Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 3 of 94
*_Kai kai wannan yarinya ta cika jaraba. Anya zan iya kuwa😲� Bara dai muga ko zamu iya cigaba da bin al'amarinta😔🤔. Nasan dai Uncle Smart ya higa uku yau🥱._*
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09018600202
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
Ƴan Niger kuma ga naku. Kuyi magana ta wannan number ɗin👇
+22799643131
VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenkuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 3ï¸âƒ£
........Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard É—in sa su bisu. Wani saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik É—in ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik É—in. “Ranka ya daÉ—e Bama sai ka wahal da kanka ba indai sanin gidan su Lulu Æ™amshi ce. Sai dai zan baka shawara karka wahal da kanka dan ba lallai ka samu yanda kake so É—in ba. Kamarka ma É—an manya daya fito a gidan mutunci ka wuce da ajin wadda ta gama zama gawurtacciyar karuwar turawa tun tana mitsitsiyartaâ€.
    Ƙaramin murmushi MM Atik Kumo yayi, ya matso kusa da saurayin yana mai girgiza kansa. “Abokina karka damu da son nuna min abinda na gani da idona. Kai dai kawai faÉ—amin inda zan sametan tunda har ka mata irin wannan sanin hakaâ€.
   Cikin rashin damuwa saurayin ya faɗa masa cikakken adireshin gidan su Lulu ƙamshi. Sosai ya masa godiya ya shige motar da aka buɗe masa fuskarsa ƙawace da murmushi......
     *_Manseer M Atik Kumo_* kenan. Ɗa na farko a wajen Hon. Mustapha Atik Kumo. Babban ɗan siyasar nan kuma tsohon gwamnan Kano da ya sauka, a yanzu haka kuma yana ɗaya daga cikin ƴan takarar shugaban ƙasa na wannan zangon da ake kan fara campaign. Sannan shi a karan kansa ma matashin ɗan kasuwa ne da kuɗi ke kaɗa masa gangar lokaci. MM Atik Kumo shegen kansa ne shima a wajen rashin jin magana. Dan duk wani mahaɗar marasa ji na ƴaƴan manyar ƙasar sune ɓoyayyun limamai. Manemin mata ne ƙwararren gaske, dan duk yanda mace takai da iya kame kanta sun san yanda zasu kutsa kai cikin mutuncinta har saita koma jin maganarsu fiye data iyayenta. Mahaifinsa mutumin kirki ne dattijon arziƙi abin alfahari, dan haka yake taka tsantsan akan iya shegensa ba ko'ina yake yarda ya nuna halinsa mara ƙyau ba, idan ma akace maka yana aikata wani abu makamancin hakan zaka iya ƙaryatawa dan ya iya takunsa sosai sosai....
  Wannan kenan.
   ∆••••••∆ ★ ∆•••••∆
     Tafkeken gida daya amsa sunansa gida a anguwar Nasarawa GRA drivern taxi ɗin yay horn kamar yanda ta umarcesa. Leƙowa maigadin yayi, ganin ba motar gidan bace ya wani yamutse fuska zai farama mai taxi ɗin wulaƙanci idonsa ya sauka a kanta. Wani irin rawa jikinsa ya fara da gudu ya koma ciki ya buɗe gate ɗin. Ko gama parking mai taxi ɗin baiyi da ƙyau ba ta ɓalle murfin motar ta fice cikin takun nan nata da ke motsa duk wata hallitar jikinta kamar tarwaɗa. Abinda zai baka mamaki ko rawa ƙafarta batayi a dalilin matsiyacin takalmin ƙafarta mai shegen tsini. Duk wani ma'aikaci dake gidan da ga kallo ɗaya baya sake mata na biyu zakaga ya nutsu cikin tashin hankalin ganinta. Dan halin masifarta da iya taka kowa a duk lokacin da taso buɗaɗɗen abune ga duk wani ma'aikaci na gidan. Duk tsufarka duk ƙanƙantarka zata iya gogeka tas idan ka kuskure mata koda a ƙanƙanin abu ne, tsiranka gareta kawai kada ka shiga shirginta, idan kuma ta saka ka abu yi ƙoƙarin mata a yanda ta buƙata babu kuskure. A duk lokacin da tai tafiya daɗi kowa keji a gidan, idan kuma ta dawo zakaga hankalin kowa a tashe. Satin ta biyu kenan da tafiya Abuja wajen ƙanin mahaifiyarta domin yin hutun aiki data samu acan, har addu'a suke ALLAH yasa karta dawo da wuri, sai dai kuma da alama addu'ar tasu bata amsu ba😂 dan gata ta dawo ɗin a bazata.
     Shigowarta a fusace katafaren falon gidan ya saka duk wanda ke ciki ɗagowa ya zuba mata idanu. A tsakkiyar falon ta tsaya tana harare-harare da cika da batsewa kamar wata kububuwa.
  “To aunty masifatu, lafiya kika shigo kina kumbura da ga dawowa kuma?â€. ÆŠaya da ga cikin wanda ke a falon ya faÉ—a cikin taÉ“e baki. Kamar mai jira a taÉ“ata a fusace ta ce, “Shi É—an uban waye a Æ™asar nan da aka aikashi É—akkoni? Miyake taÆ™ama da shi?...â€
     Kusan a tare suka shiga kallon-kallo, sai dai kafin wani ya bata amsa Dattijo mutumin dake a kujerar zaman mutum É—aya da jarida a hannu ya miÆ™a mata hannu, “Kinga zo ki zauna naji miya faru Baby na?â€.
     “Daddy babu maganar zama a fara faÉ—a min uban waye shi?, dan sai na wulaÆ™anta rayuwarsa a gidan nan wlhy, sai yayi dana sanin shigowa gidan nan yin aiki, idan kuma bazaku faÉ—amin ba ALLAH duk wani ma'aikaci da ke a gidan nan yau sai ya bar gidan...â€.
   Sun san zata iya aikatawa, kaÉ—an daga aikinta kuma babu abinda Daddy É—in nasu zaiyi saboda makahon son da yake mata a gidan. Ƴar budurwar da zata iya kai shekaru goma sha bakwai ce ta bata amsa da “Aunty Lu! Uncle Yousuf ne ya kawo shi, sabon driver ne ko sati biyu ma bai yiba fa, dan bayan wucewarki Abuja da kwana biyu ya kawo shi. Ni kaina baimin ba saboda naga yana da girman kan tsiya, Æ™yawun fuskar tasa ne inaga ke ruÉ—arsa bayan baida ko sisi matsiyaci Mtsowww!!.....†Ta Æ™arasa maganar a hankali cikin Æ´ar sassarfar harshe saboda hararar da dattijuwar matar dake gefen Dattijon nan ta watso mata. Wanda yay maganar farko ne a shigiwarta ya ce, “Wai miya miki ne? Bai je ya É—akkokin ba?â€.
    “Bamunje ba ta masa ihu. Shiko yay tahowarsa. Kuma na faÉ—a mata Uncle Smart baya san ihu amma tayi†yaron nan da suke tare ya shigo yanzu ya basu amsa yana tuttura baki shi a dole yaji haushin abinda tayi. Duka ta kaima yaron ya ruga da gudu, cikin zafin rai da masifarta tace, “An masa ihun waye shi. Daddy wlhy yau idan banci uban guy É—in nan ba babu zaman lafiya a gidan nan!â€.
   Cikin sauri dattijon ya miÆ™e yana girgiza kansa, cike da damuwa ya iso gareta. Hannunta ya kama murya a tausashe yace “Kinga Baby yi haÆ™uri zauna kisha ruwa ki huta. Ni da kaina ma zan É—auki matakin dan bazan taÉ“a zama da wanda zai saÉ“a miki ba a gidan nan ko wanene shi. Har mi akai akayi wani driver banza can da zai É“ata miki rai irin haka. Haba dai cool down my heartbeat É—in Daddynta yanzu zan nema Yousef É—in ma ya dakatar da shiâ€.
     Yanzu kam babu musu ta yarda ta zauna É—in, sauran yaran duk sai suka shiga taÉ“e baki. Hakama mamansu tsaki ta É—an ja a hankali tama miÆ™e tabar falon. Shiko Daddy ko'a jikinsa ya shiga lallashinta da kalaman ban haÆ™uri masu sanyaya zuciya gareta tamkar itace uban shine Æ´ar. Ruwa ma da aka saka mai aiki kawowa da kansa ya tsiyaya a kofi ya bata a baki. KaÉ—an tasha ta kauda kai tana faman huci. Sake matsota yay jikinsa ya kwantar mata da kai a kafaÉ—arsa yana shafa bayanta. Ajiyar zuciya ta dinga saukewa kamar wadda ta fito daga tarnaÆ™in yaÆ™in duniya, sai kuma zuwa can ta É—an É—ago. “Daddy kar ka kira Uncle Yousuf É—in ban san a sallemsa yanzu, sai na rama abinda yay min. Aikin sati biyu zai min ALLAH sai na wajiga rayuwarsa sannan na masa korar da kare ma sai ya fisa darajaâ€.
    “Babyna in dai hakan zai sa ki huce ina tare da keâ€.
  “Thanks you sweet Papa..â€
Ta faÉ—a tana É—an rungumesa da sumbatar hannunsa sannan ta miÆ™e, yatsu biyu ta É—aya masa alamar bye ta nufi É—akinta dake acan gefe part guda kamar wata mai aure, sai dai duk a cikin sashen iyayen ne. Murmushi yake da binta da kallo har ta É“acema ganinsa. Bata zauna a Æ™ayatacen falonta da ya gama tsaruwa ba ta nufi bedroom kai tsaye. ÆŠaki ne haÉ—aÉ—É—en gaske kuma Æ™ato. Dan bayan Æ™aton gado da wardrobe kusan rabin bango da mirror akwai set na kujeru da aka shirya tsaf tamkar falo anan ma, sosai É—akin ya haÉ—u tare da amsa sunansa É—aki kamar na macen aure. Cikin yamutse fuska take bin dattijuwar dake ta saka turaren wuta a burners kusan kashi uku da harara, sai kuma cikin faÉ—a da masifarta ta daka mata tsawa. “Da uwar mi kike a É—akin da baki gama min ba har na shigo....?â€
    “A gafarce ni Aunty (Duk da zata iya haifarta ta kafama duk wani ma'aikaci dake gidan dokar kiranta aunty komai tsufarsa). Bayi na tsaya wankewa da Æ™yau har jikin bangon da kikaceâ€.
  Kakkauran tsaki ta Æ™ara ja da Æ™arasa shiga É—akin, saman gadon da aka lailaye da bedsheet mai shegen Æ™yau fari tas ta jefa wayarta, itama ta faÉ—a ta kwanta tana mai wargaza fillos É—in da aka gama wahalar tsara mata yanda take so, har ta lumshe idanu ta buÉ—e, a gadarance ta ce, “Kimun farfesun kifi mai yaji da kunun tsamiya, biyar nayi ki haÉ—amin ruwan wanka. Idan kikai min kalar haukan wancan ranar wlhy bazaki gane kanki ba a hannuna fitar min anan banza Æ™azamiya sai wani tsamin zufa kikeâ€........âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.