Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 13 of 31
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 100
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
*A.A GARKUWA FOUNDATION saka bata yawa kuma bata kaɗan d Abinda kike ganin kamar yayi kaɗan in kin bayar wata ta bayar ni na bayar waccar ta bayar sai kiga mun cire kutane da yawa cikin yunwa da ƙishi. Mu bada Fisabilillahi ki bayar hajia ki gayawa oga ya bayar fatan Allah yasa mana a mizani. 5843176522 Moniepoint Aysha Aliyu Garkuwa, sadaga zamu haɗa kamar yadda muke yi shekara-shekara Allah ya bamu ikon badawa*
"Wlh da gaske akwai na wata huÉ—uâ€. Haka sukayi ta hira cikin farin ciki da jin daÉ—i gab da magrib Humaira tazo gidan, gefen Fariyda ta zauna cikin hikima tace.
"Allah ko Mamy yau dai sai nayiwa Fariyda ƙunshi kalli ƴan sawu kyawawan farare ƙal-ƙal amman bata son sa lalle yau kwana zan yi dama da shirin miki lalle nazo.
Murmurshi Mamy da ta fito zata wuce parlour Malam tayi tace.
"Ai sam Fariyda son jikine ke hanata wani abun haka dai sukayi ta hirarsu, Aunty Sadiya kuma na gyarawa Fariyda kai.
A ranar akayi dinner É—in auren Dr Fadil da Fadila bikin yayi armashi na musamman domin duk abokansune Mahmoud É—in sun halloro garin Kano na nesa da kusa dan auren Dr Fadil É—in wasuma ba abokan Dr Fadil É—in bane abokansu Mahmoud É—in ne da suka saba da Dr Fadil É—in a auren Salim ne yasasu zama abokai dan harda waÉ—anda sukayi karatu dasu a waje.
Wuraren karfe ɗaya Humaira ta gama wanke mata ƙunshin jan lalle da zanen baƙin mai masifar kyau a hannu da ƙafa duk tayi mata yayi masifar mata kyau sosai farar fatarta ƙarawa abun armashi.
Tana shafa mata mai da turara mata sawun da hannun, kiransa ya shigo da sauri ta amsa kiran tana faÉ—in.
"Ka yafe minâ€. Cikin sanyi yace. "Na yafe na yau da na baki umarnin kizo muje dinner É—in Dr Fadil kika Æ™i amman ranar Sunday da yamma in har baki amsa kirana kika zoba wlh bazan yafe miki baâ€. Cikin sanyin da rashin jin dadi rashin amsa gayyatar sa tace.
"Afwan Appiy kayi haÆ™uriâ€. Yadda tayi mgnar ne yasashi cewa.
"Nayi my Angel na yafe miki dukkan abinda kika yi min da ma wanda zakiyi min shi gabaâ€.
Cikin gajiya da zaman tace. "Humaira barni haka na gaji yau wuni nayi a zaune faâ€. Jin haka ne yace.
"Kina tare da su Humaira ne?â€. Tana kallon zanen lallenta da flowers É—in jan lallen tace.
"Harda Raihana da Aunty Saddiqaâ€. Cikin gajiya yace. "To kice su bamu wuri ai sun wuni tare dake yanzu lokaci naneâ€. Da sauri tace. "Kayi haÆ™uri ai naji kaima kana cikin mutaneâ€. Salim ne ya iso kansa yana faÉ—in.
"Kai nifa zan tafi gida ba zan kwana anan ba nabar Madam ita kaÉ—ai a gidaâ€. Murya a tausashe yace. "Okay My Angel zan kirakiâ€. Daga nan ya katse kira.
Washe gari ranar Saturday da safe Humaira tayiwa Zaitoon ƙunshi da kitso Sadiq ya kai Zaid aski.
Saida sukayi sallan azahar a gidan.
Aunty Saddiqa ta kalli Mamy cikin hikima tace.
"Mamy yau gidan Yah Nasir zamuje mu kwana tunda nazo yake faÉ—a bana zuwa gidansa Aunty Sadiya ma jiya harda fushi shine nace in sha Allah yau zamuje mu kwana gani ga Fariyda ga Raihana ga Amira gashi harda amarya Humairaâ€. Cikin jin dadi tace.
"Gskyarsa ai Saddaqa Ku dai ko yaushe kuna gida sai dai matarsa ce tai ta ziryar biyokuâ€. Cikin hikima Raihana tace.
"Ato yau munce ta huta mune zamujeâ€.
Murmurshi tayi sai kuma ta kalli Fariyda dake naÉ—e kan 3 seatter tayi lip kamar bata nan a hankali tace.
"Ni bazan jeba sai gobe zan zo mu wuniâ€. Harara Mamy tayi mata haÉ—i da cewa. "Duk dai dan jarabar son jikin tsiya ko, ke wannan ta yama kike kula da yaranki da mijinki a haka wai kece maiyin girki ki bawa surkai maza tashi kuje kema É—in yaushe rabanki da gidansaâ€. Gira Raihana ta É—agawa Humaira tare da cewa. "Dan Allah tashi mu tafi nima in bazakije ba bazani baâ€. A hankali ta miÆ™e tare da shiga bedroom jim kaÉ—an duk suka shirya suka fito suka nufi gidan Dr Nasir babban yayansu.
Tun a harabar gin suke jiyo muryar Salma, Aunty Sadiya, Aunty Rashida da Aisha da dai duk sauran cousins sisters É—insu.
Bayan an idar da sallan isha kusan a tare suka nufi gida, kai tsaye ya wuce samansa bathroom ya wuce.
A hankali ya juyo yana kallon Salim da Sulaiman da suka shigo har bedroom nashi, kayan jikinsu yake kallo kamar madubi dan komai nasu iri ɗaya ne getzna milk color kuma manyan rigunan malum-malum dake jikinsu wanda yasha aiki na alfarma ya kalla sai kuma ya taɓe baki, first towel dake hannunsa yana goge suma kanshin ya wurga 3 seatter yana kallon Salim daya ajiye jakar daya shigo da ita, ko ƙala bai ce musu ba ya ci gaba da kimtsawa wani irin ni'imtaccen ƙamshin ɗakin yake yi haka yasa Salim zama bakin gadon Sulaiman kuma ya zauna kan 3 seatter.
"Amman dai kun san nan turakatace ma kwancina da matata akan me zaku wani shigo min gaba gaÉ—iâ€. Ya faÉ—a yana fesawa sumarsa sasssyan turaren gashinsa Æ™yallin da gashin kansa da sajensa keyi ne yasa Sulaiman zuba mishi ido yana kallon yadda zajensa yayiwa fuskarsa Æ™awanya, Salim ya zaro tattausan memlace na alfarma riga da wanda da gariya, Black blue color mai masifar kyau da Æ™yalli takalman half cover black mai É—an karen kyau sai hula dara itama Black color, a hankali singlet and boxer suma sabbi dal ya farke ya ajiye a kan kayan turaren dake cikin ledar da agogon mai Æ™yallin Diamond da sauri-sauri ya fara feffesawa kayan turarukan kana ya miÆ™ewa tsaye yace.
"Wannan zaka sa kayi sauri ka fito mu tafiâ€. A daÆ™ile yace. "Sannu ubana dole ka baki umarni ai, akan me zan sa kayan da ban san waya É—inka baâ€. Sulaiman ne ya miÆ™e tsaye ya isa gabansa cikin natsuwarsa yace.
"Dan Allah da Manzonsa kada kace bazaka jeba ka shirya kazo zamu tafi duk abokanmu tun daga na pramary secondary har zuwa sama duk zamu hadu mu sada zumucin. Dr Fadil ne ya shirya hakanâ€. Yana kwaÉ“e fuska yace. "Nifa mayun yaran nanne bana son haÉ—a inuwa dasu suyi ta kallon mutum kamar tsohon maye yaga É—anyen nama mai maiÆ™o, jiyama danne kaina nayi banci uban yaran nanba masu shegen rawan kaiâ€. Da sauri Salim yace.
"Iya mu ya mune fa mazaâ€.
Yana kallon kayan yace.
"To meyasa kalar nawa da ban da nakuâ€. Kwaffa Salim yayi cikin hikima yace. "Bar Fadil É—an iska wai ku masu zuwa first class naku kalar kenan mu kuma yan second wannan ne namuâ€. Yana shafa kayan da taushinsu kaÉ—ai ya isa kasan ya laÆ™ume manyan kuÉ—i yana jujjuya agogon yace. "Waye ya saya mana kayan ya É—inka kai kun san kuÉ—in kayan nan kuwaâ€. Cikin zaÆ™uwa Salim yace.
"Da yake ai mu matsiyatane bamu san komai ba kuma bazamu iya yi maka É—inka ba da mu É“erayen masallaci neâ€. Baki ya taÉ“e haÉ—e da cewa. "Wannan dai kai ka faÉ—a na dai san da wuya in kun san kuÉ—in takalman nan kai hular mafa babbar ce 700k fa ake saidata a malls É—in muma wasu wurin fa har 800k takalmin nan shima 600k kai Salim baka iya tattali bakoâ€. Dariya Salim yayi yace. "Nine kaiâ€. Daga nan suka fita yadin menlace ya kuma shafawa yasan kuÉ—insa kusan 1m ne Hmmm yace ya fara shiryawa cikin kayan dan sun masifar masa kyau kuma yasan masu daraja ne.
Yah Salam Sulaiman ya faɗa lokacin da ya fito parlour wanda kafin ya ƙaraso ƙamshinsa ya rigasa isa wani irin kyau yayi irin kyan da bai taɓayiba a take Salim ya fara masa hoto.
Sulaiman ne ya jawo hannunsa yana faÉ—in.
"Mu tafi lokacin na Æ™urewaâ€. Daga nan suka sauÆ™o a harabar gin sukayi kiciÉ“is da Ummi da Goggo da suka je duba Maman Samira dake É—an mazzaÉ“i ido cike da mamaki suke kallonsu kai da ka gansu kaga manyan yara masu jini a jika da kuÉ—i a aljihu sunyi masifar kyau tamkar angawaye.
"Sai ina da wannan gayu mai kamala hakaâ€. Goggo Dada ta tambaya. Da sauri Salim yace. "Kumanta bikin Dr Fadil bai Æ™arebaâ€. Kai Ummi ta gyaÉ—a tana kallon Mahmoud dake cewa.
"Ummi mun tafiâ€. Cikin zuba masa ido da ganin kyansa tace. "To Allah ya kaiku lfy Baban Abba yau kayi kyau kamar kaine angon Allah ya kaiku lfy ya bada sa'a ya dawo mana daku lfy kan alkhairiâ€. A tare suka amsa da Amin.
Muryar Abba da sukaji ne yasa suka juyo kanshi hanya ya nuna musu yace. "A kula kuje Allah ya kiyaye hanya, Amin Salim da Sulaiman sukace suka shiga motar Mahmoud É—in. Shi kuwa a hankali yace. "Abba na tafiâ€. Yana kallonsa yace.
"To Babana kaje Allah ya bada Sa'aâ€. Amin yace ya juya ya shiga mota har Saida suka ga fitarsu kafin suka shiga cikin gidan.
Luxury events center shine abin da yake rubuce saman farfajiyar wurin da sukayi parking.
A hankali Mahmoud yake bin tsala-tsalan motoci na alfarma dake cike maƙil harabar wurin wanda wasu ya gane su na abokansu ne shiyasa ya ɗan yin guntun murmushi dan yasan zaman zai yi daɗin gaske.
Cikin hikima suka sashi a tsakiya Salim na faÉ—in.
"Duk fa an cika mu kaÉ—ai ake jiraâ€. Ya Æ™are maganar suna nufa babban hol na alfarmar.
Da sauri security ɗin bakin ƙofar ya buɗe musu ƙofar tare da basu hanyar shiga.
Da sauri yayi ƙasa da kansa saboda masifar haske da walwali mai ɗaukar ido da sheƙinsa da ƙyalli, numfashi mai sanyi yaja haɗe da shaƙar ni'imtaccen ƙamshin da ya cika hol ɗin, da sauri ya juyo ya kalli Salim sai kuma ya juya ɗaya gefen ya kalli Sulaiman, sai kuma ya maida kallonsa can gaba inda aka manna makeken hotonsa daga ƙasa aka rubuta.
*“Happy Birthday Atieyah"* da manyan harufa sai kuma ya sauƙe idonsa kan wani cake na alfarma da yake da zubin masarauta sai ƙananan da basu kai wannan, masu step biyar biyar da suka sa babban mai 10 steps a tsakiya.
Da sauri Salim ya kamo Hannun Salma data iso kusa dashi, Sulaiman ma hannun Humaira ya kama. Sukayi gaba suka barshi tsaye a wurin yana mai binsu da ido.
daga bakin ƙofar har zuwa can cikin holl ɗin daga gefen dama wasu flowers ne masu walwalin da ƙyallin stars ne a jere gefen hagu da damansa.
A hankali yake juya kwayar idonsa. Kan Tawagar abokansa da matansu da sukayiwa cake ɗin ƙawayan.
Daga gefen daman Salim ne riƙe da hannun Salma hagu kuma Sulaiman ne riƙe da hannun Humarai dake ta son zamewa, gefen Salma Bashir ne riƙe da hannun Raihana, gefen Humarai Dr Fadil ne riƙe da hannun amaryarsa Fadila, sai Farooq riƙe da hannun Zainab a ƙarshen layin su Salma kuma Haisam ne riƙe da hannun matarsa Hairan.
Gaba ɗaya mazan kayansu milk color, na matan kuma Sky blue ne suna jere ras tamkar ƙawayen amarya da abokan ango. A hankali yake ɗan kallon su.
Aunty Amina ne dasu Saddiga, Rashida Adda Nana Aunty Kubra, Aunty Abida matar Yah Ahmad dasu Yah Ahmad É—in Dr Nasir harda Yah Saleh da Aunty Maryam da dai duk sauran Auntys na family and friends.
A hankali ya tsaida kallonsa kan upstairs ɗin da yake fuskar inda yake, su Salim kuma na ƙasa gaban wurin ne a jere reras gwanin kyau sai kuma kan upstairs ɗin da ya kai idonsa.
"Hyyyyyymmmmâ€. Yaja wani wani irin yelwataccen numfashi mai haÉ—e da lallausan murmushi gefen baki haÉ—i da lumshe Æ™wayar manyan idanunsa in one minute ya kuma buÉ—e idonsa kan Fariyda wani irin kallo yake yi mata tamkar yau ya fara ganin ta a doron duniya, yadda ya tsareta da tsumammun idanunsa yasata lumshe idonta.
Dai-dai lokacin kuma duk holl É—in ya É—auki sautin.
"Happy birthday to you Happy! Happy!! Happy birthday to you Mahmoudâ€. Kusan duk a tare suka haÉ—a baki suna faÉ—i haÉ—i da É—an tafa hannunsu cikin salo mai armashi, Hafiza da Samira da Huzaifa dake ta watsa flowers suka Æ™araso tsakiyar wurin, Hafiz kuwa duk motsin Mahmoud É—in da na Fariyda hoto da video yake yi musu hakama abokinsa Deeno.
Shi kuwa Mahmoud tunda ya ɗaura idonsa kan Fariyda dake tsaye cikin shiga ta alfarma mai cikeda Capacity da ƙasaita shigar Amaren doguwar rigar na alfarma maroon color da ɗan ratsin Black blue ɗinkin yayi cib cib da ɗan jikinta ya kuma suturce ko ina na jikinta banda fuskarta da tafukan hannunta ba inda ake ganeni sai wani irin ƙyalli da sheƙi takeyi tamkar yar tsanar zinari hannunta na hagu na riƙe da wasu flowers da aka haɗa mata na musamman sai kamshi sukeyi da sheƙi pink, maroon yellow and red color.......
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.