Trending Hausa Novels

Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel

Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 20 of 31

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 107
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

https://chat.whatsapp.com/F93CYFGSIWA3ewhl8cCAYW
Barkanku da zuwa zauren A.A GARKUWA FOUNDATION inayi mana fatan alkhairi, fatan wannan haɗakar tamu na taimako zata kaimu ga Jannatul Firdausi, *Ga Ramadan ya ƙarato mai akwai da mai niya, taimakon sadaka ga ma buƙata ciyarwa ko shayarwa in Allah ya hore mana kamar yadda muka yi last year ga account da zamu fara tara kuɗin ga mai niya 5843176522 Moniepoint Aysha Aliyu Garkuwa*
jama'ata kune ƙarfina, domin su jama'a Rahama ne, ba haushe yace hannu ɗaya baya ɗaga jinka, yan uwa ita sadaka bata yawa kuma bata kaɗan ko Naira 500, 1k 2k 3k 4k 5k har zuwa 10k 20k 50k 100k kai har 1million zuwa sama in Allah ya baka iko, kai koda Naira ɗarice kike bayar zamuyi farin ciki da ita, kuma ajiyace maidaraja, wacce Allah ne zai bamu sakamakonta kada ki/ka raina abinda ke hannunki domin manzon Allah S.A.W yace muyi sadaka koda da tsagin dabino ne! kada kuma muyi tunanin sadaka zata raunata dukiyar mu ko ta hanamu ci gaba, kada kuma muga sadalar tayi yawa in kina da hali ko 1M kika bayar akwai ma buƙatan da in za'a raba musu zasu iya neman ƙari ma. Kuma Manzon Allah yace, ita sadaka tana kashe masifa kamar yadda ruwa ke kashe wuta, Allah Ubangijin talikai shi zai yi mana sakayyar al'khairi da zamu wanzar duk ƙanƙantarshi, Allah ya bamu ikon haquri da zama da juna, Allah ya bamu ikon taimako, ya kuma sa mana a mizanin kyawawan ayyukanmu ya taimakemu fiye da yadda zamu ke taimakawa jama'a. mu haɗa hannu da hannu mu ciyar da mabuƙata a Ramadan. Afwan In nayi miki/maka wani kuskure cikin rashin sani da ajizanci na d'an adam a gafarceni🤝🙏🏻
A taimaka domin Allah

"Kin san Allah motar nan kusan yau satinta biyu a gidana ashe matarmuce ban saniba yar uwa ai dana ɗana mana ita”. Dariya tayi tace. "Ai dai kam gskyar ki testa mana ita yar uwa”. Humaira da kusan yawanci suna tarene ta amshi wayar nan sukayi ta hira sai kiran sallan la'asar ne yasasu katse hirar. Bayan tayi salla ta fitone taji a Knocking da sauri ta buɗe.
Arɗa ne tsaye bakin ƙofar yana miƙo mata ledar Hidden garden Restaurant amsa tayi haɗe da tambayarsa ina Mahmoud ɗin yake. Yana jujjuya kai yace. Bai san inda yajeba dama ya fitane”. Kai ta jinjina mishi kawai ta koma ciki haɗe da rufe ƙofar.
Nigeria Ummi ta kalli Salma da Humiara tana mai faɗin. "Abban ku yace ku rubuta dukkan list ɗin abubuwan da zamu buƙata na Ramadan, gobe za'a kawo, dama Fariyda ce da Samira ke rubuta komai, zaku iya yiwa Fariyda magna ta tayaku ko kuma Samiran.
Sannan akwai kuma kayan sadaka da aka raba Ramadan ɗin ku duk wanda zaku bawa ku sa Hafiz ya fitar muku daga cikin store shi duk na sadaka ne amman ƙa'ida ana fatawa dana gine na jiki na kusa koda ya ƙare za'a kawo wani”. Humaira tace. "To Ummi ba matsala zamuyi magna da Samira in ma bamu samu Fariyda a online ba.
Istanbul
Washe gari da yamma shiru tayi kamar wacce ƙwaƙwalwarta ta tsaya da aiki, ido ta zuba wa wayar ta da a ƙalla ta kirashi ya kai 6 miss call tsakanin jiya da yau bai ɗagaba, ko ɗazu da Arda ya kawo mata abinci ya kirashi sunyi waya a gabanta, koda Arda yace mai itace ke son magna dashi ina yake katse kiran yayi da aka kuma kira ma bai ɗagaba.
"Duk girman gida nan ka barni ni kaɗai a ciki kamar mayya kuma ka san ina tsoro”. Ta faɗa cikin sasssyan sautin, sai kuma tasa hannunta ɗaya ta tallabe haɓarta tace. "Da ace su Yah Saleh na nan ne ma nasan Sajida zata shigo mu zauna tare”. message ta rubuta mishi ta tura.
Ba amsa haka yasa ta kuma kira bai É—aukan ba. Ranan a nan parlour ta kwana.
Nigeria kuwa Hafiz ne da Huzaifa da wani yaron Sulaiman Idris sukayi ta shigo da kayayyakin buƙatu na yau da kullum na azumi ba abinda ba'a kawoba a cikin abinda Salma da Humaira suka rubuta.
Na kimtsawa a freezer duk suka libga na sawa a Fridge suka saka komai.
Kusan akwai uku sukayi suna kimtsa komai.
A parlour suka samu Ummi da Goggo dada da cartons É—in madara millo Lipton coffee da sugar irin na ledan nan kusan biyu biyu.
Goggo Dada tace. "Sannunku da aiki yanzu kuma saura wannan kuzo ku rabashi uku ku É—auki dadÉ—aya. ÆŠaya kuma ku kaiwa Maman Samira.
Sai kuma ku sake rubuta duk abinda kuke so na cefenen da azaku ajiye a kitchens ɗin part ɗin ku, more Especially ke Salma da sai kin zagayo kike shiga wani abun zakuyishi a kitchen ɗin ku ba sai kun zo nan ba”. Da sauri Salma tace.
"A'a Goggo Dada ni bana buƙatar komai, abinda zaman nawa yafi yawa anan, kuma naji ma Abba na cewa Yah Salim za'a buɗe min ƙofar shigowa in daina zagaywa ta bakin hanya tunda ta can ƙarshen katangar kusa da part ɗin Yah Amin katangar ɗayace ta wurinmu”. Ummi tace. "Ai dai kam gwara ayi hakan dan naga bazaku iya rabuwaba hakama Fariyda bata nan”. Humaira dake raba kayan ne ta kalli Samira data shigo da alamun daga school take hand bag dinta ta ajiye gefen Goggo tana cewa.
"Na gaji wlh yau tun safe da mukaci abinci muka fita ba abinda mukaci Hafiza kamar zata suma kafin Hafiz ya sauƙeta a gida”. Salma tayi dariya tace. "Gashi kuma azumi ke zuwa sai ya kenan”. Samira tace. "Allah ko ni gani nake ma lokacin yana gudu wai ashe gobe ko jibine za'a tashi da azumin”. Goggo tace.
"In sha Allah kuwa”. Tana kwanciya tace. "Shike nan mukam sunanmu sorry”. Humaira tace.
"Ni tashi ki tayani jido mu kaiwa Mama”. Da sauri Ummi tace. "Ku barsu Huzaifa zai zo ya kai muku duka”.
Bayan sallan isha da sauri Baban Samira ya tare Sulaiman ido fal hawaye yace.
"Sulaimanu ku tayani godiya wurin Alhaji ya bani zakkar data sani kukan farin ciki. Murmushi Salim dake biye dashi a baya yayi haɗi da cewa. "Allah zaka godewa Baba ai yanzu kai ɗan uwane”. Cikin kukan farin ciki yace.
"Million biyar fa ya bani Zakka, sannan Mahmoud kuma ya saya min gida babba, ya kuma sa a fara gyara min nan inda muke wai baya son mu bar gidan amman ya saya min gida ne dan ya zama ina da mallakina kuma ga sabon maigadi da Bala driver da suka dawo. Ni zaman me zan yi to ba aiki sai dai ayi ta hidima dani da iyalaina”. Da sauri Salim yace. "Kayi zaman ibada ai dama Allah yace wama kalaktul jinnu wal insu illa”.
Da sauri Baban Samira ya ƙarasa masa ayar tare Sulaiman ya ƙara da cewa. "To ai hike nan tunda kasan Allah ya haliccemune dan mu bauta masa sai kayi ta ibada shima Abba ai ba abinda yakeyi da Bappa Lawan sai ɗan sa'i da lokaci hakama su Ummi mu da muke da kuruciya ma ai mun wadatar nema muku kuɗi. Cikin jin dadi yace. "Zan kira Mahmuda ma mu gaisa”.
Istanbul
Waya take yi da Aunty Saddiqa da tunda suka zo Istanbul basuyi waya ba dariya ta ɗanyi bayan Fariyda ta gaya mata duk abinda ke faruwa a tsakaninsu cikin dariya tace. "Yoh ai tunda kunje Istanbul gwara ku tuna baya, ya nuna miki har yanzu dai Mahmood ɗin ne da kika sani a baya, shi ba'a tsokano shi bama yaya bare kuma kin lakato azabar kishi kin manta me yayiwa Yah Mujahid ko, kinga ba mmki kishin Yah Amin ɗin ma yake yi, ba kince akwai wani part da aka gina a cikin gidan ba, kije can ki duba ina da tabbacin bazaiyi nesa da keba dole yana cikin gidan kije ki bashi haƙuri kin dai ga anga wata in sha Allah gobe za'a tashi da azumi kada ki bari ki tashi da azumi mijinki na fushi dake, kije ki lallaɓa abunki kiyi masa godiyar abinda ya Miki, batun dawowa kuma ai tunda kikaga motar da ya saya miki tana nan Nigeria kinsan zaku dawo karma ki ƙara masa mgnar”. Numfashi mai nauyi ta fesar tace.
"Shike nan zanje in duba”. Suna gama wayar ta shigo bathroom wanka tayi haɗe da al'walar kwanciya bacci, tana fitowa ta kimtsa cikin wasu tattausan slipping dress masu masifaf taushin gaske pink collar rigar doguwace har ƙasa mai igiyar gefe da gefe babu zip ko botur sai ɗan pant and bra ɗinsa duk na net. Turarukanta da ya saya mata ta feffesa haɗe da hada igiyoyin ta ɗaure goran madarar da takejin ɗanɗanonta kamar na Admiral ta ɗauka haɗe da juyawa ta ɗauki wayarsa ta fito.
A bakin ƙofar parlour ta tsaya tana kallon wancan part ɗin tabbas Aunty Saddiqa tayi gskya dan daga nan inda take ta hango haske a ɗaya daga cikin window ɗin sama ta kuma hango inuwar shi.
Hakan yasa taji duk tsoron da takeji ya gudu a cikin jin sanyin garin da yau akwai ɗan sauƙin ta nufi can da mmki ta shiga parlour ƙasa jin ƙofar a buɗe take. Tsayawa tayi tana kallon kyan tsari da zubin komai na ciki Masha Allah. Upstairs ta nufa a nitse take taka steps ɗin tana ɗan kallon tsarin komai na ciki.
Ƙofar da ta fara arba da ita ta ɗan tsaya kusa da ita, murɗa handle ɗin tayi, jinta gim a rufe ne yasata, matsowa kusa da ɗayar tana taɓa ta buɗe, sai dai parlour ne da yaci uban na ƙasan kyau da tsaruwa.
Ciki ta shiga ta ɗan tsaya dan ganin system nashi a jikin caji sai tray da mugs a sama da alamun yasha coffee ɗinsa na jaraba. a hankali ta fito ƙofar tsakiyan ta buɗe, nan ma gim a rufe haka yasa ta dawo wannan parlour tana ɗan dube-duben ƙofar farko data shoga kitchen ne da store ɗinsa a ciki da komai na aiki.
Fitowa tayi parlour tana kallon gefen Dinnin area can cikin Dinnin area ɗin ta hango wata ƙofar haka yasa ta nufi can. A hankali ta murɗa handle ɗin tare da tura ƙofar.
Tsaye ta hangoshi gaban dressing mirror ɗaure da tolwe a ƙugunsa yana fesa turare a jikinsa.
Tunda ya kalleta lokacin da yaji an buɗe ƙofar bai kuma kallonta ba.
A hankali ta maida ƙofar ta rufe kana ta nufi inda yake, a bayanshi ta tsaye haɗe da yin ƙasa da kanta tana mai kallon bayansa. Cikin sanyin murya tace. "Appiy Barka da dare”. Shiru kamar bai jitaba sai ci gaba da feffesa turaren yake.
"Dan Allah Appiy kayi haƙuri ka yafe min”. Da sauri ta ɗan ja da baya saboda tsawar da ya daka mata ba tare da ya juyo ya kalleta ba.
"Ke matsa kusa dani bana son jin komai, kada ki ƙara cemin komai, kin gaji da zama da ni ai, kinyi kuskuren biyoni ba izinin iyayenki ai da yake ni ɗan iskane ba mijinki ba dole saida izinin iyayenki zaki biyoni, ki tafi mana na riƙeki ne, gwarama ki tafin ai yafi min alkhairi akan bin ƙattin banza kina cemin Yah Amin ne a gabana kike bin Yahudawan banza mashaya kina wani nunasu kina cemin Yah Amin har kina tureni. Bai ishekiba kika kira yarinyarcan da Sulaiman ya aura kina ce mata bana sonki, nine ma bana sonki ko? Harda cewa zaki dawo wurin yayanki da iyayenki fine and good jeki ai ni nayi zaton kin koma tuntuni ma, tunda bakya sona bakya son zama dani kin tsaneni”. Tunda ya buga mata tsawar jikinta ke tsuma har yanzu karkarwa take har wayar dake hannunta ta faɗi.
Cikin rauni da tsoron fusatarsa tayi sauri isowa bayanshi murya na rawa tace. "Kayi haƙuri na tuba”. Da sauri ta rumtse idonta jin yadda ya fesar da numfashi tare da cewa. "Ke ki rabu dani”. Da ƙarfi ta faɗa jikinsa ta manna ƙirjinta kan bayansa, hannunta ta zagayo ƙugunsa, haɗi da kwantar da kanta kan kafaɗunsa ta bayan cikin rauni da rawan murya tace. "Kayi haƙuri bazan iya rabuwa da kaiba”. Da ƙarfi yace. "Ƙarya ne in Yah Amin zai dawo bazaki zauna da niba”. Yayi mgnar cikin rawan murya da jiki wanda ke nuna mgnar daga zuciyarsa ta suɓuce ta cikin rauni fito.
Da dukkan ƙarfinta ta kara rungume ƙugunshi cikin sasssyan sautin kuka mai tafe da rauni tace. "Please Appiyn Zaid kayi haƙuri ka yafe min, kada kayi nesa dani Lil Amin yana son jin ɗumin Appiny Zaid yayi missing ɗin ɗuminka tsawon 5 days please dan Allah ka daina min tsawa hanjin cikina rawa yakeyi”. Ta ƙare maganar tana cusa yatsunta cikin ɗaurin towel ɗin ƙugunsa haɗi da manna lips ɗinta kan fatar bayanshi ta fara lasa a hankali tana mai manna mishi sassayan kiss.
Idonsa ya rumtse da ƙarfi lokaci da yaji tasa hannunta duka cikin towel ɗin hakan yasa towel ɗin ya kwance ya zame ya faɗi ƙasa. "Hyyyyshhhhhhhhh”. Yaja nakasashshe sauti jin tayiwa Papi amimtaccen riƙon da yasa jikinsa fara karkarwar tamkar mazari. A hankali taci gaba da kissing bayashi haɗe da lasa da kuka kuka tana faɗin. "Kayi haƙuri ka yafe min ko dan watan Ramadan Appiy ka yafe min dan girman Allah kada in ɗauki azumi da fushin mijina, ka rufa min asiri ka sani fushin miji yana tare da fushin Allah ka yafe min”. Cikin rawan jikin ya jawota gabanshi hannunsa duka biyu yasa ya dafa kafaɗarta haɗe da cewa. "Kince kin gaji da zama dani ai zaki koma Nigeria ko”. A hankali ta buɗe idonta, ganin yadda yake tsaye gabanta yasa tayi saurin lumshe idonta tana kai hannunta kan papi da ya amsa baƙoncinta, a hankali ya sunkuyar da kansa yana kallon abinda take masa da hannunta, numfashi mai nauyi ya fesar haɗe dasa hannunsa dake kan kafaɗunta ya zame rigarta yayi ƙasa dashi yana faɗin. "Sai na rama kalle min jiki da kikayi”. Ya ƙare maganar yana kai hannunsa bayanta bra ɗin ya ɓalle ita kuwa Fariyda a hankali ta fara zamewa tanayin ƙasa, bisa guiwowinta tabdurƙusa gabansa har lau hannunta na inda yake, cikin sanyi tace.
"Please Appiyn dan girman Allah da Manzonsa ka yafe min”. Ta dire mgnar da manna lips ɗinta kan Papi.
Wani irin kiɗimemmen numfashi mai haɗe da ihun sheɗewa ya fesar da ƙarfi ya fara faɗin.
"Na yafe miki! Babe na yafe miki! Wlh na yafe miki duniya da ƙiyama. My Angel kinji ko my love na yafe miki, na yafe! Na yafe!! Nayafeeeehh”. Gaba ɗaya ya susuce ya meda kalmar na yafe miki tamkar waƙa sai faɗa yake yana maimaitawa da ƙarfi da kuma sauri-sauri ido a rumtse yana marin cinyoyinsa da ɗan ƙarfi haɗi dasa kuka mai haɗe da ihu.
Bayan kamar 19 minute da ƙarfi taja da baya tana kwaɓe fuska ganin yadda yayi mata feshi a fuskantar zuwa kan wuyanta.
Dariya mai sauti yayi irin dariyar da bata taɓa ganin yayiba iya tsawon zamanta dashi.
Da ƙarfi ya manna hannunsa kan ƙirjinta yana mai ƙara susucewa sai kuma ya ɗagata caɗak ya ɗaurata kan dressing mirror haɗi dasa hannunsa ya fara ƙasa da pant ɗin ta.
Durƙusawa ƙasa yayi kan guiwowinsa hannunsa na kan ƙirjinta a hankali ya fara kissing ɗin cikinta yana faɗin.
"So sorry Lil Amin kayi kewar Appiyn ko, ya ƙare maganar yana ƙasa da bakinsa da ƙarfi ta saki ɗan ƙara haɗe da riƙo kanshi dan salon da ya fara mata na gab da hautsuna mata kai.
Bayan 1 hours.
A hankali ya ƙara rungumota tare da jawo duvet ya rufesu har zuwa ƙirjinsu. "Allah yayi miki al'barka ya biyaki da jannatul Firdausi”. Cikin sauƙe numfashi tace.
"Amin Ya Allah Appiy naga gift ɗin Valentine Day. Ngd da hidima naga mota da yan kunne da sabuwar waya da turare ngd matuƙa jazakallahu khairan Allah ya ƙara buɗi da wadata.”
A hankali ya rufe mata bakinta da nashi haka yasa tayi shiru.
Washe gari dukkan musulman duniya al'ummar Annabi aka tashi da azumin Ramadan.......

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.