Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 58 of 94
     *_DINNER HALL_*
  Ƙaton waje ne na gaske Alhaji Sufi Ado Garko ya kama domin ya gayyaci manyan abokan kasuwancin sa dana siyasa a ciki da bai ɗin Nigeria. Gashi kuma mafi yawansu sun san Daddy shima tun da babban yaronsa ne na amana da duk wanda yasan Alhaji Sufi Ado Garko to yasan wanene Alhaji Isma'il Ibrahim Jiƙamshi a wajensa. Iya tsaruwa wajefa ya tsaru, ga abinci iri-iri an tanada. Haka ma manyan mawaƙa na Hausa dana turanci duk sun hallaro. MC kansa mashahuri aka ɗakko domin gabatar da komai. Ta gefe ɗaya ƴammata da samarin Garko family da suka haɗe da jiƙamshi family sun haɗa babban show mai ƙayatarwa domin nishaɗantar da jama'a. Duk da girman wajen da alamu ya nuna zai ɗauki mutane masu yawa duk wanda zai shiga sai da i.v ɗin sa ne zai zama masa gate pass. Dan haka su kansu su Smart da ahalinsa suka shirya komai a tsari domin mutunta kansu a wajen. Duk da dai Alhmdllh ALLAH ya riga ya mutuntasu, tunda da har zuwa yanzu babu wata ɓaraka data shiga na raina juna a tsakani, ko Umma daketa neman hanyar baƙanta Smart wajen wani a cikin dangin matar tasa har yanzu ALLAH bai bata damar ba. Kafin takwas waje da ya cika yay hani'an da manyan mutane ƴan siyasa da ƴan kasuwa har ma da ƴan bokon da iyalansu. Kowa ka gani shar da shi, dan duk da ba'ai anko da zai zama komai da komai iri ɗaya ba sun rubuta kalar kayan da ake buƙatar ƴammata da samari duk su saka. Koma wani iri ne ka saka kala kawai ake buƙatar tazo ɗaya. Manya ne dai kowai yay yanda yake so....
      Masha ALLAH na faÉ—a a lokacin da idanuna suka sauka akan ANGON Æ™amshi Aliyu Hydar Smart mai masoya da yawa cikin wata dakakkiyar shadda mai tsananin Æ™yau da maiÆ™o taji aiki na musamman. Itace kawai abinda ya yarda ya amsa da ga dangin amaryar tasa dan Baba ya aiko masa da ita matsayin wadda zai saka a yau É—in, kamar yanda itama amarya ganin nata kawai tayi. Farar shadda ce da akaima wani shegen Æ™awataccen aiki da kalar golden mai É—aukar ido. Takalmar Æ™afarsa haif cover suma golden da ratsin fari, haka ma hularsa golden da ratsin fari kaÉ—an. Sai agogonsa golden shima. Ga gyaran fuska da ya Æ™ara masa kwarjini da cikar kamala an masa. Sam wannan Smart É—in ya banbanta da wancan Smart dirver da kuka sani. Ƙamshi har ba'a magana. Tun a gida Ahmad ke jera mar hotuna dan yakai a É—aukesan. Ya kuma tubure bazai tafi ba sai yaje Ammah da Abba sun gansa. Dole sai da su Ahmad suka kaisa gidan kuwa Ammah da Abban suka gansa da tsaffin da bazasuje dinner É—in ba. An masa hoto da iyayensa Abba ya rungumesa. Duk kauce-kaucen Ammah sanda za É—auke su hoto itama sai ya kwanta da kansa a kafaÉ—arta, hakan yasa ta juyo kamar zata hararesa shi kuma yay murmushi cikin salon shagwaÉ“e fuska, ga Abba ya kallesu shima yana murmushi. Hoton sai ya zama na musamman........âœï¸
    Â
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 5ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
......Daga nan gidan Daddy suka ɗunguma ɗaukar amaryar ƙamshi. Lulu lu'u-lu'un Jiƙamshi family, tauraruwa abar buƙatar son ganin kowa.
    “Ya arrahaman!†Ango Smart ya ambata a hankali lokacin da Hussaini ke fitowa da ga gidan riÆ™e da hannun Lulu. Ni kaina masu karatu sai da alÆ™alamina yay adungure Æ™asa da Æ™yar na kamosa na cigaba da muku burutun. Amarya da tayi jiÆ™aƙƙen Æ™yau, idan nace muku Æ™yau ina nufin Æ™yau maÆ™urar Æ™urewa a cikin Æ™arshen Æ™ure. Wani irin shegen material ne golden color da aka Æ™awata da adon fararen stones masu walwali da É—aukar idanu. An masa É—inkin gown data kama mata jiki, sai aka É—aura wani Æ™awataccen alÆ™yabba fara da adon golden kuma a sama, ta rufe jikinta gaba É—aya tana É—an jan Æ™asa kaÉ—an. ÆŠauri iya É—auri, ga shi kwalliyar da akai mata Æ´ar dai-dai misali da bata É“atar da ainahinta ba a yanzu. Kayan yari komai yaji, Æ™amshi kam ba'a magana wayyoni ALLAH kai jama'a. Yaufa Lulu Æ™amshi a Æ™amshin take É—an gaske. Takalman Æ™afarta su kansu abin kallo ne, suma farare ne da kwalliyar golden sai pos É—in ta itama farace da kwalliyar golden stones. Kamar shock ne ya jasu a lokacin da Hussain ya kamo hannun Smart ya saka masa na Lulu. A tare suka zabura zasu janye amma tsabar muguntar Hussain ya sake riÆ™ewa gam ya hana hakan. Duk sai sukai diri-diri da idanu (kamar an kama suruki a É—akin Æ™awar kakar matarsa😂😜) cikin wani irin malalacin yanayi ta sakar ma Smart kasalalliyar Harara. Sai kawai ya samu kansa da ramawa shima. Shi Hussain ma sai abin ya bashi dariya. Amma sai ya danne daÆ™yar baiyi ba ya sake matse hannayensu cikin na juna da faÉ—in, “Yayana Aliyu Hydar Zakin zaki ga amanar Æ™anwata na baka, har abada bana son ka saki wannan hannun ya kasance cikin laluben naka dan ALLAHâ€.
     Smart da Adams apple É—insa keta kaikawo a maÆ™oshi ya saki murmushi mai sanyi da faÉ—in, “In sha ALLAHU Yaya Hussain. Na kuma godeâ€. Murmushin jin daÉ—i Hussain ya saki jin Smart ya kirashi da Yaya, duk da kuwa yasan Smart É—in zai iya girmarsa da kusan shekaru biyar ma. Hannayen nasu ya saki yana kallon fuskar Lulu da tai wani irin yin takwaf-takwaf tana neman zame hanunta dake cikin na Smart shi kuma ya hana faruwar hakan ta hanyar damÆ™esa da kyau, kansa ya girgiza mata da É—an lumshe idanu alamar lallashi irin na yaya da Æ™anwa. Dole ta haÉ—iye abubuwan da ke mata kaikawo a zuciya da maÆ™oshi a tare, Hussain ya buÉ—e musu motar da Ahmad ke ciki yana jiransu a mazaunin driver. Ita ta fara shiga, sannan shima Smart É—in ya shiga, sai kawai Hussain ya shiga gaba dan Uncle Yousuf ne duk ya tsara musu hakan saboda dai kar mutuniyar ta bada Æ™afa🤣 dan tabbas zata iya maida hall É—in kudanci da ga gabashin da yake a gine😂. Ganin Hussain É—in kam ya sake saka mata nutsuwa da Æ™warin gwiwa harda sauke ajiyar zuciya kamar Smart É—in yazo É—auketa kenan😂. Bata Æ™ara yarda ta kallesa ba duk da harga ALLAH ya matuÆ™ar canja mata tamkar bashi ba. Ta kuma saka pos É—in ta a tsakkiyarsu alamar karma yace zai raÉ“eta. Shima dai dama baiyi niyyar hakan ba, shiyyasa yay zamansa sosai jikin Æ™ofa suka bada gaf sosai a tsakkiyar. Da ga Ahmad har Hussain sai da suka ji dariya a zukatansu saboda yanayin zaman amarya da angon. Ga shi kowa ya juya kai ya kalli waje tsabar babu ruwan wani da wani ma kenan. Sai da suka fara tafiya Hussain da Ahmad suka gaisa. Da ga haka sukacigaba da Æ´ar hirarsu a hankali su biyu har suka iso. Wajen fita ne fa dole dai Lulu ta haÆ™ura Smart ya fara fita, dan shine ya buÉ—e mata da kansa ya kuma miÆ™a mata hannunsa alamar ta É—ora nata. Ƙaramar Harara tai masa tana É—auke kanta, sai kawai ya cije lips É—insa tare da ranÆ™wafowa gaba É—ayansa yana tattare hannun rigarsa bayan ya cire link É—in, miÆ™a hannun yay alamar zai É—auketa. Da wani irin bala'in sauri ta waro duka manyan idanunta waje da faÉ—in, “Kuttt! Mi zakayi?!â€.
    “Ɗaukarki mana. Ba haka kike buÆ™ata ba Madamâ€. Ya faÉ—a cikin salon É—age gira É—aya da kashe É—ayan idon. Tsabar abinda ya tokare maÆ™oshin Lulu sai taji kamar ta buÉ—e dukan muryarta ta Æ™wala ihun da kowa da ke hall É—in sai ya fito ma. Ta tsani wannan Madam É—in da yake kiranta da shi tun daga randa sukaje duba shi. Ganin yanda ta fara cika ya sashi É—age duka hannayensa (alamar wanda yay surrender) da gyara ranÆ™wafar da yay yana dungure kansa da faÉ—in, “Kai Aliyun nan ka nutsu a gaban Madam kakeâ€. Sai kawai ta Æ™ara watso masa harara da tura baki gaba. Da sauri ya É—auke idanunsa dan harga ALLAH sai da Æ™assan jikinsa suka amsa akan tura bakin nan. Hussain dake dariyar drama É—in tasu ne ya katsesu da faÉ—in, “Sorry kinjin Sister bashi hannun kinga su Baba duk suna ciki shigowarku ake jira kawai a fara abinda ya tara mutaneâ€. A hankali ta É—ago yatsunta uku batare data kallesa ba. Shima sai ya saka nasa ukun tsakkiya kamar yanda tayin yana É—an taÉ“e baki kamar yanda tayi, sai da ya riÆ™o hanun nata baki É—aya sannan ya rumtse cikin nashi. Koda ta fito bai yarda sun bar jikin motar ba sai da yasa É—ayan hannunsa da kansa ya gyagygyara mata rigar alÆ™yabbar da Æ™yau yanda ta sake suturta kuma hakan bai hana fitar Æ™yaun da tai É—in ba. Da ga haka suka Æ™arasa inda abokan ango dana amarya ke jira suka tafi a nutse kamar yanda ake raka amarya da ango Æ´an gata zuwa ga hi table. MatuÆ™ar birgewa sun burge mutane da yawa, yaro da babba Æ´ammata da samari. Taro ne da ya haÉ—a harda manyan mutane da iyaye da kakanni shiyyasa babu wata shiririta ko baÉ—ala a cikinsa. Amarya da ango ma tunda aka kaisu mazauninsu hatta cake a zaunen suka yanka shi. Koda ta É—ibo danta bashi maimakon yin hakan saita lakata masa a hanci. Abin ya burge mutane da basu dariya, dan yanda tayi É—in sai ka É—auka duk cikin soyayya ne, itako tayi hakanne danta bashi haushi.
    Shima daya ɗibo ya kai mata baki, buɗewa tai tana shiryama ranta muguntar gallara masa cizo a yatsun dake riƙe da cake ɗin, amma sai da yaje gab da bakin nata sai ya juya hannun ya lunƙuma a nashi bakin yana mata gwalo. Ai hall ɗin kamar zai fashe dan dariya saboda yanda ta sakankance zatayi mugunta amma aka rusa mata plan. Pos ɗin hannunta ta ɗan buga masa a damtsen hannu tana hararasa kamar zatayi kuka dan haushi.
    “Aliyu abin tausayi wannan harara dai ka banu da ita kai kam. Anya an taɓa angon da yasha harara a ranar aurensa sama da ni?†ya faɗa yana mangare kansa da kansa. Karan farko ya bata dariya amma sai ta gimtse, tama ɗauke kanta gefe tana ɗan taɓe baki, dan yau sam bata da ƙarfin yin masifa kuma. Da ƙyar aka samu hall ɗin ya lafa da dariyar batun cake aka cigaba da abinda ya tara mutane. Ko sau ɗaya Smart bai yarda ya tashi ba hakama Lulu bai bari ta tashi ba. Da an buƙaci ganinta a wajen fili zai riƙe mata hannu ya girgiza kansa, itama ɗin dama bata da sha'awar tashin, saita fisge hanunta tana harararsa dan yau ita kaɗai aketa faman antaya masa buhu-buhu. Har fa dai MC ya fahimci ango bai san amaryarsa ta tashi kamar yanda shima bai tashi ba. Masu musu liƙi ma dai sai dai su samesu anan. Alhamdullah duk wanda ya shigo wajen nan zai tabbatar maka yaci ya ƙoshi har ma da ƙullar takeaway, Smart ya gaisa da mutanen da bai taɓa tunanin ganinsu koda a zahirin rayuwa ba, dan ƴan siyasa sun halarci taron nan matuƙa da manyan ƴan kasuwa. Har akai aka tashi bayan cake ɗin nan da ruwa baici komai ba a wajen, hakama Lulu ita daman cikin nata ya riga ya naɗe abincin ba damunta yay sosai ba. Ganin dare yayi dan sha biyu ta gota sanda aka tashi Uncle Yousuf yace su Smart ɗin suje gida abinsu zai koma da Lulu gida, dan tun a hall ɗin ya ga Smart nata faman dafe kai alamar bayajin daɗi dauriya kawai yake yi. Yako ji daɗin hakan da Uncle Yousuf ɗin yay musu, itama kuma mai gayya mai aikin taji daɗin hakan, dan ko sallama bata tsaya sunyi ba tai gaba tai shigewarta mota tana zare alƙyabba ɗin tata datai mugun damunta ita da ɗaurin ɗan kwalin....
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.