Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 41 of 94
    ★★....
   A É“angaren Lulu da bata san hukuncin da Baba ya yanke ba suna fitowa a street É—in gidan Baba a gadarance ta cema Smart “Malam tsaya da motar nanâ€. Kamar zai shareta sai kuma ya gangara dan yanzu ba shirmenta bane a gabansa. Abubuwa ne masu yawa ke masa kaikawo a zuciya. Fita tai ta koma baya, bai ce komai ba ya sake tada motar suka cigaba da tafiya. Sun É—an Æ™ara nisa motar shiru babu mai magana, shi hankalinsa ya rabu biyu, wani a tuÆ™i wani a tunanin al'amarin da ya faru yanzun nan. Ita kuma hankalinta nakan tab... ÆŠinta ne tana aiki har suka iso. Ita ta buÉ—e da kanta dan hankalinta nakan abinda takeyi, sai da ta zura Æ™afarta É—aya waje zata fita sannan tai magana batare data kallesa ba. “Malam ina fatan baka É—auki abinda ya faru a gidan Grandpa wani abu ba. Idan kuma ma ka É—auka É—in to ka ajiyeshi a motar nan karma ka koma gidanku da shi dan zai zame maka dakon wahala ne, dan ba Mawaddat ba ko mai aikin gidanmu tafi Æ™arfin nunaka matsayin abin sonta balle ni, ka cigaba da zama matayinka na yarona kana amsar albashinka hankali kwance a samu na koko da Æ™osaiâ€. Ta Æ™are maganar da balla masa uwar harara da jan tsakin tabbatar da gargaÉ—inta ganin yanda ya wani tsareta da idanu ta cikin mirror. Kansa ya É—an girgiza bayan ficewar tata, sai kuma ya saki wani shegen murmushi da cije lips É—insa yana mai kai hannu ya shafa tattausar sumar Æ™asumbarsa. A hankali ya furta, “Kema lokaci yayi da zaki fara cin koko da Æ™osan ai Æ´ar gidan madaraâ€. Ya Æ™ara cije lips É—insa da kashe ido É—aya....
   (Makiri Smart. Mi kake shirya mana ne🥱😨).
______________________
     “Dad! Wlhy wannan abun Æ™arya ne shiri ne kawai. Amma babu wata soyayya a tsakanin Mawaddat da shi. Drivern ta ne fa, hasalima Alhaji Yousuf dani muka zauna muka roÆ™esa akan ya tuÆ™ata saboda muna son ya bibiyar mana al'amarinta akan s.....â€
   Sai kuma yay shiru tuna É“aranÉ“aramar da yake neman yi ga kallon da mahaifin nasa ya kafesa da shi. “Ya ka dakata? Ƙarasa mana akan mi?â€.
     “No Dad share. Wannan bashi bane mai muhimmanci, musan gaskiyar zancen da tabbatar ma Grandpa shine nafi buÆ™ata a yanzu. Idan ba hakaba wlhy sai na tada hankalin kowa a family É—in nan dan Mawaddat kaÉ—ai nake so, da ita kawai nake buÆ™atar zaman aureâ€.
   “Tajudden ka kwantar da hankalinka, in dai Mawaddat ce babu fashi kai ne mijinta. Yaron nan kuma nima na tabbatar sakashi akai ko kuma shine ya sa kansa. Amma barni da shi, zan tabbatar masa wanene ni dan naga yana son yin wasa da wuta ne a tafin hannunsa batare da ya sani ba. Kaje ka cigaba da shirye-shiryen aurenka nan da kwanaki takwasâ€.
     “Amma miyasa ba gobe ba Dad? Ni gobe nake so Friday a É—aura. Next Friday ai shagalin biki na nunawa Sa'a ta tare a gidana.â€
   “Ka É—auka yanda ka tsara labarin, haka za'a bugashi a jaridu da mujallu a yammacin gobe cewa Tajuddeen Sulaiman Sufi Garko ya zama angon Mawaddat Isma'il Ibrahim JiÆ™amshiâ€.
  “Thanks You Dadâ€.
Tajuddeen ya faÉ—a cike da zumuÉ—i yana mai rungume mahaifin nasa, dan yasan baya magana bai tabbatar da ita ba......
   Â
    Gaba É—aya tattaunawar É—a da mahaifin acikin kunnenta ne, dan tun farawarsu ta iso Æ™ofar falon bisa umarnin auntynta da ta aikota. Da sauri ta tallafe tray É—in dake hanunta mai É—auke da kayan motsa baki jin zai suÉ“uce mata. Juyawa tai da sauri zuwa apartment É—in yayarta cikin sassarfa kamar zata faÉ—i ga idanunta na kwarar da hawaye masu zafin gaske........âœï¸
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 4ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
.......“K! K! Lafiya kuwa naga kin dawo min da shi haka kamar ma wadda take a firgice?â€.
   Ƙasa ta dangwarar da tray É—in tare da faÉ—awa jikinta ta sake fashewa da kuka. “Aunty Abasiyya wannan karon ma zan rasashi. Dama ashe abinda ake Æ™ullawa a gidan nan kenan amma baki faÉ—amin ba kika barni inata shirme na?†ta Æ™ara fashewa da kuka. “Mtsoww! Wai nikam Ramlah yaushe ne zaki hankali? Kimin bayani danni ba fahimtarki nake ba. Kinga tashi zauneâ€. Babu musu Ramlah ta tashi, Æ™yaÆ™yÆ™yawar yarinya kuma Æ´ar gaye. Bata damu da share hawayen da suka gagara tsaya mata ba, ta ce, “Aunty Abasiyya zaki cemin baki san shirye-shiryen auren Tajuddeen ake ba a gidan nan kuma da mayyar yarinyar can daiâ€.
    “What! Auren Tajuddeen fa? A gidan nan kuma ban sani ba? Lallai Alhaji ya sake zama abinda ya zama. Wlhy Ramlah sam ban san da zancen ba, sai dai tabbas naga anata wani Æ™us-Æ™us tsakaninsa da matarsa na munafunci tun jiya, yau kuma ya É—auketa suka fita sai dai ban san ina sukaje baâ€.
   “To Aunty babban gida sukaje, dan inaga Baba ya dawo.....â€
  Ta kwashe kaf abinda taji Tajuddeen da babansa na tattaunawa ta sanar mata. Tare da faÉ—in, “Aunty dan ALLAH ki taimake ni, wlhy idan na Æ™ara rasa Tajuddeen a wannan karon zan iya rasa rayuwataa gaba É—aya ina sonsa matuÆ™a fiye da yanda nake son kainaâ€.
       “Hummm Ramlah kenan, badan nasan minene zafin soyayya ba da nace baÆ™ya kishina. Ina matsayin yayarki uwa É—aya uba É—aya amma kina son É—an kishiyata da bata taÉ“a Æ™aunata ba a gidan nan, da ace ma tanada dama da tuni ta kawar dani a duniya. Gaskiya wannan soyayyar taki bataimin adalci ba. Sai dai bazanÆ™i taimakonki ba, dan nima hakan zai taimakeni wajen Æ™untata rayuwar Hajiya Turai. Dan haka ki kwantar da hankalinki, yanzun nan zan warware musu Æ™ullin nasu ta inda basu taÉ“a zato ko tsammani ba.â€
   Cike da É—oki Ramlah ta ce, “Aunty mi zakiyi?â€.
  “Jira ki ganiâ€.
Ta faɗa tana janyo wayarta. Daddanawa tai takai kunne tare da miƙewa ta shige ciki tana faɗin, “Baba barka da rana.......†iya abinda Ramlah taji kenan.....
    ★ Alhaji Sulaiman kam da basu san Ramlah Æ™anwar amaryarsa da take riÆ™o taji tattaunawar tasu ba tuni Tajuddeen ya fice da waya a kunne yana waya da telansa kan ya jirashi a shago yanzu zai zo da É—inkin ujila... Da kallo Alh. Sulaiman ya bisa yana wani murmushin mugunta. Shima ya kai wayarsa kunne. Bugu É—aya Malami ya amsa da ga can. Batare da ya amsa gaisuwar Malamin ba cikin bada umarni ya furta, “Yaron dake mana aiki a gidan Isma'il JiÆ™amshi ina buÆ™atarsaâ€.
   “Angama ranka ya daÉ—eâ€.
  Malami ya faɗa cikin tsantsar girmamawa tamkar yana a gaban ubangidan nashi ne.....
   Â
   ★★......
  Alhaji Sufi Ado Garko da ke zaune a falonsa na baƙi har yanzun, dan bayan fitowa sallar la'asar ya sake wasu baƙin da suka sake rikita masa lissafi. Ba kowa bane face tsohon gwamna sannan babban ɗan kasuwa M Atik Kumo mahaifin MM Atik Kumo da tawagar abokansa uku neman izini wa ɗan nasa fara neman soyayyar Mawaddat. Sun gama masa bayanin kenan ya tabbatar musu da abinda ya faru game da kawo wanda Mawaddat ke so a yau har ma sun basa damar turo magabatansa suka masa godiya da bada haƙuri dan mahaifin MM Atik mutumin kirki ne. Ya fahimci bayanin Baba ya kuma gamsu suka rabu cikin girmama juna dan Baba ya kasance tamkar uba ga duk wani ɗan siyasa to. Bayan fitarsu ne yana ƙoƙarin tashi ya shiga ciki dan ya huta da hayaniyar da ya sha kiran matar ɗansa Alh. Sulaiman ya shigo masa. Bai kawo komai a ransa ba dan shi surukansa tamkar ƴaƴa suke garesa. Bayan sun gaisa tai masa barka da sauka da yaya jiki tare da bada haƙurin rashin zuwa tarbarsa saboda batajin daɗi ne. Ya gamsu da abinda ta faɗa tunda tabbas bai ganta ba a cikin gidan dan haka ya saka mata albarka. Ɗan jimm da tai ya sakashi fahimtar akwai wani abu, dan haka ya tambayeta. Sai da ta sake kwantar da murya cike da kissa ta zayyano masa dukkan abinda ƙanwarta ta tabbatar tajiyo, sai dai tace itace taji ba ƙanwar tata ba. Ta kuma kira ta faɗa ne dan kar abinda zasuyi ɗin ya taɓa kimar Baba da Family ɗin. Amma dan ALLAH bata son kowa yasan ita ta faɗa gudun abinda zaije ya dawo. Murmushi Baba ya saki irin na manya. Ya sake saka mata albarka sannan sukai sallama. Yasan Sulaiman zai aikata abinda ma yafi hakan, kuma shima yayi tunanin wani abun zai iya ɓullowa game da hukuncin nasa. Sai dai abinda ya bashi mamaki mi yake faruwane haka maneman Mawaddat ɗin keta karakaina a wannan gaɓar? Ko dai rawar data taka ne game da shari'ar mutumin nan ta kwanan nan data ɗauki hankalin mutane da yawa ce? Dan duk da baya ƙasar kunnensa da idanunsa na a Nigeria ɗin. Yafi zaton hakan shiyyasa bai ɓata lokaci wajen zurfafa tunani ba. Sai ma ya dannama Uncle Yousuf kira dan ya gama tsara kafin Sulaiman ya ƙulla abinda yake tsarawa shi zai tabbatar masa wanda ya rigaka kwana zai rigaka tashi......
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.