Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 85 of 94
   _____________★★
 Â
     Kwanaki sun Æ™ara shiÉ—awa, dan a lissafin Lulu dai next week ne rabuwarsu da Smart. A week É—in daya wuce ya kaita gidansu da gidan Uncle Yousuf, daga nan ta samu Æ™afar zuwa duk bayan kwana biyu haka idan ta fita aiki takan leÆ™asu duk da dai daga Daddy har Uncle Yousuf É—in ma dai sunyi tafiya basa Æ™asar ma. A ranta a duk sanda ta Æ™iyasta tana jin farin cikin komawarta free dan ta fara jin Æ™osawa da tsakurarsa musamman ta saka hijjabi da tafi cimata zuciya da rai fiye da komai. Sai dai wani sashe na zuciyar tata na mata kamar babu daÉ—i musamman idan ta tuna Ammah da Æ´an uwansa. Takan faÉ—a dogon nazari akan hakan, amma idan taje duba jikin kakanta Alhaji Garko da har yanzu dai babu lafiya suna ma shirin fita da shi Æ™asar ne duk da yana turjewa sai da Dada taita mata fanfo da zugeta. Wani lokacin Lulun kan nutsu ta saurareta, wani lokacin kuma tace “Kai Dada dan ALLAH wai miye matsalarki da Aliyu ne? Miyay miki?â€. Dadan kan zazzageta wani lokacin ko balbaleta da faÉ—a dan masifaffiyar mata ce. Wannan faÉ—an da take takura mata da shi yasa kwana biyu Lulu bataje gidan ba, sai dai tai kira a waya taji yaya jikinsa. Hakan sai ya fara damun Dada, dan a ganinta wani asirin Smart ya sake tafkawa Lulu...
    A ranar Juma'a da Lulu ke cika kwanaki uku rabonta da zuwa gidan Smart ya wuce Legos, Maryam da Asma'u aka kawo mata su tayata kwana, sai Mubarak da zaizo da dare, sai su Afrah suma da taje da kanta ta É—ebo. Nan fa shafta ta buÉ—e. Wucewar su Maryam ya Æ™ara zafar Umma, tai shiri ta nufi gidan aminiyarta Hajiya Naqiba rai É“ace. Bayan ta gama labarta mata Hajiya Naqiba tace tashi muje yau ayita ta Æ™are. Sun je gidan mai Æ™unshi da tace zatai musu rakkiya. Daga can suka tafi gidan Alhaji Garko. Sosai Umma ta sake girgiza da dukiyar waÉ—an nan mutane, nan fa zuciyarta ta Æ™ara Æ™aimi wajen Æ™ulle-Æ™ulle na ganin auren Smart da Lulu ya gundile. Sunyi zama fin na awa É—aya kafin hamshaÆ™iyar tsohuwa mai ji da kuÉ—i da hutu ta fito cikin isa da izzarta. Ai sai su Umma sukai saÆ™ale suna kallon ikon ALLAH, dan Dada ta tsufa sosai kawai dai abinka da jin daÉ—i ne. Cikin girmamawa suka gaisheta tana amsa musu da Æ™yar a yamutse. Mai Æ™unshi ta mata bayani duk da dama ta fara sanar matan. Amma tsohuwar nan saita dubi su Umma a watse cike da isa ta ce, “Ku tabbatar duk abinda zai fito bakinki bazai zama wuÆ™ar yankaku ba, dan bana son munafunci ni da kuke gani na ananâ€.
   Muryar Umma na rawa ta ce, “Wlhy Hajiya a duk abinda mukazo miki da shi nan babu munafunci. Yaron nan asiri yayma ƴarku. Idan kuma baki yarda ba kisa malamai su bincika muku zaki fahimci gaskiyarmu. Amma kuyi da sauri dan yanzu haka yayi tafiya wai Niger da abokinsa kin san kuma yanda suka iya asiri bana raba ɗayan biyu wani bala'in zai sake haɗo muku (😂 Niger akacema su Umma Smart ya tafi raka Ahmad sayen shanu).
      Mai ƙunshi da yake itama makirar mace ce tana kuma son sake samun fada a wajen Hajiya Dada sai ta sake taƙarƙarewa tana taya su Umma. Harda cewa zata raka Dada wajen wani malami a duba musu ɗan uwanta ne a Zuru yake. Amma batai maganar hakan ba sai da su Umma suka fito bayan an sallamesu. Hankalin Dada ya tashi, dan haka ta sallami su Umma tace mai ƙunshi tazo ta sameta gobe idan ALLAH ya kaimu bayan an wuce da Alhaji Garko dan zasuyi gaba ƙasar London ita sai nan da sati ɗaya zatabi bayansu. Cike da farin ciki su Umma suka fito da ƙyautar naira dubu ɗari kowa hansin-hansin. Mai ƙunshi kuwa ma basu san mi aka bata ba. Ta kumace dole su cire mata kasonta a ciki dan bazata rakosu a banza ba. Da ƙyar suka bata goma-goma suna ƙunƙuni. Tace oho dai shegu ai ni kunzo min da hanyar samun kuɗi, naci a wajenku, naci a wajenta, naci a wajen malamin da kukace aje.
Washe garin asabar aka wuce da Alhaji Sufi Garko Æ™asar London dan likitoci anan gida Nigeria sun tabbatar poising É—insa akayi. Ba'a fahimci hakan ba kuma sai a tsakanin kwana biyun nan da gubar ta bayyana kanta, dan sun bashi wadda bata bayyana kanta da wuri har sai tayima jiki illa ne. Duk da wannan tashin hankalin da ake ciki hankalin Dada nakan Lulu da itama dai yau tazo gidan har da su Asma'u da su Afrah. Sai dai taÆ™i yarda ko sau É—aya su zauna da Dada har sanda ambulance ta É—auki Baba itama sai taja Æ´an rakkiyarta suka bisu har airport. Basu baro ba sai da jirgin da za'a É—auke sa a ciki shi kaÉ—ai sai yaransa maza biyu Æ™annen Alh Sulaiman da zasuyi gaba ya tashi. Kowa ya bisu da addu'a kafin yaje. Suna baro airport É—in jirgin da ya É—akko Tajuddeen da Alhaji Sulaiman (Tsule🤣) ya sauka shi kuma. Ya samu sauÆ™i sosai koma muce a zahiri ya warke, sai dai a zuciya kam babu abinda ya ragu na soyayyar da yakema Lulu. Ya samu kwanciyar hankali da nutsuwar zuciyane kawai bisa alÆ™awarin da mahaifinsa yay masa na sai ya mallaka masa Mawaddat ya kwantar da hankalinsa. Wannan dalili ne ya sashi jin Æ™warin gwiwar biyosa suka dawo. Manyan aminansa na yanzu duk da dama can aminan nasa ne matsaloli suka rabasu Alhaji Baita, Hon. Nakowa. Da Hon. Misau ne sukaje tarbarsu. Dan kaf Family na Garko babu wanda yasan da dawowar tasu a yau.......âœï¸
    _(🤔Tofa! Alhaji Sufi Garko ya tafi jiyya a dalilin poising nashi da akace anyi. Alhaji Sulaiman Sufi Garko ya dawo tare da ɗansa Tajuddeen Sulaiman Sufi Garko daya tashi a jiyyar soyayya babu wani damuwa tattare da al'amarin su. Anya kuwa babu wani abu a ƙasa? Humm kumu dai je zuwa to🚴)._
    Â
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 8ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
_____________
Do you really need a scholarship? want to relocate to Canada, Qatar, or Oman, to Work? Study? Or work and Study? And how to get a scholarship?
Ina masu son tsallakawa ƙasashen ƙetare don Samarwa kai aikin yi bisa tsari da ƙa'ida💃🻠tun daga.
*WORKING VISA?*
Tare da masu neman *SCHOLARSHIP (samar da karatu ƙyauta)*
Kamar Æ™asashe haka👇ðŸ»:
*-QATAR*
*-OMAN*
*-CANADA*
*-USA*
Da Sauran su .
To ga babban dama yazo maku wanda za'a dama ,zaku iya tuntuɓar wannan number domin ƙarin bayani 👉 08144147273
👉Join WhatsApp group https://chat.whatsapp.com/Ir0qcUHVd8VI3tTlCHPeIA
Muna samar da Qatar 2 years working visa a kwana 7 insha Allah.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.