Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 19 of 94
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenkuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 1ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
.........A É“angaren Lulu kam sosai ta haukacema Æ™waro ta waya da masifa shiko ya dinga rantsuwar ya saka mata. Har abokinsa da yay komai a gabansa ya bama wayar ya zame masa sheda amma taÆ™i yarda. Sai ma katse kiran tai da tabbatar masa sai ya san ita ya cuta wlhy... Gado ta faÉ—a zuciyarta na mata wani irin tafasa, babu abinda ke mata kai kawo a rai irin maganganun drivern ta, haka kawai zuciyarta ke ingizata akan son sanin ma'anarsu. Wayarta data yasar gefe ta jawo. Nadeeya ta kira, ana É—agawa daga can Nadiya ta fara da faÉ—in, “Bastie dama fa yanzu zan kiraki, dan gama wayata da Gajere kenan yace za'a samu kaya a wajen ogansa kona mil. ake s.....â€
    “Kinga ni ba wannan ba...â€
  Ta faɗa cikin katse Nadeeyar.
“Oh to ina saurarenki, na jiki kamarma cikin É“acin rai, miya faru kuma? Badai driver É—in ba kuma?â€.
   “Komai ma ya faru, har ma abinda banyi zaton faruwarsa ba ya faru. Wani Hausa nake son ki fassara minâ€.
  “Tofa! Wane Hausa kuma?â€.
Batasan ta haddace abinda ya faÉ—a matan ba sai da ta zayyanosu tsaf a yanda ya faÉ—esu babu ko gargada. _“Duk macen data cika mace mai suturtawace akan kanta har akan muharramanta, hakan kansa ko bata kira daraja gareta ba, darajar kanzo ta risina mata a gaban wanda ya fita ma balle wanda ke a Æ™arÆ™ashin ikonta. Wannan gata da musulunci yayma mace har a lafazinta ana so ta zama mai Æ™yautatawa akan harsheâ€._
   “Woow Madam irin wannan kalamai haka kamar wata mai tsara baitikan waÆ™e, dan ALLAH waya shiryasu haka....â€
  “Mtsoww malam dilla fassararsu nake buÆ™ata naceâ€.
  “Oh sorry, tab wlhy fa kalaman sunyi tsauri, ni kaina ban san yanda zan fassarasu ki gane ba dan hausan ba gama isata yay ba. Amma ina zuwa bari na tambayaâ€.
     Tana Æ™oÆ™arin ajiye wayar cikin jan tsaki Suhaib na mata knocking. “Uwar miye?â€. Ta faÉ—a cikin masifa. Cikin tunzura baki Suhaib da ke da ga Æ™ofa dan bai shiga ba ma ya ce, “Uncle Yousuf ne yazo, ya ce kizo†da ga haka yay wucewarsa.
   Tana son Uncle Yousuf matuÆ™a, tana kuma girmamashi saboda wasu dalilai nata na kanta. Dan haka tace ma Nadiya tana zuwa ta yanke wayar. Da mamaki mai nuna É“acin rai take duban Smart da ke zaune a Æ™ayataccen falon nasu kusa da Uncle Yousuf. “Mi wannan abun yazo yimana nan Uncle You?â€. Ta faÉ—a tana nuna Smart da ke zaune babu alamar É—ari-É—arin nan irin na ma'aikaci da iyayen gidansa a tare da shi. “Ni na kirawoshi†Uncle Yousuf ya bata amsa cikin É—aure fuska. “Uncle nifa bana buÆ™atar sake ganinsa†ta faÉ—a itama a harzuÆ™e.
   “Da yay miki mi?â€.
  Baki ta tura gaba cikin kumbura fuska ta ce, “Wlhy na tsanesa, har ni wannan mutumin zai zaga. Korar ma da nai masa yanzu ba'ita kenan ba Uncle, ya jira hukuncin da zai biyo bayanta. Har ni zaima banza ina masa magana, sannan ya biyoni da baÆ™aÆ™en maganganu a gaban su maigadi, har shi waye? Mi yake jin kansa? ÆŠan u......â€
   Hannu Uncle Yousuf ya É—aga mata, “Ya isa haka. Mawaddat wai yaushe zakiyi hankali ne dan ALLAH. Yanzu abinda kike yi ko su Suhaib Æ™annenki zasu aikata ne? Ke kullum cikin korar mutane. Yanzu dai ina son ki nutsu ki kwantar min da hankalinki, dan shiyyasa ma na dawo da shi gidan a yanzu dan na haÉ—u da shi a hanya ne. Ban kawo Aliyu gidan nan dan ki koresa ba, zan Æ™ara jaddada miki a yanzu shi É—in zai dinga kaiki duk inda kike so dan saboda ke kaÉ—ai ma na É—aukesa aiki. Zai zo Æ™arfe bakwai da rabi saboda takwas kike fita aiki, zai dawo da ke Æ™arfe biyar da rabi kamar yanda kike dawowa shike nan ya tashi sai kuma washe gari period na gama magana.â€
    “Amma Uncle....â€
Hannu ya É—aga mata alamar baya buÆ™atar ta sake cewa komai, rai É“ace tabar wajen kamar zata fashe dan haushi. Da ga haka ya juya ga Smart da ke zaunensa a yanda ta shigo ta samesa batare da yabi takanta ba. “Wannan shine lokacin zuwanka aiki da tashin ka. Amma weekend zaka iya zuwa da ga goma zuwa huÉ—u sai ka tashi. Zan baka duka tsare-tsaren fitarta a rubuce, sai kuma idan zuwa wani waje ya kamata kasan aikinsu yana sakasu É—an yinan-yinan koba shiri. Dan ALLAH ka Æ™ara hakuri, al'amarin Mawaddat sai addu'a, ga yanayin da take ciki na Æ™ara kangarar da ita. Kai tsakaninku ma akwai cigaba, dan naga alamar tana shakkar ka sosaiâ€.
   Karan farko ya saki É—an murmushi da shafa kansa. “Alhaji wane tsoro kullum ana zageni da kirana illiterate ko villager. Kawai dai zanyi haÆ™uri domin mutuncinku da ceto rayuwarta, dan koba komai nima inada Æ™anne mata, ina son kuma ALLAH ya karemin su a duk inda suka shiga.â€
   “Gaskiya ne wannan Aliyu. Ina godiya matuÆ™a a gareka da sake baka haÆ™urin di. Yanda ALLAH ya haÉ—a wannan zuminci a tsakaninmu ALLAH yasa muci moriyarsa har a gidan aljanna. Amma ina son naji wannan kalamai da aka faÉ—ama yarinyata haka har suka harmutsa min ita, duk da nasan abu kaÉ—an ma fusata Mawaddat yakeâ€.
  Murmushi Smart ya sake yi a karo na biyu da faÉ—in, “A Alhaji ai ba'ayi haka ba. Tunda ya wuce a barsa kawai sai na gaba idan ALLAH yasa za'ayi a gabanka, duk da ina tsoron kuma karta kwaÉ—a min mari dan yau ma dai da Æ™yar na sha shiyyasa ma na guduâ€.
    Dariya sosai Uncle Yousuf yake kwasa da faÉ—in, “A lallai ka tsira da Æ™yar, dan a ma'aikatan gidan nan É—ai-É—ai ne basu sha marin Lulu Æ™amshi ba kamâ€.
  “To kaji ko Alhaji. Bara nayi nan kafin ta sake fusatowa ma, nasan yanzu bai zama lallai na sha baâ€.
Dariya Uncle Yousuf ɗin ya sake kwashewa da shi, shi kuma ya fice yana ɗan murmushinsa mai sanyi, har ga ALLAH yana ganin mutunci da kimar Uncle Yousuf, yaji kuma zai iya haƙuri da yarinyar kodan shi ɗin. Mutum ne da yasan daraja da kimar mutane, duk yanda kake baya wulaƙantaka ko nuna maka ɗagawar shi ɗin wani ne. Ya iske har lokacin su maigadi na gulmar Lulu, ganinsa baisa kuma sun daina ba sai ma kwarzantashi da suka shigayi akan abinda yaymata. Komai baice musu ba sai kansa da ya ɗan girgiza kawai ya ciro wayarsa ya fara sana'ar tasa, ba kuma wani abu yake a ciki ba face game ɗin ball.
  Â
    Bayan kamar awa É—aya Uncle Yousuf ya fito zai wuce gida, Lulu ce tai masa rakkiya har wajen motarsa, aiko ta dinga antayama Smart da bai san tanayi ba harara. Dariya Uncle Yousuf ya dingayi Æ™asa-Æ™asa, dan sarai ya lura da ita, sai dai baice komai ba yayma su maigadi alheri kamar yanda ya saba. Godiya da addu'a suka shiga kwararo masa. Murmushi ya dinga musu kawai, dan harga ALLAH yana jin matuÆ™ar daÉ—in addu'oi nan nasu. Duban Lulu da keta faman yamutse fuska yay, cikin tsokana ya ce, “To Daughter kin bani aron drivern naki ko na tafi da shiâ€.
    Fuska ta sake kwaÉ“ewa da faÉ—in, ni nama bar maka Uncle You, Dan bana buÆ™atarsa sai shegen girman kan tsiyaâ€.
   Dariya yayi, yana mai kiran Smart dake zaune kansa ke Æ™asa. “Shiga muje†kawai yace masa. Bai musa ba ya raÉ“a ta gaban Lulu dake faman binsa da kallon banza, ciki-ciki ta furta, “An samu motocin banza sai hawa akeâ€.
    “Ko ke kika zama mota hawa zanyiâ€. Ya faÉ—a shima a Æ™asa-Æ™asa lokacin da yake shigewa cikin motar.
  “Kai É—in banza! Shashasha!â€
Ta faɗa a zafafe har tana zaburowa. Wani shegen murmushi ya sakar mata a karon farko yana ɗan ƙara gimtse fuskarsa kamar bashi ya furta ba ya shige motar abinsa. Wayyo ba'a taɓa Lulu ba ma ya aka ƙare balle. Dariya sosai Uncle Yousuf yake yi, dan ya fahimci akwai abinda ya faru duk da Smart ɗin ya fuske abinsa kamar bai aikata komai ba. Har yaja motar suka fice bata bar masifar ba.
   “Na kula dai kai kake fara kunna min yarinya ka noÆ™eâ€. Uncle Yousuf dake dariyarsa har yanzu ya faÉ—a dai-dai yana harba motar saman lafiyayyen titin anguwar. KaÉ—an Smart ya shafo kansa yana É—an murmushi batare da yace komai ba. Sai da sukai É—an nisa ya zaro ledar da ya cire a cikin kayan fruit É—in Lulu. BuÉ—eta yay, tarin Æ™wayoyi kala-kala suka bayyana. Motar neman Æ™wacema Uncle Yousuf É—in tayi, da sauri ya gangara gefen titi cikin rawar harshe ya furta, “Wannan fa Aliyu?â€.
   Cikin damuwa da É“acin rai shima ya bashi amsa da, “Fitar da mukai É—azun abinda muka fara tsayawa akai order kenan a wajen wasu masu fruits kafin mu Æ™arasa inda tace zatajeâ€.
    Sosai jikin Uncle Yousuf ke rawa, dan har ga ALLAH shikam bawai bai yarda da maganar Doctor Khalifa bane, kawai dai rashin ganin al'amarin a zahirinsa ya sa bai kai masa Æ™ololuwa a rai ba, shiyyasa ma ya É—ora Smart É—in dan ya samu tabbaci. Kamar wanda ya shiga É—imuwa ya sake furta, “Aliyu Hydar! Ka tabbata a jikinta ka samu waÉ—an nan Æ™wayoyin?â€.
    Cikin salon dakewar nan tasa da rashin son magana ya É—an É—age kafaÉ—unsa da faÉ—in, “Yaah! A gabana ma aka sayaâ€.
  “Dolene na saka a kama yaron nan dake sayar mata, bara ma na kira CP....â€
Da sauri Smart ya dakatar da shi. “Niko a nawa shawaran Alhaji kamar kama yaron ba shine mafita ba tun a yanzu. Domin inaji a jikina ba dashi kaÉ—ai take huÉ—É—a ba. Dan ka saka an kamashi kamar ka fargar da itane ta sake sabon salo ita da abokan mu'amalarta. Kaga kenan ba hanyar da zamu rabata da al'amarin muka É—akko ba kenan, dan yanzu aka fara wasan kamarâ€.
   Sosai maganarsa ta shigi Uncle Yousuf É—in, dan haka ya É—an dakata da ga Æ™oÆ™arin kiran cp da yake shirin farawa, sai dai idanunsa sun kaÉ—a jazur harda Æ´ar guntuwar Æ™walla a cikinsu. Shiru babu wanda ya sake magana a motar har kusan mintuna huÉ—u, kowa da abinda yake tattaunawa da zuciyarsa.. Shine ya kashe shirun nasu da furzar da iska mai zafi. “Alhaji ni zan wuce, dan yamma nayi gashi ina son na isa gida da wuriâ€.
   Cikin damuwa ya gyaÉ—a masa kai batare da ya iya furta komai ba har sai da ya fita yana Æ™oÆ™arin rufe Æ™ofar motar ya kira shi a hankali. ÆŠan duÆ™owa yay yana amsawa, Uncle Yousuf ya miÆ™a masa kuÉ—i masu yawa. Kansa ya girgiza da faÉ—in, “Kayi haÆ™uri Alhaji, tun farko na faÉ—a maka kada irin haka ya dinga shiga tsakaninmu. Hakkina kawai nake buÆ™ata a kowane Æ™arshen wata kamar yanda mukai alkawari. Na barka lafiyaâ€.
    Ajiyar zuciya mai Æ™arfi Uncle Yousuf ya sauke ta re da sakin É—an murmushi yana mai binsa da kallo. Tabbas a girme yasan zai iya bama Aliyun shekara bakwai. Amma dattako da kamunkan yaron na sakashi jin ya cika masa ido tamkar wani babba garesa. Wata irin kima da kwarjini yake masa a zuciya da cikin udanu. Yana matuÆ™ar son ganin mutumin da yasan ciwon kansa a rayuwa da riÆ™e mutuncinsa. Ya yarda ya nema halak É—insa koda za'a kallesa a mai riÆ™e da sana'a mai Æ™asÆ™anci, amma bai yarda ya Æ™asÆ™antar da kansa ba wajen a bashi ya amsa balle zuciyarsa ta mutu. Insha ALLAHU zai taimaki rayuwarsa.........âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.