Complete Hausa Novels

Da Izzata Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Da_Izzata_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 89 of 89

Page 132

Wani irin haihuwa Asma'u tayi mai ban mamaki gaba d'aya da tasowar na'kudan da haihuwar tayi shine cikin abinda baifi minti biyar ba, tsabar rud'ewa mummy rasa me ya kamata tayi, tayi ,kukan jinjiran daya karad'e kunnenta ne ya yasa ta dawo cikin hayyacinta da wani irin sauri ta fice daga toilet d'in jakar da suka had'a kayan haihuwa ta bud'e, zazzage shi tayi ta d'auki kwalin reza da sauri ta koma toilet d'in, yanke cibiyan tayi ta d'auki zanin ta da Asmah ta rataye ta raba shi uku ta nad'esu a ciki ta kaisu kan bed ta jere su, ta koma toilet d'in, heater d'in ruwan zafi ta kunna ta daidaita shi cikin abin da baifi awa d'aya ba mummy ta gama gyara Asmah da babies d'inta ba tare da kowa a gidan ya sani ba,Asmah tuna barcin gajiya ya kwashe ta babies d'in ma da suka ji ruwan zafi shiru sukayi basu sake kuka ba tunda suka yi tunda sukayi na fadowa duniya wanda yake wajibi. Sai da ta tabbatar komai ya daidai ta sannan ta d'auki wayar ta daddy tafara kira, dan shaida wa wannan daddad'an labarin mai dauke da abin al'ajabi, yana zaune a office ya ga kiran mummy ya shigo sai da gabanshi yadan fad'i kasancewar yasan ya barta da mai lalura a gida , da sauri ya d'aga dan dama shima yana jiran ya d'an samu saukin aiki ne ya kira su yaji ya Asman take, haka yakeyi kusan duk inya fita bayan wasu y'an awanni sai ya kira yaji ya take, ko amsa sallaman ta na kirki baiyi ba ya shiga tambayar ta Asmah da lafiyar ta, murmushi tayi mai sauti tare da cewa "To daddyn Asma'u kyakkyawan labari, amma sai an bani goron albishir." Jin yadda take ta sakin murmushi yasa ya tabbatar lallai abin mai girma ne, cikin d'an yanayin za'kuwa yace "fad'i duk abin da kike so zan baki." Tace "ka tabbatar." Yace "In kina so sai na rantse." Tace "ba sai ka ranste ba, goro na shine (No kishiya in my hause)." Dariya yayi yace "har kullum kedai zancen ki kenen, kuma na sha fad'a miki tunda kuruciyar mu kin isheni riga da wando rayuwar duniya A'isha ta." Dad'i taji ya mamaye mata zuciya cikin yanayin farin cikin da take ciki a yau tace "nagode sosai mijina abin alfaharina." Yace "yanzu dai duk ba wannan ba, ki Adana min wad'an nan dad'ad'an kalaman naki sai na dawo gida, fad'a min albishir dina dan wallahi na 'kagu naji." Dariya ta shiga yi mai, cikin son taja mai rai, sai da taga ya koma rok'on ta cikin marairaice murya kamar zaiyi kuka, sannan tace "Asma'u ta haihu." Zaro ido yayi tare da cewa "wacce Asma'un, kee! A'isha bana son irin wannan tsokanar, dan Allah." Tace "wallahi ta haihu kuma yaya uku rerass." Nan fa Daddy ya k'ara yarda cewa lallai tsokanar shi take, duk da yasan cikin Asmah ya wuce watan haihuwa bai taba bata haihuwa yau ba, saboda garau ya baro ta gida baiga wani alamar nak'uda a tare da ita ba, kuma da fitar shi da kiran wayar mummy tace mai Asmah ta haihu duk baifi awa biyu ba, jin shi shiru yasa mummy katse kiran ta, tasan dole zai kira kokuma ya biyo baya dan ya tabbatar, bayan daddy Ummi ce next da mummy ta kira sannan Mami, duk wanda ta gaya wa Asmah ta haihu sai ya karya ta, Mami ma ko katse wayar basuyi ba sai gata a part d'in mummy da ta diro kamar daga sama, tana tabbatar wa kuwa ta shiga murna tana hamdala kamar ta taka rawa dan farin ciki a wani bangaren kuma tana al'ajabin yadda wannan lamarin ya kasance, can kuma ta shiga kiran su batool d'aya bayan d'aya tana fad'a musu. Mummy da kanta ta je ta sanar wa hajiya mama da alhaji baba, aiko tare suka dawo part din ta da hajiya mama, kan kace kobo magana ya karad'e family Asmah ta haihu yan uku, duk wannan bidirin Aslam bai da labari dan mummy bata kira shi ba Mami kuma tayi tunanin mummy ta gaya mai shi yasa bata kira shi ba. Ya gama shirin shi na tafiya office kenan suna sallama da zee yana ce mata zai biya yaga jikin Asmah kafin ya tafi, ita kuma tana bashi sallahun gaisuwa wayar shi tayi ringing, Amir ne mai kiran hakan yasa bai bata lokaci ba wajen daga wa, daga can bangaren Amir yace "angon k'arni angon k'arni congratulation d'an uwa, yanzu Abba ke kira na wai Asmah ta sauka, gaskiya baka da kirki shine ka kasa kira na sai Abba ne ke gaya min." Duk wannan surutan na Amir tuni Aslam ya dena fahimtar shi dan karshe ma dauke wayar yayi daga kunnen shi yana sake maimai ta kalaman Amir, wai Asmah ta sauka, sai ya rasa ma wani irin sauka yake nufi to, bai gama wannan mamakin ba wani kiran ya sake shigo wa daga Dr bash shima dai congrat yake mai, wannan karan dai dakatar da Amir yayi da cewa "kai dan uban ka yi min dalla² wacece ta haihu wai kuke ta rigar rigen kira na zaku rudar dani." Daga cen bangaran Dr bash yace "wai kai a komai saika saka iskacin ne? kana da wata mata Asma'u ne banda Asmah bamu sani ba, nima ina hospital yanzu teema ke kirana wai Asmah ta haihu yan uku yanzu Mami ta kira ta itama ." Duk wannan bayanin na bash ma iska yake yi, dan tuni Aslam ya katse kiran ya nufi gurin mota cikin sassarfa yama manta tsaye suke da zee da little sai da yaga sun biyo bayan shi, bai amsa tambayar da zee ke mai na cewa meke faruwa ba sai cewa yayi ta shigo su tafi. A tare suka iso da Daddy, bayan sunyi parking gaisawa suka tsaya yi har kasa zee ta tsuguna ta gaida da daddy a mutumce shima cike da kulawa ya amsa mata tare da kamo hannu little mikewa tayi ta nufi part fin Mummy inda tasan Asmah take, gaisawa sukayi da Aslam bayan tafiyar zee, daddy yace "baka tafi office d'in ba bayàn wannan uwar lattin da kayi, har kullum kai baza ka canza ka daina wasa da aikin ka ba. Wanan inda a wani wajen kake aiki ba gida ba da tuni sun manta sun Dade da korar ka." Yana Sosa keya yace "Ayi hakuri daddy wlh wani labari naji mai kama da almara shine na biyo dan na tabbatar." Daddy yace "Au harda kai takira Ashe , to mu karasa ciki muga zahiri." Falon mummy cike da mutane tuni batool, da Khadijah, sun karaso kowacce da danta yayan sun zama yan samari dan suna neman shekara bibbiyu kenan, ga hajiya mama ga Mami ga Abba ga kamal ga ya Rabi'ah kai falo dai cike da mutane ga kuma makota ga kawayen mummy na kusa, zee na shiga batool ta d'ebe ta ta watsar tare da maida kai gefe har gobe bata kaunar zee duk da kuwa irin yadda zee din ke nuna mata kulawa, Mami ce ta fara mata lale da barka tana ga uwar yan uku ta karaso, itama wurin mamin ta nufa dan a nan taga fuska, a mutumce ta gaggaisa da mutanen falon gaba daya harda su batool daya kamata ace su suka gaishe ta, yadda tayi gaisuwar a mutunce haka suka amsa mata da kulawa suna yi mata barka masu tsokanar ta nayi irin su hajiya mama da Mami, ita dai amsa barkan kawai takeyi ba tare da tasan na menene ba, cikin haka Aslam da daddy sukayi sallama nan kuma aka shiga wani sabon gaisuwar da barka barka ,daddy yace "wai kuna nufin da gaske ne kenan Asma'u ta haihu." Hajiya mama tace "kwarai kuwa d'an nan ga zahiri kana gani, Allah ya amshi addu'a ya kawo wa yarinya abu cikin sauki haka lamarin gwanin dad'i." Daddy yace "Allahu akabar Allah muna gode maka daka amshi addu'an mu, ina dan tselan uwan yake na zuzzuge shi da carbi ladan wahalar min da y'a da yayi duk da dai a karshe an rabu kalau." Mummy tace "d'an tselan uwa ko yan tselan uwa, suna ciki suna baccin gajiya, to an zaunu a ciki wata goma sha d'aya fa." Zaro ido daddy yayi yace "wai kina nufin da gaske ukun ne ba zolayata dama kike yi ba." Yadda yayin ne gaba d'aya ya basu dariya suka shiga darawa. kamal ne ya budo hotonsu da Khadijah ta dauka d'azu da ta shiga ganin su ya mik'a wa daddy, kabbara da kirari daddy ya shiga jerowa ubangiji yana kara gode mai a bisa wannan gagarumin kyauta daya basu, first in history a zuri'ar su, an haifi y'an uku, yana kara kallon su yace "to wai wasu iri ne naga dai wannan mai d'an kumatuttukan nan kamar fanke, kamar macece." Ya fada yana pointing d'aya daga cikin su a jikin screen din faskeken wayar kamal, dariya duk suka saka mummy tace "wato itace amaryar tawa kenan ko? To duka yan mata ne kwantar da hankalin ka, sai ka darje." Aslam kam tunda suka shigo falon yaga an shiga haya baya ya samu ya lallaba yashige dakin Asmah ba tare da kowa ya kula da shi ba, suna kwance daga ita har yaran barci suke yi, tunda ya tura kofar ya hango su, zuciyar shi ta shiga dukan uku uku ji yake kamar a kan iska yake tafiya lokacin da yake karasawa gaban gadon dukewa yayi ya zuba musu ido kamar bai ko keftawa kamar wanda ya warke makanta kokuma wanda bai taba ganin jarirai ba, a fili ya furta "yanzu wadannan duka nawa ne ni Aslam, duka nan mallakina ne." Sai kuma yaji hawaye farin ciki ya ziraro mishi, durkusawa yayi a gurin ya gabatar da sujudulsh- shukur, yana dagowa ya koma gaban yara ya tsura musu idanu yarane kyakkyawan gaske kamar y'ay'an larabawa kama suke yi sak da juna kamar an tsaga kara manya dasu kamar ba yan uku ba, a hankalin ya ringa ba kowacce peck a goshi yana yi mata addu'a yana tofawa, sai da ya gama dasu ya maida kallon shi kan Asmah tana kwance tayi fiyaut da ita, wani irin haiba da annuri yake gani yana fitowa daga fuskar ta, sai ya ga ta wani kara mishi kyau sosai a idanun shi, karasawa yayi daidai saitin face din ta, a hankalin ya shiga saukar da kanshi yana son ya subaci labbanta da yaga sun kari yi mai wani pink kamar ta shafa jambaki, bai kai ga hade bakin nasu ba mummy ta turo kofar ta shigo da sauri ya janye fuskar shi, amma abinka da mara gaskiya ganin yadda yayi wuri wuri yasa ta harbo shi a kallo daya, daure face tayi tace "To bismillah faruwa da iyawa, to tun wuri bari na gaya maka bazan laminci wannan iya shegen ba, idan na dauki na Amir naka kam bazan dauka ba danshi na mishi uzirin ita kadai gareshi kai kuwa fa? Wai da yaushe ma ka tsallakemu a falo ka shigo nan." Ta karashe maganar cikin tsatstsare shi da idanun ta, Sosa keya ya shiga yi yana yan kame kame, tace "maza ka fice min da gani,ka karasa kama Dr iso yazo zai duba su ita da yaran." Dr nasidi ya duba ta sosai ya mata dinki danta samu tear sai da ya tabbatar babu wani sauran matsala sannan ya rubuta mata magunguna, ya duba yaran suma sannan aka fitar dasu aka ba kowa ya dauka cike da farin ciki sai hotona ake musu wasu na daurawa a media masu sakawa a status nayi masu tura a Facebook nayi kai harda su tiktok da Insta sai da kamal ya daura, (yan dama ta biyu fans masu yin tiktok a hya kallo lahiya😂 in kunyi kwa dauko mana mu gani muma.)

Asmah taga gata iya gata a wajen yan uwa da abokan arziki ko ta ina tururuwan zuwa mata barka akeyi harda ma wa'inda ba dangin iya ba na baba irin su AyshaNalado😁 kula kuwa ta kawane bangare samun shi take yi baga mummy da daddy baga Mami da Abba ba kai har su Alhaji baba ba'a bari a baya ba, Ummi kam tun kwana uku da haihuwa ta iso kuma a part mummy ta sauka wannan karon dan karma tayi nisa da yaran, kafin ranar suna ya zagayo ta murmure tayi wani irin fresh ta dawo yar cakwai cakwai da ita asalin Asma'un ta babu wanda zai ce itace ta haifi y'ay'a har uku a cikin ta, zee da Aslam kam kullum sai mummy ta koresu suke tafiya dan in suka zo tun safe sai sukai sha daya a gidan hatta little ba'a barshi a baya ba son yaran yake kamar kamar me da an dauke su zaice a bashi kannen shi idan anki ya saka rigima wata ran sai mummy ta make shi dake ita fire fire ce bata daukar fitsara, sai da daddy yaga abin yayi yawa ya taka ma Aslam birki shine suke wucewa tara, ana gobe suna zahra ta iso ita ma da babyn ta dake gudu ko ina, tana daukan yaran tace "um lallai yara kunzo inda ake neman ku, Asmah da y'ay'an kanta wai aiko zaku sha kula aradu." Ranar suna tun da farar safiya gida ya fara daukar harama. Kowa a k'age yake da yaji sunan da Aslam ya saka wa y'ay'an shi dan an kad'a an raya yaki fad'a duk wanda ya tambaye shi cewa yake sai ranar suna, dan rashin ta ido har Alhaji baba daya tambaye kin fad'a mai yayi. Hatta Asmah bata sani ba daga shi sai zee suka san sunan yaran, aiko abin ya matukar kayatar lokacin da liman ya baiyana sunan yaran, mummy ce da Mami da kuma Ummi, aiko abin yama su mummy dad'i kamar me Aslam yasha ruwan albarka ranar kamar ba gobe. Haka akaci suna aka sid'e abin sai wanda ya gani, suna na gani na fad'a akayi abinci da abin sha enough anyi taron da a tarihin gidan ba'a taba yin taron daya kai wannan cika ba, dan yan dama ta biyu fans ma kawai mun ishi gayya, mu kusan dari hud'u muka zo kuma duk saida mukaci mukayi hani'an mani'an harda masu guzirin na dumame😅. Asmah da yara sun samu kaya bana wasa ba dan saida aka cika store biyu manya manya da kaya bana yaran ba bana uwar yaran ba, kudi kuma cash ta samu yafi miliyan biyar daga abokan Aslam na kusa dana nesa, banda masu transfer wannan kuma Allah kadai yasan adadin su, masha Allah yara kam sunyi goshi harda keya😂 .

Second 2 d last page💃💃💃💃💃💃 luwaiiii

Oum Ummeetarh
07041130088

💖DAMA TA BIYU💖

BY

~AYSHA NALADO~

{Nasadaukar da wannan book din ga duk wacce ta rasa mahaifiya Allah kajiqan iyayen mu}

Paga 133

🔚🔚🔚🔚💃

Bayan taron suna ya watse baƙi na nesa dana kusa kowa ya koma gida lafiya, a nan family hause Asmah da babies ɗin ta suka ci gaba da zaman jego, basu canza wa yaran wani suna ba da sunan da suke kiran iyayen nasu suke kiran su, wato Mummy, Mami da Ummi. Suna samun kula sosai ta ko wane bangare,kafin arba'in yaran sun murmure sun murtuka wani uban ƙiba dumi dumi dasu gwanin sha'awa idan ka gansu zaka rantse yan 3 month ne, haka itama Asmah tayi wani irin kyau sahihi fatar ta ya ƙara haske da gogewa kamar wata balarabiyar masar idan ka ganta baza ka zata ma tayi aure ba balle har ta haifi ƴaƴa har uku , gyara take samu na musamman daga gurin mummy, abin ba'a cewa komai, tunda jini ya dauke mummy bata tsaya wata wata ba ta shiga gyara parta ciki da bai gyara kuwa bana wasa ba, a cewar ta wai tana da kishiya, dole sai ta tashi tsaye sosai akanta dan bata so ta zama bora a gurin miji, hankalin kwance take jegon ta don yaran kwata kwata basu da rigima madara suke sha basu damu da su sha nono ba, itama bata basu sai taga ya cika yana zuba ko ya fara mata ciwo sannan take basu, ko kuma mummy ta takura mata, Aslam kuwa ya zama abin tausayi kullum kafar shi na gidan ba dare ba rana, duk safiyar duniya sai yazo ya duba su kafin ya tafi aiki, haka ma da yamma idan ya dawo yaje gida ya huta zai sake dawowa tare da little dan shima yaron shegen kulaficin yaran gareshi, sai dare zai tafi,haka zai tasa yaran a gaba ya dauki wannan ya ajiye ya dauki wannan, tsakanin shi da Asmah kuwa sai gani sai hange, gaisuwa kadai ke hadasu, dan mummy ta kasa komai ta tsare idan sunyi doguwar fira to a waya ya kiranta, ba karamin wahaluwa yakeyi da rashin ta ba, duk da ga zee a gefen shi amma baya jin zata iya kashe mishi kishin Asmah, yana maneji sosai da ita yana rage zafi amma fa baya samun yadda yake so ko kaɗan, zee daidai da fruits bata san ta sha da sunan gyara ba, haka nan take kara zube, wai dan ma ana cin me kyau a sha mai kyau kenan da ba'asan ya abin zai kaya ba, kullum cikin lissafin kwanakin dawowar Asmah yake yi, ranar da suka cika kwana talatin da tara a gareshi kamar jajibarin karamar sallah haka yake ji, tuni ya saka an gyara mata part din ta tsab an share ko'ina an kyalkyale sai kamshi da sheki ke tashi, ya ware dakuna biyu ya gyara wa babies, daya an shakare musu shi da kayan wasa da kayan karatu da duk wani tarkace na yara,dayan kuma ya saka musu saitin baby beds da wardrobes har guda uku masu mugun kyau da tsada, ba karamin kudi ya narkar wa yaran nan ba dan harta kayan sawan su sai da ya ciccika musu wardrobes dinsu da shi , washe gari kuwa cike da zumuli ya farkar, tun da sassafe yaje gidan yana sauraren yaji Mummy tace yaje ya dawo ya dauke su shiru bata ce ba har lokacin tafiya aikin shi yayi, jiki a sanyaye ya tafi, ranar daga gurin aiki baije gida ba still nan ya dawo amma har yamma bata ce mai komai ba bai ma ga alamar ana wani shirin tafiyar su ba, haka ya karaci wunin shi a gidan har zuwa dare ba wani alamu, da zai tafi sau biyu yana ma mummy sallama tana cewa a gaida mutanen gida, karshe dai ya gaza hakuri yayi, yaga gara yaje ya tunawa mummy yau ne fa arba'in ɗin koda da wayau ne basai ya fito fili ba, har yakai bakin kofa ya dawo yana sose keya yace "mummy nace ba sai an turo kowa dan gyara ɗakin nata ba nasa duk an share an gyara mata shi tun jiya tunda naga yau ne zasu cika arba'in din." Hararan shi Mummy tayi tace "Waya saka? Da wa kukayi in suka yi kwana arba'in zasu dawo, to bari kaji bazan baka ƴata da kananan yara da basuyi kwari ba har uku, sai sunyi kara kwana biyu zasu dawo zuwa lokacin yaran sun yi kwari sosai." Ji yayi kamar mummy ta kwada mai guduma a kai,tsura mata idanu yayi kamar ranar ya fara ganin ta, harara ta kara watsa mai tace "meye kake kallo na kamar wata sabuwar halitta in kana da magana ne kayi ina jinka." Da sauri ya girgiza kai tare da cewa "ba komai mummy." Tace "to oya a gaida gida." Jiki a sanyaye ya fice, tun daga ranar yake ta zuba ido mummy tace ga ranar da zasu dawo shiru shiru har suna neman kwashe wata biyu, zuwa yayi ya samu Abba ya gaya mai, Asma'u tayi arba'in tun tuni mummy ta hana ta dawowa wai sai yara sunyi kwari, dariya Abba yayi yace "yanzu dai ƙaran mummy ka kawo min kenan ko? Kawai ka fito fili kace mummy ta rike maka mata." Zaro ido yayi tare da cewa "A'a Abba wlh ba haka nake nufi." Cikin dariya Abba yace "ɗan nema bari zan samu daddyn ka da maganar in sha Allah za'asan abin yi." Da taimakon Abba da daddy aka samu mummy da'ker ta bari Asmah ta koma ɗakin ta, ba haka taso ba taso ne sai sunyi wata uku cur sannan su koma, itama Asmah a nata ɓangaren kewan mijin ta take amma ko shi bata taba nunawa ba bare kuma mummy. Saka ranar komawar mummy tayi jibi, Aslam kamar ya taka rawa dan murna sai wani rawan jiki yake yi magana daya biyu Asmah, motsi kaɗan Asmah har sai da zee taji abin ya sosa mata zuciya, a cikin satin babu abinda Asmah take sai kai ziyara gidajen yan uwa, da abokan arziki, har gidan su batool da Khadijah da Amira duk taje, Allah sarki zahra ita kadai ce bata kusa. Ranar da mummy ta saka zasu dawo da sassafe yaje gidan wai yazo daukar su, mummy tace yaje ya dawo sai da daddare kamar yayi kuka, fushi yayi ya tafi yana surutai a zuciyar shi, harda su rantsuwa in suka koma basu ƙara zuwa gidan sai bayan wata biyar. Ko kafin ya dawo da daddare sun gama shirin su tsab shi kadai suke jira, ana isha'e kuwa sai gashi, already ta riga tayi sallama da kowa na gidan su Mami da Abba, hajiya mama Alhaji baba daddy duka ba wanda bata sallama ba, yana zuwa kawai da mummy suka ƙara sallama ya dauki mummy karama ita kuma ta goya Ummi ta dauki Mami a hannu suka tafi, suna isa zee tazo ta tarbe su da murnanr ta suka rungume juna cikin farin ciki gaskiya tayi kewar Asmah abokiyar zama ta gari, duk da kishin da ke dankare a ranta hakan bai hanata nuna mata zallar farin cikin ta da dawowar ta ba. Har part din ta, ta raka ta tana dauke da ummi data sauke daga bayan ta, little sai tsalle yake yi yana murna mummyn shi da ƙannen shi sun dawo, rungume shi tayi itama tana karajin son yaron a ranta duk da ta haifi nata ko kaɗan son da take ma yaron bai ragu a zuciyar ta ba sai ma karuwa da yayi, saboda yadda yake nuna son nata ƴaƴan shima, basu wani zaunar ba zee ta kama hannun little tace su tafi sai da safe yaron harda kuka Asmah tace " ki barshi mana anty zee yaro da ɗakin mummyn shi." Zee tace "ba yau ba anty Asmah sai kin gama cin amarci." Ta karashe zancen cikin zaulaya da ɗan murmushin ta na yake a fuskar ta, da sauri ta sa kai ta fice daga dakin, ko rakiya Aslam bai mata ba dan zumuɗi, Asmah ce tamai singnal da ido alamar yaje ya rakata mana, shima da idon ya mata alamar bazai je ba, hararan shi tayi ta haura sama dan ta watsa ruwa ta na shigewa ya maida kofar falon ya rufe da key alamar ya gama fita kenan, ya kwashe yaran ya kaisu dakin su ya kwantar tunda duk a koshe suke ya shiga jijjigasu ba bata lokaci kuwa suka yi barci, dama haka suke yi idan barci zasuyi a tare sukeyi haka ma kuka da daya yayi abu sai sauran su kama suma. Ta samu dakin ta fes sai kamshi ke tashi yasha gyara sosai an shimfede bed din da Sabon zanin gado fari kal mai shegen taushi,kayan ta, ta tube ta daura tawel ta shiga toilet ta watsa ruwa, tana fitowa, ta tsaya gaban mirror ta shafa mai tare da shafe jikin ta lungu da sako da turaren da mummy ta bata a dan kwalba yanzu da zata dawon tace tayi amfani dashi yau idan taje gida ita karan kanta kanshi turaren ya kashe mata jiki, lokaci guda ya saukar mata da kasala tare da wani irin feeling mai zafi dama ga gyara ta sha harda na fitar hankali ,kayan barci ta dauka masu kyau riga da wando irin na turawa ta saka tazura silifas d'in ta na d'aki ta doshi falo da nufin ta dubo Aslam da yara, wayam taga falon ba kowa, cike da mamaki ta karaso tsakiyar falon, sai kawai gani tayi an kashe wuta lokaci daya ko ina yayi dumɗum da duhu, ita uwar yan tsoro take hantar cikin ta ya kaɗa, ta fara jero addu'o'i, tare da laluben hanya, ji tayi an taɓa kafaɗar ta ta baya, kara ta saki tare da juyowa ta bayan, tana juyowa ta sake ji an kuma taɓa ta, taƙarƙarewa tayi zata zunduma ihu, da sauri ya saka hannu ya rufe mata baki, tare da rungumota gaba daya jikin shi, jin haka yasa ta shiga zazzare ido daidai nan kuma wutar falon ya dawo, sake mata baki yayi yana mata dariya, ganin shine yasa ta sauke wani nannauyan ajiyar zuciya tare da fashewa da kuka shagwaba tana dukan shi a kirji, hada hannayen ta yayi ya rike yana sunsunar jikin ta yana lumste idanu, ganin haka yasa ta shiga mustu mutsun kwacewa, surar ta yayi bai dire a ko ina ba sai bed room ɗinshi, ya zaunar da ita a bakin gado. Fita yayi sai gashi da wani kwali mai kyau sai kalli yake yi mai dan girma an daure shi da wani zare zare mai shainshain abin gwanin birgewa, yana zuwa ya duka a gaban ta tare da mika mata kwalin yana sakar mata murmushi, da ido ta mishi alamar nata ne ya girgiza mata kai alamar eh,hannu tasa ta karba ji tayi kwalin da ɗan nauyi ajiyewa tayi a gefen ta, yace "kyauta ce ta musamman ki bude ki gani." Cike da zakuwan son ganin meke ciki ta shiga kwance zaren da aka kulle kwalin da shi, tana gama kwancewa ta saka hannu ta zare kwali na saman dan dama kife suke da juna, abin da ta gani acikin ya bayyane ya saka ta saurin zaro idanu waje da sauri kuma ta juyo ta kalle shi, sakar mata murmushi yayi tare da dage mata gira ɗaya,sake mai da idanun ta tayi kan kwalin, dan kwalelen gasashen kaza ne gashin injin sai maiko yake yi da tashin kamshi, tsintar muryar shi tayi yana cewa "kazar amarci ne na taho dashi kar ayi na wancen karon." Kallon shi tayi ta sakar mai hararan wasa tare da cewa "wani irin amarci Kuma." Yace "amarcin da zamu ci yau." Dariya tayi tare da cewa "yau naga sabon salo hammata a dryer." Yace "oh dariya ma na baki ko, yayi kyau." Kwafa yayi tare da cewa "yarinya in zaki ci ki rage zafi garama kici dan yau idan kika shiga hannun na hmm ." Ya karashe maganar yana girgiza kai tare da sakin wani shu'umin murmushi, wanda bata fahimci ko na menene. Tace "ai dole ma naci wannan kaza kaji yadda kamshi ke dukan hanci na wlh har miyau na ya tsinke daga gani wannan tashin special ne." Ta karashe maganar tana daukar ɗan wuƙa da fork dake gefen Kazan ta yaga ta kai baki, lumshe ido tayi tare da cewa "um! um! um! ummm! So yummy gaskiya ban taba cin gashi mai dadin wannan ba." Gutsirowa tayi takai bakin shi tare da cewa "ci kaji wlh shegen daɗi." Ya girgiza mata kai yana murmushi, dage kafaɗa tayi alamar kawa kanka, tana ci tana zuba santi a haka har taji ta koshi, ta rufe kwalin tare da cewa "um bari naje na saka a frige gobe na dumama abuna da safe." Ta mike da kwalin a hannu ta nufi kofa ji tayi caraf ya cafketa ta baya tare da yin sama da ita, cikin kunnen ta ya raɗa mata "ina zakije bayan kin cinye min kazata ai in kinga kin bar dakin nan biya na ka zata kika yi." Bai bata daman cewa komai ba yayi bed da ita, kwantar da ita yayi ya bita ya danne tare da haɗe bakin su ya shiga aika mata da wani irin tsadadden kiss na musamman, wanda ba a ko ina ake samun irin shi, ji tayi kanta na juyewa itama dama mai neman Kuka ne aka jefeshi da kashin awaki, caɓewa tayi itama ta shiga mayar mai da martani cikin nata salon mai birkita brain, tun daga wurin kiss daga ita har shi sun tabbatar sun missing din juna ba kaɗan ba, da wani irin sauri ya shiga zare kayan jikin ta yana cilli dasu, saidaya maida ta haihuwar uwarta sannan cikin wani irin salo na musamman ya shiga sarrafata tare da aika mata da zazafan romance ta ko'ina, babu inda bai lashe ya tsotse ba a jikin ta boobs din ta kuwa ranar tass ya musu duk cikar su ko tunawa da babies baiyi ba ya zuƴe musu dan ruwan nonon, a burkice yake gaba daya jinshi yau tare da husnar shi, yadda yake a birkicen ita ma haka take dan yadda yake sarrafata itama haka take sarrafashi, duk inda tasan zata taba taji dadi tabawa takeyi ido rufe, da tazo wurin sucking din shi ihu ya dinga yi yana wani irin sambatu,dan dai itama ba'a hayyacinta take ba da sai ta tsorata da yadda ya din ga yi ɗin, wani irin tsotsa take mishi kamar ta samu sweet duk da girman shi haka take zura bakin ta, tana up and down da shi ba tare da ta san ma tanayi ba, ganin zata haukata shi yasa yayi saurin maidata kasa ya saita Ak din shi ya danna kai, duk da irin jikewan da wurin yayi da irin ruwan ni'imar data kwararar bai sa Ak din shi ya wuce direct ba, a matse take gam kamar wacce aka like da super glue, da'ker ya samu ya shige ta daga shi har ita sun hada uban gumi, wai dan ma tana da wadataccen ni'ima kenan yana jinshi yayi saiti daidai a jikin ta ya hau aiki baji ba gani babu sararawa ko daga kafa, da zafi zafi yake gudanar da komai cikin fitar hayyacin, idanu a rintse duk yadda zaiyi ya hana kanshi ihu yayi amma ina! Ya kasa tuni ya ware yana zunduma ihu daɗi tare da wani irin gurnani kamar wanda ya hau iska, duk yadda zai kwatanta irin yanayin daɗin da zƙi da garɗin da yake kwasa da baki abin bazai kwatantu ba, sai da ya kwashe kusan 30 minutes sannan yayi realizing ita kam tuni tayi nata har so biyu, rungume ta yayi a tare suka shiga suke numfashi tare da share uban gumin daya ke tsatsafo masu ta ko wane kafan gashi kamar wanɗan da sukai gudun fanfalaki, ɗan hutawa yayi na mintuna sannan ya canza style tare da cin gaba da gashi, zuwa lokacin kam ta dawo hayyacinta dan ta samu gamsuwa cikakke, amma shi taga kamar ma wani ƙaimi aka ƙara masa, haka dai ta daure bata nuna gazawar ta ba har ya samu gamsuwa a karo na biyu, jin ya huta zai koma na uku yasa ta fara sheshsheƙan kuka dan wlh harga Allah ta gaji, a kunne ya rada mata "shiiii! Karki yi kuka mana kamar wata raguwa." Cikin shehsheka tace "ya Aslam ɗan Allah kayi hakuri wlh na giji barci nake ji." Dan dariya ƙete yayi yace. "wai tun yanzu,? Aiko dai ko rabi banyi ba, dan sai na fanshe kazar amarcina da kika cinye tsab sannan zan barki,idan naci sa'a kila na kara saito mana wasu yan ukun." Yana magana yana fara ci gaba da gashi, jin haka yasa ta fara kuka ƙasa ƙasa, aiko bai sarara mata ba saida ya sake round biyu kwarara sannan ya barta ganin da gaske ta gaji dan ko daga yatsa da'ker take yi duk ta galabai ta, kallon ta yayi yana murmushi yace "sannu kinji my hussy bari na haɗa miki ruwan gashi." Harara ta wurga mai tare da cewa cikin shagwaba "ba kai ba ko ya Aslam wlh kaida mummy sai na gaya mata muguntar da kamin daga dawowa ta." Zaro ido yayi alamar ya razana da zancen ta, cikin muryar rarrashi yace "ayya my husnah kiyi hakuri karki fada mata bazan sake ba I promise." Ya fada yana rike kunnen shi, shiru tayi bata bashi amsa ba ya sake cewa a marairai ce"kinji husnahta kin yafe min." Yadda yayi maganar sai ya bata tausayi rintse ido tayi saiga hawaye, gwalo ya mata a kai ba tare da ta sani ba ya matsa ya tallabota jikin shi, yana share mata hawaye,shi hada mata ruwan zafi ya gasata sosai ya mata wankan tsarki, ita ko sai ruwab shagwaba take zuba w tana langwabe wa shi Kuma yana aikin rarrashi, basu kwanta ba sai da suka dubo dakin yara, suna ta barcin su abinsu babu wacce ta farka, kamar jira suke iyayen su shiga aiko mummy ta fara farka wa sauran ma duk suka farka, suka Kuma saka kuka a tare,a rude yace "hussy ki basu nono." Tace "wani nono, ai babu ruwa ko ka manta ne." Madara ta haɗa musu fida uku, yana ba daya ta na biyu a haka har suka koshi suka koma barci, ajiyan zuciya ya sauke tare da kama hannun ta suka koma dakin ta da ke facing na barcin yaran. Da safe duk wani aiki daya san zai iya taya ta ya kama mata harda breakfast shiya hada musu, ita Kuma tama yaran wanka ta shirya su itama tayi suka karya, tunkan tamai maganar tafiya aiki ya sanar mata shifa ya dauki hutun sati daya saiya gama cin amarci, a daki ya wuni ranar ko zee da'ker ya leƙa ta saida tayi da gaske ya tafi, Kuma bawai ya kwale ta bane motsi kadan zai lalube ta, ita abin har ya fara bata tsoro to kodai yasha wani abu ne, har Allah Allah take yi dare yayi ya koma dakin zee, bayan isha'e kamar an mata bushara da Aljannah take ji wai dan zai tafi dakin zee, shi ko sai bata rai yake yi, dan kar tace mai ya tafi, aiko dai yayi a banza takwas da rabi nayi ta same shi falo zaune ya jere ƴaƴan shi gaba sai wasa yake musu yana ganin ta ya bata rai dan kar tace ya tafi ko a jikin ta, tace "honey 8 : 30 yayi fa kazo ka tafi zan rufe kofa." Yace "ohh korata ma kikeyi ko? Har kin gaji dani." A zuciyar ta tace ba dole ba daga yin dan tafiya na dawo ka zama wani jarabebben a cikin kwana ɗaya da yini kayi abu yafi sau goma, a fili Kuma tace "A'a wlh honey ni na isa na gaji dakai, ni asuwa." Cikin jin dadi yace "da gaske baki gaji ba hussy?" Ba tare da tunanin komai ba ta dage mai gira tare da cewa "Yes honey." Mikewa yayi fuskar shi a washe yaje "OK to bari na je." Har bakin kofa ta raka shi tana mai sai da safe har yayi nisa ta kira shi ya juyo ta mai kiss ta hura mai ya cabe cikin dadi, tura kofar ta tayi ta murza key jingina tayi da kofar tare da sauke nannauyan ajiayar zuciya,kwasan yayan ta tayi ɗay bayan daya ta kaisu daki su inda nan zasu kwana yau gaba daya harda ita, nono ta basu suka kasha suka kama barci, addu'a ta musuta tottofesu sannan ta fito da nufin taje nata dakin tayi wanka ta dawo dan baza tayi anan ba karmotsin ta ya tashe su, wankan ta tayi tayi shirin barcin ta , biyowa tayi ta falo domin ta kashe wuta da sauran su, kamar a mafarki taji ana dannan doorbell, bata yarda ba ta dauka kunnen ta ne, sai da ta sake jin na biyu sannan ta yarda,da dumbin mamaki ta isa wurin kofar ta leƙa ta wurin lekawa, Aslam ta hango sai fuskar shi wasai alamar yana cikin matsanancin farin ciki, sai da gabanta ya dan fadi "me Kuma ya dawo da shi ta tambayi kanta." Jiki ba kwari ta bude mishi kofar, shigowa yayi da sauri tare da caɓe ta ya daga sama ya shiga juyo da ita a tsakiyar falon, mamaki da tsoro ne suka kamata mustu mustun kwacewa ta shiga yi, ganin haka yasa ya sauke ta yana dariya , a mamakance tace "lafiya honey mai ka dawo yi," yace "na roko mana kwana ne gurin my luv yar albarka sati daya na tambaya amma tace ta bani biyu, wlh bakiji dadi ba kamar na goya ta dan farin ciki." Magana yake yi cike da tsantsar farin ciki, hannu ta daura akai tare da cewa "innalillahi wainnailaihi rajiun. Ya Aslam me yasa kayi haka." Bai damu da yanayin taba yace "saboda bamu gaji da juna ba, ko ba yanzu kika ce kema baki gaji dani ba to kamme zamu cuci kanmu ga hanya mafi sauki, roko mana ita nayi ta ara mana kwanakin ta Kuma ta bamu harda kari, naga ai ba haramun bane yin hakan ko?" Lokaci daya taji tausayin zee ya lullubeta har saida hawaye ya ziraro mata, ganin haka yasa ya cira ta sama ya nufi hanyar bed room yana cewa"nifa ba kuka na dawo kimin ba dawowa nayi muci gaba da shan amarcin mu, kin gane ko beb, bari ma na dumama miki sauran kazar ki ta jiya kici dan yau ma ba sauki." Jin hakan yasa ta fashe da kukan shagwaba tana cewa "ni bazan ci ko wani kaza ba wlh, Kuma daga yau na daina cin kaza a gidan nan." Dariya ya saka mata da haka suka shige bedroom din ya turo kofar da kafa, saura kadan ya buge min katon hancina ni mai dauko rahoto yau dai ban samu shiga bed room ba balle naga yadda wasan zai kaya, dan haka na lallaɓa na fito na nufi part din zee dan ganin yanayin da Mr Aslam ya barota.

Duke take a bakin kofar falon kuka taje kamar ranta zai fita,ji takeyi zuciyar ta na mata wani irin ƙuna kamar zai kama da wuta,ta gama shirin ta tsab dan tarban miji kwalliya ta yi mishi mai rai da lafiya cikin kananan kaya sai kamshi take zubawa amma yana shigowa ko kallon kirki bai mata ba sai ma rokon ta da ya shiga yi akan ta bashi Aron kwanakin ta zaije dakin Asmah, sai wani zumudi yake yi yana rawar kafa kamar wanda ya shekara babu mace a tare da shi, ta riga ta sani son da yake ma Asmah ya dama wanda yake mata ya shanye yana nuna mata banbancin a bayyane gaskiya ta fara gajiya da wannan abubuwan ko kaɗan bata da matsala da Asmah da shine take da matsala Kuma idan har irin Wadannan abubuwan sukaci gaba da faruwa tabbas zai ɗarsa mata wani abu game da Asmah ita kuma bata fatan hakan domin Asmah ta mata abin da bata cancanci wani mumman kallo daga gareta ba ko yanzu ta tabbata shine ya shirya wannan abin ba tare da sanin Asmah ba don ta tabbata inda Asmah tasan zaiyi wannan abin baza ta taba bashi goyan baya ba, domin ita shaida ce akan jajircewan ta akanta lallai Asmah tana sonta fisabilillah, don haka ta gama yanke shawaran da take gani shine kaɗai mafita a gareta tunda wuri kafin Aslam ya haddasa mummunan gaba atsakanin su dan zuciyar ta ta fara kaiwa matakin da baza ta iya cin gaba da jure irin walannan abubuwan ba. A hankalin ta lallaba ta mike jiki ba kwari ta wuce bedroom dinta ta fada kan gado ta kwanta rigingine tana ci gaba da kukan ta bata san sanda barci barowa ya sace ta ba.

Sati biyu cur ya kwashe a part din Asmah,kamar yadda zee tace ta bashi, a cikin kwanakin nan babu abin da suke yi sai shan amarci inji ta bakin shi, kwata kwata baya gajiya da husnar shi kullum daɗi take karamai ko wani lokaci cikin sha'awar ta yake, Asmah ba famar da bata yi ba ya koma wurin zee da yayi sati ɗaya amma ya shafa wa idanun shi toka karshe har fushi tayi da shi sukayi fada wai ko zaiti fushi ya tafi amma a banza dan haka kawai ta kyale shi tunda ai yayi rabi, Ita wlh kunyar zee ma take ji ga Kuma tausayin ta da take ji kamar kamar me tasha auna kanta a ma'aunin zee kawai sai taga baza ta taɓa iya jurewa idan ita ce, ita ko baiwar Allah koda wasa bata taba yarda ta nuna damuwar ta akan wannan lamarin ba, Aslam take so dan haka dole ta taya shi son abin da yake so idan har son da take mai na gaskiya ne , amma Kuma dole zata dauki mataki don ita zuciya bata da ƙashi. Ranar da ya cika sati biyu, sai gurin karfe goma dare ya tafi kamar bazai taɓi ba sai kwan gaba kwan baya yake yi, da murna ta tarbe shi taci gayunta kamar yadda ta saba ta rungume shi tana gaya mai irin yadda tayi kewar shi, dan da gasken fa taji kewar shi kamar kamar me, shi karan kanshi sai da ya tausaya mata lokacin da suka kasan ce tare, saida ta bari sun samu nutsuwa suna kwance kanta akan kirjin shi tace,"my luv." Yace "na'am my luv." Tace "so nake ne Naimi wata alfarma a wajen ka idan babu damuwa Kuma hakan bazai zama takurawa ba." Yace "ba komai my luv ki faɗi duk bukatar ki idan bai sabawa Shari'a ba, Kuma baifi karfina ba na miki alkawarin ko menene zan miki, domin na faran ta miki kamar yadda kika faran ta min."sauke jiyar zuciya tayi tace "baifi karfin ka ba insha Allah." Dan shiru suka yi gaba ɗaya shi yana sauraren ta ita Kuma tana tunanin yadda zata faɗi bukatar ta,ta yadda bazai mata wani gurguwar fahimta ba, can dai ta daure tace "Dan Allah da manzon sa, Aslam so nake ka raba nama gida da Asmah." Shiru yayi ya bai bata amsa ba da alama ma ya fada tunanin, dagowa tayi suka tsirawa juna idanu gyada mai kai tayi tace "dan Allah da manzon sa karkace A'a Kuma karka tambaye ni dalili." Ta karashe maganar hawaye na cika mata idanu, tausayin ta taji ya mamaye mishi zuciya take tsohuwar Zuma ta motsa yana son zee sosai itama don ita din zaɓin shi ce, amma fa ko rabin na Asmah baikai ba, yana adalci a tsakani su a komai amma banda gurin nuna soyayya, shi Kuma wannan kadai ne jarabtar shi, ganin hawaye ya fara wanke fuskar ta yasa yace "ya isa haka Zainab ki share hawayen ki zan miki abin da kike so shi kenan zaki koma gida na dake odoye yayi miki." Rungume shi tayi tana gyada kai, take ta shiga jero mai godiya ta kare da cewa dan Allah karya gayawa Asmah sai ranar da zata tare ɗin ya ko yi mata wannan alkawarin, tare da cewa tabar komai nata na nan a kwai komai acan gidan taje ta duba abin da bai mata ba sai a canza mata, wanda babu Kuma a siya a saka mata.

Hakan ce kuwa ta kasance daga ita sai shi suke ta shirye shiryen su na komawan ta odoye ba tare da Asmah ko wani nashi ya sani ba har suka gama kwashe kayan sawan su a gidan Asmah bata sani ba, sai ranar da zata wuce da safe shida zee É—in suka saka ta a gaba suna bata hakuri tare da gaya mata batun tashin, aiko kamar saukar aradu taji zancen, take ta
daka tsallen albarka tace bata yarda ba, rarrashinta suka shiga yi amma taƙi kula ko daya daga cikin su, wasa wasa fa fushi tayi sosai dasu har su mummy ta kira takai karan su amma ba wanda ya goyi bayan ta sai dai a bata hakuri , tanaji tana gani zee ta bar gidan aranar tare da little koda take sallaman ta kin amsa ta tayi saima ficewa da tayi ta bar mata ɗakin ta shige wani ta ɓamo kofa ta murza key tana hawaye, itama zee jikin ta yayi bala'il sanyi ji take kamar ta fasa amma Kuma inta tuna mafita take neman musu ta yadda zaman lafiyar su zai dore sai taji zuciyar ta ta ƙarfafa, komai idan ana nesa nesa da juna yafi armashi, Kuma duk abin da Aslam zaiyi ma ɗaya, ɗaya baza ta gani ba bare taji haushi ai kazantar da baka gaji ba tsabtace inji hausawa, wannan shine mafarain rabuwar gida tsakanin zee da Asmah Kuma hakan ya taimaka ma zaman su sosai da sosai Asmah tayi fushi Kuma daga karshe da kanta ta sauko har taje taga gidan zee din ta saka mata albarka suka ci gaba da zumuncinsu kamar yan uwa ba kishiyoyi ba, wannan kenan.

BAYAN SHEKARA GOMA

Abubuwa da dama sun faru a cikin waɗan nan shekarun masu daɗi da marasa dadi, kadan daga cikin marasa dadin akwai mutuwar Alhaji baba da hajiya mama, wanda tsakanin su wata biyu ne kacal, cikin masu daɗi akwai haife haife da akayi sosai a cikin ɗan waɗan nan shekarun batool da zahra yayan su hudu hudu, Khadijah uku, Amira shidda, dan yan biyu ta jera har sau biyu bayan haihuwar daddy, kwanciyar hankalin da nutsuwa ya watada a cikin zuciyar Alhaji baba, yan matan mummy zuwa wanan lokacin sun zan manyan mata zumunci da shakuwar su kuwa kullum gaba yakeyi, kowacce ta tara zuri'a tana zaune lafiya a gidanta sai hamdala. Asmah kam zuwa wannan lokaci ta zama Babbar mace ƴaƴa sun baibaiyeta ta ko'ina tun daga haihuwar su mummy kofar haihuwa ta bude mata dan ko wata biyar yaran basu rufa ba wani cikin ya bayyana a jikin ta, ta haifi yan biyu kaza bayan su ta sake yin ƴan daɗɗaya sau uku sai kuma abin ya tsaya tsab kamar anyi ruwa an dauke,a bangaren zee ma zuwa wannan lokacin komai alhmdllh dan itama ta waye ta shigo gari Asmah ce data fahimci kamar batasan komai a bangaren ba ta saura ta akan hanya tare da wayar mata dakai babu hassada ko munafirci a ciki dan ita wlh tausayi zee ke bata kula tsakanin ta da Allah take sonta har zuciya, aiko dai zee ta ga gurin zama kama jiki tayi itama gyara takeyi sosai tunda ta fahimci yana da mahimmanci sosai ga mace musamman mai kishiya dan ta fahimce tashin gyara na daya daga cikin abin da yasa Aslam yafi fifita Asmah akanta, ta ƙara haihuwa itama y'ay'a biyu bayan little duk maza daya Dad da alhaji Abdur-rahman, Aslam ya samu kwanciyar hankali yayi wani ƙiba ya zama babban mutum matan shi kuwa Kansu a haɗe yake kamar yaya da ƙanwa, haka ma ƴaƴan su dan tuni su mummy suka koma hannun zee da zama little kuwa yana wajen Asmah dan shi na wajen ta dama,yaran idan ba ka sani ba baza ka iya tantance wa'inne ne na Asmah ba haka baza ka iya gane su waye na zee ba, zee suna kiranta da mammah kamar yadda sukaji little na kira Asmah suna kiran ta da mummy abin gwanin birgewa sai wanda ya gani masha Allahu lakuwata illaha billah.....

Karshe

Alhmdllh! Alhmdllh!! Alhmdllh!!

Oum Ummeetarh
07041130088

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.