Furar Danko Book 1 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO 1.txt
Chapter 51 of 94
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 4ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
........Bai nuna ma ya jita ba balle ta samu amsa. Sai ma sake tattara hankalinsa da yay ga Deen. Uncle Yousuf ne yay mata nunin ta zauna cikin harara. Zaunen ta kai a ɗofane gefen katifar kaɗan badan taso ba. Bayanin da Smart ke masa na cewar su Daddy sunzo da twins da Mubeen har da su Suhaib sun dubashi babu ma jimawa suka wuce ya sashi maida hankalinsa garesa.. har cikin rai yaji daɗin hakan, dan baiyi zaton Yayan nashi zai yi wannan abin kirkin ba. Da ga haka suka cigaba da ƴar hira jefi-jefi. Kusan mintuna goma Lulu dai na zaune tana bin ɗakin da kallo ƙasa-ƙasa, sai dai duk ta matsu su wuce amma taga Uncle Yousuf baida niyyar ma hakan. Dan hankali kwance suke hirarsu kamar ma sun manta da ita a ɗakin. Deen kuwa yay matashin kai da ƙafarsa yana buga game ɗin ball da yace ya kunna masa dama shine tushen amintakarsa da yaron tun farkon fara aikinsa. Kiran wayar Uncle Yousuf da akai ta katse musu hiran, tashi yay ya fita a ɗakin domin amsawa.
   Shiru É—akin ya É—auka baka jin komai sai hayaniyar game É—in da Deen ke bugawa. Dan tvn ma da ke aiki dama Æ™asa-Æ™asa Æ™ararta take. Sosai yanzun kam ya zuba mata ido duk da iya bayanta da É—an gefen jikinta zuwa fuska kawai yake iya gani, Æ™asa-Æ™asa yay Æ™wafa da É—aukar Æ™aramar wayarsa da ke gefe yay É—an danne-danne ya kai kunne. Ana É—agawa da ga can a cinkunshe ya ce, “Bama Nasreen ta kawo min hijjabâ€.
    Da mamaki Maryam ta ce, “Yaya Hydaar hijjab kuma?â€. Ƙitt ya yanke kiran batare da ya amsa mata ba. Kafin ya ajiye wayar kira ya shigo, Uncle Yousuf ne dan haka ya É—aga. Kafin ma yace komai da ga can Uncle Yousuf É—in ya ce, “Aliyu am sorry ina É—an zuwa bazan jima ba uzirin gaggawa neâ€.
   “To Uncle ALLAH ya tsare sai ka dawoâ€. Da ga haka ya ajiye wayar. Dai-dai nan Nasreen tai sallama. Duk da Æ™arancin shekarunta bata shigo ba sai da tace, “Uncle in shigo?â€.
   “Eh Angelâ€.
Ya bata amsa idonsa a kan Æ™ofar. Lulu da muryar yarinyar ta É—auki hankalinta itama ta zubawa Æ™ofar ido. Sai ko gata ta shigo hanunta É—auke da gogaggen hijjab fari da keta tashin Æ™amshi. ÆŠan tsayawa tai tana ma Lulu da ta zuba mata ido kallon rashin sani. Sai kuma ta ce, “Aunty ina kwanaâ€. Batare data jira amsawarta ba ta nufi Smart, sai dai tana tafiyar tana É—an waigowa ta kalli Lulun, dan ita dai Æ™aton gilashin data toshe fuska ne mafi É—aukar hankalinta. Karan farko Lulu ta saki murmushi tun shigiwarta É—akin, sai kuma ta sa hannu ta cire gilashin dan sosai Æ´ar yarinyar ta tafi da hankalinta. Kodan basu da baby girl kamarta a gidansu ne oho. Sanda su Afrah suke kamarta kuma bata Nigeria. Zamanta ta gyara ta yanda zata fuskanci Nasreen da Æ™yau, hakan kuma sai ya bata damar fuskantar Smart, dan ta fuskanci katifar ne kai tsaye shi kuma yana a gicciye ne.
    “Baby Girl how are you!â€.
  Ta faÉ—a tana kai hannu ta kamo na Nasreen da ta gama miÆ™ama Smart hijjab É—in da ta kawo. Yarinyar sai da ta kalli Smart fuska a É—an Æ™waÉ“e, ya É—aga mata kai ciki lumshe idanu alamar taje sannan ta dawo da kallonta ga Lulu a hankali ta ce, “I am fineâ€.
  A zuciya Lulu tace (tofa ashe tana jin turanci) a zahiri kam sai ta matso ta jikinta. Ga dai yarinya fess kuma Æ™yaÆ™yÆ™yawa, amma batai zaton samunta wai tana jin yaren turanci ba. da turancin ta sake tambayarta sunanta. Nan ma ta amsa mata tsaf, ta tambayeta shekararta nawa, ajinta nawa kuma a makaranta. Nan ma ta bata amsa dai da turancin. (Ikon ALLAH) ta sake faÉ—a a zuciya. A karan farko kuma ta dubi Smart da ya zuba musu idanu. Da farko dai magana tai niyyar yi, sai kuma tuna dawa take a É—akin ta fasa dan yanda ya zuba musu ido ga kayan jikinsa da haka kawai suka sakata jin wani iri, É—auke idanunta tai da É—aukar Nasreen cak ta maida saman cinyarta ta zaunar. Nasreen ta kallesa a É—arare ta ce, “Uncle wacece ita auntyn nan ban santa ba?â€.
   “Kema wacece ai bamu sanki ba?â€.Â
  Cewar Deen cikin tare numfashin Nasreen cike da haushin hawa masa cinyar Aunty Lu da tayi. Aiko Nasreen ta balla masa harara shima ya rama yana kaina Æ™afarta tsunguli. Doke masa hannu Lulu tai da faÉ—in, “karka taÉ“a min Babyâ€. Baya yaja yana tura baki. Smart ya riÆ™osa yana murmushi. “Kaga Æ™yalesu kaima ba gaka da ni baâ€. Dariya yaron yay da faÉ—in, “Yes Uncle†sai kuma yayma Nasreen gwalo. Itama ramawa tai da faÉ—in, “Ai dai Uncle É—ina ne, kuma yafi so naâ€.
   “Mai Æ™arya yafi sona. Ko Uncle Smart?â€.
Deen ya faÉ—a kamar zai yi kuka. Murmushi Smart yay masa da gyaÉ—a kai. Cikin raÉ—a ya ce, “Ai namiji na namiji ne, mace kuma ta mace. Itama ga aunty ta samu. Kaga 1-1 kenan. Dan haka kuyi gaisuwa banda faÉ—aâ€. Dariyar jin daÉ—i Deen yayi, tare da miÆ™ama Nasreen hannu. Sai yarinyar ta maÆ™e kafaÉ—a da faÉ—in, “Halamun ne gaisawa da maza, a islamiyya an faÉ—a mana duk mai gaisawa da maza za'a sashi wuta. Ka gaisheni dai a haka. Ko aunty?â€.
    MatuÆ™a gaya Nasreen ta burge Lulu, fuskarta da murmushi mai Æ™ayatarwa ta gyaÉ—a mata kai. “Hakane sweet heartâ€. Cikin jin daÉ—i Nasreen tace, “Kaji koâ€.
  “Ai nima an faÉ—a mana a Islamiyyar muâ€. Cewar Deen shima. “Lah da gaske? Zo muje to kaga littafainaâ€. Nasreen ta faÉ—a itama. Babu musu Deen ya miÆ™e yana ajiyema Smart wayarsa akan jiki. Itama sai ta tashi suka fice a tare.
      A hankali Lulu da ke binsu da kallo cike da sha'awa ta wani lumshe ido fuskarta da murmushi har sannan. Idanunsa masu kaifi ya zuba mata, sai kuma a hankali ya motsa lips É—insa wajen faÉ—in, “Kin fara tunanin kema nan da 5years kina da kamarsu ne?â€.
   Idanun ta buÉ—e da sauri a kansa tana haÉ—iye murmushin fuskarta. Sai kuma ta balla masa harara tare da Æ™oÆ™arin miÆ™ewa. Sai dai yanda rigar tai mata masifar É—am-É—am a jikin yasa sai da tai Æ™oÆ™arin dafa kujera. Fuska ya sake tamkewa da miÆ™o mata hijjabin. Batare da ya bata damar cewa wani abu ba duk da ya fahimci akwai abin faÉ—ar a bakinta ya tareta da faÉ—in, “Haramunne matar aure ta fito a shiga mai bayyana ainahinta ga wasu, kai koda ma mara auren ce. Dan haka ki kiyaye inada kishi mai zafi. Wannan kuma ya zama first and last dan ban shirya rabarma kowanne sankaran ido ba, duk abinda akace nawa ne to nawa É—inne ni kaÉ—ai koda bana ra'ayinsaâ€.
    Tuni wani irin tuÆ™uÆ™in takaici ya maÆ™ure maÆ™oshin Lulu. Cikin kaushin murya da jifansa da wani malalacin kallon sama da Æ™asa ta ce, “Kai a matsayin wa? Da ka isa hanani yin abinda yake ra'ayina!â€.
      “Ni a mijinki da ya biya sadakinsaâ€. Ya bata amsa cike da gadara da kaushi ga idanunsa da ya wani tsatstsareta da su kamar zai cinyeta.
  Rasa abin faÉ—a dan takaicin da ya Æ™ulleta ya sata faÉ—in, “Mtsoww! To baka isa ba. Kayi tsararo Shash.....â€
   Bata kai Æ™arshe ba ya tareta da faÉ—in, “To ke da kike jin kin isa ki sake sakawar ki fito É—in zan tabbatar miki isar tawa kuwa.†ya Æ™are magana yana jefa mata hijjab É—in a saman cinya ya maida hankalinsa ga cire ruwan da ake Æ™ara masa dan ya Æ™are. Mamaki ne, ko takaici, ko tsoro ne ya saka Lulu yin sagade tana kallonsa oho itama bata gama tantancewa ba. Idanunta sunyi masifar kaÉ—awa ga tarin masifar da take tattarowa na mata kai kawo a Æ™irji. Ƙarasa miÆ™ewa tai tana hucin bala'i, hakan yasa hijjabin ya faÉ—i Æ™asa. Shima miÆ™ewar yay duk da baya jin Æ™arfin jikinsa, sai kawai ganinsa tai a jikin Æ™ofa yana saka mata keyâ€.
   “Kai wai mika É—auki kanka ne?â€.
  “Duk yanda zuciyarki ta bakiâ€.
“Mtsoww banda lokacin ka ban hanya na wuceâ€
    “Idan kinbi abinda nace kenan. SaÉ“anin hakan na nufin cigaba da zama a É—akin nan matsayin kinzo ke nanâ€.
    “Mtsoww kana buÆ™atar ganin likita. Wlhy kaban hanya kona illatakaâ€.
   “Muyima juna illa dai. Dan wlhy idan kinga kin bar É—akin nan to kin saka hijjab kuwa. In ko ba haka ba kimayi kiran waya gida tun yanzu a fara tattara miki kayanki a aiko mikiâ€. Ya na gama faÉ—a ya bar wajen Æ™ofar yana zira keys É—in cikin aljihun 3 quarter É—insa, sai ma ya shige toilet abinsa. Karo na biyu kenan da take jin an mata wulaÆ™anci mafi muni, randa ya kaita dawanau da kuma yau. Wai ita illiterate drivern nan nata zai ce ma sai ta saka hijjab sannan ta fita a É—akinsa. Uncle You duk ya ja mata wannan rainin da tozarcin. In ba haka na velleger É—in nan ko'a hanya yama isheta kallo ne bare har ya kalla cikin idonta wai ya bata umarni. Lallai dole ne ma wannan drama É—in ya tsaya a haka. Dan bazata iya wannan auren contract É—in ba kuwa.....
    Motsin fitowarsa ya katse mata tunani. Ta buɗe idanunta da suka gama kaɗewa da ɓacin rai ta ɗan bisa da kallo. (Ƙaton banza) ta faɗa a zuciyarta tana mai kauda idanun nata da ga kansa. Saman katifarsa ya koma ya zauna, jug ɗin kununsa ya buɗe ya zuba a cup, sai kuma yasa sugar kaɗan da madara ya juya. Jan jikinsa yay baya ya zauna da ƙyau ya fara shan abunsa hankali kwance tare da ɗaukar wayar tasa ya fara sana'ar buga game ɗin ball tamkar ma ya manta da ita ne a ɗakin.
  Fiitt yaji an warce wayar. Sai ya É—ago a É—an zabure ya kalleta yana wani É—an buÉ—e baki. Harara ta watsa masa kai kace Luulu eyes É—in nata zasu zubo Æ™asa ne. Kansa ya shafa yana wani Æ™asa-Æ™asa da nasa idanun. “Madam ni fa hararar nan tana sani tunanin kamar nayi wani abu, gaskiya in dai ana son a rabu lafiya to a daina, kin san abinka da ba sabin ba tuzuru da mataâ€. Ya É—an sake É—ago ido ya kalletan sai kuma ya maidasu Æ™asa kamar mai jin kunya.
    Iya matuÆ™ar kunnuwa kam Lulu ta kai maÆ™urar kunnuwa. (Mi wannan abin yake nufi?) Ta ayyana a zuciyarta, tsaf kuwa ta fahimtar da ita inda ya dosa. Wani irin waro idanu tai da faÉ—in, “What! Wait! Wait! Wai mi ma kake nufi?!â€. Tsabar yanda take jin masifa da É“acin rai takaicinsa jikinta har wani tsuma yake yi. Ya samu yanda yake so, dan kuwa ta kunnun fiye ma da yanda yake buÆ™atar. Idanun ya sake É—agowa ya kalleta cikin son sake kaita maÆ™ura ya ce, “Ni fa Madam ina jin kunya ne, amma idan kince na nuna miki a aikace sai na rufe ido, kema Please ba sai kin kalle ni ba sai ma mu kashe fitil......â€
   Wani irin mugun wawura ta kaima filos É—in saman sofar É—akin ta shiga jefa masa su É—aya bayan É—aya. Hannu ya sa ya dinga kare kansa. Ta ce, “Kai har ka isa ma yin wannan tunanin a kai na, har abada kai gaban abada ma Æ™azamin yatsar hanunka ma bai isa zuwa ko kan veil É—ina ba ma illiterate velleger!â€.  Â
   Dariyar da ke neman kufce masa ya keta faman dannewa. Dan muryarta har rawa ya ke na matsanancin takaicinsa, filos É—in da ta gama loda masa a jiki da jifa ya shiga janyewa yana faÉ—in, “Ba sai kin Æ™irÆ™iri hanyar maidani asibiti ba. Ni dai ina tsoratar miki ganin aikin jahilin baÆ™auyen nan a aikace. Dan kin san mu idan muka É“alle ba'a iya taro mu saboda Æ™azamin hannun nan da wahala idan zaiji bari fa. Sannan ki bar fassarani in da banje ba karki lalatama Ammah yaro tun ban tafasa ba ki Æ™ona ni Aliyu ba inda kike nufin na nufa baâ€..........âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.