Trending Hausa Novels

Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel

Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 28 of 31

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.

INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala 6 ne na sha kala huɗu ne sha da kumu tea jiƙawa dantafasawa, na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki,

idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da basu iya bada tarbiyaba. set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu ina kuma bada sarinsa a farashi mai sauƙi.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA

Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sani bana son mutum yaga na mishi ba dai-dai ba nima Kuma bana so ayi min wasa da hankali a harkar kasuwanci 🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka.
🤣😘🤝

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 115
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

A.A GARKUWA FOUNDATION saka abinda Allah ya baki a wannan tallafin ciyar da bayin Allah ma buƙata a wannan wata mai albarka watan Ramadan da zaku shiga taimaka da abinda Allah ya hore miki 5843176522 Moniepoint Aysha Aliyu Garkuwa, mu haɗa hannu shi zai bada ƙarfi da karfe mu haɗa abu mai yawa mu zama sanadin tsaida zubar hawayen wasu, musa murmushi ya meye gurbin kukan da wasu keyi mu cire wasu cikin matsi da kekkyawar niya da fatan muma Allah ya ciremu cikin matsi na gidan duniya da ƙiyama. Raimaka domin Allah shine mai biyanmu da sakamakon da babu irinsa a duniya. Please ya uwa a taima ita sadaka bata yawa bata kaɗan ibada group na da duk muke haɗa abinda Allah ya hore mana kuma a ciki nake lissafin duk abinda aka samu da kuma nuna duk abin aka haɗa dan ku tabbatar saƙonku yaje ga ma buƙatan*

Alhamdulillah ansha suna lfya, an watse lfy yan uwa da abokan arziƙi kowa ya koma lfy, Jidda ta tare gidan Mijinta Mujahid cikin farin cikin yadda yake nuna mararin kasan cewa da ita.
Bayan wata biyu Raihana ma ta haihu ta sami É—a namiji.
Ranar da akayi sunan Raihana da dare Mahmoud ne yaje ɗaukanta kuma ranar ne ya dawo daga Qatar ya kai Huzy makaranta. A hankali ta juyo ta kalleshi tana gyara riƙon Zeenat da tayi kuɓul kuɓul da ita fatar nan jazir kai cike da gashi mai sulɓi a kwance. "Appiy mu tafi mana, Salma ta wuce dasu Zaid kar su rufe ƙofa bamuje mun karɓesu ba, kaga ita kuma yanzu sai a hankali.” fuska a haɗe yace. "Ina jiran Malam ne ai, ki koma ciki sai ya dawo”. Tana ɗan gyara zama tace. "Ba kun gaida da rana ba da muka zo, mu tafi kawai mana”. Yana gyara zamansa yace. "Eh yanzu ƙara zan kai masa ai”. Ido ta zaro a diririce tace. "Appiy ƙara kuma to akan me ƙarar waye ma tukun”. Yana tsareta da ido yace. "Ƙararki mana ƙarar wa zan kawo masa in ba taki ba”. Murya na rawa tace. "Ni kuma to akan me? Ni Fariyda me nayi maka”. Murya a daƙile yace. "Akan ɗinkin da akayi miki mana da kullum in nace ina son kasan cewa dake kice bai warkeba ke kina tsoro ɗikinki zai farke tun da kikayi 40 days nake bi kina kaucewa nazo nayi tafiya kai Huxy nayi kwana goma nayi zaton ina dawowa zan samu kekkyawan tarba amman ko tausayina bakiji ba ina dawowa kikace ke yau suna kuma ɗinkin bai gama warkewa ba. akanshi zan kai ƙarar dan na gaji wata biyu har an shiga na uku, ni waliyine ko kuma so kike inje inyi zina”. Da sauri tace. "Kayi haƙuri na tuba rufa min asiri ta yaya zaka yiwa Malam irin wannan maganar naji na yarda na warke mu tafi gida Appiyn yau koma menene zan ɗauka”. Kai ya jujjjuya yace. "A'a ni barni in faɗa ayi mana iyaka ko dan gaba”. Da sauri tace. "Ko anan kakeso ne to”. Da sauri yace. "Yess kwantar da Zeenat a baya, ji Papi fa”. Ya ƙare maganar yana jawo hannunta ya ɗaura kan Papi.
*********
Bayan shekara É—aya da watanni bakwai.
Alhamdulillah rayuwa tana tafiya cikin jin daɗi da aminci da kwanciyar hankali da zaman lfy da ƙarin arziƙi mai cike da salama.
Abba ne zaune a parlour Zaitoon da Zaid na zaune a gefensa, Lil Amin kuwa ɗan Salma da Salim na zaune gabansa yasa Yazeed ɗan Humaira da Sulaiman dake kwance a gabansa yana bacci. Zeenat kuma sai jan kitsen Zaitoon take yi tana ture Zaid da ƙafa, kai Zaitoon ta jingina jikin Abba cikin sanyi tace. "Abba kace mata ta bari bana so ta dameni”. Ummi dake kallonsu ne tace. "Ai Zeenat ƴar neman magance a taɓata kaɗan ta ɓare baki”. Ta ƙare maganar tana kallon Lil Amin da ya dawo gabanta yana mata alamun ta ɗagashi. Ɗagoshi tayi tana faɗin.
"Allah sarki bawan Allah yayi halin mai sunanshi baya son hayaniya da anyi wasa kaɗan sai bacci”. Da sauri suka kalli Zeenat data saki ihu mai ƙarfi dan Zaid da ya watsa mata mari lokacin data kuma tureshi.
Abba na kallonshi yace. "To wuta Sarkin faɗa kai dama a wuya kake, ba haƙuri ko kaɗan tun ɗazu da takeyiwa Zaitoon ta kwana lfy kai yanzu zaka ɓallata”. Ummi na miƙewa tsaye tace. "Gaba ɗaya Zaid yana girma halinsa na ƙara komawa irin na Mahmoud sak, yaro sai miskilanci da cin zali gashi da zafin hannu, abin haushi kuma Mahmoud baya yarda da laifinsa bare ya hukun tashi itama Fariyda bata isa ta musu dukaba ya bata rai ko me zasuyiwa Zeenat sai yace itace da tsokana”. Abba ne yace.
“kai itama ɗin bata ji”. Goggo Dada dake shigowa da Tray abincin a hannunta ne tace. “Kawai dai Mahmood yana nunawa Zeenat ɗin halin ko in kula kaga fa in an taɓa Aminullah kamar zai yi kuka. In kuma yaji Yazeed yana kuka duk sai ya musu faɗa, amman in Zeenat ne sai ya kauda ido”. Abba na kallon jikokin nasa a hankali yace. "Karane irin na Mahmoud yana cire idonsa ne akan diyarsan kuma yana ga kowa bayanta yake goyo shiyasa yake cire ido kanta”. Goggo Dada tace. "Da karar ma kam amman wlh yafi son su Zaitoon”. Murmurshi Abba yayi yana lumshe idanunsa yace. “Ku jasu ku tafi dasu can wurin iyayensu yau week end ai duk suna gida bacci zanyi, in an kira azahar kizo ki tadani”. Ya ƙare maganar yana kallon Ummi. Kai ta gyaɗa tana faɗin. “Kaci abincin tukuna”. Yana kishingiɗa yace. “A'a sai na tashi Dada jasu ku tafi”.
To tace tana tasa ƙeyarsu gabanta suka tafi.
Ummi kuwa a hankali tace. "Aminullah ma bacci zai yi barin jira in yayi sai in kwantar dashi dashi nan kusa da kai”. Ta faɗa tana gyara zamanta da rungume Lil Amin haɗe da ɗana fara lilashi a hankali. Shi kuwa Abba gyara kwanciyarsa yayi haɗe da lumshe idanunsa yana motsa baki alamun tasbihi yake yi in 3 minutes bacci mai nauyi ya kwashe shi.
A can parlour kuwa Salim da Sulaiman da Mahmoud ne zaune a dinnin area kasan cewar yau asabar duk suna gida sai yanzu sukeyin breakfast. Anan cikin Parlour Salma da Humaira da Samira ne ke cin É—anwaken da Fariyda tasa Samira tayi musu, amman ita Fariyda ko loma É—aya batayi ba, sai goron Admiral da take ta sha tana lumshe idonta.
Hafiz na zaune gefen su video call yake yi da Huzaifa mutanen Qatar.
“Kai Huzy ramar nan ta isa haka kaga yadda ka zule kuwa”. Yana ɗan kwaɓe fuska yace. "Please ina princess ka bata waya mana”. Fitowar su Zaitoon ɗin yasashi cewa. "Gata nan Zaitoon ga Yah Huzy”. Da sauri tazo ta karɓi wayar tana dariya ta zauna gefen Fariyda haɗe da jingina kanta da jikinta tana faɗin.
"Hello Yah Huzy I miss u”. Cikin dariya da jin daɗi Huxy yace. "Miss u lodi-lodi my princess”. Ita kuma Fariyda ɗan ture kan Zaitoon ɗin tayi tana jawo hannun Zeenat ta rungumeta tana faɗin.
“Hamma ne ya dakeki ko”. Kai ta gyaɗa tana kwanciya jikinta, harara ta aunawa Zaid daya kwanta jikin Humaira.
"Kai dai bazaka bar mugunta bako Zaid wlh ka sake taɓa min yarinyar sai na rama mata”. Da sauri Mahmoud daya iso kusa dasu ya miƙawa Zaitoon hannu yana faɗin.
“Sweetheart zo nan muga Yah Huzy naki ya rame ne”. Da sauri ta miƙe tsaye haɗe da miƙa masa wayar, amsar wayar yayi yana kamo hannun Zaid yace. "Zo nan my blood mu tafi kar a dakeka”. Baki Fariyda ta tura tace. "Yarinya ƙarama zai mayar min ita jaka da duka shi gasa iliya ɗan mai ƙarfi”. Salim da ya iso gabansu ne yayi dariya yace. "Ai gado Zaid yayi sai dai ayi ta haƙuri haka Mahmood yayi ta cin zalinmu har yanzuma ba barinmu yayi ba”. Salma tace. "Ko nima in bai daina dukar min Zaitoon ba zamu bata dashi”. Humaira tace. “Sunefa suke tsokanarsa”. Suna fita Mahmood yace. "My blood kace musu sorry”. Daga nan suka fita......
A nan parlour Abba kuwa cike da mmki Ummi take kallon Abba da yayi wani irin zabura ya miƙe zaune a kiɗime yake jujjuya kanshi yana faɗin.
“Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un.” da sauri ta kwantar da Lil Amin ta dawo kusa dashi cikin kaɗuwar ganin yadda ya sa hannunsa duka biyu ya riƙe kansa yana mai ci gaba da nanata innalillahi. Da sauri tace. "Subahallahi Alhaji meke faruwa, ko kayi mummunan mafarki ne ko?”. Cikin rawan da jikinsa keyi ya kuma rumtse idanunsa haɗe da dafe kirjinsa dake duka tara-tara. Cikin tsoro ta zuba masa ido ganin ya maida kanshi baya ya jingine da jikin kujera murya a sanyaye yace. "Aminullah”. Da sauri tace. "Aminullah kuma? Mafarkinsa kayi ne? Me yace maka?”. Cikin sanyi yace. "A'a ba shine nayi mafarkinsa ba, mafarkin Mahmoud ne nayi wai yayi tafiya ya dowo shine yake cemin wai Aminullah bai rasuba wai ya ganshi inda yaje. Nace masa Mahmoud matace ai baya dawowa ta ina zakace kaga. Wlh sai kinga Yadda Mahmoud ya yake min magna a cikin mafarkin cikin yanayin tabbatarwa da cikekken yaƙini yake cimin. Wallahi Allah kenan yaga Aminullah ya rinƙa rantse min yana cemin. Shi dai yasan yaga ɗan uwansa bai mutuba wai ai Fariyda ma ta taɓa cewa ta ganshi a Canada bai yarda ba amman yanzu ya ganshi ya kuma tabbatar ɗan uwansa ne Aminullah. Wai kema har kina ce masa wanda ya mutu ai baya dawowa yace shi dai yaga ɗan uwansa daga nan ya tashi ya tafi”. Ya ƙare bata labarin ɗan guntun mafarkin da yayi cikin alhini tare da meda kansa ya jingina in 5 minutes ya tunano dukkan rayuwarsu ta baya na shekaru uku baya har zuwa yanzu kafin yayi bacci da su Zaitoon ke ta wasa a gabansa. Gyara zaman Ummi tayi cikin kwantar masa da hankali tace. "Mafarki ba gskya bane, Aminullah ya mutu kai da kanka da Mahmoud ku kuka sashi a makwancinsa. fatanmu Allah ya raya yaransa Zaitoon da Zaid. Ƙaninsa kuma Mahmoud da aka aurawa matarsa Fariyda Allah ya ƙara musu zaman lfy ya raya musu yarsu Zeenat ya sauƙeta lfy”. Da sauri Abba yace.
"Yanzu ma tana da juna kenan”. Murmurshi Ummi tayi tace. "Har ya ɗan fara bayyana, Salma ma cikin gareta”. Cikin jin dadi yace. "Alhamdulillah zuriya tana ta ƙara faɗi da yelwa Allah ya raya mana su kan sunna. In kin fita ki turo min su Mahmoud ɗin”. Cikin gamsuwa da kwanciyar hankalin da ya samu tace to kana ta fita koda ta shigo parlour duk sun fita. Fariyda da Goggo Dada kaɗai ta samu.
"A'a har sun gama karyawar sun tafi kenan”. Ummi ta tambaya Fariyda na gyara rungumar Zeenat da tayi bacci sai ajiyar zuciya take yi tace. "Eh Ummi sun fita”. Amsar Zeenat ɗin Goggo Dada tayi jin Ummi na cewa. "Je ki cewa Mahmoud Abbansu na kira in zai zo ya kira Salim da Sulaiman su taho tare”. To tace haɗe da miƙe ta fita.
A parlour ta samesu Zaid na kallo Zaitoon kuwa har yanzu waya take yi da Huzaifa.
Bedroom ta wuce kwance ta hangoshi kan 3 seatter system nashi na gefensh, hannusa ya ɗaura kan cikinta ya ɗan shafa a hankali yace. “cikin 3 Months kamar na 5 Months sai masifa ake min nida Zaid na ayi ta ture min Zaitoon gaba ɗaya cikin nan ya maida minke waccar yarinyar ta baya mai gautsin bakin nan da tsiwa da son girma amman ba komai zanyi maganin bakin nan”. Tana kwaɓe fuska tace.
"Abba na kiranka kaje ka dawo zamuyi mgnar dukar min ƴa da yaranka keyi ayi mana iyaka dasu”. Da sauri ya miƙe yana faɗin.
"Ok bari inje zan dawo”.
Yana fita tace. "Yace ka kira su Uncle Salim kuje dukanku”. Kai kawai ya gyaɗa mata ya fita.
Shiru parlour Abba yayi har saida ya gama musu dukkan labarin mafarkin da yayi ya É—aura da cewa.
"Dama Fariyda ta taɓa cewa taga Aminullah a Canada ne”. Gyara zamansa yayi cikin natsuwa yace. "Eh muna Canada ta taɓa bin bayan wasu mutane uku tana ta cemin Yah Amin tana nuna min su, ni kuma na gansu da kyau nasan babu ko mai kama da Yah Amin a cikinsu, haka yasa raina ya ɓaci a lokacin dama jirginmu ya kusa tashi mu wuce Istanbul. Sai da mukaje can ne take gaya min itafa ba wai Yah Amin ta gani ba wai irin ƙamshin tureransa taji shiyasa take son ta bisu wai zata rambayesu sunan turaren ne dan ta manta, kuma wai tana son turaren tana son inyi amfani dashi, to kuma tana gaya min na gane turaren daga nan dashi nake amfani ma”. Cikin sanyi Goggo Dada tace.
"Allah sarki rayuwa Allah ya jiƙan Aminullah”. A tare sukace Amin Ya Allah. Gyara zama Abba yayi cikin bada umarni yace.
“Mahmoud ku shirya da kai da Sulaiman da Salim ɗin da matamkun duk kuje umra kuyiwa Aminullah addu'a Allah ya jikansa yayi masa rahama da gafara yasa ya huta”. Cikin gamsuwa da haka sukayi ta godiya, koda Amina taji tace itama da ita za'ayi tafiyar. Alhamdulillah sunje sunyi aikin umra lfy, daga nan Saudia suka wuce Qatar suka kaiwa Huzy ziyara kwanasu goma can suka dawo gida Nigeria cikin aminci
*******
After 17 years.
Alhamdulillah rayuwa tayi daÉ—i hankali ya kwanta.
Jidda ne zaune a parlour tare da Zaitoon da Huzy sauran ƙannensu duka da suka zo duba ƴarta Nuraiha bata da lfy. Yah Mujahid ne ya kallesu yana faɗin.
"Yaran nan kusan duk kamarsu ɗaya bana iya banbance su, ga sunayensu masu kamanceceniya”. Murmurshi Jidda tayi tana kallon Zaid dake miƙawa Nuraiha banama daya ɓare mata. Cike da farin cikin tace. "Ai kuwa suna da kamanni kam aman sunayensu duk in kaji sunan da ya fara da Z to yaran Yah Mahmoud da Fariyda ne, Zaid, Zaitoon, Zeenat, sai twins su takwaran Yah Salim da Yah Sulaiman ne Amman ana kiransu Zayyad Zu'ayd. Sai kuma yaran Yah Salim da Salma su in kaji sunan da ya fara da A
Yaransu ne Aminullah Lil Amin, sai Ayman, Afif. Su basu da ƴa mace sai yaran Yah Sulaiman da Humaira su yan Y ne Yazeed Yaseer Yaseera.” murmushi Mujahid yayi yana kallonsu yaran masha Allah, Huzy da ya zama babban mutum yace. Sai yaran Aunty Jiddan.
Nuraiha da Nuruddeen”.
Zaid ɗan matashin shekaru ashirin mai kwarjini da kyau zuryan kanarsa da Mahmoud ya ƙara fita a fili hatta halin da zafin. Nuraiha da bazata wuce 15 years bane sa'ar su Zayyad Zu'ayd ta kalli Yasera aminiyarya tace. "Ki cewa Ummi in su basu zo dubani bama Abba kam yazo dan yanzu dani yakeyi”. Zeenat Sarkin neman magna ne tace. "Ke mema zakiyi dashi tsoho mai furfura keda ga Hamma Zaid namu fine Boy”. .....

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.