Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 52 of 94
   Â
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 4ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
__________________
Shin Ko kunada labari Yan zuru Mamar zee zee mai maida tsohohuwa yarinya wadda ta shahara wurin haka kayan mata kamar haka
Kamar hadin amare
Hadin mai jego
Hadin bazarawa d sauransu
Kamarsu
Kaza
Ciccibi
Zuma
Zabo
Yan shila
Gumbuna
Tsimn kankana d rake
Tsimn boom
Tsimin tabaje d saurans
Muna maraba da sayen daya Ko sari sokoto state nation wide delivery 08068526455
___________________
.......Banza ta masa yanzun kam, dan ta tabbata ta cigaba da kulashi Æ™arshenta fasa masa kai zatai kawai ya baje a Æ™asa ko zata samu sassaucin tuÆ™uÆ™in da zuciyarta ke mata. Ta fara takaicin daÉ—ewar Uncle Yousuf. Wayarta ta É—auka tai kiransa, bugu biyu kuwa ya É—aga. Muryarta na nuna alamar É“acin ran da take ciki ta ce, “Papa wai kana ina?â€. Ya fahimci ranta a É“ace ya ke, dan haka ya bata amsa da “Gani nan a hanyaâ€.
   “Papa bama ka nan?†ta faÉ—a a shagwaÉ“e, batare data jira cewarsa ba ta cigaba da faÉ—in, “ALLAH idan bakai sauri kazo ba zanma mutumin nan duk abinda zuciyata ke ayyana min na tsanesaâ€. Ƙitt ta yanke kiran kafin ma Uncle Yousuf É—in ya samu damar cewa wani abu. Smart dariyarsa ya ke kwasa a zuciya, a zahiri kam ya fuske yana shan kununsa idonsa a tv. Ring É—in wayarsa ya sashi kallar wayar dan tana a wajenta har yanzun. Itama wayar take kallo a yamutse cikin kuma harara. Sai dai bata da alamar bashi....
   “Ni dai ki daina hararar min waya karta fashe ba kuma kuÉ—in sayen watace da ni ba gaskiya†yay maganar yana miÆ™o hannu ya É—auka. Hararar da take ma wayar ta maida a kansa. Sai kuma tai Æ™wafa dan tayi alÆ™awarin bazata sake tanka masa ba. Amma zai gane kurensa dan sai ta koya masa hankali. Kiran Uncle Yousuf É—in yay back dan har wayar ta riga ta katse. Yana É—agawa da ga can ya ce, “Aliyu su sameni waje ba sai na shigo ba anjima zan dawo in sha ALLAHâ€.
   Cikin girmamawa ya amsa masa da to. Yana ajiye wayar ya dubi hijjab É—in da ta jafar saman katifar sannan ya kalleta cikin komawa serious. “Kin shirya tafiyar ne ko nace masa ya je kawai ke kin tare?â€.
     “ALLAH ya isa tsakani na da kaiâ€. Ta faÉ—a cikin tare masa numfashi. (Sai dai fa ALLAH ya isar) shima ya faÉ—a a zuciya. A zahiri kam sai ya Æ™ara É—aukar hijjab É—in ya miÆ™a mata baice komai ba. Sai da taja kusan minti É—aya tana zabga masa muguwar harara sannan ta warce hijjab É—in da ga hannunsa. Dan zuciyarta ta gama bata shawarar kawai ta saka É—in ta bar É—akin maganinsa kuma tayi da ga baya. Sannan ko mi Uncle Yousuf zai mata sai dai yayi yau É—in nan sai an warware wannan auren dan taga raini ya ke son haddasa wa tsakanin ta da drivern ta. Baba kuwa zata fito ta faÉ—a masa gaskiya idan ta tubure dai ai dole ya barta. Karan farko a rayuwarta da ta saka hijjab bayan sakawar yin salla. Amma da sunan fita waje wai ta suturta jiki abune da bai taÉ“a faruwa ba koda da ga É—akin barcinta ne zuwa falo kuwa. Yako mata matuÆ™ar Æ™yau duk da iyakarsa gwiwa, ga shi kuma mai hannu. Ƙamshin da yake na turaren wuta da aka turara masa yay matuÆ™ar saka mata nutsuwa. Shima a hankali ya sauke wata sassanyar ajiyar zuciya acan Æ™asan maÆ™oshi yana kallonta Æ™asa-Æ™asa. Sai dai yayi kamar ba kallon nata yake ba har sai da ta balla masa harara da faÉ—in, “Malam sai ka buÉ—e ai ko†cikin jan tsaki ta Æ™are maganar.
    Ɗagowa yay da ƙyau ya dubeta. Da ace zata yarda hoto zai mata, amma yasan son yin hakan wani sabon yaƙi ne kuma. Dan haka ya shanye maitarsa ta son yin hoton ya miƙe batare da yace komai ba ya nufi ƙofar. Koda ya buɗe ya bata hanya sai da ta zuba masa hararar nan dai da jan tsaki a kausashe ta ce, “Sai na koya maka hankali wlhy†sannan ta fice. Wani shegen murmushi ya saki da kai hannu ya shafo kansa yana binta da kallo. Sai da ya ga ta ɓacema ganinsa yay ƙaramar dariya da faɗin, “Mu koya ma juna dai ƴar madara†ya ƙarasa fitowa ya bita duk da baya jin ƙarfin jikinsa.
   Tunda ta fito Uncle Yousuf yay wani sagade yana kallonta kamar wata sabuwar halitta. Aiko ta Æ™ara Æ™ullewa da haushi. Fuuu ta wuce ta buÉ—e motar ta shiga batare data tanka masa ba. Hannu ya kai ya tare bakinsa dan dariya ke neman kufce masa. Dai-dai nan Smart ya fito. Jin jina👠yay masa da hannu yana wani kashe ido É—aya. Smart yay murmushi kawai da É—an shafa kai, cikin basarwa ya ce, “Uncle sannu da dawowaâ€.
     Ƙasa-Æ™asa Uncle Yousuf ya ce, “Ya akai ta saka hijjab?â€.
   Yanzu kam Æ™aramar dariya Smart yayi, sai dai kafin yace wani abu ta katsesu da faÉ—in, “Papaaa!â€. Yanda taja sunan kamar zatayi kuka ya sashi faÉ—in, “Sorry Baby gani nan zuwaâ€. Shi dai Smart dariya suke bashi ma. BuÉ—ema Uncle Yousuf É—in yay yana faÉ—in, “Deen ya samu Nasreen sai dai anjima na kawoshi ayi haÆ™uriâ€.
      Cikin rashin damuwa Uncle Yousuf ya ce, “Oh to bara mu kama hanya. ALLAH ya Æ™ara lafiya you are the best Sonâ€.
   Murmushi Smart ya sake yi yana ɗan kai dubansa ga Lulu. Ta ɗauke kanta gefe irin ma bata buƙatar kallonsu ɗin nan. Godiya ya ƙarama Uncle Yousuf ya rufe motar yana matsawa gefe har sai da ya ga wucewarsu sannan ya koma cikin gidan yana dariyar ƴar balaja'un tasu. Dan ba yace tasa ba tunda ance masa anma fasa auren.. yana shiga ɗakin da gyalenta ya fara cin karo, da alama zamewa yay ya faɗi sanda take saka hijjab ɗin batare data sani ba itama. Hannu yasa ya ɗauka ya ɗan jujjuyashi, ƙamshi yake na fitar hankali dan Lulu bata san sassautama turare ba, gashi kuma da kusan kala bakwai take amfani. Iska ya ɗan furzar da buɗe drawer ɗinsa ya jefa gyalen sannan ya zo ya kwashe filos ɗin da ya sha jifa ya maida saman kujerar ya koma kan katifar ya kwanta shiru kamar mai barci.......
   ____________★
    “Dama sai da na faÉ—a muku wannan yaron sam baiyi kama da driver ba amma kuka Æ™i yarda. Yanzun ai kun yarda ko?â€.
  “Baita relax bafa munÆ™i yarda bane ba. Kawai dai a munce da kai akwai dai wani a Æ™asa nunasa da sukai matsayin wanda zata aura. Kaima fa kasan shekara kusan uku kenan ina bibiyar rayuwar yarinyar nan, na sani ka sani bata tare da kowane namiji. Kuma yaron nan binciken mu ya nuna mana kwata-kwata bai wuce wata É—aya ma da fara aiki tare da su ba. Kuma Æ™aninsa ne ya kawosa ma matsayin driver gidanâ€.
     “Humm Honorable karka yaudari kanka mana. Ka zauna kayi tunani da hankalinka dan ALLAH. Wata É—aya da kaisa gidan matsayin driver, amma an É—auki Æ´a an bashi a jiya matsayin mata! Bafa babyn roba bace. Anya bai kamata ka tabbatar da akwai wata a Æ™asa ba. Ni da kai duk mun san wanene JiÆ™amshi ai bama buÆ™atar Æ™arin bayaniâ€.
   Ido suka zuba masa su duka biyun. Maganganusa na musu kaikawo a zukata da tasiri É—aya bayan É—aya. Kamar an tsikari Hon. Misau ya zaburo yana karkaÉ—a hannu. “Gaskiya fa maganarka abar a duba ce Baita. Ko kun lura ma tsakanin Alh. Sulaiman da yaron akwai magana. Kun dai san waye Sulaiman Garko baya raina abokin gaba. Sannan a labarin da nake samu yanzun nan shima É—an Sulaiman ma yaje massalacin cikin shirin auren yarinyar amma ya yanke jiki ya faÉ—in jin an É—aura da wannan É—in, shi kuma Sulaiman É—in baije massalacin baâ€.
     “Eh to lallai akwai Æ™ullaliya a Æ™asaâ€. Cewar Hon. Nakowa. Alh. Baita ne ya bashi amsa da “Babba ma kuwa. Dan tabbas Alh. Sulaiman nada tasa manufar na son yaronsa ya auri yarinyar duk da kuwa É—iyar Æ™anwarsa ce. Kuma shine sanadin auren uwar yarinyar da Isma'il É—inâ€.
   “Yess wannan gaskiya ne. Dan sai yanzu kuka dawo da ni cikin hankali na. Wai ya akai ma mu tun kafin yau muka kasa gane yarinyar nan É—iyar Isma'il JiÆ™amshi ceâ€.
     “Lokaci ne bai yiba kawai sai yanzuâ€.
  “Amma lokacin nan kam bai mana adalci ba. Sai dai inaga ya kamata muma muyi amfani da wanda ke kaÉ—awa a yanzunâ€.
     “Kamar ya?â€.
   “Muna buÆ™atar zuwa duba É—an Sulaiman asibiti, mu gyara abinda muka É“ata a baya sannan mu sabunta abotaâ€.
   Gaba É—ayansu kai suka shiga kaÉ—awa da gamsuwar abinda Hon. Nakowan ya faÉ—a. Dan haka suka miÆ™e a tare Alh. Baita na faÉ—in, “Da zafi-zafi akan bugi Æ™arfe..â€
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.