Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 83 of 94
    Lulu data fita da Æ™ayataccen murmushi a fuska ta shige motar tare da yin reverse tabar angur da gudu dan ita kam akwai wauta da mota. Mai Napep É—in nan dai na biye da ita. Ganin sun É—auki hanyar Nasara G.R.A yasa shi kiran Smart ya sanar masa. Koda suka iso gidan na Garko daka É—an nesa ya tsaya, yayinda ita aka buÉ—e mata gate ta shige ciki. Yau ma da mutane a gidan, sai dai kusan duk matan kawunan ta ne, suma É—in dai wanda basa fita aiki ne. Ta samu Baba na barci saboda allura da akai masa, hakan ya bama Dada dake cika na batsewa wa matan Æ´aÆ´an nata jan Lulu suka shige Æ™uryar É—aki. Dan fa ita tun jiya ranta a É“ace yake da batun zuwansu a napep. Balbale lulun tai da masifa, ita kuma ta tsaya tana kallonta da mamaki, sai da takai inda take so har tai shiru sannan Lulu ta taÉ“e baki. “To wai ni kuwa Dada dan ALLAH miye na damuwa anan, shiga napep É—in shi minene a cikinsa. Kinbi kin saka ma kanki damuwaâ€.
   “Ya bazan sakama kaina damuwa ba Mawaddat. Kamarki ace kina hawa Napep. To ai ko uwarki datai irin wannan Æ™addararren auren naki bai kai naki watsewa da lalacewa ba. Shi wai cikakken É—an iska ma, an bashi abinda zai riÆ™eki har yace baya buÆ™ata. Ke anya kuwa yaron nan ba asiri yay miki ba kuwa?â€.
      Dariya Lulu ta kwashe da shi a karo na farko, ta ce, “Ho Dada tamu, Aliyun ne zai min asiri. To wlhy bara na faÉ—a miki ma shi ustazu ne. Dama cakikai girman kai ya hanashi amsa sai na yarda. Amma ba asiri ba. Yo ni koma asirin ne ina ruwana ma, iyakaci lokaci na cika zan Æ™ara gaba babu abinda asirinsa zaimun ballema ni nasan ba asirin bane. Kuma nidai ki daina zagar min miji dan nima Æ´an uwansa basu zagan ba sai ma girmamani da mutuntani da nuna min soyayya sukeyiâ€.
    Dada data saki baki tana kallonta ta ce, “Iyyeee a lallai Mawaddat kinyi baki, harni kike gayama wannan zantukan. To inba asiri ba ubanmi zai kaiki auren yaron dake matsayin driver É—inki. Ko Æ™yan nasa ne ya ruÉ—eki da waÉ—an nan shegun idanun nasa kamar na Æ´an maye. Dubeki fa wai kece da saka hijjabi yau kamar wata tsohuwa. Yo koni dana haifi uwarki na ninkaki shekaru bazan saka wannan abun har Æ™asa na fita baâ€.
     Baki Lulu ta taÉ“e tana miÆ™awa, “Dada bazaki gane ba ke dai. Ya kike so nayi? ya rantse in ban saka ba bazan fito ba gashi inada shari'a mai muhimmanci. Wlhy taurin kan Aliyun nan ya wuce duk yanda kike tsammani. Bar ganinsa yana wani sissine kan nan shegen kansa ne.â€
    “A to lallai na sake yarda yaron nan asiri yay miki wlhy, ke yanzu duk yanda na sankin nan da rashin É—aukar raini har kece taurin kan wani É—a namiji zai girgiza ki ko ya baki tsoro da saki laushi haka a cikin sati É—aya kacal. Dolene na miÆ™e tsaye dan wlhy koma miza'ai sai na rabaki da shegen yaron nan dan baza'a sake maimaita abinda ya faru akan uwarki ba. ALLAH dai yasa baki miÆ™a masa kanki ba ya lalube shegenâ€.
   Dariya Lulu tai harda kwanciya, sai kuma ta É—ago cikin dariyar dai ta ce, “Ke kam Dada inda ace a zamanin baya kikazo irinku ne bakwa musulinta da wuri ga riÆ™e gaba har Æ™arshen numfashi. Indai aurena ne ki kwantar da hankalinki bamai daÉ—ewa bane, sati biyu ya rage ana uku na koma free. Sannan kina damuna da habaici akan Daddy na da Mamana, idan na tambayeki kuma kiÆ™i faÉ—a min, kin kuma hana kowa gayamin. Mi Daddyna yay miki ne kike jin haushinsa haka, idan dan yaÆ™i baki riÆ™ona ne ba gashi yanzu na dawo kina ganina baâ€.
     “Ke ni Æ™yaleni shashasha ba ganewa zakiyi ba. Ni ina tambayarki wani abu ya shiga tsakaninku ne? Sannan kince nanda sati biyu, kin fa sani a duhuâ€.........âœï¸
  Â
    Â
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 8ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
........Shiru kamar Lulu bazatace komai ba, sai kuma taÉ—an taÉ“e baki da É—age kafaÉ—a. Cikin rashin damuwa da kallon abinda zatayi É—in a wani abu ta kwashe komai dangane da auren contract da Uncle Yousuf ya sanar mata saboda kar Baba yay mata auren dole ta sanarma Dada. Ta kuma faÉ—a mata ita babu abinda Aliyu yama taÉ“a nuna yana so a gareta, shiyyasa ma take É—an ganin girmansaâ€.
  Salati Dada keyi a zuciya tana tsinema Uncle Yousuf, wato sunyi hakanne dan kar Lulu ta auri jikanta dake gadon asibiti. To lallai idan sun san wata ai basu san wataba kuwa. A zahiri kam bata nunama Lulu komai ba, tunda dama dai bugar cikinta take. Abinka da tsohuwar mace gashi taji abinda batai zato ba, Lulu kuwa har yanzu yarinya ce fa, dan ma ALLAH ya bata ilimi da kaifin basira, sannan ga yanayin rainon data tashi irin waɗan nan makirce-makircen na tsoffin matan ƙasar hausa ba gane kansu take ba. Sun cigaba da hira da Dada data ajiye maganar Smart har sai da Baba ya farka suka fito, Lulu taje ta dubashi. Ta jima a wajensa kafin ta tafi dan tana son komawa office. Mai Napep ɗin nan da yay zaman jiranta dan Uncle Yousuf ya bashi napep ɗin ne domin kawai bibiyar Lulun. Smart ya kirashi har sau biyu amma yana sanar masa tana a ciki bata fito ba. Da ta fito kuma yay kiransa ya gaya masa. Hakama da suka koma office. Ta sake zaman kusan awa biyu a office kafin ta fito Zainab biye da ita d kayayyakinta. Bayan ta saka mata ta sanar da ita gobe ta fito da wuri dan akwai wasu baƙin da take saran zasu zo nemanta. Da girmamawa Zainab ɗin ta amsa mata, ita kuma ta shiga mota sai gida. Sai dai ta tsaya wajen wani mai bread ta saya. Koda mai napep ya sanarma Smart bai kawo komai a ransa ba game da sayen bread.
  (Ni dai nace Humm lulun mu fa ta wuce da saninka Smarty 😂😜).
      ★★★......
  Tun shigowarsu cikin Saloon É—in nata tai kamar wadda ta suma. Ba ita kaÉ—ai ba hatta matan dake wajen ana musu ayyuka mabanbanta kallon mamaki suke musu dan kowa dai yasan anan mata kawai akema aiki banda maza. MM Atik Kumo ya katsema Nadiya tunani da faÉ—in, “Hello girlâ€.
   Nannauyan nufashi ta kawo da dubansa, cikin Æ™arfin hali da in ina ta ce, “Ranka ya daÉ—e lafiya dai?â€.
     “Ita ta kawomu. Ko zamu iya ganinki a waje?â€. Asim ya bata amsa kai tsaye. Ƴan shagon ta duba, ganin duk sun zuba musu idanu yasata cewa, “Okay mujeâ€. Su suka fara fita sannan tabi bayansu tana jan Æ™aramin tsaki da gargaÉ—ar yaranta su cigaba da ayyukan gabansu. A cikin motar su ta samesu, MM Atik dake zaune mazaunin driver yay mata nuni da ta shiga ciki itama. Batai musu ba ya buÉ—e ta shiga, bayan ta rufe ta gaishesu. Asim ne kawai ya amsa mata MM Atik kam tambaya ya jeho mata na cewar “Yaya Æ™awarki?â€
    Numfashi ta É—an furzar da gimtse fuska, a taÆ™aice ta ce, “Ban san yaya take ba dan bama tare yanzu. Tun a waccan ranar bamu sake kasancewa tare baâ€.
   “Saboda mi?â€.
 Cewar MM Atik É—in yana jiyowa gaba É—ayansa gareta. “Hummm saboda naje da su Alhaji Baita wannan get together É—in fa. Kasan na faÉ—a maka Lulu ta tsani maza, shiyyasa nake kallon kamar aljani ya aureta ne shiyyasa. Yanzu haka ma zancen bikinta sai gani nai an É—aura mata aure wai da driver É—in nan nata a tv, hakama dinner É—in ta gani kawai nayi ana nunawa duk da kuwa na bata haÆ™uri ta waya da duk hanyar data dace amma taÆ™i saurarenaâ€.
    Murmushi MM Atik yayi damin hango irin ruwan bala'in datai masa a randa ya fara ganinta. Nadiyar ya kalla da faÉ—in, “Ai masifa bata mata wahala. Bar batun auren driver dan kuwa muna ganin da manufa tayisa, sakamakon son gujema auren Hon. Nakowa da wannan É—an uwan nata Tajuddeen Sulaiman Garko. Ba ita kawai ba nima naji haushin ganinku da tsoffin nan a wancan ranar, kawai dai na miki shiru neâ€. Shiru Nadiya batace komai ba akan hakan, shima sai ya cigaba da faÉ—in, “Manta abinda ya faru ya faru ya wuce, yanzu sabon dil nake son mu Æ™ullaâ€.
    “Nami kuma kenan?â€.
  “Akan Æ™awar taki dai, dan bazan iya haÆ™ura ba.â€
“Abu mai wahala kenan, dan ta yanke alaÆ™armu, tare da gargaÉ—in nisantar ta. Nasan halinta kuma sarai idan ta faÉ—i abu har cikin ranta ne. Abu ne mai matuÆ™ar wahala Lulu ta sake kallona balle har na shiga jikintaâ€.
      “Zamu iya amfani da wata ai, amma ya zama ke zakina controlling nataâ€. Cewar Asim.
   Kai Nadiya ta jinjina da faÉ—in, “Wai babbar magana. Na fahimci bakusan wacece Lulu ba. Kubar ganinta haka batajin magana tasan mitakeyi. Sannan koni kaina nasha wahala kafin mu fara abota gaskiya, dan bata da saurin sakewa da mutane, sannan ba kowa ke iya haÆ™uri da halin Lulu baâ€.
     “Karki damu inhar aka jajirce wannan ba komai bane ba. Sannan kema fa akan aikin nan zakija manda. Dan a yanzu haka zamu sauke miki miliyan É—aya kafin ma aikin ya faraâ€.
  Sosai Nadiya ta zaro ido waje, ranta fal farin ciki ta ce, “Yanzu yaya kuke so ayi?â€.
  Kallon juna sukai da murmushi, kafin Asim ya miÆ™a mata card da faÉ—in, “Ki samemu a wannan address É—in zuwa anjimaâ€.
     “Wannan yafi komai sauÆ™iâ€.
Ta faÉ—a tana amsar card É—in........
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.