Trending Hausa Novels

Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel

Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 15 of 31

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 102
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

*GARKUWAR* taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu buƙata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 08069423567 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ƙanana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuɗinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune🤝🏻sayan na gari meda kudi gida.

GARKUWAR MA'AURATA

Ido Ummi ta zuba wa su Hafiz dake zaune a parlour sunata hira da dariya, Samira tace.
"Dan Allah Hafiz kayi editing a daren nan ka tura mana videos nan da pictures ɗin su”. Yana miƙewa tsaye yace. "Gskya sai na huta. Ko hakama fa ba wani buƙatar sai anyi editing”. Hafiza tace. "Ni ai tunima na sa a status na dan wanda nayi musu da wayana ma yayi masifar kyau”. Huzaifa ne yace.
"Amman dai ba kamar wanda Yah Hafiz ya ɗauka da Camera ba”. Jin Muryar Ummi ne yasasu juyowa inda take.
"Kai wai daga ina kuke ne? Surutun me kukeyi kunzo zaku hanamu bacci sha ɗaya fa tayi maza duk kuje ku kwanta”. Da sauri duk suka miƙe dan gudun kada ta nemi ƙarin bayani.
Gidan Dr Nasir kuwa Aunty Saddiqa ne ta kalli Raihana dake miƙewa tsaye riƙe da hand bag dinta dan Bashir na jiranta a waje zasu wuce masauƙinsu.
"Ke Raihana ina Zaid ne kam”.
tana kallon Aunty Sadiya dake fesa mata turare tace. "Ai Aunty Amina ta karɓesu ta wuce dasu gidanta, tace saida safe zasu dawo da mamansu”.
Dariya Humaira dake waya da Sulaiman tayi. Aunty Saddiqa tace.
"Ni dai su rufa mana asiri kar su Mamy su ankaro”.
Acan gidan Salim kuwa Salma ne kwance a jikinsa tana lallatsa wayarta pictures and chot videos ta saka a status nata tana faÉ—in.
"Kai Masha Allah Fariyda da Mahmoud sunyi kyau sosai”. Yana shafa fuskarta yace. "Basu kyaimu kyau ba dai ai”. Murmurshi tayi tace.
"Babe banda son kai, kai da Mahmoud kamarku ɗaya, kama fiminshi kyau amman ai ni kam ban kai Fariyda ba”. Kanta ya shafa yace. "Kin fitama”.
A can Bristol kuwa, cikin rawa jiki yake kissing ɗin cikinta haɗe da shafawa fatar lafeffen cikinta, har lau idonsa na zubda wahayen farin ciki. A hankali ta cusa yatsun hannunta cikin tattausan sumarsa haɗe da lumshe idonta. Da sauri ya sunkuyo kanta haɗi da kai bakinsa dai-dai kunnenta murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
"Babe ina son jin ɗumin jikinki ina son gaisawa da Lil Amin ba matsala bazan cutar da kuba?”. A hankali take gyaɗa masa kai har lau ido a lumshe, numfashi mai nauyi taja lakacin daya kife tafukan hannunsa kan caɓɓullenta haɗi da cewa. "My Angel zaki iya”. Ya ƙare maganar da manna lips ɗin shi kan nata, Hmmmmmm yaja numfashi jin yadda tayiwa lips ɗinshi wani irin lesa mai haɗe tsuman jiki. jawo duvet ɗin yayi da kyau yayi musu garkuwa dashi hannunta manna kan ɗinsa haɗe da rumtsewa a tare suka buɗe ido ita dashi duka.
A hankali yasa hannunsa ya tallaɓe haɓarta murya a narke yace.
"Please My Angel buɗe idonki, kiyi haƙuri kada ki bari kunyar nan ta tauye mana wannan daren”. A hankali ta buɗe idonta, papi ya nuna mata haɗe da gyara zamansa ya jingina bayansa jikin kan allon gadon yana ɗan ware sawunsa yace.
"Babe kinga Papi alƙawarin da kikayi masa yake son ki cika masa”. Ya ƙare maganar cikin rawan murya da jiki ya jawota jikinsa kan mararsa ya kwantar da kanta haɗe da manna hannunsa kan caɓɓullenta. "Babe i miss u”. A hankali ta manna lips ɗinta inda yake fata da muradin ji kissing nashi tayi cikin narkekkiyar muryar tace.
"Miss u too my love Appiy i like this papi”. Wanirin tsuma jukinsa ya saki tamkar wanda aka cilla cikin snow murya a diririce yace.
"Ashhhhhhhh oh thanks my Angel”. Ya faɗa da ƙarfi haɗe da kuka-kuka lokacin da yaji ɗumin bakinta bisa papi ɗinsa.
Cikin tsuma yake shafa kanta da tayata sarrafashi haÉ—e da sambatu dake nuna tsananin jin dadinsa da farin ciki mai haÉ—e da fitar hayyaci.
Wannan shine karo na biyu da ya samu wannan kulawar ranar da ya bata maganin mura tayi masa komai cikin mayen bacci da buguwa sai kuma yau da take masa cike da bege da kewarsa da son jin ɗumin jikinsa da burin faran ta masa da sama masa natsuwa da cika alqawarin da tayi masa a waya. Kukan da yake yi ne da ɗan marin cinyarsa da hannu ɗaya, ɗaya hannun kuma yana fasha kanta yasata ɗago kanta. Da ƙarfi ya saki nakasashshe numfashi mai tsowo haɗe da kwantar da ita, kan pillow kanta ya sunkuya yana sambatu.
"Yah Salam my Angel so sweet thanks my love”.
bakinsu ya haɗe hannunsa na kan ƙirjinta haka yasata rungumeshi ƙamƙam haɗi da sakin sassayan numfashi.
Sai kuma tayi saurin buɗe idonta jin yayi ƙasa ya fara kissing tattausar fatar cikinta da sauri ta yunƙuro zaune jin yadda ya zira tongue dinsa cikin hudar cibiyarta, kar-kar jikinta ya fara tsuma, tana kallon shi da idonta dake cike da kwallon da bata san na menene ba.
"Washhhhhhh Yah Salam Atieeeyyyah”. Tayi mgnar da murya mafi ƙololiwar narkewa da rikita zuciyar ma abincin jinta ta ƙare kiran sunan sa da ƙarfi dan jin inda ya maida tongue dinsa yanayi mata wani irin gigitaccen salo mai wuyar faɗuwa.
Gaba É—aya ta shiÉ—e ta sakar masa ragamar rayuwarta da mallaka masa zuciyarta da gaggan jikinta.
Addu'ar da taji ya farayi ne ya shaida mata, cikar manufarsa, bata iya jin karshen addu'ar ba dan muryashi data sarƙafe ta narke can ƙasan maƙoshinsa. Da ƙarfi taja dogon numfashi kamar yadda shima yaja numfashi mai haɗe da shiɗewa.
After 45 minutes.
Cikin rawan jiki ya jawota kan shi cikin muryar kuka mai haɗe da shiɗewa yace. "Please My Angel kiyi driving na 15 minute”. Ya ƙare maganar yana sa hannunsa duka biyu ya riƙe gugunta haɗe da ɗagata cak ya amintar da ita a jikinsa.
Hannunta duka biyu tasa ta dafa lafaɗunsa jiki na karkarwa take motsa jikinta cikin tattaro ragowar ƙarfinta duka dan son sama masa natsuwa. Idonsa ya fara jujjuya mata tamkar wanda zai shiɗe sai kuma ya zaro tongue dinsa ya fara karkaɗawa da ƙarfi haɗe da shishita gami da yarfa hannunsa duka biyu tamkar mazari.
Dogon gashinta da yake zube kan kafaɗunta ya hanasa gani caɓɓullenta yasa hannunsa ɗaya ya tattare haɗe da medashi baya hannunsa ya kife bisa twins ɗinsa murya a narke cikin kuka kuka ihu ihu yace.
"Alhamdulillah da wannan ni'imar duniya da ka bani. Allah ka dawwamar min da wannan jin daɗin duniya yah Allah ka barmin Farriyyhah na Allah ka raya min ita ka haɗani zama da ita a jannatul Firdausi thanks my Happiness jazakallahu khairan wa yatta ƙinallahu jami'an mu Sugar Babe so so so sweet my Angel”. Wasu irin numfashi take yi tamkar zata shiɗe, haka shima yake numfashi dole ya kasa magna sai ihun daya saki da ƙarfi lokacin da yaga tayi luuu zata faɗi ta baya.
Fizgota jikinsa yayi ya rungumeta gam-gam yana nemo numfashinsa dan ya shiÉ—e sabida daÉ—in samun cikakkiyar gamsuwa.
Ita kuwa Fariyda yadda ya fizgota da yadda ya matsetane ya taimaka wa numfashinta tana jin yadda yake sauƙe numfashi a jere a jere hakama bugun zuciyarsa na harbawa da ƙarfi-ƙarfi.
Kissing kanta yake yi yana mai ƙara rungumota.
A ƙala 38 minutes suna a haka kafin ya ronƙofo kanta, idonta a buɗe yake sai dai jikinta da yayi sake yasa tayi lip tamkar wacce cutar ɓarin jiki ya kama.
A hankali ta lumshe idonta lokacin daya kissing cikinta. Sai kuma ya dawo da kanshi kanta hannunsa na dama kuma na shafa kan cikin har zuwa kan mararta ɗaya hannun kuma kan ƙirjinta ya shafa haɗi da cewa.
"Allah yayi miki al'barka Allah yasa ki gama da duniya lfy, Allah ya raya mana Zaid da Zaitoon ɗin mu ya musu al'barka ya kawo ƙaninsu lfy”. Shiru ba magna sai idon ta lumshe a hankali.
"So sorry my Happiness na gajiyar da ke ko”. lips ɗinta na ƙasa ta turo na sama kuma ta fara tsotsa a hankali. Da sauri yace. "Babe in kina hakafa yanzu Papi zai kuma cewa yana son ƙari”. Da sauri ta saki lips ɗinta na saman ta haɗe dana kasan ta tsuke. Murmurshi yayi haɗe da lakace mata hanci yace.
"Tsoro kikeji kar in nemi ƙari, ba kince min kin girmaba”. Ya ƙare maganar da rungumota jikinsa ya miƙe tsaye bathroom ya shige da ita.
“Huhmmmmmm Shehhhhh”. Tana numfashi mai sanyi lokacin da ya direta cikin ruwan ɗumin sai lokacin ta iya fidda wani sautin.
Zama yayi ciki a hankali ya kai hannunsa kan mararta cikin raÉ—a yace.
"Bari in miki tsarki naga kamar bazaki iyaba”.
Ya ƙare maganar haɗi da fara mata tsarkin cikin tausasawa, ido ta lumshe ganin yadda ya tsareta da ido haɗe da cewa.
"Babe naji miki rauni ko”.
Kai ta jujjjya mishi a hankali tana mai mmkin lallai magunguna da Aunty Saddiqa ta saya mata wurin Garkuwa sun magance mata matsalarta.
Da taimakonsa tayi wanka bathrobe ɗin dake saƙale yasa mata kana ya ɗagota ciɗak ya fito da ita kan kujerar ya kwantar da ita, ya koma ciki shima yayi wanka ta fito ɗaure da towel a kugunsa.
Gefenta ya zauna haÉ—e da kamota ya tada ita zaune kan cinyarsa a hankali tace.
"Appiy yunwa nakeji”. Da sauri yace. "Muje kitchen nasu me kike son ci”. Cikin sanyi tace.
"Appiy bana iya cin abinci kawai Admiral zan sha”.
Da sauri ya kalli kan table inda ya ajiye Admiral daya shigo dashi.
Hannunsa yasa ya zaro É—aya haÉ—e da balle marfin yana manna matashi a baki yace.
"Babe duk Lil Amin ne yake wahal min dake haka ya hanaki cin abinci ya rinƙa sa miki zazzaɓin dare”. A hankali ta ɗan janye bakinta daga haɗiye Admiral data kurɓan tayi cikin sanyi ta manna hannunta kan wuyanta sai kuma ta kalleshi a hankali tace.
"Appiy yau babu zazzaɓin”. Manna mata bakin gorar yayi haɗi da cewa. "Alhamdulillah barka dama ɗumin jikin Appiyn Zaid Lil Amin yake son ji ko”. Saida ta shanye gorar duka sannan shima yasha ɗaya kana suka kwanta.
Washe gari da safe Hafiz da Huzaifa ne suka kai musu breakfast É—in da Aunty Amina ta haÉ—a musu.
Bayan sallan azahar ne
Raihana ta dawo gidan Yah Nasir.
"Ina Aunty Fariyda”. Aunty Sadiya ne tace.
"Tab har yanzu shiru ba ita ba dalilinta”. Raihana na kallon Aunty Saddiqa tace. "4:00 pm flight namu zai tashi zuwa Abuja kuma ina son in koma gida in sallami su Mamy kar inje ni kaɗai tace ina kuke”. Aunty Saddiqa na miƙewa tace. "To ya zamuyi ai kuwa dole mu koma dan Ita dai ba waya a hannunta bare mu kirata, wayar Mahmoud ne a hannunta kuma shi banda numbersa dama wayar Yah Amin ne nake da numbersa koda suke India dashi muke mgna”. Da sauri Raihana tace.
"To ki kira na Yah Amin ɗin mana ba shine a hannun Appiyn Zaid ɗin ba”. Tana gyara mayafinta tace. "Tun safe nake kira bai ɗaukaba ko ɗazuma na kira bai ɗaukaba, ni mu tafi gida mutum da matarsa, suma su Malam suna aiki da zuciya sun bar iliminsu gwara ya gwada musu yana da iko da matarsa ai”. Aunty Sadiya tace. "To yanzu me zaku cewa Mamy”. Da sauri Saddiqa tace.
"Kawai zamuce mata zata ƙara kwana ne”. Da haka suka fita.
Malam da Mamy duk ido suka zuba wa wayar Aunty Amarya da take nuna musu videos and pictures ɗin Fariyda da Mahmoud na wurin Birthday ɗin da ta gani a status ɗin yaran nasu a jere a jere haka yasa na Sadiq data fara gani yana fita sai na Salma daga na Salma sai Aunty Saddiqa sai Aunty Rashida har da Khadijah da na Aunty Sadiya ɗaya bayan ɗaya suke kallon kab status ɗin yayan Family ɗin nasu a ƙalla sama da mutum 38 suka saka ko wanne status ka leƙa sune.
Kan na Raihana suka tsaya inda tasa ɗan video lokacin da ya rungumeta yana lasar hawayenta ta ɗanyi rubutu a ƙasa.
"Duk wanda yace zai raba wannan soyayyar yaji tsoron rabuwa da rayuwarsa. Kallon kallon sukayiwa juna sai kuma suka tafi hoto na gaba inda Mahmoud ya haÉ—e Fariyda dasu Zaid ya rungume, É—an guntun rubutun Happy Family Allah ya dauwamar da farin ciki a zamanku.
Numfashi mai nauyi Malam ya sauƙe haɗe da komawa ya kishingiɗa da tum-tum dake gefensa yana kallon Aunty Amarya dake dariya cikin shauƙi dan ba ƙaramin burgeta yaran sukayi ba.
"Yanzu dai kun gani da idonku ai, ka kuma ji irin addu'o'in da Æ´an uwanta ke mata duk mai son raba wannan son ya kula da rayuwarsa.
Saddiqa fa cewa tayi.
"Mutu ka raba in sha Allah”. Kwaffa Mamy tayi tace. "Wato dama bagarar dani sukayi kenan ma shine abinda ya kawo Raihana da mijinta dan wannan shirme su Saddiqa sukace zasuje gidan Yayansu su kwana ashe su da shirinsu mu suka maida wawaye. Lallai kuwa zanyi mgnain Fariyda zata dawo ta sameni, zata gane kurenta”. Shi kam Baba Malam ko ƙala bai ceba.
Dai-dai lokacin kuwa su Saddiga suka iso bakin parlour Baba Malam. Aunty Amaryace ta amsa musu sallama.
Raihana ce a gaba bayan ta gaida iyayen nasu Malam ya amsa kamar ba komai sai Mamy data amsa tana tsaresu da ido Raihana tace.
"Malam Hamma Bashir yana waje zai shigo ku gaisa”. Cikin Dattaku yace. "A'a to shigo dashi mana”. Bayan sun shigowa cikin kulawa Malam ya amsa gaisuwar Bashir, cikin girmamawa Bashir yace.
"Malam karfe huɗu jirginmu zai tashi zuwa Abuja, shine nace bari muzo kayi mana addu'a yanzu zanje gidan Uncle Bagudo daga can ne zamu wuce Airport”. Kai Mamy ta jinjina tana kallon Raihana da Saddiqa ke ce mata.
"Kin shirya komai ko”. Kai ta gyaɗa haɗe da cewa.
"Dama kayan ba yawa Amira ta shirya min”.
Baba Malam yace.
"Allah ya maidaku lfy kamar yadda kuka zo lfy Allah yayi muku al'barka ya baku zuriya ɗayyiba. Allah ya baku ladan sada zumunci ya yafe muku zubin raya bidi'a”. Tunda ya fara jero musu addu'o'in suke amsawa da amin sai ana ƙarshen ne suka ɗan kalleshi ganin basu yake kallo bane yasa sukayi ƙasa da kai.
Har bakin mota su Saddiqa sukayiwa Raihana rakiya.
Bristol hotel
Jawoto yayi kan cinyarsa ya ajiyeta yana kallon fuskarta da tayi Rollin kanta da ɗan kwalin Abayar da Aunty Amina ta aiko mata wacce take sak irin jallabiyar da shima ta sako masa duk sabbine farare ƙal-ƙal.
Appiy yamma yayi fa ka maidani gida, kar su Malam su gane, naji Hafiz na cewa su Zaid na gidan Aunty Amina ko”. Yana kallon ƙofar da su Hafiz ya fita bayan ta gama tattare duk gift dasu basket ɗin abincin da suka kawo musu.......

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.