Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 39 of 94
   🥱Ba abun faɗa.
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 3ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
.......Ƙarfe ɗaya da minti biyar ta fito da ga office saboda kiran da Uncle Yousuf yay mata da gargaɗin karfa su makara. Kamar ko yaushe babu kwalliya a fuskar tata, sai dai an toshe idanu da glass. Tabbas glasses na mata matuƙar ƙyau shiyyasa da wahala ka ganta babu shi, gashi bata saka ƙarami sai in zatayi aiki. Duk irin manyan nan ne na manyan mata masu ji da gayu. Shima ɗin dai kiran Uncle Yousuf ɗin ne ya sashi dawowa, dan tun kusan sha biyu ya wuce gida. Yanzu kam ya canja kayansa zuwa shadda ash color da tai masa matuƙar ƙyawun da har ita sai da ta saci kallonsa irin wanda bata taɓa yi ba. Dan tunda ya fara tuƙata bata taɓa ganinsa da manyan kaya ba sai yau har da su hula. Gaba ɗaya sai ya sake mata wani kwarjini da cika waje, dan haka ta sake jan girma tai tamau da fuska tare da ɗauke kai sama kamar bata gansa ba. Ita a dole kar waccan maganar tasa ya kawo mata wargi tunda Uncle Yousuf ya tabbatar mata ya sanar masa. Shima ɗin dai tasa fuskar a ɗauren take, dan baya son ta taresa da wata maganar banza, ta wani ɓangaren kuma ransa ne a ɓace, dan zuwa gidan nan da yay ya samu Umma na tujara harda yima Ammah gori akan ƙaddararsa wai a bincike wannan ƙin auren nasa sai dai idan yana samun abinda auren ne kawai zai iya bashi a bayan fage. Kenan tana nufin shi ɗin mazinaci ne. Bai san miya kawo rikicin ba, bai kuma shiga gidan ba yaji ba'asi tunda muryar Umman kawai yake ji, dama kuma yasan Ammah bazata tanka mata ba. Ganin Lulu ta dogare tana wani huhhura hanci irin na ubangida da yaronsa ne sashi jan ƙaramin tsaki ciki-ciki, batare da yace komai ba ya buɗe mata ƙofar, shiga tai fuska a yamutse, shi dai baibi takanta ba ya maida ya rufe sannan ya koma mazaunin driver.
    A hankali yake murza steering Lokaci-lokaci yana ɗan furzar da iskar takaicin kalaman Umma da sukai masa kane-kane a zuciya. Yayi nadamar zuwa gidan nan ma....
   Kusan lokaci guda suka iso da su Daddy, dan haka Uncle Yousuf ya dakatar da shi a gate, fita yay a tasu motar yazo inda suke. Lulu da keta É“ata fuskar shagwaÉ“a ya kalla. “Mawaddat ya haka kuma? Maza koma gaba karma wani ya gankiâ€. Zatai magana yay mata nunin tai shiru kawai ta koma. Fitowa tai baki a sama ta koma gaban, kusan a tare Æ™amshin turaren junansu ya daki hancinansu duk da dama tun É—azun suke shaÆ™ar. Shi dai baice komai ba, hakama Uncle Yousuf ya koma tasu motar shima, sun samu Æ™aton compound É—in gidan cike da motoci, ya dai samu gefe yay parking. Hango Uncle É—inta Khamil na Abuja ya sata sakin murmushi, cike da zumuÉ—i ta buÉ—e motar ta fita.... Baki ya taÉ“e tare da É—auke kansa. Sai ma ya lumshe idanunsa kamar mai shirin barci tare da kwantar da bayansa a jikin kujerar yay luf...
   Suna shiga aka fara taron dan kamar sune dama na Æ™arshen zuwa. Ana tsaka da tattauna batun Tajuddeen É—in da Lulu da aka kira amma ta botse musu akan ita fa bata son Tajuddeen, shi ko ya marairaice fuska kamar zai fashe da kuka yanata faman mata alamar roÆ™o amma tai kamar bata gansa ba. Takaici ya saka Alh. Sulaiman fara zagin Mawaddat É—in, ana hakan saÆ™on isowar su Hon. Nakowa ya iso falon. Damar shigowa Baba ya basu. Su ukune kamar dai jiya. Shi mai gayya mai aikin Hon. HD Nakowa da aminansa Hon. Misau da Alh. Baita. Bayan anyi gaisuwar mutunci tsakaninsu da su duk da Alh. Sulaiman yayi mamakin ganinsu a gidan nasu Baba ya gabatar da su da dalilin zuwansu cikin meeting É—in tare da buÆ™atarsu. Shiru falon yay kamar waÉ—anda ruwa ya cinye. Sai Lulu ce ke antayama Hon. Nakowa harara tamkar idanunta zasu zubo Æ™asa. Cikin katseta Baba ya kirayi sunanta. Amsawa tai tana Æ™oÆ™arin danne fushinta. Baba da ya gama lura da duk hararar da take antayama Hon. Nakowan ya cigaba da faÉ—in, “Bayan maganar Tajuddeen ga Hon. Haruna. Nasan shima dai kin sanshi tunda yace kece kika turosa wajenmu kamar yanda Mahaifinki ya tabbatar mana dama akwai wanda kike soâ€.
    Da sauri Lulu ta kalla Hon. Nakowan, cikin fushin da ya fara fallasa kansa a maÆ™oshinta ta ce, “Baba ni bamma san wannan mutumin ba face a poster. Magana kuma bata taÉ“a haÉ—ani da shi ba kota gaisuwa balle zancen soyayya. Ni bashi bane wanda nake so kuma shi yana a wajeâ€. Maganar Æ™arshen ta fito a bakinta cikin suÉ“ucewar harshe da ita kanta sai da ta gama faÉ—a ta tsinta kanta cikin matuÆ™ar takaicin kan nata. Dan haka ta wani yatsine fuska, a zuciyarta tana faÉ—in (ALLAH ya kiyaye naso driver na can dai)...
     “Waye shi? Miye sunansa? ÆŠan wanene kuma?â€.
  Jerarrun tambayoyi da ga bakin Alh. Sulaiman cikin makirci da shirin da ya kammala tsarawa tsaf tun a daren jiya, dan ya É—auki alwashin Æ™ararma da Daddy man kai tsaf kasancewar yana ji a ransa shirine kawai, dan a bibiyar da yake ma Mawaddat ya tabbatar bata da wani saurayi, duk wanda ma ya raÉ“eta da batun soyayya yagashi takeyi. Uncle É—in nata ta kalla a É—an daburce, sai dai kafin tace wani abu Baba da hankalinsa ba'a kanta yake ba balle ya fahimci halin da take ciki ya furta “Jeki shigo da shiâ€. Kamar wadda dama take jiran umarnin, zumbur kuwa ta miÆ™e ta fice. Har yanzu yana kwance a motar, sai dai saÉ“anin É—azun yamzu karatun Alkur'ani yake saurare a wayarsa. Darajar waÉ—an da ke É—an kai kawo da gudun kar wani ya ganta ya sata masa knocking a hankali. Tun fitowarta ya riga ya ganta, tsaiwarta a wajen da hararar data dallarama motar wadda yasan tasace kuma duk a kan idonsa ne. Amma sai yay buris har sai da ta Æ™ara na biyu cikin É—an fara tunzura. Gilashi ya sauke Æ™asa a hankali, babu zato idanunsu suka shige cikin na juna. Kusan a tare suka janye da sauri, ita tana jan tsaki da Æ™arewa da kwafa.
    “Sai ka fito malam. Saura kuma idan ka shiga kaima mutane Æ™auyancin da ka saba. ALLAH sai na koya maka hankaliâ€.
   (idan baki koyamin ba ni zan koya miki) ya faÉ—a a zuciya, a zahiri kam kansa ya gyaÉ—a mata kamar wani salihin gaske (😔🥱) itako sai taji kan nata ya Æ™ara girma. Matsa masa tai ya fito tana watsa masa hararar Æ™asan ido. Shi dariya ma ta bashi, amma sai ya kanne, a ransa kam ya riga ya gama tsara haukan da zai manna mata a ciki, dan ya gama shirya kwance mata zani a kasuwa, ya san dai Uncle Yousuf zaiji ba daÉ—i, zai bashi haÆ™uri kawai a wuce wajen dan gaskiya shikam ba za'ai wannan aikin rashin gaskiyar da shi ba. Dan garama ya zame kan nasa kakan nata yay mata auren dolen da shi yafi dacewa da ita ma kodan tarbiyyarta da ke Æ™ara neman taÉ“arÉ“arewa. A jere suka tafi tana wani É—an murmushin da iyakarsa lips. Shima kuma yana murmushin muguntar da ya gama shirya mata. A nutsensa yay sallama. Duk da yawan mutanen da ke a farlon baiji ko É—ar ba a ransa, sai ma gaishesu da yay a jimlace cikin cikar kamala. Da yawa ya burgesu, sun kumaji a aransu lallai Mawaddat ta iya zaÉ“e, ashe girman kan nata da izza bazai Æ™are a banza ba irin wannan hot guy haka. Tajuddeen kam sumar zaune yay kansa a juye, haka suma su Hon. Nakowa idanu kawai suka zuba masa cike da É—imuwar rashin makamar yin tunani. Baba ne yay murmushi bayan ya gama Æ™arema masa kallo da ga sama har Æ™asa cikin Æ´an sakkani. Cike da dattakonsa ya nunama Smart gefensa da faÉ—in, “Ƙaraso nan ka zauna kaji my Grandsonâ€.
    Baiyi musu ba ya Æ™arasa garesa, sai dai maimakon inda ya nuna masa sai ya zauna a Æ™asa gaf da Æ™afafunsa dan haka kawai tsohon yay masa wani irin masifaffen kwarjini. Murmushi mai ma'anoni da dama Baba ya sake saki, haka ma Uncle Yousuf. Cikin tsantseni da noÆ™ewa ya sake gaishe da Baba da ya miÆ™o masa hannu alamar su sake gaisawa. Nan ma murmushin Baba ya sake yi da faÉ—in, “Shike nan tunda baka so mu samu ladan juna. Minene sunanka yaro na?â€.
    “Aliyu Hydar M. Idris Mawashiâ€.
  Ya bama Baba amsa cikin girmamawa. Kai baba ya jinjina da faÉ—in, “Masha ALLAH suna mai daraja. ALLAH yasa kayi koyin ainahin mai sunan. Ali mazan fama, Ali gadanga Æ™usar yaÆ™i. Ali zaki, Ali sadauki.â€
   Kirarin da Baban yay masa ya saka wasu da yawa sakin murmushi a afalon ciki harda shi kansa Smart É—in. Baba ya cigaba da maganarsa kai tsaye. “Sadauki minene alaÆ™arka da jikata Mawaddat?!â€.
   Wani irin bugun Æ™irjinsa tambayar tayi har acan Æ™asan rai, amma sai ya dake cike da bama kai Æ™warin gwiwa ya É—ago kaÉ—an da nufin kallon Lulu cikin ido ya bama Baba amsa da (babu komai) amma aka samu akasi a bazata idanunsa suka sauka akan mutumin daya saka aka satoshi, ya kuma damÆ™a masa aiki akan JiÆ™amshi family. Cikin ido suka kalla juna shi da Alhaji Sulaiman Sufi Ado Garko da shima ya kafeshi da idanu cikin wani irin yanayi mai wahalar fassara. MatuÆ™ar girgiza Smart ya shiga, sannan mamaki ya nema halaka shi, (wanene shi anan É—in?) Zuciyarsa ta ayyana masa bayan ya janye idanunsa. Bashi da mai bashi amsa, sai dai yana da damar neman amsar ta dalilin amsar da zai bama Baba a yanzu. Dan haka kai tsaye ya furta, “Ranka ya daÉ—e alaÆ™ar soyayya da muke fatan ta kaimu ga aure. Kuma harta yarjemin turo magabatana duk da kasancewar baka nan ya kawo tsaikon hakanâ€.. Â
     “Masha ALLAH Alhamdullah, ai yanzu gani na dawo. Mawaddat! Ga Tajuddeen, ga Haruna, ga kuma Aliyu Hydar, wanene zaÉ“inki? Ina son ki faÉ—a ko nace ki sake faÉ—a a gaban kowa domin samun daidaito da rufe wannan babin mu fuskanci na gabaâ€.
   Da Æ™yar Lulu ta haÉ—iye yawun takaicin Smart da ya maÆ™ure mata maÆ™oshi da cimata zuciya. Ta É—an dubi inda Uncle Yousuf yake, cikin sa'a ta samu ita yake kallo sai ya gyaÉ—a mata kai a yanayin bata Æ™warin gwiwa. Ajiyar zuciya ta sauke a É“oye, tare da danne zafin da takeji da Æ™yar ta gyaÉ—a kanta da faÉ—in, “Grandpa ni shi nake soâ€.
     “Wa É—in?â€
   Sai da ta rumtse idanunta sannan ta furta “Hydar†a hankali kamar mai raÉ—a.........âœï¸
 Â
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.