Sakar Makafi Littafi Na 3 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 3 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 29 of 31
Second to the last page
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 116
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
Cikin tsuÆ™e fuska Fariyda ke kallon Zaid dake zaune Ummi rai a É“ace tace. “Zaid meyasa kake son É“ata min raine? Kai baka da buri da ya wuce kayi ta hantar Zeenat ka haÉ—a da dukaâ€. Goggo Dada dake zuba masa abincin a plate É—insa na da banne tace. “Me yayi mata kumaâ€. Lil Amin ya zubawa Zaid ido ganin ya tashi ya matso kusa da Fariyda a hankali Lil Amin É—in yace. “Ammey kiyi haÆ™uriâ€. Da sauri tace. "Me tayi masa da zai mareta , yasan hannunsa da zafin tsiya gata can fuskarta tayi jazir yatsunsa kwance a fuskanta nace tayi makaâ€. Yazeed ne zama kusa da Lil Amin yace. "Ammey ce mishi tayi fine boy shine ya maretaâ€. Rai a É“ace tace. "Don tace maka fine boy sai ka dakar min yarinyaâ€. Humaira da ke yiwa Zaitoon kitso a gefen Ummi ne tace. “Zeenat ma bata ji ta yaya zata cewa Zaid fine boy akan me zata kirashi da boy ai itama kanta tansan Allah ne zai barta Zaid bazai barta ba boy fa taceâ€. Salma dake fitowa kitchen da wermers na abincin yaran nasu ne tace. "Gskya dai koda Zaid nada laifi itama Zeenat bata jira kanta ba, yanzu Zaitoon da suke twins ma ai bata faÉ—a mishi haka da tasan halinsa da son girma bare Zeenat Æ™anwar bayansu da suke bawa shekara uku ai ba wasabaâ€. Da sauri Goggo Dada yace. "Ai bama Zaitoon kawai ba duk sauran Æ™annen da basa shiga sabgarsa basa rainashi ba wanda yake dukaâ€. Cikin takaici Fariydan ta watsa masa harara ta juya ta nufi waje tana faÉ—in. "Wannan bin bayan da kowa keyi masa shi yake Æ™ara masa girman kai amman ba damuwa mu zuba ni da kaiâ€. Da sauri yabi bayanta cikin tsawa tace. "Kada ka yadda ka kuskura kai ta bina tunda kafi karfin ka buÉ—i baki ka bani haÆ™uriâ€. Salim da Sulaiman da Mahmood da suke shigowa parlour daga parlour Abba ne suka iso ciki suna dariya Ummi tace. "Ya zakiyi da halittar gado ai yau kuma kin san haka zai wuni binki bazai ciba bazai shaba in ba kince kin yafe masa baâ€. Ita Fariyda juyawa tayi ta fita shi kuwa Zaid na biye da ita.
Kwaffa Salim yayi yana kallon Zayyad da Zu'ayd da duk abinda akeyi kamar baza parlour kansu a haÉ—e suna buga PS sai Yasir da Yaseera dake game a wayarsu. Ayman Afif kuwa abinci suke ci. Allah yayi muku al'barka. Abba ya faÉ—a yana kallon zuriyar tasa.
A can part É—in Fariyda kuwa tana shiga ta zauna bisa 3 seatter inda Zeenat ke kwance kanta ta É—aga ta É—aura kan cinyarta tana kallon yadda fuskarta tayi jazir.
Gefenta ya zauna haÉ—e da manna kanshi kan guiwowinta da a kufule ta ture kanshi tace.
"Ka É“ace min da ganiâ€. Madadin ya matsa baya sai Æ™ara matsota yake yi.
Shigowar Mahmood da Zaitoon ne yasa ta É—ago kanta. RiÆ™e yake da hannun Zaitoon É—in yana kallon kanta da Humaira ta mata manyan kitse guda huÉ—u yace. “A Masha Allah Sweetheart kitso yayi kyau zo muje ki taya my Blood bawa Ammey haÆ™uri koâ€. Kauda kanta tayi daga garesu taci gaba da shafa kan Zeenat da har yanzu take hawayen marin da Zaid ya yarfa mata a gidan Jidda shiyasa Huzy ya kwasosu suka dawo ba shiri dan yadda Zeenat ke lauyewa tana ihu kamar wacce cirewa ido.
Gefen Zaid É—in Zaitoon ta durÆ™usa kamar yadda yayi a hankali tace. "Ammey kiyi haÆ™uri ki yafe manaâ€. A daÆ™ile tace. "Ba ruwanki a ciki ba abinda kikayi min shi da yayi yaje shi ya sani tunda muguntace abun sonsa kuma bazai iya buÉ—e baki yace in yafe masa baâ€. Da sauri Zeenat ta tashi zaune ganin yadda mahaifin nata ya zubawa fuskarta ido cikin tsoronsa tace.
"Appiey ba zaginshi nayi bafa Allah ba rashin kunya nayi masa baâ€. Hannu ya É—aga mata haka yasa tayi shiru. Shigowar su Zayyad da Zu'ayd ne yashi kallon Fariyda yace. "Ki yafe masa ai kin san hakan da yake yi shine bada haÆ™urinsa to ya zai yi haka Allah ya halicce shi, nasan tunda gari ya waye baici komai ba ki yafe masa kisa masa al'barkaâ€. Ya Æ™are maganar da É—ago Zaid É—in ya rungumeshi. Da sauri ta miÆ™e ta kama hannun Zeenat ta nufi bedroom É—inta. haka ya tada Zaitoon ma sai kumayasa hannunsa na dama ya kam hannun Zayyad na hagu kuma ya riÆ™o hannun Zu'ayd, Zaid da Zaitoon kuma suna gaba a haka suka biyo ta bedroom É—in a tare suka haÉ—a bakin cewa. "Please Ammey kiyi haÆ™uri ki yafewa Hamma Zaidâ€. Shi kuwa Mahmoud tsuÆ™e fuska yayi yana shafa kan Zayyad da Zu'ayd kallon da yake matane yasa tace. "Allah ya shiryaka Zaid yayi maka al'barkaâ€.
Cikin sanyi Zaid yace. "Thanks my Happiness Allah ya amsaâ€. Daga nan ya juya ya fita. Su Zaitoon da Zayyad da Zu'ayd ta kalla cikin kulawa tace. "Allah yayi muku al'barka ya rayaku bisa imani da jinÆ™anmu, Zaitoon je kitchen ki fara mana aiki ke da Yaseeraâ€. Cikin sauri tace. "To Ammeyâ€. Zayyad Zu'ayd ta nunawa saÆ™on dake kan bedside drawer tace. "Ku kaiwa Aunty Rashida saÆ™on nan kada ku daÉ—e ku dawoâ€. Tare sukace. "To Ammeyâ€. Suna fita yabi bayansu yana faÉ—in
“My Angel zansha fruitâ€. Plate É—in data haÉ—a mai fruits ta ajiye haÉ—e da juyawa zata fita, jin ya riÆ™o hannunta ya jawota jikinsa ne yasa ta kwaÉ“e fuska tace. "Ina da aikin yi faâ€. Yana Æ™ara rungumota yace. "Akwai wani aikin da kike dashi da ya fi nawa ne My Angel, kiyi haÆ™uri ki daina fushi da Zaid raina na É“aci in naga kina masa faÉ—a fa kin sani bai iya bada haÆ™uri ba kuma kin san ni ya gada in kina zaginsa sai inga kamar dani kikeâ€. A hankali tace. "Ni ba da kai nake ba, ai kai kana bada haÆ™uriâ€. Cikin sanyi yace. "Iya ke kaÉ—ai nake iya bawa haÆ™uri sai su Ummi da Abba kuma akanki na fara bada haÆ™uri shima na tabbatar gaba Nuraiha zata koya mishi bada haÆ™uriâ€. Hannunta ta fara ja tana faÉ—in. "Ni ba don nice uwar su duka ba sai inyi zaton yan uwanci Zaid ke nunawa Zeenat. Kai kanka ba dan nice mafi sanin cewa Zeenat jininka bace kaine ubanta kai ka bada cikinta sai inyi zaton ko ba jininka bace shiyasa baka sontâ€. Da sauri ya rufe mata baki da hannunsa ido ta zuwa nasa idanun da sukayi jazeir har wani sheÆ™in ja sukeyi murya na rawa yace. "Kada kuskura kice bana son Zainab Æ´atace fa jinina tsotsona da kin ganta kinga yar uwata Aunty Amina a haka kike zaton bana sonta, kinsa yadda nakeji kuwa a duk sanda naji kukanta har raina nake jin ciwoâ€. A hankali tace. "To ka hana Zaid dukanta banza-banzaâ€. Yana zuge zip É—in rigarta yace. "Ke da zaki mari Zaid zakiga halin da Zeenat zata shigaâ€. Da sauri tace. "Shi yasa nake jin haushi ai, ko É—azun fa tana kuka kuma tana cemin Ammey ki yafewa Hamma Zaid kada kiyi fushi dashi kin san bazaici abinciba in kina fushi dashiâ€. Kai ya jinjina yace. "To ni Zaid cemin yake Appiey ka daina yiwa Zeenat faÉ—a kaga tsoronka takeji. Jiya nan yake min magna kan cewa inyi hakuri in yarda in barta taje Los Angeles tayi karatun ta, nace ni ina tsoro tayi Æ™arama yace min ya yarda da tarbiyarta kuma shima da Zaitoon zasu je can haÉ—a master's É—insu tunda Huxy ma acan yake aiki kuma za'a É—aura aurensa da Zaitoon duk a gidashi zasu zaunaâ€.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.