Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 2 of 94
“Laahhh *_Uncle Smart_* ga Aunty Lulu É—in nanâ€.
Wani É—an Æ™yaÆ™yÆ™yawan yaro dake saman jibgegiyar mota baÆ™a siÉ—ik ya faÉ—a yana nunata. Wanda ya kira Uncle Smart dake gefensa tsaye kansa a Æ™asa da keypad waya Æ™irar Nokia a hanunsa ya É—ago a hankali tamkar mai ciwon wuya.........âœï¸
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09018600202
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
Ƴan Niger kuma ga naku. Kuyi magana ta wannan number ɗin👇
+22799643131
VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenkuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 2ï¸âƒ£
........Ƙyakykyawan saurayi ne chocolate color mai cikar kamala da nutsuwa. Baida hayaniya a yanayinsa na zahiri bai kuma da fara'a sam akan fuska. A halittar jiki da cikar kamalar fuska mai nuna barazana ko maƙiyinsa dole ne ya yarda yaci wannan suna na *_Smart_*. Maimakon kallon wadda yaron yay nuni da kira Aunty Lulu sai ya ɗaga shi cak ya sauke ƙasa kawai tamkar ma baiji ba. Da gudu kuwa yaron ya nufeta cikin farin ciki da ihun kwakwazo yana mata oyoyo Aunty Lu.
     A hankali ta saki murmushi daya Æ™ara Æ™awata Æ™yawun fuskarta a karo na farko tana mai tsayawa cak har yaron ya Æ™araso gareta. Yana dab da zuwa gareta ta ajiye laptop É—inta a saman akwatin dake É—ayan hanunta ta tarbi yaron. Dai-dai nan MM Atik Kumo da ya biyota ya Æ™araso wajen. A hankali murmushin dake a saman fuskarta ya fara É“acewa, cikin Æ™anÆ™anin lokaci fuskarta ta koma asalin yanda take. Cikin fushi da tsananin É“acin rai ta watsa masa kallon nan nata na raini da wulaÆ™anci. A fusace ta furta, “Halan kai babu zuciya a Æ™irjinka? Nifa a duniya na tsani wasu *_MAYUN MAZA_* wlhyâ€.
     _(Mayun Maza!!!)_ Kalmar tai wani irin amsa kuwwar maimaita kanta a cikin kunnensa duk da bashi aka faɗawa ba. A hankali ya ɗago fararen idanunsa masu girma karan farko ya saukesu a kanta. Dai-dai nan itama cikin tsiwa ta nuna MM Atik Kumo da yatsanta mai ɗauke da farce data ƙara a duk farautan hannuwan nata biyu da ƙafafu. Ɗauke idanun nasa yay da sauri wani irin sukar baƙin ciki na tokare ƙirjinsa, a duniya ya tsani mace irinta da zata iya saka kowane irin kaya ta fita kamar yanda take, tun daga samanta har ƙasa babu suffar mace musilma bahaushiya a tare da ita. Siririn tsaki yaja yana sake tamke fuska sai dai kunnensa na garesu.
     Itako da bata san yanayi ba yi take kamar zata tsole ma MM Atik Kumo ido da yatsanta data nunashi da shi. A cikin kaushin murya take faÉ—in, “Wlhy! wlhy! idan ka sake gigin zuwa gabana a karo na uku saina wulaÆ™antaka a wajen nan, mafi munin wulaÆ™anci, na yaga maka rigar mutunci kuma, danni *_FURAR DANƘO CE, A SHEKARA ANA DAMU BA FARAU-FARAU!!._* Mtsowww ban san damuwa okâ€. Fuuuu ta figi hannun yaron da ya tsaya kawai yana kallonsu tare da lap-top É—in ta tai gaba batare data ja akwatin ba.
   Babu alamar gargaÉ—in nata ya zafi MM Atik Kumo, dan wani murmushin ma ya saki da bin Æ™ugunta da kallo a ransa yana maimaita kalmar (_Furar danÆ™o a shekara ana damaki baki farau-farau_). Wani shegen yawu ya haÉ—iye yana lumshe idanunsa da suka wani Æ™anÆ™ance tare da lashe lips É—insa.    Â
    A gaban motar da Uncle Smart ya ke tsaye taja birki, cikin hucin takaici tai masa kallon sama da Æ™asa fuska a yatsine. “Kai kuma malam haka ake aiki a garinku? Kana kallon mutane da kaya bazakaje ka amsa ba!!?â€.
    Idan motar nan ta motsa to shima da ke jingine a jikinta ya motsa. Wani irin baÆ™in cikine ya sake turniÆ™e mata zuciya, “Kai sakarai kai waye da har ina maka magana zaka É—auke mun kai? kan bala'i.....!â€
   Da sauri yaron ya katseta da faÉ—in, “Aunty Lu! Uncle Smart ne fa! Shi bai san ihu, muma idan zai kaimu school ca yake muyi shiru a mota, kuma Daddy ma baya masa ihu ki bari kem.....â€
     “Kai dalla yimun shiru. Shi É—in waye da baza'a masa ihu ba. Shashasha da shi driver mai jiran wata tayi a bashi dubu gomaâ€.
  Ƙwal-ƙwal yaron yay da idanu kamar zai yi kuka. Ya kalleta ya kalli Uncle Smart ɗin da ya ɗauke kansa kamar ma bada shi take ba. Itako idanu rufe ta cigaba da zazzaga masa masifa kamar mai jiransa dama. Da yawan mutane hankalinsu ya fara dawowa kansu. A hankali ya raba jikinsa da jikin motar, batare da ya sake mata kallo na biyu ba bayan wanda ya mata sanda take gaban MM Atik ya buɗe motar ya shige abinsa, da wani irin ƙarfi ya fisgeta yay reverse ɗin daya saka taron fashewa ganin zai takasu, fuuuu ya ɓace da ga wajen yay hanyar fita airport ɗin baki ɗaya..
Tuni wasu da abin ya birgesu suka shiga ƙyalƙyala dariya da faɗin hakan da yay ya musu dai-dai. Wasu ko mamakin ƙarfin halinsa sukeyi. Duk da dai tabbas guy ɗin ya haɗu iya haɗuwa, sai dai duk wanda ya kalli uniform ɗin dake jikinsa ya san kalmar driver data kirashi da shi kam gaskiya ne. Wasu ko dariya suka shiga kwasa da yaɓa mata baƙar magana musamman ganin wulaƙancin da taima MM Atik Kumo da har yanzu yana tsaye a wajen duk da body guard ɗinsa da sukazo suka zagayesa shima yana kallon komai.
    Lulu da gaba É—aya ta koma butum butumi da wulaÆ™ancin driver É—in nata tuni jikinta ya fara tsuma. Numfashinta har wani irin fisga yake dan É“acin rai, da sauri MM Atik ya matso gareta, yayinda security É—insa suka fara yima mutane nunin su tafi dan ALLAH. So yake yace wani abu amma wlhy shi tsoronta ma yake ji, bai taÉ“a ganin masifaffiyar yarinya irinta ba, ga azabar kwarjinin tsiya kamar wata babbar mace mai shekarun dattijantaka. Da Æ™yar ya iya furta, “Please calm down Babie...â€
    “AnÆ™i ai Calming down É—in kai kuma!. Har ni sakarai irin wancan guy É—in mai aikin tuÆ™i a gidanmu Æ™arÆ™ashin ikona zaima wannan walaÆ™ancin? Mi yake taÆ™ama da shi....?†Da sauri yaron nan yace, “To Aunty Lu bana faÉ—a miki Uncle Smart baya son ihu ba ki daina masa...†Hannu ta É—aga zata fallama yaron mari MM Atik ya janyesa da faÉ—in, “Please Babie karki aikata hakaâ€. Idanu ta rumtse da masifar Æ™arfi dan kuka ma take jin yana taso mata tsabar baÆ™in ciki da tuÆ™uÆ™in da zuciyarta ke mata duk da kasancewarta mutum mai shegen taurin kai akan abu.. Duk yanda MM Atik Kumo yay Æ™oÆ™arin ganin ta shiga motarsa hakan ya gagara. Dole ya haÆ™ura cikin bodyguard É—in sa yay mata kiran É—aya daga cikin taxi É—in dake wajen da dama su aikinsu É—aukar manyan mutanen. Nanma Æ™in shiga taso yi, sai da ya dinga magiya da roÆ™onta sannan. KuÉ—in dake a aljihunsa ya ciro batare daya irga ba ya ajiye masa kusan dubu goma. Godiya sosai mai taxi ya dingayi tare da tambayar ina zai kaita. Cikin É—ar-É—ar ya dubeta, sai ma yaji ya kasa cewa komai ganin yanda take uban huci.. mai taxi da ya fahimci shima bai sani ba ya dubeta ta mirror. “Hajiya ina zamuje...?â€
    “Gidan ubanka!! Dilla malam kaja mota ban san shiga sharo ba shanuâ€.
  “ALLAH ya baki haÆ™uriâ€.
Mai taxi ya faÉ—a yana kunna mota........âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.