Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 75 of 94
    Â
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 7ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
.........Cikin mintuna da basu wuce ashirin ba sai gasu sun iso, jin horn É—in su da kiran da Coach yay masa ya ce gasu sun iso ya saka shi miÆ™ewa ya nufi bedroom da ta shige. Fuskarsa babu walwala da ga bakin Æ™ofar ya tsaya yana kallonta da faÉ—in, “Sun iso Please ki kawo naje na buÉ—e musuâ€.
   Ɗagowa tai ta É—an hararesa da maida kanta tana taÉ“e baki, “Oh wai har yanzu kana tunanin amsa cikin sauÆ™i ko min wayo? To anÆ™i a bada É—in na Æ™arfi neâ€.
     KaÉ—an ya cije lips É—insa da jin jina kai yana wani É—an murmushi, dan ya fahimci sai yayi abinda tun É—azun yake hana kansa yi sannan. Takowa yay zuwa gaban gadon tare da kaiwa zaune cikin lallashi ya ce, “Mawaddat su Uncle Yousuf ne fa, kuma na faÉ—a miki magana mai muhimmanci zamuyi....â€
   “Nima ai aiki da zan fita yi mai muhimmanci ne ka sani. Gara ma ka bar wani sauke murya ba badawa zanyi ba eheâ€. Ta juya ta cigaba da aikinta.
    Lips É—insa ya sake cijewa da faÉ—in, “Amma kin san zan iya amsar key É—in a duk ta yanda naso ko?â€.
     A gatsine ta ce, “To Æ™arÉ“i É—in manaâ€.
  “Haka kika ce?â€.
     Shiru ta masa kamar bata ji ba, sai ma faman murmushin ta take tana sarrafa system É—in gabanta cike da Æ™warewa dan charting take yi da wata friend É—inta Æ´ar Æ™asar Hong kong da sukayi karatu a America tare. Laptop É—in gaban nata ya janye gefe tare da birkitota, zabura tayi dan batai zaton zai yi yunÆ™urin amsar ba, sai dai kafin tayi wani yunÆ™uri ya danneta da rabin jikinsa ya riÆ™e hannayenta duk biyu a cikin nasa. Rawa jikin nata ya fara yi saboda yanayin na neman maimaita kansa ne da abinda ya shuÉ—e, amma cikin Æ™oÆ™arin dakewa ta ballara masa harara. duk da shima ya fahimci hakan bai bi takanta ba sai ma baki da ya taÉ“e da sakin murmushin nan nasa data raÉ—a ma suna na rainin hankali cikin kashe ido É—aya ya ce, “Zaki bayar da arziÆ™i kona É—auka?â€.
Sosai ta waro idamunta da suka cika da É“acin rai ta ce, “Saboda kai É—an is.....â€
Baki ya taÉ“e da faÉ—in, “Oh É—an iska ko?†sai ya Æ™ara Æ™asa da murya yana kai bakinsa jikin kunnenta ya raÉ—a mata, “Dole ne ma nayi iskancin nan dan banzan amsa sunan nan a banza baâ€.
“Aliyu!!â€
Ta faɗa tana zaburowa gaba ɗayanta sai dai har ya riga ya tura hannunsa a rigarta ya ciro key ɗin. “3-1 Madam†ya faɗa yana sakin mata hannu da ɗagata murmushin mugunta fal fuskarsa ya nufi ƙofa ya fice harda mata gwalo.. Rumtse idanunta kawai tai da masifar ƙarfi tana ƙoƙarin dai-daita numfashinta dake rawa a maƙoshi......
    Koda ya fito cikin girmamawa ya tarbi su Uncle Yousuf É—in, basu shiga ciki ba kamar yanda ya buÆ™ata, sai suka zauna a Æ™arÆ™ashin rumfar bunu da ke a harabar gidan domin hutawa. Ya gaishesu cikin mutuntawa, yayin da Coach ya tasashi a gaba da tsokana, murmushi kawai yake yi amma ya kasa cewa komai. Uncle Yousuf ya harari Coach da faÉ—in, “ALLAH kai dai anyi Yayan kwabo, ka Æ™yale min yaro ya hutaâ€.
   Cikin dariya Coach ya ce, “Oh ashe fa kai yanzu ka tashi da ga Yaya ka koma suruki. No wander bakin Zaki na ya sake zama rumus yau. Bara to na tausaya masa sai ka matsa na É—ora da ga inda na tsaya dan ba barinsa zanyi ba faâ€. Murmushi kawai Smart ke yi dan in dai Coach ne ya riga ya saba da wannan barkwancin nasa. Dama kuma can bai iya maidawa balle yanzu da yake ganin Uncle Yousuf da ya Æ™ara girma a idonsa na wajen. Sake gaisawa sukayi kafin su fara tattauna abinda ya tarasun. “Aliyu nasan ka É—okantu da son jin dalilin wannan zama namu, kamar yanda muma muke a É—okancenâ€.
    “Haka ne Sir, dan da har na fara tunanin ko nayi wani laifi ne maâ€.
  Murmushi Uncle Yousuf da Coach sukayi a tare, kafin Coach ya cigaba da faÉ—in, “Aliyu kai na daban ne ai, duk da dai É—an adam tara yake bai cika goma ba. Bakai laifin komai ba abinda muketa fatane da buri ya kasance. Yousuf abokina ne koma nace maka É—an uwana dan ina jinsa tamkar matsayin twins brother, kamar yanda ka sani ya sanni da kai tun kana Æ™araminka, sannan masoyine naka dan yana É—aya daga cikin wanda suka dinga goyon bayanka matuÆ™a, sannan ya taka rawar gani matuÆ™a a baya na son ganin ka Æ™etare Æ™asar nan amma Æ™addara ta hana hakan. Bai haÆ™ura ba ya cigaba da shigi da fici na ganin abubuwa sun dai-dai har kawo yanzun nan bai huta ba. A yanzu dai a matakin Æ™wallo shekarunka sunja Aliyu, sai dai Alhmdllh yanayin jikinka da kula da motsashi yasa kai tsaye baza'a iya cewa ka kai shekarun da kake É—in ba a yanzu. Dan haka mataki na farko shine mun zabge maka shekaru a rubuce, mataki na biyu yanzu zaka daidaita cin abubuwan da duk suke saka jiki nauyi domin samun daidaito, sannan zaka sake jajircewa da training. Inata kai ka ban faÉ—a maka dalilin zancen ba. A karo na babu adadi Yousuf ya sake maidaka duniyar Æ™wallon Æ™afa a yanzu, a kuma matsayin manager É—in ka. Duk wani abu da zamu iya kallo a matsala yayi iya bakin Æ™oÆ™arin sa na shiga da fita wajen gyarashi da alkintashi cikin nasara kasancewar sa mutum mai kutsa-kutsa da huÉ—É—a da mutane a Æ™asashen Æ™etare. A yanzu haka ka samu team a Æ™asar London in sha ALLAH signing da abinda baza'a rasa a kawai ya rageâ€.
   Shiru kawai Smart yay yana saurarensu, har sai da Coach ya kai ayar bayaninsa sannan ya dubesa ya dubi Uncle Yousuf É—in Æ™walla na cika masa ido. Kai Uncle Yousuf ya girgiza masa da masa alamar zip a baki baya son yace komai kenan. Wani irin al'amari mai girma Smart ya haÉ—iye tare da duÆ™ar da kansa yay shiru ba tsawon mintina. Ba komai yake ba face kwararoma waÉ—an nan mutane biyu addu'oi kala da iri, sai da ya kammala sannan ya É—ago cikin Æ´ar damuwa. “Kun hana nace komai duk da inada abubuwan faÉ—a masu yawa. Ku na dabanne a garen....â€
   “Shiiii!!†Uncle Yousuf ya faÉ—a cikin dakatar da shi. Dole ya haÉ—iye tarin yabo da godiyar dake gumtse a zuciyarsa zuwa baki, ya tsira musu idanu kawai, sai kuma ya nisa a hankali “Amma Sir bakwa gudun a sake samun makamanciyar irin waccan matsalar?, bana son ku sake shiga matsala a dalilinaâ€.
    “In sha ALLAHU bama fatan hakan Aliyu. Kuma ai mu fatanmu wannan dabarar ta zama mafita. Ball hubby na ka ne, na sanka komai akace kayi ba ita ba zaka iya yin amma badan hakan na maka daÉ—i a rai ba. To a rayuwa duk abinda bawa zaiyi badan yana son abin nan ba zakaga yana tafiya ne babu wani armashi. A wannan karon bawai kai tsaye muke son ayi hakan ba, sai da muka duÆ™ufa addu'a mu da su Ammah gaba É—aya kafin ma duk wannan kai kawon na Yousuf, dan na tabbatar addu'oi nasu ne suka shiga kan gaban komai ya tafi mana yanda mukai fata Æ´an matsalolin da suka faffaru ba wasu masu yawa bane gaskiyaâ€.
    “Su Ammah?!...â€
  Smart ya faÉ—a da É—an mamaki, kai Coach ya gyaÉ—a masa da faÉ—in, “Yes da ga ita har Abba sun san komai akan wannan, kuma Alhmdllh bamu sha wahala wajen amincewar tasu ba kamar farkon magana da su akan barinka fara Æ™walloâ€.
    A hankali ya É—an furzar da iska yana jin jina kai shima, sai dai a Æ™asan ransa yana jin wata nutsuwa mai tarin yawa, dan da gaske Æ™wallo abar sonsa ce, burinsa ce tun yana Æ™anÆ™aninsa fiye da kowanne abu da zai iya yi ciki harda zaman office. Takardun da Coach ya fara bashi a farko ya buÉ—e, É—an duddubawa yay sai kuma ya É—ago yana kallon Coach É—in, “Ammah Sir taya kuka samu irin wannan damar haka cikin sauÆ™i, bayan nasan mutanen kudancin nan namu da iya babbake komai sai su. Su kuma turawan nan da tsantsani akan komai?â€.
    “Addu'a ne kawai Aliyu, sannan bawai da sauÆ™in aka samuba ma, an jima ana yaÆ™in, amma mutuminka dai ne wannan karon ma ya sake shiga ya fita da tsayawar ALLAH data Yousuf muka samu sunan naka ya zama gaba-gaba. Sai su kuma wasanninka da suka É—an gaggani na baya ya sake É—aukar hankalinsu matuÆ™a. Kaga kenan Addu'ar su Ammah tafi gaban komaiâ€.
   “Hakane Sir†ya faÉ—a cikin rauni, sai kuma yay murmushi da kallon Uncle Yousuf da shima ke kallonsa da murmushin. “Uncle kayi haÆ™uri ka barni na faÉ—a, wlhy ku na dabbanne a gareni a cikin daban. Har abada harshena bazai gushe wajen muku addu'a ba ku da zuri'arku. Uncle......â€
     “No no no Aliyu it's ok! Ya Isa haka ba sai ka cigaba da cewa komai ba, addu'ar nan daka ambata a garemu ita kaÉ—ai ta wadatar, muma bayin kammu bane, ALLAH kaÉ—ai yasan alkairin da ke cikin al'amarin shiyyasa nasarori da yawa suka samu cikin sauÆ™i. Abinda kawai na sani shine Aliyu kai yaron kirki ne nagartacce da bai kamata ai sakacin da samuwar wata dama irin haka gareku ba, dan arewacin Nigeria na matuÆ™ar buÆ™atar irinku koma nace Nigeria ko African gaba É—aya, in sha ALLAHU nan da lokaci Æ™alilan sunan Smart Mawashi da ya fara bayyana Æ™addara ta binne sa zai yi zaburar da zata girgiza duniyar Æ™wallon Æ™afa. Wannan basirar taka bazata wuce a banza ba kamar yanda muke sakaci da ire-iren ku ta hanyar dakushesu a dalilin rashin kulawarmu. Wannan plan ne na shekara kusan biyu da rabi, koda wasa bana son ka kallesa a matsayin dan kana auren É—iyata neâ€.
   Murmushi mai faÉ—i Smart yayi har wasu Æ´an Æ™walla na sake tarar masa a ido kaÉ—an, sai yaji yama kasa cewa komai kawai. Dai-dai nan Lulu ta iso wajen, maganar Uncle Yousuf ta fargar da shi hakan.........âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.