Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 69 of 94
   __________★
    Gab da Azhar Smart ya tashi a barcin da yay, yaji daÉ—in yin barcin kuwa sosai, dan haka ya watsa ruwa da É—aura alwala yasa jallabiya ya fice massalaci batare daya nema Lulu ba. Sai da aka idar da salla ya dawo gidan sannan ya nufi É—akinta. Baccinta take hankali kwance, beauty face É—inta ta sake yin wani fayau kasancewar babu É—igon kwalliya, hatta lips É—in ma yanzu babu ko lipgloss É—in a jikinsa. Samun kasan yay da tsira mata idanun nasa na tsawon mintuna, tabbas ita É—in Æ™yaÆ™yÆ™yawace, sannan tana cikin jerin mata masu tsananin kula da jikinsu ta hanyar gyarashi kwaf-kwaf a kowane motsi. Ga izza da gayu da duk wani cikakken namiji bai isa mata kallo É—aya ya É—auke kansa ba, “Sai dai akwai kauÉ—i da masifa kuma ba†ya faÉ—a a fili yana É—an taÉ“e baki da Æ™arasawa gaban gadon ya tadata. Idanunta ta buÉ—e a hankali ta saukesu kansa. Yanda ya É—an ranÆ™wafo kanta ya sata zabura, dan yanayin ya mata kamar wani abu da ya shuÉ—e a baya. Tashi yay shima tsaye da kyau yana girgiza kansa. Fuska ba wasa ya ce, “Tashi kiyi sallahâ€.
   Harararsa tai kamar zatai magana sai kuma ta fasa saboda yanda yay masifar kafeta da idanunsan nan da bata ƙaunar ya zuba mata su, dan duk wani ƙarfin gwiwar ta sai ya sare taji komai ya kufce mata. Dama fitsari take ji dan haka ta sauka a gadon tana wani yamutse fuska ta nufi bathroom ɗin. Sai da ya bata ɗan lokaci sannan yabi bayanta, anyi sa'a kuwa zata fara alwala.
    “To alwalan ma a gabanka zanyi?â€.
   “Haka ya kamata, ya kuma dace, dan hakki ne a kaina sanin ibadarki da komai naki a yanzunâ€.
       “Kai a wa?â€.
    “Mijinkiâ€.
   “Kana son shigarmin rayuwa da yawaâ€.
“A ciki nake tsunduma ma aiâ€
  “Mafarki kenanâ€.
“Ni da ke duk a ciki muke, mai rabo a cikinmu sai ya fara farkawa ya fuskanci reality. Yi alwala lokaci na tafiyaâ€.
    “Al....â€
  Sai kuma ta kasa Æ™arasawa saboda tuno abinda ya faru É—azu a É—akinsa saboda faÉ—ar sunan nasa. Sai kawai ta É“ige da maka masa harara cikin Æ™unÆ™uni ta furta “Zan koya maka hankali sannu-sannuâ€.
    Duk da yaji bai tanka ba, dan ya gaji da magana haka nan. Itama sai tai Æ™wafa ta juya ta fara alwala. Shi dai yana kallonta harta kammala zata miÆ™e ya ce, “Dakata. Mawaddat ba haka ake alwala ba sam. Akwai kura-kurai matuÆ™a a cikin wadda kikayi. Dan haka ina son ki bani hankalinki nan duk abinda nayi kiyi, yanda ake alwala shine. Da farko yin niyya a zuci sannan ki ce Bismillahi, sannan ki wanke tafukanki na dama da na hagu kowanne sau uku. Sannan ki É—ebo ruwa ki kurkure bakinki ki zubar da ruwan sau uku. Sannan ki É—ebo ruwa ki shaka a hanci ki fatar shi ma sau uku. Sannan ki É—ebo ruwa ki wanke fuskarka gaba É—ayanta sau uku, ki lura cewa wanke fuska yana farawa ne tun daga farkon goshinki har izuwa karkashin haÉ“arki, wato kusa da makoshi a tsayinta kenan, a faÉ—i kuma tun daga gefen kunnen dama zuwa gefen kunnen hagu. Sannan ki wanke hannu tun daga tafuka har zuwa gwiwar hannu na dama da na hagu shima sau uku. Sannan ki É—ebo ruwa ki yi shafar kai wato a tafin hannu ki shafo tun daga farkon goshi har ki kai Æ™eya sannan ki sake dawowa farkon goshi. Sannan shafar fatar kunnuwa na dama da na hagu. Sannan ki wanke Æ™afafu na dama da na hagu tun daga tafin Æ™afa har izuwa gwiwar Æ™afa. Ina fatan kin fahimta, amma zan fara sai kiyi duk yanda zanyiâ€.
     Batace komai ba, sannan bata nuna zata Æ™iyi ba. Dan ita dai tun maganarsa ta É—azun akan mahaifiyar ta ya matuÆ™ar sanyaya mata jiki, tsaf ta dingayin yanda yake yi har suka kammala, har cikin ransa yaji daÉ—in rashin gardamarta a wannan gaÉ“ar. Dan haka ya É—ora da faÉ—in, “Akwai addu'a bayan kammala al'wala. Zan koya miki ita bata da wahala bata kuma da tsaho, sai dai ba yanzu ba sai na kammala shirina akan hakan. Muje kiyi sallarkiâ€.
    Komai batace masa ba yanzu ma tai wucewarta ta fita shi kuma yabi bayanta yana jin wani kaso na takaicin abinda ya faru daren jiya akan sayen magani na raguwar masa a zuciya. “Yanzu bamu da isashen lokacin da zan miki filla-filla akan yanda ake salla, amma zan nuna miki kaÉ—an a ciki kafin mu fara karatu na musamman akanta.†bai damu data amsa ba ya shiga nuna mata da faÉ—a mata abinda zata iya fahimtarsa a yanzun, nan ma dai batace komai É—in ba har ya kammala ya bata izinin kabbara sallarta. Da ga haka ya samu waje ya zauna yana kallonta har ta idar. Ya dubeta zaiyi magana game da addu'a ganin har ta miÆ™e da ga sallamewa kira ya shigo wayarsa. Ahmad ne, dan haka ya É—aga yana kaiwa kunne. ShaÆ™iyanci sosai Ahmad ke masa da ga can, har sai da ya sashi furta, “Ɗan sa ido ina ruwanka to. Kai ni karma kazo min gida ka tsaya nan nazo na sameka mu tafiâ€. Ƙaramar dariyar da ta saka Lulu kallonsa yayi kaÉ—an saboda jin abinda Ahmad ya faÉ—a da ga can. Sai kuma shima Smart É—in da ya miÆ™e zai fice taji yana furta, “Irinku ne masu takurama sabbin aure da zarya har sai an cinye kayan gara da k....†daga haka ya fice bata Æ™arasa ji ba. Baki ta taÉ“e kaÉ—an da ajiye sallayar tana sauke ajiyar zuciya da bata san dalili ba, da ga haka ta ajiye batunsa tai zaman dirshen a kan gado ranta fal tunanin cases É—in dake gabanta. Dole ne ma gobe idan ALLAH ya kaimu ta fita office, kwana kusan tara yau fashin yayi yawa ai haba. Bata sake jin motsin Smart ba har sai da Mubarak ya kawo abincin rana. Lokacinne ya shigo É—akin cikin shirinsa da alama fita zaiyi dan yaci wani faran shadda Æ™al harda hula baÆ™a, Æ™amshi yake mai sanyi ya fito a angonsa dai kai tsaye. Da ga bakin Æ™ofa ya dakata yana faÉ—in, “Ga lunch can an kawo ni zan fita su Ahmad na jiranaâ€.
     Baki ta taÉ“e kawai batare da tace komai ba. Shima sai bai sake cewa koman ba ya juya yay ficewarsa dan ya fahimci Æ´an izza da masifar ne yanzu a kanta. Shi kuma bashi da wani isashen lokacin biye mata a yanzun..........âœï¸
    Â
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 6ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
........Ya samu su Ahmad na jiransa a ƙofar gida shi da wani cousin brother ɗinsa babban fan ɗin Smart akan ball, da yake kusan sa'ansu ne shima sai suke zumunci sosai duk da shi Smart ɗin yana jajja baya kamar yanda halayyarsa take na rashin sakewa da mutane. Ko Faisal yayi fushi sai kuma ya dawo dan matuƙa Smart ke burgesa a filin ƙwallo, damma ƙaddara ta hana komai gudu ai da yasan yanzu Smart na cikin manyan ƴan ƙwallo da Nigeria ke alfahari da su. Sun gaisa tare da zolayarsa irin na abokai musamman ma Ahmad da ya tasashi gaba sosai kafin su wuce Smart na roƙama Ahmad shiriya. Gidan Daddy suka fara zuwa. Inda suka sami tarba ta musamman da ga Mommy da su twins da basu koma ba. Bayan sun gaisa da Mommy sukai godiya tai musu iso falon Daddy da ya riga yasan da zuwansu. Ya ɗan sake musu fuska harda jansu da hira duk da sunata faman sinne kai musamman ma Smart. Dan koda aka kawo musu abin sha da ruwa da kayan motsa baki Faisal da Ahmad ne kawai suka sha ruwa. Shiko babu abinda ya taɓa. Wasa-wasa sun share kusan awa ɗaya da rabi kafin su baro gidan da wasu kayayyakin Lulu da Mommy ta saka Mubeen kai musu akan sai zuwa gobe idan ALLAH ya kimu za'a kai mata sauran kayan. Da ga nan gidan Uncle Yousuf suka nufa. Anan ɗin ma dai tarba suka samu ta girmamawa ga Aunty Saliha. Uncle Yousuf kuwa babu ruwansa zama yay cikinsu tamkar aboki tunda su duka ukun babu baƙonsa, gara garama Smart ɗin, amma su Ahmad ai tun suna dajinen majina ya sansu. Anan ma sun jima dan har sai da aka kira sallar la'asar sannan suka fito tare da Uncle Yousuf ɗin zuwa massalaci. Bayan sun dawo basu shiga ciki ba sai mota tunda dama sunyi sallama da Aunty Saliha. Anan ma dai an bada wasu kayan Lulu da wayoyinta da laptop da Uncle Yousuf ya amshe. Bayan sun baro nan Smart yace ma Ahmad yana son zaije yaga Malam tunda zuwa gidan Baba da sukai niyya ya rushe sakamakon sanar dasu Baba yayi tafiya Legos da Uncle Yousuf yayi. Ahmad yace babu damuwa. Sun nufi Yakasai wajen Malam Nasirudden. Sunyi sa'ar samunsa kuwa a gida bai fita ba. Bayan sun gaisa Ahmad ya janyo Faisal cikin dabara suka fito suka bar Smart tare da malam ɗin.
     Malam Nasirudden da ya fahimci akwai magana ya dubi Smart cikin murmushi da kulawa ya ce, “Idon Aliyu ango ne haka a waje, kai da ya kamata ace kana can gida sai bayan wata É—aya ka fitoâ€.
    Murmushi mai bayyana hakwara Smart ya saki a karo na farko, cikin sinne kai ya ce, “ALLAH ya gafarta malam idan hakan ta kasance ai kwa zaneni matsayinku na iyayeâ€. Dariya shima malam yayi da faÉ—in, “Ina ai idan hakan ta faru mun san lafiya ce ta É“oye ka ai Malam Aliyu. Ya amarya da gajiyar biki?â€.
      “Alhamdullah Malamâ€.
    “To Masha ALLAH, ince dai ba jikin bane ba ko?â€.
“A'a malam jiki kam Alhmdllh, dan duk yau banji ciwon kan nan ba. Wani abu ne mai muhimmanci ya kawo ni dan ina buÆ™atar Æ™arin haske da shawaraâ€.
   “To Alhmdllh ALLAH ya Æ™ara lafiya mai albarka. Ina saurarenka mike tafe da kai?â€.
  Zama Smart ya gyara yana sauke ajiyar zuciya da furzar da iskar bakinsa. “Malam akan ita matar tawa ne nake neman shawara. Kasan yanda al'amuran rayuwar nan suke tafiya a wannan lokaci musamman tarbiyya da ke neman zama wani babban ginshiÆ™i mai wahalar aiwatarwa ga iyaye ko riÆ™ewa ga mu Æ´aÆ´an, wasu zakaga iyayen nata iya bakin Æ™oÆ™arinsu amma sai su fuskanci jarabawa a cikin Æ´aÆ´an wasu su fanÉ—are, ko kaga tun fil'azal iyayen ne ma basu bi hanyoyin isar da tarbiyyar yanda ya kamata ba saboda soyayyar yaran. Wannan matsalar tana matuÆ™ar tasiri akan addini da wasu É—abi'un da takai a yanzu hatta É—iyanmu mata na shaye-shayen abubuwan mayen nan a cikin gidajen iyayensu ko a gidan aure. Wasu sanadin abokai, wasu samari, wasu kuwa wani daliline kan jasu zuwa hakan. Karna jaka da nisa, ita matar tawa ta tsinta kanta a irin wannan halinne, sannan ba shaye-shaye ne kawai matsalar ba, hatta a É“angaren ibada tana da matuÆ™ar raunin da zan iya cemaka komai ma bata sani ba, saboda koda tasan wani to babban dalilai ya shafesu da É“oye abinda ta sani É—in. Kaina gaba É—aya a cikinkushe yake yinin yau ka bani shawara dan ALLAH, dan ko mahaifana bana son su fuskanci wannan matsalar game da ita balle sauran ahalina saboda bana son mutuncinta ya samu rauni ko yaya a zukatansuâ€.
    Numfashi mai nauyi Malam ya sauke yana mai jinjina kansa. “Tabbas kai É—an halak ne Aliyu, sannan ka matuÆ™ar birgeni na kuma sake ganin kimarka a cikin idanuna. Domin ba kowa ALLAH ke azurtawa da irin zuciyarka ba a wannan Æ™arnin. A koda yaushe, a ko wane irin kuskure mutanenmu sukan dubi mai wannan akin abin Æ™yama, abin hantara, abin gudu, abin zinÉ—e, abin shune, a tunaninsu suma wayonsu ne ya hanesu da aikatawar ko ya hani nasu zuri'ar. Muna mantawa itafa rayuwar tamu gaba É—ayanta ma jarabawace, ba kuma lallai ne abinda ya kasance jarabawar waninka kai ya kasance taka ba. A duk sanda kaga gazawa ga wanin ka ba dandalin gulmarsa ya dace ka buÉ—e ba, da zunÉ—ensa ko shunensa ya dace kayi ba idan zai gifta, ba Æ™yamatarsa ya dace kayi ba ko hantara. Nema masa shiriyar UBANGIJI ya cancanta da tausasa masa a duk lokacin da rayuwarsa ta raÉ“i taka ko wani dalili. Wlhy Aliyu mutane da yawa sukan kasa gane cewar bakunansu ko ayyukansu ke jefa musu Æ´aÆ´a cikin wata musifar. Zakaga kana iya bakin Æ™oÆ™arin ka akan tarbiyyar yaranka, ALLAH kuma ya baka su nutsatstsu da ilimi yanda ya kamata, amma dare É—aya yaro ya canja alÆ™iblarsa ka rasa daga ina matsalar take. Matsalar tana a tare da kai, bakinka shine matsalarka, ayyukanka sune matsalarka. ÆŠan wancan dake famÉ—are ya gitta ka zunÉ—eshi da bama abokan zamanka labarin ai wancan yaron da kuke gani gagararrene, watsatstsene fanÉ—ararre, baida aiki sai shaye-shaye, baida aiki sai bin É—iyan mutane, baida aiki sai É—auke-É—auke. Ciki ta zubar babu adadi bar ganinta a cikin hijjab É—in can karuwar gida ce, jibi yarinyar can babu abinda ta iya sai shigar banza, ta kwaile fata da bilicin Æ´ar isaka tafi Æ™arfin iyayenta. Laifin uwarne ko ubanne basu bashi ko bata tarbiyya ba..... Waya gaya maka tsaiwarka akan tarbiyyar yaro ce kawai ke tsare maka shi É—an uwana ko Æ´ar uwata? Muna mantawa akwai jarabawa, muna mantawa akwai Æ™addara, muna mantawa Æ™yaÆ™yÆ™yawan furucinmu ga É—iyan wasu kanyi tasiri ga namu É—iyan, mummuna kanyi tasiri ga namu É—iyan suma. A duk fa lokacin da ka ambaci ALLAH yayima wane albarka, ya shiryar da shi, sai kaima mala'iku suce Amin tare da kai da zuri'arka baki É—aya. Idan kace ALLAH ya wadaran wane fanÉ—ararre taÆ™adari É—an iska, sai mala'iku su amsa da Amin tare da kai da zuri'arka baki É—aya. To ashema yima wani Æ™yaÆ™yÆ™yawar addu'a ko furuci tamkar kanka kayimawa kenan ko, shiyyasa nace maka harsunanmu sune manyan linzaman da suka zame mana masifu a wannan zamanin bakwai tarbiyyar bace kawai ta suÉ“uce mana. Da an taÉ“amu muce zamani, babu babban zamani sama da harsunanmu. Iyayenmu na baya da wahala kaga majalisar aibanta É—iyan mutane, da wahala kaga wani ya zauna zinÉ—en yara marasa ji, idan yaga yaro yayi ba daidaiba zai hukuntashi batare da sanin iyayensa ba koya tsawatar masa ko ya masa nasiha. Amma a wannan Æ™arnin sai dai mu koma gefe muna dariya ko yin ALLAH wadarai akan abinda munada damar gyarawa ko ambaton shiriyar ALLAH wa wannan yaron kuma tai tasiri garesa. Wani kuma zakaga a gefe sana'arsa itace saida kayan laifi ko wani mummunan abu dake É“ata tarbiyyar yara, shiyyasa sai UBANGIJI ya dawo da mummunan aikinsa wa zuri'ar tasa danta zame masa izina idan zai gane. Abinda kayi na yarda da auren yarinyar nan da Æ™udurta gyara mata rayuwa batare da Æ™yamata ba da ace haka muka dageyi a cikin al'ummar mu da an samu sauÆ™in yawaitar lalacewar yaranmu matuÆ™a. Domin duk wanda ya taimaki wani domin tsamosa daga wata halakar rayuwar duniya data lahira, shima UBANGIJI zai tsamesa da ga wasu masifu ya kuma tsame zuri'arsa ta inda bai zato ko tsammani ba. ALLAH yay maka albarka, ya Æ™ara mana yawaitar irinku acikin al'ummar mu. Dan irin waÉ—an nan yaran jawosu a jiki da haÆ™uri da yanayinsu ya dace muyi mu kuma maida hankali wajen fuskantar minene matsalolinsu. Kaifa abinda kake kallo ba dalili ba, wani a wajensa gagarumin dalilaine da zai iya tarwatsa masa rayuwa. In sha ALLAHU zakai nasara, wataran ba al'umma ba kai kanka sai kayi alfahari da jihadin da kayi da kuma kasancewarta iyalinka. Abu na farko da zakayi shine janta a jiki, karka Æ™yamaci halin da take ciki, ka fuskanceta da Æ™yau wajen gano minene ainahin abinda ya jefa rayuwarta a wannan yanayin dan na tabbata tanada Æ™yawawan halaye itama da fuskantar ta ne zai bayyanar da su, sannan ka dage da addu'a, yin sadaka da Æ™yautata mata, ka fuskanci abinda tafi so ka dinga jan ra'ayinta ga shi. Sai kuma ka É—an dinga yin zafi kaÉ—an a wasu al'amuran dan irinsu zaka samesu da taurin zuciya da Æ™in gane al'amura da wuri, dole idan ka hura wataran sai ka tauna, dan sai ka É—auki matsayin miji ne wataran, wataran uba, wataran yaya, wataran abokin, wataran Æ™ani, wataran ma É—a, haka zaka dinga canja mata kamar hawainiya dan yanda mata kance maza kamar yarane yanda ka renesu haka suke kasancewa, itama mace kamar gold ce, idan ka iya zama da ita ta yanda kaso kake sarrafata da adon da kake buÆ™ata a idon duk wanda zai kalleta. Na Æ™arshe shine haÆ™uri, dole sai kayi matuÆ™ar haÆ™uri da zama mai juriya, dan wani lokacin zakaga kana tufkane kamar tana warwarewa, kada ka damu sai a hankali É—abi'ar zata barta dan ta riga ta shigeta sosai ta yanda wannan abunne kawai ke sakata farin ciki da Æ™arfafa ta saboda shi take kallo a matsayin dai-dai tunda a haka ta tashi taga kanta. Dolene kasa ido sosai a dukkan motsinta, ma'ana ka zama mai ankarewa akan Æ™awayenta da abokan huÉ—É—arta danka janyeta daga irinta a cikinsu. Sannan fa saika shirya kawo mata wani abu mai Æ™yau da idan kana yaÆ™in rabata da wancan ya zam kana cusa mata wannan, kasan kuskuren da mutanenmu keyi shine, kaita yaÆ™in cirema mutum halayen gurÉ“atattu amma baka bashi madadin abinda zai maye gurbinsa da shi ba, tayaya kake tunanin bazai koma ruwa ba. Sai kuma fahimtar da ita addininta, shine babban abinda zai iya tankwara maka ita cikin sauÆ™i ma fiye da komai. ALLAH yay riÆ™o da hannayenka kai da ire-iren ka game da irin wannan sadaukarwar. ALLAH ya sakakanka muku da sakamakon alkairi ku da zuri'arku a duniya da lahira da duk ma wanda zai iya koda tausasa harshene akan kuskuren wani.â€
    “Amin malam nagode sosai ALLAH ya saka da alkairi ya Æ™ara tsahon rai mai albarka. In sha ALLAH zanyi aiki da shawarar ka dan naji daÉ—insu na kuma sake samun hasken da nake buÆ™ata.â€
    Murmushi malam ya sake yi yana tattaro littatafai daga cikin tarin wanda ke a É—akin nasa. Sai da ya kammala ya juyi ga Smart. “Ga waÉ—an nan kaje da su ka fara koyar da ita, ina dai fatan kanada karatu mai zurfi game da addininka?â€.
      “Alhmdllh akwai gwargwadon iko, a yanzu haka ma kuma ban daina nan ilimi ba ina zuwa islamiyya Sheikh Aliyu Abdur-ra'uff Maina (MUTUM DA DUNIYARSA) kafin abubuwa su taÉ“arÉ“are ne na dakata gaskiya, amma in sha ALLAH ina kan shirye-shiryen komawa na cigabaâ€.
   “Masha ALLAH kayi Æ™yan kai kuwa, Ai Sheikh Aliyu Maina mutumin kirki kuma aminina ne sosai, kaga idan kunyi nisa ka fahimci ta fara tankwaruwa zaka iya sakata Islamiyyar da matansa ke jagoranta suma Malam Jiddah da Malam Maimunatuâ€.
     “In sha ALLAHU zanyi hakan malamâ€.
   Sun É—an Æ™ara tattaunawa sannan Smart yay masa sallama ya fito saboda su Ahmad dake jiransa. Ya samu sunata hirarsu da É—aliban malam, amma duk da haka saida ya basu haÆ™uri sannan suka wuce yana jin zuciyarsa sakayau ba kamar daren jiya zuwa safiyar yau da yake cikin damuwa ba akan lamarin Lulu. Sai kusan shida suka iso SharaÉ—a, Smart ya fita ya buÉ—e musu gate suka shiga har ciki. Suna sauke kayanta da suka taho da shi ya zare jikinsa ya shiga ciki dan fara duba yanayin shigarta kafin su Ahmad É—in su shiga........âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.