Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 56 of 94
    (Uncle You kaima fa ɗan manni ne wlhy🤣).
  Â
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
VIP🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 5ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
.......A É“angaren Smart sosai abinda ya farun ya dinga cimasa rai. Amma haka ya danne bai sanarma kowa ba yama kashe wayarsa dan kar wani tsakanin su Daddy yace zai sake kiransa akan batun. Bayan ya koma gida ya shiga ciki gaida Ammah su Hawwah suka buÉ—e masa lefe ya gani. Set guda na akwati mai biyar, sai Æ™wara biyu daban da Abba ya saya da kaya a ciki suma matsayin kayan sa rana. Kaya kam sunyi sai dai maÆ™iyi, ga shi kuma duk manyan atamfofi da lasses hakama shaddoji da dogayen riguna dai-dai Æ™arfin mai rufin asiri dai. Sosai Aunty Bilkisu da Hawwah suka taka rawar gani, dama sunyi alÆ™awarin duk randa É—an uwan nasu tilo É—aya ya tashi yin aure sai sun nuna bajintar da zata girgiza jama'ar gidan nasu kowa ya tabbatar da shi É—an gata ne. Aiko sun girgiza É—in, dan ko gidan su ya girgiza matuÆ™a da ganin wannan lefe da ba'a taÉ“a tunanin gani ba, sai su Umma suka shiga yada habaicin wai sai dai in iyayen yarinyar ne suka haÉ—a lefen, da ga Ammah har Æ´aÆ´anta babu wanda yay ko tari har sukaci suka tsire. Gyalillan ciki kaf ya kwashe yabar guda uku, da mamaki su Aunty Bilkisu ke kallonsa, duk da ya lura da hakan baice komai ba ya dubi Maryam ya ce, “Bani saÆ™on dana baki ajiyaâ€. Tashi tai tana murmushi ta shiga bedroom É—insu. Babu jimawa ta dawo da leda babba ta miÆ™a masa. Amsa yay ya miÆ™ama aunty Bilkisu da faÉ—in, “Ku saka waÉ—an nan a kayan, wannan kubarta har sai tazo na bata da kaina. Aunty Bilkisu zatayi magana Ammah ta katseta da faÉ—in, “Kumasa yanda yake so É—in kawai tunda baku san dalilinsa baâ€. Su masu biyayyane ga umarnin mahaifiyarsu, dan haka babu wanda ya sake magana aka loda hijjabai da suka sha guga har guda goma ciff cikin akwati....
    Washe gari alhamis aka kai lefe, ba wani gayya akai ba. Umma ne da Aunty Amarya, sai Aunty Bilkisu da Inna Mariya. Da wata gwaggon su mai suna Jamila. Sai matan maƙwaftansu su biyu. Ahmad ne ya kaisu da motarsa, sunko samu tarba irin wadda basuyi zato ba. Dan su Mommy da su Aunty Saliha sun nuna karamci mai ban mamaki. Ga gida cike masha ALLAH iyalan gidan Baba suma sun zazzo. Sosai suma kansu su Mommyn sukasha mamakin wannan lefe, dan gaskiya basuyi zato ko tsammani ba. Abu a cikin kwana shida haka. Kai da mamaki. Ga kaya babu na kushewa sai san barka. Harda kuɗin ɗinki, sai dai basu amshi kuɗin ɗinkin ba dai. Su Umma fa sun girgiza matuƙa, dan ganin gidan su Lulun ya ƙara tayar musu da hankali da sake tabbatarwa eh lallai Smart ya shiga inda akafi ƙarfinsa, dan yanda mutanen keda wannan irin dukiya sai dai idan asiri ne yay tasiri, yo inba asiri ba ƴar data tashi a wannan gidan ce zata auri ɗan talakawa kamar Smart. Ammah dai tasan tsiyar data yi ɗan nata ya auri yarinyar nan. Duk wannan abu dake faruwa amarya bata sani ba, tana gidan Aunty Saliha data turketa ana mata gyaran jiki na fitar hankali. Dan ta ƙara wani irin fresh da ita, damuwarta ɗaya kayan shaye-shayen ta da bata samu. Dan a jiya har kuka tayi ita kaɗai a bayi saboda buƙatar son sha da takeyi amma babu dama. Tsoffin nan da aka kawo mata sunbi sun tare ko'ina basa barinta ko motsin kirki. Gasu da ihu da tace zata musu gardama suke rufeta da kwakwazo dole take zama suyi yanda suke so da ita. Sai dai ita kanta tasan ta canja. Dan fatan ta ko daga nesa ka hangota kasan ta ƙara karɓar sunnonin gyara. Ga wani almurin ƙamshi mai ratsa zuciyar mai shaƙa. Ita kanta ƙamshin ne ma ke tafiya da imanin ta shiyyasa wani lokacin take ragama tsoffin ta haƙura su zauna.
   Bayan wucewar Æ´an kawo lefe da aka cika da sha tara ta arziÆ™i suma su Aunty Saliha suka nufi gidan da za'a kai Mawaddat É—in domin raka Company da Uncle Yousuf ya bama kwangilar shirya mata kaya. Su kansu gidan ya birgesu yanda yake cif-cif abinsa. Duk da nasu ya ninka shi sau biyar girma da Æ™yau, shima wannan É—in nada nashi kalar sirrin Æ™yau É—in da yanayin shiga rai. Bayan Company sun kammala aune-aunensu su Aunty Saliha suka dawo gida suka barsu suyi aikinsu. Dan gidajen biyu sun fara cika da Æ´an uwa na jiÆ™amshi da abokan arziki musamman na tsohuwan anguwar da su ka rayu tun suna Æ™anana kasancewar mutanen da da zuminci ga shi kuma Aunty Saliha ma Æ´ar canne. Anan gidan su Smart ma dai an dawo da labari mai daÉ—i na tarbar da suka samu da karramawa. Yayinda Umma keta faman haÉ—iyar zuciya, data samu abokin gulma kuwa tace “Anya yarin nan ba asiri yay ma mutanen ba kuwa? To wannan haba rawa har ina. Ga mutane a jiÆ™e cikin kogin dukiya amma sunama waÉ—an nan É—an abinda muka kai haba rawa hakaâ€. Wasu idan tace musu hakan sukan kulata, wasu ko su gwaleta. Wannan kai lefe ya sake yayata sanin Æ´ar wa Smart ya aura a anguwar, dan dannan fa masu hassada da masu taya murna aka kafa teburan kace nace kowa na faÉ—ar albarkacin bakinsa. Oho shi baima san sunai ba. Yana can yana nashi Æ™oÆ™arin na ganin walimar da suma suka shirya anan gidan a gobe idan ALLAH ya kai mu juma'a ta tafi dai-dai. Ga kuma can gidan da Company ke saka kaya dole suka raba hankalinsu biyu shi da Ahmad da wasu tsirarun abokansa da basa fushi da shi duk yanda yake sharesu a baya. Harda Sa'ad mijin Hawwah.
    Zuwa washe gari suma fa nan gidan ya cika da dangi, musamman ma dangin Ammah kai harma dana Abban da kuma nasu aunty Amarya, ga Æ´aÆ´an gidan duka dai duk sun hallara Æ™wai da kwarkwata. Duk da wasunsu aikinsu tsogumi ne da kushe kamar yanda iyayensu keyi. Bayan an sakko massalacin juma'a aka fara walima da aka gayyato manyan malamai da zasu kwarara wa'azi. Abin mamaki sai ga gayyara Alhaji Sufi Ado Garko a wajen da na Uncle Yousuf da wasu a cikin mata Æ´an biki. daddy dai baizo ba, Mommy ma saboda baÆ™i doke ta haÆ™ura, sai Aunty Saliha ce ta jagoranci matan da akazo da su sai yazam kamar an raba Mommy nacan ita tana nan. Sosai suma gidan su Smart É—in suka maida alkairi da alkairi, dan sun musu tarba ta mutuntawa duk da ba'asan da zuwansu ba. Amarya dai banda ita, tana can ana mata Æ™unshi bayan Uncle Yousuf ya mata filla-filla da masifa yau dan da taÆ™i yarda ayi, tun yana lallashinta yaga taÆ™i saurarensa sai ma sake tuburewa take akan itafa babu inda zataje ya sashi yau buÉ—e mata wuta irin wanda bata taÉ“a gani daga garesa ba, dan har rantsuwar marinta yay idan bata shiga hankalinta ba. Ga wayoyinta dama ya Æ™wace kusan kwana uku kenan. Dole dai ta haÆ™ura ana can ana yarara mata wani lalle na nunama sa'a da tsara. Sosai walima tai matuÆ™ar Æ™ayatarwa. Ango yasha Æ™yau cikin dakakkiyar shadda sai kaiÆ™o take. Tana É—aya daga cikin É—inkunan da Abba yay masa har kala biyar domin fitar biki, sai kuma ga Ahmad da nasa kayan mamakin a safiyar yau da Æ™aton akwati guda da É—inkakkun kaya masu Æ™yau har kala ashirin shima matsayin tasa gudummawar. Har Æ™walla Smart yayi a É“oye na godiya ga UBANGIJI da ya rufa asirinsa. Dan baiyi zato ko tsammanin haka ba shikam. Walima ta matuÆ™ar Æ™ayatarwa ga armashi data Æ™ara dalilin zuwan dattijon Æ™warai Alhaji Sufi Ado Garko da tawagarsa ta Æ´an siyasa har da gwamna da yazo daga baya shi. Aifa sai gashi Æ´an jarida sunyi caa anata É—aukar rahotanni, labaran daran juma'ar nan sai gashi ya zo harda wannan taron walima darajar zuwan su Gwamna wajen. Ranar fa anguwar fagge kamar zata fashe (Kar wani É—an fagge naji yayi maganaðŸ˜ðŸ¥±ðŸ˜‚). Duk da babu inda abincin da aka tanada yajema mutane kasancewar abin ya zarce yanda aka tsarashi mutane basu damu ba. Ko'a tv kaga kanka ai ka more🤣 (Su Smart an auri Æ´ar gidan madara an samu promotion 😜). Tarofa yayi taro fiye da zato, dan da Æ™yar aka tashi bayan sallar magrib. Dauriya kawai ango yake da ambaton addu'oi a cikin ransa dan gabansa haka kawai yake ta faÉ—uwa. Ga ciwon kai Æ™asa-Æ™asa dake nuÆ™urÆ™usarsa. Haka dai yayta dauriya bawan ALLAH dan manyan mutanen nan sai da Uncle Ameen ya kama hannunsa ya kaisa gaban kowanne suka gaisa. Da yawansu sun yaba da nutsuwar yaron, har wasun su najin sha'awar yin koyi da wannan al'amarin aure da a yanzu al'ummar mu suka daina. Da wahala kaga É—an masu kuÉ—i ma ya aure mace Æ´ar talaka balle wannan ace namiji ne É—an talaka ya auri Æ´ar masu kuÉ—i, kuÉ—in ma irin na gidan Alhaji Sufi Ado Garko da Alhaji Isma'il Ibrahim JiÆ™amshi. Lallai wannan abun ayi koyine gaskiya dan sun kafa tarihi matuÆ™a. Washe gari asabar biki ya koma gidan su Amarya Mawaddatan'warahmah Isma'il Ibrahim JiÆ™amshi. ALLAH sarki Uncle Yousuf, yau dai kam duk sai jikinsa kuma yay sanyi, dan haka tun da safe yasa aka kira masa Mawaddat ya lallasheta sosai da mata nasihar ta nutsu dan ALLAH ayi komai yanda wani bazai fahimci akwai wata a Æ™asa ba. Ayi a gama cikin farin ciki. Yanda taga yanata lallaÉ“ata da nuna damuwarsa sosai, ga dangin mahaifiyarta tako ina kowa na tattalinta da janta a jiki musamman auntyn ta matar Uncle Khamil Aunty Naja'atu ta Abuja da tasu tazo É—aya daman. Ga Æ´an uwanta su Amrah nane da ita, su twins kansu yau har murmushi sukai mata da tsokanarta da amarya suna faÉ—a mata har sun fara kewarta duk sai ta karaya harda kukanta. Gefe kuma rashin samun kayan shaye-shayen ta na samunta, ya kumayi matuÆ™ar tasirin sake sanyaya mata yanayi yau ba masifa ba ko maganar kirki ma bata iyayi. Ga mafarkin mamarta da tayi a daren jiya shima ya tsaya mata a rai. Duk sai komai ya haÉ—u ya tankwarata a yanda su Uncle Yousuf basuyi zato ba. Mai kwalliya ta musamman aunty Naja'atu tazo mata tun daga Abuja, kuma daga Lagos ma aka É—akkota. Ga Mommy ta mata akwati guda na kayan fitar biki masu tsadar gaske. Dai-dai da gold Mawaddat an saya mata na nunama tsara ne, karku manta itace za'a fara aurarwa a jiÆ™amshi family bayan auren Daddy da na Uncle Yousuf.......âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.