare, da na tafi office kuma aikine yamin yawa kinga Ramadan ya kusa akwai aikin tattara komai dan fidda Zakka da kiyaye haƙƙin ma'aikata, koda na dawo ban hutaba muna aiki a parlour Ummi Ina son in haɗawa Abba komai kafin mu gudu yanzu kuma na hauro sama zan kwanta daga ganin lip ɗin Papi yaƙi kalli fa abinda yakeyi min fa”. Ya ƙare maganar da yin ƙasa da boxer da sauri ta rumtse idonta haɗi dasa tafin hannunta kan fuskarta.
Murmurshi yayi haɗi cewa. "Buɗe ido ki gani fa kamar zai tsinke”. Kai ta fara jujjuyawa cikin kunya tace.
"Ni dai a'a”. Yana kallon kanshi yace. "Allah ko in baki buɗe idoba yanzu zan taso in zo gida da motar Abba”. Da sauri tace.
"Dan Allah karkazo wlh kunyar Malam nakeji har yau na kasa zuwa inda yake”.
Yana zare jallabiyarsa yace.
“In bakya son inzo to ki buɗe idonki ga abinda Papinki yake min ki ja masa kunne ki gargaɗeshi ya barni inyi bacci ki gaya masa yayi haƙuri nanda 3 days kina kusa dashi”. Cikin sanyi tace. "Bazan iyaba fa”. A hankali yace. "Zaki iya my Angel buɗe ki gani”. Cikin sanyi da kunya tace. “Kayi haƙuri”. Da sauri yace. “Bazanyi bafa sai kin buɗe idonki kinga halin da nake kwana a ciki kullum dan mafa ina azumi ina shan lemon tea da tuni ciwon mara ya kasheni kin huta”. A hankali ta janye hannunta haɗi da ɗan buɗe idonta kaɗan da sauri ta lumshe idanta haɗi da sauƙe numfashi mai nauyi tace.
"Na gani Papi kayi haƙuri ka bar min Atieyah na yayi bacci”. Murmurshi yayi cikin sanyi yace.
"Zan katse video call zan kiraki ki bashi haƙuri da kyau”. Daga nan ya katse video call ɗin ya kira normal call a hankali yace.
"Babe Papi dinki fa baya jin magna yana da taurin kai baya tankwaruwa da wurin in yana son abu sai ya samu yake natsuwa”. Cikin tausasa lafazi murya a narke tace.
"Ka bashi haƙuri zan mishi duk yadda yakeso yanzu dai ya barka kayi bacci kar rashin bacci yasama ciwon kai”. Wasu makiran kalamai ya fara yi mata wanda suka sata biye masa har Saida bacci ne ya ɗauketa ya katse kiran ya shiga bathroom ya sakarwa kansa ruwan sanyi.
Washe ranar Alhamis da rana a ƙala sun kai goma duk abokansune cike suke a gidansu Dr Fadil suna ta tsara yadda bikin zai kasan ce ne.
Su Fariyda kuwa suna gidansu Humarai kusan duk suna cike suna kallon lefen dan su yara-yara basu zo amsar lefenba iya manyan ne suka amshi baƙin kawo lefen.
Ƙarfe biyar dai-dai suka fito harabar gidan Aunty Saddiqa ne ta kalli Motar Zailani da yake parking kusa dasu.
Murmurshi Salma tayi tace. "Aikin ka yana kyau kardai har ka gama”. Yana murmurshi ya isa inda suke yace..
“Ai in dai da kuɗi zaku samu biyan buƙatar kai koda a awa huɗune bare kuma 24 hours ai.
Ledar Aunty Sadiya ta amsa ta buÉ—e bayan motarta ta ajiye haÉ—i da buÉ—ewa na saman ta fara zarowa.
Wow sukace a tare dan aikin Zailani ya zarta zatonsu.
Ita kam Fariyda murmushi tayi haÉ—i da lumshe idonta ta jingina da jikin motar Aunty Rashida tana mai hasaso yadda kayan zasuyi mata.
Da sauri ta buɗe idonta jin suna haɗa bakin cewa. "Yah Salam kai kai wannan haɗi zai yi masifar kyau da bada armashi”. Salma tace.
"Kai Zailani turo min account number wlh zan ƙara maka kuɗi.
Humaira tace.
"Alhamdulillah wlh muma namu ɗinkin a hannunka yake”. Zainab tace.
"To naga na wata da tauraruwarsa mu kuma sauran taurarin ina namun”. Yana kallon alert ɗin da Salma ta ƙara mai kuɗi yace.
"Ai ko dan karin nan kuma naku gobe uwar haka duk sun kammala dan dama na gama da nasu Oga Salim da tawagarsu, naku ne na mata kun san yafi wuya kuma kaÉ—an ya rage.
Sauran kayan suka duba dagan shi ya juya ya tafi suma duk suka tafi.
Washe gari ranar jumma'a bayan an sauƙo sallan jumma'ar Raihana da Bashir ɗinta suka iso.
Tunda suka zo Mamy take ta kallonta cike da mamaki, ita kuma taja Zaitoon ta rungume tana ta magiyar cewa Fariyda.
"Dan Allah Aunty Fariyda ku bamu Zaitoon wlh ina sonta Hamma Bashir ma yana sonta”. Murmurshi Fariyda tayi tace.
"To ai dama takice keda wancan ayagin zakiyiwa magna kawai kiji me zaice”. Khadijah ne tace.
"Ai kuwa zata ga ayagi ganin idonta dan Mahmood ba mutunci gareshi ba”. Ido Fariyda ta zuwa yayar tata. Mamy dasu Adda Nana da Saddiqa kuwa ita suka zubawa ido ganin kallon da takewa Khadijah a take idonta yayi tib da ƙalla a hankali tace. "Allah ko Aunty Khadija baki ganeshi bane”. Dariyar da Saddiqa da Adda Nana sukayi ne yasa ta cewa. "No ni wlh ba kareshi nakeyi ba toma ni me ruwana dashi Raihana ai ke kin sani”. Jijjiga kai Mamy tayi haɗi da cewa.
"Wai ke Raihana lfy dai kam ko? Me ya kawoku daga ina kuke”. Tana gyarawa Zaitoon ribbons ɗinta tace. "Mamy kin manta dama Hamma Bashir yace zai zo gaisheku da yiwa su Aunty Amarya da Mimy ban gajiya, kuma Abuja mukazo yazo wani aikine shine yace muzo tare sai mu ƙaraso kano”. Fuska ta suke tace.
"Kodai kin matsa masa sai kin zo ko”. Da sauri tace. "Wlh Mamy shi yayi niya nima ban san da zuwarba sai shekaran jiya fa”. Aunty Amarya ne suka shigo ita da Aunty Sadiya da basket ɗin abinci a hannunta wanda duk ranar jumma'a takeyi abinci mai yawa ta kawo, Aunty Amarya dake riƙe da wormars ɗin data karba Sadiya ne ta ajiye a gefe, Sadiq da shi ya ɗaukota ne biye dasu a baya ganin Raihana yasashi saurin isowa inda duke ajiye basket ɗin hannunsa yayi tare da bawa Raihana hannu suka tafa yana dariya yace. "Kin ganki kuwa kinyi kyau har kin ɗan fara kama da Aunty Fariyda”. Murmurshi Raihana tayi tace.
"Zoleyata kakeyi kai da kafi kowa kusheni wai duk gidanmu nice mummunarku ai”. Aunty Saddiqa tace.
"Gskya dai kam kada ki yarda da Sadiq kin dai yi kyau kam masha Allah, amman ba kamar Fariyda ba”. Fariyda na Sipping Admiral tace.
"Yar ƙanwata kinma fini kyau ina nake da manyan idonki nan masu kama da zaiba ai duk kyau a ido yake”. Adda Nana tace. "Eh lallasheta”.
Amira tace.
"Ai ni dai ina kama da Aunty Fariyda ko dan haka ake cewa”. Khadijah ne tace. "Gskya kam ke dai kam kuna kama da Fariyda shiyasa Zaitoon take ɗibi dake”.
Abinci Aunty Sadiya ta fara zuba musu basket ɗin da Sadiq ya ajiye kuma tace. "Mamy ga naku wannan nasu Goggo Saddiqa ne na zabga musu yaji”. Kai Mamy ta gyaɗa tace.
"Allah yayi al'barka”. Aunty Amarya tace Amin. Saddiqa ne tace.
"Bayan kin ƙi kawo mana masu ce mana goggo”. Ƙasa tayi da kanta har Saida Mamy da Aunty Amarya suka fita tace.
"Ai tunda na fara ce muku Goggo masu faɗar suna hanya ki shirya zuwa suna nanda 5 mount”. Cikin jin dadi Adda Nana tace.
"Dan Allah fa da gske”. Cikin jin dadi tace.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.