Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 48 of 94
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 4ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
.......Gaba É—aya hankalinta a tashe yake, duk yanda take ta son dannewa hakan na neman gagara. Ga shi Kasancewar Æ´aÆ´anta na nan ta rasa ta yanda zatai kiran aminiyar ta su tattauna wannan ruÉ—ani da ke neman kaita Æ™asa a yinin yau. Ganin hankalin duk jama'ar gidan ya koma kan halin da Smart ke a ciki ya sata sirarewa ta koma É—aki. Can Æ™uryar É—akinta ta shige ta rufo. Takaicin yanda wayar keta ringing anÆ™i a É—auka ya sata jin kamar ta kaima bango naushi. Sake kira na biyu tai bayan katsewar na farkon. Yanzu ma har ta fidda rai da za'a É—aga É—in, amma jin an É—auka ya sata sakin wata wawuyar ajiyar zuciya. Cikin haushi da Æ™osawa ta ce, “Haba Hajiya Naqiba ina kika shigane ke kuwa inata kiran waya..â€
“Yi haÆ™uri ina falo ne da mutuniyarki, wai munafukan tazo tana faÉ—a min tsolon Æ´ar nan tata ragowar ciwo ta samu miji amma Alhaji ya Æ™i saurarenta, acewarsa sai ta gama makaranta fa maganarsa ba canjiâ€.
“Mtsoww aikin banza. Banda haukarta ma wannan sikila É—in ko auren tai dawo mata zataiâ€.
“Hhhhh ashe kin gane Aminiya. Shiyyasa mafa ni yarinyar sam bata cikin lissafina wlhy........â€
“Aminiya ina cikin tashin hankali wlhy yau É—in nan, tun É—azun na rasa taya zan kiraki É—aki cike da ƳaÆ´a kin san yau juma'ar Æ™arshen wataâ€. Umma ta katse Æ™awar tata Hajiya Naqiba.
“Tofa mike faruwa kuma Aminiya. Ke da kin gama kame gida tsaf baki da wata matsala a yanzu, banda ma waccan shegiyar sirikar taki matar Salim na neman buÉ—e mana aiki itama....â€
“Aminiya masu son buÉ—e mana aikin ai sun Æ™aru. Kin san shegen yaron da muka cimmawa da Æ™yar yau Alhaji ya É—aura masa aure......â€
“Aure kuma? Wai kina nufin É—an wajen Hafsatuâ€.
“Aminiya inba shi ba wane shegen tantirin yaro ne ke bani wahala a gidan nan. Kedai shaidace akan kuɗin dana dinga kashewa ga al'amarinsa sai da ƙyar muka samu malamin nan na zuru yay mana aikin da ya ci. Yau kuma wai sai ga Alhaji da wannan mummunar labari, abu mafi ƙona rai ka ƴar masu garin Kanon fa......†ta kwashe komai ta sanar mata har halin da Smart yake a ciki yanzu.
Sosai Hajiya Naqiba ta jinjina al'amarin. Dan tasan aikin Malam na-zuru kam garanti ne. Cikin jimami da taya Æ™awar tata takaici ta ce, “A lallai dole ki shiga ruÉ—ani Hajiya Yahanasu. Kuma bamuga ta zama ba dole mu shiga Zuru a gobe. Ƴar gidan Alhaji Isma'il JiÆ™amshi fa? Kin san kuwa wanene wannan mutum? Shahararren mai arziÆ™i ne wlhy balle kuma wai jikan Alhaji Sufi Garko masu juya Æ™asar nan a yanda suke so. To banda masifa ma irin ta wannan hatsabibin yaron ina ma suka haÉ—u? Ai in har kuka bari wannan yarinyar ta tare to kun gama kaÉ—ewa, dan Hafsatu ta gama yi muku fintinkau. Shi ko kinga ai batun wani Æ™wallo ya ajiye kuma ga komai a gashe sai dai ci. Ai ko Æ™asar nan bana zaton zai cigaba da zama kuma....â€
“Aminiya kina Æ™ara rikitani wlhy. Bakiji yanda kaina ya Æ™ara É—aukar zafi ba. Yanda na tsani mutuwata haka na tsani yaron nan a gidan nan dan na jima da fahimtar son da Alhaji ke masa. Ga abinda malamin can ya faÉ—amin a kansa tun yana É—an Æ™araminsa.......â€
“Kinga ki kwantar da hankalinki, kawai dai duk ma yanda za'ai kiyi gobe ki fito muje mu wajen Malam Na-zurunâ€.
“To shike nan. Bari naje kar a juya ba'a ganni ba kuma a zargi wani abun kin san dai munafukan matan gidan nan musamman ma shegiyar Fatin can (aunty amarya) da take abu kamar Hafsatun ce ta haifeta, na rasa mitai mata masheranciyar take mata irin wannan biyayyar itama shegiyar ta biyuâ€.
“Duk zamuyi maganinsu. Itama sai a kaita ai gobe a sabunta mana aiki a kanta kawai.â€
Sosai Umma taji daɗin wannan shawaran. Dan haka ta ƙara jerama aminiyar tata godiya sannan sukai sallama jin Hannatu ƴarta na ƙwala mata kira da ga falo.....
(Ke kuma Umma haka kike ashe. ALLAH ya rabamu da É“atan basirar zamowa mushrikai akan kishi da abin duniya🤦, duk abinda ka gani rubutacce ne da ga Æ™addarar mutum. Kai baka isa canjashi ko sakawa ba. Dan mi zakaita wahal da kanka da É—orama kai zunubi ga asarar kuÉ—i. ALLAH ka shiryar damu daiðŸ™).
   Â
____________________
    Â
    A falon Daddy Uncle Yousuf ya samu Mawaddat kwance, yanda tai lamo sai ya fahimci kamar kuka ma tayi. Tausayi ta bashi, dan zuwa yanzu ya Æ™ara fahimtar akwai wani tabo a zuciyarta da take É“oyewa kuma ya kamata ace sun sani. Ajiyar zuciya ya sauke a hankali tare da aro murmushi ya azama fuskarsa yana kaiwa zaune da kiran sunanta. Idanunta da ke a lumshe ta buÉ—e tana kallonsa. Sai kuma ta tashi zaune fuskarta har yanzu da alamar damuwa ta ce, “Uncle You sai yaushe Æ´an uwana zasu daina jin tsananta ne?. Na rasa mina musu da girma haka. Na rayu ba'a cikinsu ba, kullum cikin begen son ganinsu neke a zuciyata duk da basu taÉ“a zuwa inda nake ba sai a hoto idan ka nuna min su. Amma sanda na iso da zumuÉ—in ganinsu fuskar da suka fara tarbata da shi shine na tsana. Har yanzu kuma irin wannan tsanar nake gani a cikin idanunsu bata taÉ“a sauyawa ba. Su Amrah ne kawai ke sakewa da ni, suma a wasu lokutan nasha samunsu suna zagina sai dai ban taÉ“a nuna musu na sani ba. Kodai dan ba Mommy ta haifeni ba kamar su shiyyasa basa sona....â€
    Kai Uncle Yousuf ya dafe, sai kuma ya É—ago duk a lokaci guda yana girgiza mata kansa. “No Mawaddat ba haka bane ba. Amma ina so ki kwantar da hankalinki zamuyi magana a nutse. Ni yau É—in ma naga duk kin zama kamar wata raguwa kamar bake ba. Bakin duk ya mutu kar fa Aliyu yay miki dariya idan ya ganki haka yay zaton kin karaya neâ€.
   Baki ta tura gaba tana yamutse fuska. “ALLAH ya kiyaye Uncle You. Ni kawai yau bana jin daÉ—in raina ne. Ni bari ma na shiryo na bika wajen Aunty Saliha nai weekend a can kawaiâ€. Kafin yace wani abu harta fice a falon. Ya buÉ—e baki zai kirata Daddy da ke fitowa a É—aki yace, “Yousuf barta kuje can É—in kawai.â€
      “Yaya yanzu fa tana da aure. Kasan ko bai dace ba. Amma ina zuwa â€. Yay maganar yana zaro wayarsa. Idanu Daddy ya tsira masa cike da zargi, sai dai bai ce komai ba. Tsaf Uncle Yousuf ya lura da shi, amma yay biris ya cigaba da kiran no É—in Smart. Sai dai har ta yanke ba'a É—aya ba. bai gajiya ba ya sake kira. Maryam ce ta É—aga, cikin nutsuwarta tai sallama tare da gaishesa. Sannan ta É—ora da faÉ—in, “Yayan baida lafiya neâ€.
   Cike da mamaki Uncle Yousuf yace, “Baida lafiya kuma? Aliyu fa nake nemaâ€.
   “Eh shi É—inâ€. Ta sake faÉ—a da ladabi. A rikice Uncle Yousuf ya ce, “Ya salam miya samesa? Yanzu fa babu jimawa muka rabu da shi. Kinga ina zuwaâ€. Ya faÉ—a yana yanke wayar. Number Abba yay kira, bugu biyu kuwa ya É—aga suka gaisa da sakema juna bangajiya. Sannan Uncle Yousuf ya É—aura da tambayar abinda ke bakinsa. A nutse Abba yay masa bayanin komai, tare da É—orawa da faÉ—in, “Al'amarin Aliy ya fara bani tsoro a wannan gaÉ“ar, dan in har ba shafar junnu ba to lallai dole akwai sihiri mai Æ™arfi jikin yaron nan. Dan sai a yau na sake fahimtar wani abu. Halan ma auren da muketa matsa masa yayi amma yaÆ™i duk akwai dalili, sai yau da ALLAH ya kawo iyaka akayin kuma yazo cikin bazata shine hakan ta kasance?â€.
    Numfashi Uncle Yousuf yaja mai Æ™arfi. “Tun lokacin da Hameed ya bani labarinsa na fahimci makamancin hakan gaskiya. Kuma malamin nan dama ya faÉ—a cewar sihirine mai Æ™arfi tattare da shi wanda aka Æ™ulle duk al'amarin rayuwarsa masu girma. Sai dai kuma addu'a tafi Æ™arfin komai da kowa, wata rana duk Æ™arfinsa zai zama ya warware in har aka cigaba da gayama ALLAH shi maji roÆ™on bayinsa ne. Kuma insha ALLAHU muna fatan warwarewar lamuranne suka fara zuwaâ€.
    “To ALLAH ya tabbatar da hakan Yusufaâ€.
   “Amin ya rabbi malam. In sha ALLAHU yanzu zan zo gidan tare da malam É—in ku kwantar da hankalinkuâ€.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.