Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel
Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt
Chapter 27 of 90
ina fitowa daga sashen hajiya kaka yaya mk ya biyoni,yana kiran sunana haushi da kuma nadamar haÆŠuwa dashi suka saka baki ÆŠaya na kasa koda kallonsa,shi kuma gani ya ke kamar kunyarsa na ke,amman fa azuciyata tsanarsa ce fal araina.
da sauri na tsaya awani lungu wanda ya raba sashenmu dana baba Ƙasim,saboda san bana son kowa ya ganmu.
hira sosai ya ke min ni kuwa Allah2 na ke ya Ƙeleni in tafi don ni Ƙwana biyu da ya yi tafiya har wani daƊi ne ya keji wai don ma bai san ina da waya ba,da na shiga uku da waya.
kuÆŠi sosai ya bani wai inyi shagalin sauka ta dashi naƘi amsa amman duk da haka sai da ya takuramin na amsa,har na shiga Æangarenmu bai daina kallona ba,yadda kasan zai biyo ni,har tausayi ya fara ÆŠan bani don mai sonka ka soshi ko yaya ne.
mama na nunawa kuƊin,ta kalleni sannan ta ce"khairat wai ni mukhatar aƘwai wani abu da ke tsakaninku dashi ne?".
kai na a sunkuye na ce"mama wai ce wa ya yi yana sona".da sauri mama wai mama sona ya ke mama".
"khairat kinfi kowa sanin ce wa bara'atu fa ya ke so,tun kafin a gane kuna tare dashi ki rabu dashi don gaskiya ni bana son tashin hankali".
GyaÆŠa kai kawai na yi don nima daÆŠin hakan na keso,don ni zuciyar nan tawa A.D,Ne kawai acikinta ma'ana yaya Bilal.
****
sosai filin saukar ya cika ana sauraran Ƙira'ah mai masifar daƊi daga bakin jikar hajiya kaka ABIN CIKIN ƘWAI,wato khairat da yawan mutane hankalinsu na kan khairat yawancin mazan wajen kuma ce wa suke dama khairat ta zama matarsu don yarinyar Allah ya yi mata baiwa sosai,khairat dai ba wata mai Ƙyau ba ce,tana dai da baiwa sosai diri tana da shape wanda ake ce wa coca cola shape ga wani dimfil wanda ya Ƙawata doguwar fuskarta,kuma ita dai ba fara bace kamar sauran Ƴan gidansu,amman tana da baiwa ta ilimi na arabi da boko.
abin mamaki da aka kira jidda wata Ƴar ajinmu da Ƙer ta kai karatun saukar na ta,amman wai sai mukaji ana sanarwar wai wani wanda ake kira da ADMIRAL BILAL ABDULLAHI,wanda aka fi sani da A.D ya bata Ƙyautar mota.
Sosai kowa ya yi mamakin jin hakan duba da irin yadda karatuna ya Ɗauki hankalin mutane da dama,kuma nima na samu Ƙyautuka sosai ciki har da Ƙyautar wata hamshaƘiyar computer wanda Ɗan majalisa ya bani,sannan na samu Ƙyauta ta dubu Ɗari biyu daga hannun wani mai kuƊi.
har muka dawo gida zuciyata tana wajen Ƙyautar da yaya Bilal ya bawa jidda Ƴar ajinmu.
To me ye tsakanin jidda da yaya Bilal?babu mai bani amsar hakan,don haka na zubawa sarautar Allah ido ammab zuciyata sai kai kawo take,saboda tunanin abunda ya shige min duhu.
satin bikinsu Rashida ya kama,sosai ƘwaƘwalwata ta yi busy duk hankalina kacokan yana kan bukin,ni da maryam ne manyan Ƙawayen amarya don haka tare muke komai.
Wata rana ranar da bazan taÆa mantawa da ita ba,ita ce rabar dinner ÆŠinsu rashida,yaya Bilal naga ni da jidda ya sama mata kujera ta zauna tasha anko irin namu sak,onion color ne material ÆŠin sai mukayi pitet gown amman ita jidda riga da siket ta saka wanda sukayi masifar yi mata Ƙyau.
Sosai jikina ya ke rawa hankalina idan ya yi dubu to ya Æaci,wasu zafafan hawaye masu zafi suka zubomin,na fito daga wajen baki ÆŠaya,na samu wani wajen flower's kuraye shar,na tsugunna na fara wani irin kuka mai tsanani,ina jan doguwar rigar dana saka kamar ita ce ta yi min laifin.
Dafa kafaÆŠa ta naji anyi,maryam ta bayyana agaba na,ta ÆŠago haÆa ta cikin tausayi sannan ta ce"ki yi haƘuri khairat naga duk abinda ki ka gani,amman ina son ki daurewa zuciyarki ki yi haƘuri don Allah a Ƙarasa bikin dinner ÆŠinnan kada kowa ya gane abinda ke faruwa,shi so haka ya ke yana da zafi musamman idan wanda ka keso baya sonka,to tabbas zaka shiga wani hali,nasan abinda ki keji tunda nima na taÆa shiga irin wannan halin."
ta damƘe hannuwa na sannan ta ce"khairat ina tare da ke ako ina insha Allah sai kin auri yaya Bilal,ni Ɗinnan zan tsaya miki insha Allah",Ta kalleni tana saukemin idanu itama duk hankalinta atashe amman kuma tana dauriyar dannewa saboda ni.
Nan dai ta cigaba da rarrashi na ta bani hoda na ÆŠan shafa saboda kada a gane kukan dana yi.
yaya salim yana zuma akan kujera,mero wacce take ta faman zuba ita da wata Ƴar Ƙyauye irinta,ga kuma wani lemo a hannunta tana ta faman zuƘa kamar za ta shanye har da bottle Ɗin.
Tsi ta zubawa yaya salim a jikinsa duk ta Æata mishi kayansa,da sauri ya tashi alokacin yana waya da budurwarsa mai suna salimat yana jiranta ta shigo reception ÆŠin,da sauri ya tashi yana karkaÆŠe lemon daya zube masa a fuskarsa,ya kalle mero wacce duk ta Ƙwalalo mishi fici ficin idanuwanta,tsoro ya cika ta sosai da gudu ta shiga cikin mutane,ya neme ta bai ganta ba dole ya koma gida ya canjo kayan jikinsa,amman fa ya shirya abinda zai yi wa mero,sai ya gyara mata zama.
Hajiya kaka kuwa wannab karon ciwon Ƙafa take shiyasa bata zo ba,anci ansha amare kowa fuskarsa da annuri,amare har 10 kuma duk agida Ɗaya.
Sam mamana bata son ayi min auren zumunta don ita a ganinta mai makon ya Ƙara zumunci,sai dai kaga zumuncin na neman taÆar Æarewa musamman ita da ba sonta ake agidan ba,duk don kasancewarta inyamura kuma tuba ce.
[02/09, 20:52] Ummu Maher(Miss Green): koda muka dawo gida rufe kaina na yi aƊaki nasha kuka na,son raina maryan sai buga Ƙofar take tana yimun magiya akan na buƊe amman naƘi buƊewa don kukan shine solution na samun sauƘi a cikin zuciyata.
washe gari ranar yini ranar ne na Ƙara kuka irin wanda ban taÆa yin irinsa ba,don alokacin muna Æangarensu rashida,jidda ta shigo ta gaida iyayenmu,kowa yana ce wa budurwar Bilal ce don jiya awajen dinner ya nuna ta,har ÆŠakinmu ta shigo ana ta hira,wuf na fice daga Æangaren,ina fita kuwa maryam ta biyoni,daga baya sai ga rashidan da kanta,rarrashi na suka dingayi amman ranar har zazzaÆi sai da na yi,muna cikin hakan yaya Bilal da maryam suka fito,shine ya tuƘa ta har zuwa gida.
Tun suna rarrashi na har dai suka gaji,zazzaÆi mai zafin gaske ya rufeni har aka kai su rashida gidajensu ban san me ke faruwa ba,duk sanda zanyi sallah sai na roƘi Allah ya cire min son yaya Bilal tunda shi baya sona,amman kuma madadin ya fita,sai kuma Ƙara Ƙaruwa ya ke,Allah kaÆŠai na ke roƘo Allah yasa wannan karatun da zan fara in aika ta abin arziƘi saboda wannan damuwar da ta kunnomin kai.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.