Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 26 of 94
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 2ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
........Fuska Lulun ta sake tsukewa, yayinda sakatariyar ta risina tana gaishesa dan tasan ko wanene tunda ba yau ya fara zuwa ba.
   “Jeki abunkiâ€.
Ya cema sakatiyar yana kaiwa zaune. Sakatariyar ta É—an kalli Lulu a tsorace, sai kuma ta dubesa cikin girgiza kai kamar zatai kuka. Shima Lulun da ke faman haÉ—a takardun gabanta ya kalla, sai kuma yay É—an murmushi. “Madam please taje?â€. Harara ta É—ago ta balla masa, ta sake maida kanta ga abinda take yi. Ƴar Æ™aramar dariya ya Æ™arayi mai fidda haÆ™ora, tare da yima sakatariyar nuni da hannu alamar taje. Da sauri ta fice har tana neman cin tuntuÉ“e. Idanunsa da ke ma sakatariyar kallon Æ™asa-Æ™asa ya janye ya maida ga Lulu... “Miyasa ka biyoni?â€. Ta katse maganar da yay yinÆ™urin mata. “Idan masoyi ya biyo masoyiyarsa laifi ne Mawaddat. Please ki daina wahal damu haka mana, ko so kike sai na kai Æ™asa ne?â€.
    “Bani da matsala da kaiwarka Æ™asa Tajuddeen, matsalata É—aya shigarmin rayuwa da kake yi. Ka bar wahal da kanka dan bazaka taÉ“a samuna ba. Ko'a baya na amince ma batun su Daddy ne saboda Grandpa kaima ka sani. Amma ban taÉ“a jin sonka ba, kai bama kai ba, duk wani namiji ban taÉ“a jin sonshi da sunan soyayya ba a rayuwata. Idan ka cire Daddy na, Grandpa, da Uncle you. Ina baka shawarar ka daina bibiyata dan ina É—aga maka Æ™afa ne saboda zumincin da ke tsakaninmu, idan kuma ka cigaba zan iya fyatoka ta duk inda yay mun bawai hancina kawai baâ€. Daga haka ta miÆ™e hannunta É—auke da takardun data tattara. Cikin takun nan nata na yauÆ™i. Tamkar wanda ta danne bakinsa da dannau ya kasa iya furta komai sai binta da kallo da yay cikin tashin hankalin kalamanta. Ya jima da fahimtar bata ra'ayinsa a yanzu, amma bai taÉ“a tunanin tun farko ma bata taÉ“a sonshi ba alfarmar Grandpa É—in su yaci ba. Hannunsa ya kai saman goshinsa ya shiga murzawa, dai-dai nan sakatariyar Lulu ta shigo. ÆŠagowa yay yana kallonta, ta É—an rissina da girmamawa ta ce, “Sorry sir ta ce na rufe mata office É—inâ€.
   Idanu ya É—an lumshe ya sake buÉ—ewa akan matashiyar yarinyar mai tarin nutsuwa. Sai kuma ya saki murmushi da jinjina mata kansa ya miÆ™e kawai. “Sorry sir†ta sake faÉ—a dai-dai yana fita. Hannu kawai ya É—aga mata batare da ya juyo ba ya fice abinsa zuciyarsa fal damuwa. Koda ya fito Æ™urar motarta kawai ya samu alamar ta fice. Ya kalla Smart da ke jigine jikin motarsa da waya a kunne alamar magana yake. Tsaiwar jiransa yay har ya kammala. Bayan ya kammala wayar ya juyo idonsa akan Tajuddeen da fuskarsa ta nuna alamun É“acin rai da damuwa, kai tsaye ya furta, “Inaga zan wuce gida dan wani uziri ya taso minâ€. Cikin damuwar dake shimfiÉ—e a fuskarsa ya gyaÉ—a masa kai da É—an É—age kafaÉ—a. “Ba damuwa ai itama ta sake tafiyartaâ€. Sam shi Smart bai ga fitar Lulu ba, dan haka ya kallesa cikin son Æ™arin bayani. “Ina magana ne akan ogarka bakaga fitar ta ba?â€. Smart ya kai dubansa ga inda ya ga motarta tun shigowarsu, wayam babu ita. Sai kawai ya dawo da dubansa akan Tajuddeen É—in yana mai girgiza kansa da É—an furzar ya huci. A taÆ™aice ya ce, “Bara na wuceâ€. Ba yanda Tajuddeen É—in baiyi ba akan ya bari ya kaisa amma yaÆ™i. Dole sukai sallama ya fito domin samun napep.....
     ★★★
   Sosai ran Tajuddeen yake a dagule, dan haka maimakon office da yay niyyar zuwa sai ya nufi companyn mahaifinsa da yake da tabbacin yana can. Koda ya isa gaisuwar ma'aikatan wajen ma bai iya amsawa da ƙyau, hannu kawai yake iya ɗaga musu. Sun sha mamaki dan sun san shi mutum ne mai saukin kai sosai ga fara'a. Sam baida wulaƙanci, wani lokacin ma idan yana jin barkwancinsa ya shigo Companyn bazaka taɓa cewa ɗan oga bane ba. Kai tsaye office ɗin mahaifin nasa ya nufa batare da jiran sakataransa yay masa iso ba. Alhaji Sulaiman Sufi Garko da ke tsaka da tattaunawa da babban yaronsa da ba'a jin sirrinsu a tare suka zuba ma Tajuddeen ɗin ido har ya ƙaraso inda suke. Hannu ya Bama yaron mahaifin nasa mai suna Isyaku, sai dai ana kiransa da Malami. Malami ya gaida Tajuddeen ɗin da girmamawa duk da kuwa zasu iya sa'anni, to amma ai baba ma da babansa. Alhaji Sulaiman dai kallon ɗan nasa yake kawai bai dai tanka ba, sai wani inkiya da yayma Malami da ido. Kai ya gyaɗa masa dan babu wani yaren jiki na Alhaji da bai haddace ba. Ko tari yayi yasan mi yake nufi. Fita yay ya bama ɗa da mahaifin waje...
     “Auta wani abu ya faru ne na ganka a haka?â€.
  Alhaji Sulaiman ya faÉ—a cike da kulawa ga tilon É—an nasa namiji kuma auta a cikin Æ´aÆ´ansa. Cike da damuwa Tajuddeen ya sake tsuke fuska, sai kuma ya kalla mahaifin na sa da idanunsa da suka kaÉ—a sosai. “Abba Please ina son zancen aure na da Mawaddat ya motsa mana. Wlhy bazan iya daina sonta ba, dan na gwada hakan amma na kasaâ€.
       Murmushin manya Alhaji Sulaiman yayi tare da ajiye pen ɗin hannunsa idonsa ƙyar akan Tajuddeen kamar yana son tabbatar da gaskiyar furucinsa...
  “Abba Please say something manaâ€. Tajuddeen ya faÉ—a kamar zai saki kuka.
     Alhaji Sulaiman ya furzar da huci yana mai haÉ—iye sauran murmushin fuskar tasa da ya rage. “Tajjudeen in ce maganar nan ta wuce ai ko?â€.
   “Abba bata wuce ba wlhy, dan nikam ina sonta kuma zan zauna da ita a duk yanda take. Dan ALLAH kayi haÆ™uri ku sasanta da Uncle Isma'il ni dai a auramin ita. Kaga zuwa jibi Grandpa zai dawo da ga Umra É—insa, ni dai zan samesa da zancen a karo na biyu tunda har yanzu bawai ta tsaida wani mijin bane. Nima kuma na kasa kallon kowacce mace da sunan soyayya dan ita kaÉ—ai nake so tun ina yaronaâ€.
   “Humm Tajuddeen sasantawa tsakanina da Isma'il abune mai matuÆ™ar wahala. Kuma nasan zai iya wulaÆ™antani fiye da da saboda Æ´arsa. Amma zan iya komai a kanka kamar yanda shima yake jin zai iya komai akan tasa Æ´ar. kuma kafin ma Baba ya dawo jibin yau zan fara masa zancen a wayaâ€.
   Sosai farin ciki ya baibaye zuciyar Tajuddeen. MiÆ™ewa yay yaje ya rungume mahaifin nasa. Shima fuskarsa da murmushi ya amshesa hannu biyu. Kusan mintuna biyu Tajuddeen ya É—ago. Cikin komawa serious ya ce, “Abba wai dan ALLAH miye ya haÉ—aku kai da Uncle Isma'il? Nasan dai sanda ina yaro ba haka kuke ba. Kuna Æ™aunar juna kamar Æ´an uwa na jini, kuna mutunta juna matsayin surukai. Amma abin mamaki sai ga mijin Æ™anwarka uwa É—aya uba É—aya ya juye ya zama maÆ™iyika! Abba Please ka sanar min miya haÉ—aku ko zan iya wani abu manaâ€.
       “Tajuddeen wannan ba huruminka bane, kai dai ba kana son auren Mawaddat bane? To ka saka a ranka kamar ka samu dan koba komai ita É—in É—iyar Æ™anwata ce Isma'il bai isa canja wannan tarihin ba. Dan haka jeka ka cigaba da harkokinka Mawaddat ta zama matarka nan da sati biyu kacalâ€.
    Sosai maganar farko ta tsaya masa a rai, sai dai ta ƙarshe ta masa matuƙar daɗi da sakashi a farin ciki dan haka bai musa ba yay masa sallama ya fita cike da ƙwarin gwiwar ya kusa mallakar Mawaddat.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.