Da Izzata Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Da_Izzata_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 46 of 89
Page 83 & 84
~AMIRA~
Sai gurin sha daya su Amir ya suka gidan zuwa lokacin tuni kawayenta sun kama gabansu kasancewar unguwan da aka kaita unguwace mai shegen nisa, suna ganin goma babu Wanda yazo yasa kowacce ta zargawa karenta igiya, dan dai yanzu ba'a yayin kwana gidan amare balle ma an mata jeranta gidanta komai tsab,.
Itama dai ganin goma da rabi , tun tana zaune tana hamma bata San sanda bacci ya kwashe ta ba, koda motocin abokan ango sukayi parking a harabar gidan bataji ba, baccinta yayi nisa,.
Zama sukayi a main parlour, Amir kuma ya haura sama dan dubota, tazo su gaisa da friend's É—insa, dan shidai É—an bagu ne, yana so suga kalar zabin sa, tunda ba'ayi dinner balle su ganta a can iya kacin su da ita a hoto,to yafiso suga zahiri, su san shima ya kace raini.
Yana bada baya É—aya daga cikin friend dinsa ya kalli na kusa dashi yace sagir "fatan dai ka bashi" , sagir yayi murmushin mugunta yace "bar dan iska ai biyu ma na bashi, kuma saida na tabbatar yasha" É—ayan ne yace yana zaro ido "kai sagir har biyu, be mai yawa ba kuwa, karfa kasa ya farke yar mutane " sagir yace "ai alkawari na daukar ma kaina idan Amir ya tashi aure sai namai ramuwar gayya ka manta iskancin da yamin kenan ni babyna ba yar mutane bace, shima yaji inda É—ad'i, " dayan da sai yanzu ya tsoma baki yace"ai sagir kamin daidai dan ma bani bane da uku zan antaya ma hege, nima ka manta haka yamin, yasa ni aikata aika aika, " sagir yace "OK harda kaima yama ko , to ku rabu da dan bura uba, shima yau zaiji a jikin shi".
(Allah sarki Amira na tausaya miki wollah😪)
Daidai nan Amir ya karaso wurin su yana zame hulla zama yayi yace"guys baby tayi bacci" Anas yace " hada dai bacci tun yanzu, aikuwa gara ta tashi yau ba ranar barci bane" Ahmad ne yace " ba wani baccin da tayi kawai wayau ne irin nasu na amare, ta kulle ido kamar tana bacci" sagir yace "aiko dai komin wayan amarya sai ango yasha manta ko ba haka ba friends"dariyar shakiyanci suka kwashe da shi dukkan su.
Haka suka zauna suka taba cafta irin tasu ta abokai kafin, daga karshe ya musu rakiya ya kulle gidan ya dawo ciki, gaba daya jin jikinshi yakeyi wani iri don pill's d'in da sagir ya bashi d'azu a cikin fura tuni ya fara aiki daurewa kawai yakeyi,.
Dakin da Amira ke kwance ya koma, babban rigar jikin shi ya cire ya linke ya ajiye,zama yayi daf da ita yana kallo ta, tunani yake ta ina zai fara tashin ta, dan yanayin da yakeji a jikin shi ya fara bashi tsoro, ga hajiya babba sai haniniya take mai, tana azalzalar shi, cikin haka wayar shi ta dauki ringing,.
Karar ringing din wayar ya ratsara har cikin dodon kunnenta, da sauri ta ware idanunta , sai cikin nashi , murmushi ya sakar mata, itako saurin lalubar mayafin ta tayi ta rufe fuskarta irin da amare keyi É—innan.
Dariya ya kwashe dashi yace"kin makaro yarinya Ai na riga na gama gani ba wani yangar da zaki min" shiru tayi bata tanka shi ba, karasawa gabanta yayi ya yaye mayafin, yace, tashi na tayaki yin alwala muyi nafila mu mika godiya mu ga Allah , daya mallaka mana junan mu a yau, cikin É—an jinkunya ta kalle shi, tana sakar mishi murmushin ta mai kayatarwa, shagala yayi da kallonta, gani yayi ta kara wani bala'in kyau dan kwana biyu nan da bai ganta, dan tunda aka shiga satin biki, shida ita sai gani daga nesa,.
Ji yayi kamar ya saka ta a jikin shi ya rungume ta amma ya daure, har toilet ya rakata ya barta tayi alwala, shima wani bedroom yaje yayi alwala ya dawo yana dawowa tana fitowa pray mat ya shimfiÉ—a musu, suka gabatar da sallah nafila raka'a biyu, bayan sun idar ya kama goshinta ya shiga jero addu'o'i, bayan sun gama mikar da ita yayi ya ya zare mata hijab din jikinta, sai sissinne kai takeyi, taki yarda su hada ido shiko sai kallon fuskarta yake yi yana sakin murmushi,.
Cak taji ya raba kafafunta da kasa, ya mata irin daukar da ake ma jinjirai, zaro ido tayi tana tana kallon fuskar shi gabanta na faduwa bai dire ko ina ba sai a kan kujera 3 sitter dake karamin parlour, kitchen ya nufa ya dauko plate ya juye gasasshiyar kazar da ya da shigo dashi sai kamshi yake bazawa jan gashi, cup ya dauka ya juye fresh milk mai sanyi a ciki, komawa yayi kusa da Amira dake zaune kamar tsatus tana binshi da kallo ya zauna dago plate ɗin kazar yayi yace baby "haaaaa😮" girgiza kai tayi alamar A'a shima ya girgiza mata alamar Eh, murmushi ta saki kafin a hankali ta buɗe ɗan bakin ta ya saka mata.
nikam da nake laɓe wani busassan miyau na haɗiye mukut, wollah raina ya biya tana tauna ina mata haɗiya😋 naji kamar na miƙa hannu na dauki yanka ɗaya amma ba dama, dan idan na kuskure Amir ya ganni ina musu laɓe hmmmm😬
Haka ya dinga ciyar da ita yana bata fresh milk a baki , saida ya tabbatar ta ƙoshi ya ƙyale ta, ganin yana tattara plate da sauran kazar zai mayar kitchen yasa ta bude baki a hankali tace"yaya" juyowa yayi ya kalleta tare da ɗage mata gira tace tana nuna plate ɗin hannun shi"bakaci ba" yace "na ci nawa tun ɗazu kina bacci" yadai faɗa ne, kawai dan hankalinta ya kwanta, amma badan yacin ba dan baya jin zai iya cin komai a halin yanzu inba😛.
Dawowa yayi ya kara daukarta zuwa bedroom, tana ta mutsu mutsu ya sauketa ta taka yaki, tuni dankwalinta ya zame a falon dogon sumar kanta daya sha gyara ya bayyana,bai tsaya bi ta kan dankwalin ba yaci gaba da tafiya.
Bakin bed ya ajiyeta ya ya buÉ—e wardrobe ya Ciro wani kayan bacci red colour masu kyau da sulbi, hannu ya mika zai zuge mata zip, kaya yake son ya cire mata ya sanya mata na bacci, hannunshi ta rike tana girgiza kai, kallon ta yayi ganin ta rike mai hannu yace "baby ya haka, gara ki saba danni indai ina gida komai ni zan dinga miki da kaina" kin sakewa tayi ganin zata bata mai lokaci yasa ya saka dayan hannu ya shiga yi mata cakulkuli, ba shiri ta sake mai hannu tana kwasan dariya,.
Duk abinda amir keyi gaba daya dauriya kawai yakeyi yana yi yana matse kafa, so yake ya bita a hankali dan karta tsorata da shi,.
Ganin ta sake shi tana dariya yasa ya shammaceta ya zuge zip din rigar ya zare shi ta gaba, take fararen boos dinta suka bayyana suna sanye cikin beziya fari kar, ji yayi gaba daya kanshi ya kwance, binta yakeyi da wani irin kallon sha'awa, ita kam rintse idanunta tayi ganin yayi nasarar zare mata riga,.
Kasa jurewa yayi wani irin wawan ruguma ya kai mata ya hadeta da jikin shi ya matse da karfi kamar zai hade su wuri daya, su zama mutum guda, yar ƙara ta saki cikin shagwaba tace "wash yayana zafi"dan taji zafin matsar daya mata, rikicewa amir yayi lokacin da kamshin shu'umar humuran da hajiya addawiyya ta masu aiki dashi ya ziyarci hancinshi,take ya shiga kissing dinta ta ko ina yana sauke wani irin numfashi,.
Gaba daya jikinta ya saki jin irin yadda yake bin lungu da sakon jikinta da tsotso, (hajiya addawiyyaðŸ‘) kwantar da ita yayi ya mike ya rage kayan jikin shi,ya rage da boxer, gaban boxern kuwa kamar ya tokar rake yankan yankan hamsin.
Kashe wutar dakin yayi ya nufi kan bed d'in ya janyo amarya sa,.
Tabdijan wannan irin cafta haka ba dani ba alkur'an, bazan tsaya ayi kisa a gabana,Amira Allah yajiƙan ki, nidai na tafi da safe nazo dubiya.
~ZAHRA~
Yan kai amarya sun isa lafiya, kuma alhamdulillahi sun samu tarba na musamman daga yan uwan Barr, zahra na rungume jikin ummi sai kuka takeyi gwanin tausayi har zazzabin dole ya kamata, dayake da dare suka iso yasa ba daman komawa ranan dole su kwana, gidan ta daya da uwar gidan Barr saidai part din kowa dabam haka shima mai gidan part dinshi daban wacce keda girki taje part d'in miji,.
Uwargida maryama itama yau tayi taronta, kawayenta ta tara manyan mata suka zauna sai yada habaici sukeyi suna zagin dangin amarya dana ango,.
Bayan an natsa ummi tace ma wata kanwar mummy data zo biki , ya kamata su kai zahra gurin uwar gidan shi, tunda gobe da sassafe zasu dauki hanyar minna.
Haka ko akayi ummi da anty Jamila suka saka zahra a tsakiya suka nufi part din maryama, falon damkam yake da kawayenta ana zaune sai ciye ciye da shaye shaye suke suna yada habaici, sun kunna speaker sun kure volume wakar anty uwar gida na tashi.
Su ummi na sawo kai wakar,
Kusa kidan antynmu uwargida ♪
Anty muna gaishe ki uwargida♪
An buga an barki uwargida♪
Allah gatanki. uwargida♪
Kin darasu da maki. uwargida♪
Mijin na kaunarki. uwargida♪
Kuma yay miki maki uwargida♪
Anty dole su barki uwargida♪
Labule asirin daki. uwargida♪
Yama su sallama anty Jamila ta rike baki tare da cewa tohfa, haka dai suka daure suka karasa bakin kofar suka yi sallama, wata kanwar maryama ne Mara kunya tazo ta bude , tana ganin su taja wani dogon tsaki kamar dogon bakinta zai tsinke, sannan ta buga musu harara daga sama har kasa, ta juya ta koma ciki, sun kusa kwashe 10 minutes a tsaye anty Jamila sai buga tsaki takeyi tana ƙari, ummi kam sai hakuri take bata, candai ta gaza jurewa ta kama hannu zahra dana ummi tace, "wlh bazai yuwu ba kuzo mu wuce sai kace wasu yan iska zasu barmu a tsaye, shiru shiru fa ba tsoro bane" cikin haka yarinyar ta kara bude kofar ta jefe su da wani wulakantaccen kallo kafin tace "ku shigo" ta juya abinta,.
Anty Jamila tace "umminsu baza mu shiga ba mu wuce kawai " ummi tace "ba'a yi haka ba anty jamy bari mu shigan dai tunda muke nema".
Badan ran anty Jamila taso ba ta bi ummi suka shiga, hamshakiya maryama tana hakimce tana zuba mulki taci kwalliya da wata uwar lessi kamar itace amaryar, fuskar nan ta dau makeup bajau, duk kawayenta sun ciccika kujerun falon ba wani sauran guri da su ummi zasu zauna, kuma ba wacce tayi niyar basu guri dan su zauna d'in,kuma ba wacce tace musu ƙala, wannan lamari ya matukar kona ran anty jamy , ji take kamar ta tanka, amma tasan in ta tanka rigima ne zai barke , karshe azo ace dangin amarya sunbi uwar gida har daki sun zageta,.
Daga tsayen da suke ummi tace "bayin Allah sannun ku", shiru ba wacce ta tanka saima bisu da kallon banza da suke yi, ummi ta sake cewa "uwar gidan Barr muke nema mun kawo mata amarya ne" daga bayan su sukaji wata hamshakiyar murya tace "gani nan turmin tsakar gida nake sha luguden mahassada, uwar gida saurautar gida nice ta fari nicen uwar yayan gida, duk wata karamar yar iskar data auran min miji, wlh nayi mata alkawarin cin burauba ta, da kafarta zata fita tabar min gidana da takalma a hannu dan uban ubanta, gidana daga ni sai mijin sai yayana babu wata karamar yar iskan data isa ramin kura sai yayanta," yan koranta ne suka dauki sowa tare da rangada bude suka shiga jero mata kirari
Ummi tuni ranta ya gama baci da wannan irin cin mutumcin da maryama ta musu, amma matsayin ta na babba kuma mai hankali da ilimi yasa ta danne zuciyar ta, anty Jamila kam kasa hakura tayi ta zabga shewa tare da cewa"ai wallahi maryam kike kowa,baki cika babban ƙwaruwa ba tunda har kikayi saken da mijiki, ya kalli wata mace a waje har ya sota ya kuma bada sadaki dan ya mallaketa ba, inda kin cika Babbar yar iska kamata yayi ki hana ayi auren bawai bayan anyi kizo kina cikawa mutane kunne da kurarin banza ba, kuma fatima zahra kainuwace dashen Allah ta shigo gidan nan kenan ita da barrister mutu ka raba,saidai ke ki fita ki bata fili tunda ke jakace wawiya mara hankali jahila kawai".
Wai wai wai jar ubancen, nan yan koran maryama sukayo caaa akan anty jamy harda masu shan gabanta kamar zasu daketa, ita kuma mandiyan na zaune kafa daya kan daya, duk da zagin da anty Jamila ta mata ba karamin dukan zuciyar ta yayi ba.
Ganin haka yasa ummi sauri damkar hannayensu ita da zahra suka bar part d'in cikin sauri,.
Suna shiga daki zahra ta fada kan gadonta ta fashe da wani irin marayan kuka, aiko anty jamy da ranta ke bace ta hau kanta da masifa tana cewa "ki zauna dai da wannan raguwar zuciyar taki ,wlh inbaki tashi tsaye , bakar wuya zakisha a hannun wannan yar iskan kishiyar taki, shiyasa batula ke burgeni kuma nake É—asawa da ita , wlh ita ta biyo gida sak, kin zauna kina zubar ma kishiya hawaye sai kace ba jinin mu ba, tir da wannan raguwar zuciya taki," ganin abin na Neman yin yawa yasa ummi ta shiga kakkare Zahra tana ba anty jamy hakuri.
Ummi saida ta raba dare tana ma zahra nasiha , da koya mata dabarun zama da kishiya, take taji zuciyar ta yadan karfafa, ga kuma hargagin anty jamy shima ya taimaka.
A haka suka kwana ran kowa a dagule washe gari kuwa ko haske gari bai gama yi ba aka kawo musu motocin da zai maida su minna, dan su suka bukaci hakan.
Haka zahra ta wuni ita kadai taci kuka ta gode Allah, an kawota an barta, ita kadai , hmmmm aure kenan babu inda baya kai mace.
Sai dangin Barr dake dan zuwa baki da suka zo biki daga nisa suna son su koma, shine suke ta zuwa ganin dakin amarya.
Hankalin zahra ya kwanta ganin yadda dangi miji ke sonta suna haba haba da ita, sai yada maganganu sukeyi akan maryama , da alama kam ita da dangin miji basa ga maciji, ita ba ruwanta murmushi kawai take binsu dashi.
Abincinta daga can family hause dinsu Barr aketa kawo mata safe rana dare, abinci mai rai da motsi, ta dan caccakura ta barshi kasancewar bata cikin yanayi mai dadi.
Sai wurin karfe tara Barr ya shigo gidan zuwa lokacin ba kowa dan yan ganin daki tun magriba kafarsu ta dauke.
Cike da jin kunyar shi ta tsuguna har kasa tana gaishe shi, yaji daÉ—in hakan kuwa tunda Dama su nufawa tambarin su kenan ladabi, shiyasa take son ta fara koya tun da zafi zafi donta saba tun wuri, kar nan gaba tazo ta samu matsalar zama da dangin shi.
Hannunta ya kama ya mikar da ita tsaye ya zaunar da ita kan cinyar shi, kunya kamar tace kasa ya tsage ta shige haka take ji, murmushi yayi yace "Babyn Adam bana son irin wannan gaisuwar tsakanina dake indai ba cikin mutane muke ba", girgiza kai tayi alamar to, yasake cewa "kinci abinci" nan ma dakai ta amsa mai, murmushi yayi ganin alamar duk a tsorace take dashi,.
Hannunta ya rike suka nufi bedroom, dinta alwala yace taje tayi a toilet ba musu kuwa tayi bayan ta fito shima ya shiga yayi, sallah yajasu raka'a biyu bayan sun idar ya kama goshinta yayi addu'o'i, mikewa yayi ya dauko mata kayan bacci a wardrobe ya bata yace ta sanya yana zuwa fita yayi daga dakin zuwa nashi dakin dan yayi shirin kwanciya shima,.
Saida ta gama saƙe saƙen tasa ne ko kar tasa itafa gaba daya a tsorace tace, ƙudunbale tayi ta saka rigar dan kar yace daga zuwanta har ta fara mai rashin biyayya tana sakawa ta haye gado ta kudundune cikin bargo,.
Saida ya gama abinda zaiyi ya kulle ko ina dama ya riga ya sallami maryama tsiya tsiya ma suka rabu , badan yakai zuciya nesa ba daya shashara mata mari da daddaren nan ma,.
Ganinta gudundune a bargo yasa shi sakin miskilin murmushi, ya fahimci gaba daya a tsorace take dashi, shikam ba sauri yakeyi ba zai bita a hankali har sai ta saki jiki dashi tukunna zai kusanceta, yuwar ta dai ta zama mallakin shi , hankalin shi ya kwanta, shi ba yaro bane yasan yadda zai lallaba abarshi har ita da kanta ta mika wuya,.
Hawa gadon yayi bayan ya kashe wutar dakin, jawota yayi jikin shi ya rungumeta, gabanta ne ya shiga faduwa da karfi har yana jin sautin shi kasancewar manner suke da juna, peck ya kai mata a goshi tare da cewa "ki kwantar min da hankalinki babyn Adam babu abinda zan miki bayan hakan, bacci kawai zamuyi mu huce gajiyan biki", gyada mai kai tayi kafin ta shiga sauke ajiyar zuciya, hankalinta ya kwanta, take bacci mai daÉ—in gaske ya kwashe ta,
Ba dole ba hajiya zahra anji É—umin jikin miji..........
~ASLAM ~
Oum ummeetarh
07041130088
Share
And
Comment
FisabillilahðŸ™..💖DAMA TA BIYU💖
BY
~AYSHA NALADO~
FREE BOOK
{Nasadaukar da wanna book d'in ga duk wacce ta rasa mahaifiya Allah kajiqan iyayen mu}
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.