Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel
Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt
Chapter 44 of 90
"To ai ni cewa na yi kada tayi masa biyayyar?Allah hajiya Inna ki dinga kyautata zato".
"A'a to Ramatu tsakaninki da Allah banyi gaskiya ba?so ki ke ƙwana biyu a sako miki ita kome?,ah to adinga sara ana duban bakin gatari dai".
Nan dai suka dinga yimin nasiha sannan suka tafi har su Rashida,har ta tafi sai kuma ta dawo ta rungumeni tana share hawaye ta faÉ—amin wani abu a kunne,dariya na yo itama ta yi sannan suka tafi suka barni da kewa ni kaÉ—ai kamar mayya.
Na ya ye mayafin fuskata ina kallon É—akin,naji wani hawaye yana fita acikin idanuwa na..oh ko wata irin rayuwa zanyi a wannan gidan?mijin da baiso na?wani irin Æ™alubale zan fuskanta?Allah kaÉ—ai yasan abinda zan gani,na rintse idanuwa kuka yaci Æ™arfina,ina tuno lokacin da na ke neman yafiyar mahaifina,ko kallona baiyi ba,Æ™arshe ma ya tashi yabar wajen". . .âœðŸ¿
07068606171
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯â€â™€ï¸ðŸ‘ŽðŸ‘‡ðŸ‘‡*
1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huÉ—u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda É—aya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huÉ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda É—aya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_*Miss green ce*_🤙ðŸ¿
[23/09, 16:21] Miss GreenðŸ€: *_🪺ABIN CIKIN ƘWAI🪺_*
📃LITTAFI NA 2
UMMU MAHER(MISS GREENðŸ€)
Wattpad user name
Rabiatu333
Arewabooks
rabiattu0444
*addu'ar samun lfy ga ko wani irin ciwo*
an rawaito daga Aisha (R.A),tace manzon Allah(S.A.W)ya kasance idan mara lfy yazo wurinsa da kokena rashin lfy ya kan ɗauka hannunsa na tsakiya ya sanya a bakinsa sannan ya dangwali ƙasa sannan ya ɗaura a inda kewa mutumin ciwo,sai ya karanta wannan addu'ar kamar haka;
"bismillahir turbati ardina biriqati ba'dina yashfa Taqimuna bi'izni rabbina".
47. . . .48
. . . .Nasha kuka na sosai kamar ma bazan daina ba,na tashi na shiga banÉ—aki Na É—aura alwala sannan na shimfiÆŠa sallaya na tayar da sallah,na yi isha'i da kuma shafa'i da wuturi Na ÆŠaga hannaye na sama ina kuka ina addu'ar Allah yasa yaya Bilal wataran yaso ni kamar yadda na kesonshi,Allah kuma yasa albarka acikin auranmu.
na shafa addu'ar na tashi na Ƙwanta na Ɗaga idanuwa na sama ina tuno da wasu abubuwa,waƊanda suka wanzu arayuwata,gashi haryanxu ban samu sauƘinsu ba.
Babu zancen zuwan ango,don tun ina yaudarar kaina wai ina tunanin zaizo har naji shiru babu shi babu labarinsa,na rintse idanuwa na hawaye yana fitowa.
***
"Jidda ki faÆŠamin abinda ya faru da rayuwarki?Jidda ni fa ba yaro bane balle kice ko yau ne aka haifeni?nasan komai ayadda ya ke duk dani ba mazinaci bane amman ki sani shekaruna sun kai in san hakan,kada ki Æoye min komai,na yi miki alƘawarin indai ki ka faÆŠamin gaskiya,bazan taÆa zarginki ba".
ya faÆŠi hakan yana kallon jidda wacce ta yo tsuru kamar munafuka,tana kallon yadda Bilal duk yana yinsa ya canja jijiyoyin kansa sunsha ta ruÆŠu-ruÆŠu.
tana kakkarwar jiki dana baki ta ce"Bilal ka yi haƘuri haƘiƘa banyi maka adalci ba,dana Æoye maka komai na rayuwata,amman yau zan gaya maka gaskiyar lamari."
Kasa cewa komai Bilal ya yi zuciyarsa na masa wani irin turiri,ta cigaba"Bilal wata rana baba na ya aikeni shago,naje na yo siyayyata na fito,wasu mutane waƊanda bansan su waye ba,suka Ɗauremin Idanuwa na suka sakani a mota sukayi gaba dani,tun daga ranar Bilal na rasa martaba ta na Ƴa mace,na rasa mutuntaka ta baki Ɗaya,Bilal bayan wannan lokacin nasha wuya sosai don har sai dana Ƙwanta agadon asibiti,an Ɗaukama ko ina da wata cuta ne,ashe babu komai wahalar da nasha awajensu ne."ta faƊi hakan tana shessheƘar kuka.
sosai ta bawa Bilal tausayi,sai dai awani sashe na zuciyarsa sai ya kasa gasgata hakan,gani ya ke kamar ba haka bane?wani sashen na zuciyarsa kuma ya ke tunatae dashi ga barin zargi tsakaninsu don muddin zargi ya shiga to babu aure.
samun kansa ya yi da rungume ta yana Ɗan bubbuga bayanta,har ta yi shiru,sannan ya Ɗaga Ƴar Ƙaramar haɓarta ya ce"jidda ke matata ce,ki daina saka komai aranki game da hakan,insha Allah na yi miki alƘawarin zama da ke da amana,kuma babu mai jin wannan sirrin namu".ya faƊi hakan yana Ɗaga mata gira ta yi masa wani mugun murmushi wanda ita kaƊai ce tasan manufar yin hakan.
tun daga ranar komai ya koma dai-dai,sosai jidda ke jin daƊin Bilal,don yana nuna mata so da Ƙauna,tare da tarairayarta,abinda yafi yi mata daƊi bai wuce yadda Bilal ya watsar da matarsa ba,don haka sai ta Ƙara miƘe Ƙafafuwa,wai ita gata matar so.
****
Rayuwa ta yi min zafi,komai ya tsayamin cak don iya wulaƘanci yaya Bilal ya yimin shi,yau ina Ƙwana huƊu agidansa,amman ko shinge na baizo Ba,ballan tana ma ya duba lafiyata,Ƴan gidanmu cak suka Ɗauke Ƙafarsu babu wanda ya leƘomin.
waya ta dake ringing na Ɗauka Ƴar gidan mama ce Ƙanwar mahaifinmu me suna maryam,na Ɗauka naji muryarta kamar zata yi kuka ta ce"khairat yau dai gani nazo gidanku amman me gadi yaƘi ya barni in shigo,wai hajiya jidda bata bayar da oder in shigo ba,jiya ma baƘi da yawa sunxo amman wallahi ba'a basu damar shigowa ba,wai wannan wani irin abune haka ya ke faruwa".?
jin na yi shiru yasa ta ce"a to nidai babu inda zani,don yanzu na kira hajiya kaka ta ce kada in sake in dawo sai na shiga,to nima Ɗin na yarda da maganar kaka don haka ki fito ayi ta ta Ƙare".ƙit ta kashe wayar ba tare da ta Ƙara magana ba.
abin ya yimin zafi sosai,na ciji leÆena na Ƙasa azuciyata na ce eh lallai jidda tazo da sabon salo,ai kuwa bazai taÆa yiwu a hana Ƴan uwana shigowa gidan ba,tunda duk gidan mijinmu ne.
na saka takalmina soso mai tudu wanda na ajje don sakawa afalo,na fita raina aÆace Na yi hanyar gate ÆŠin,a garding ÆŠin gidan na hango jidda tana waya,ta kalleni ta zubar sannan ta yi saurin kashe wayar,don daman ta yi hakanne don in hassala,kuma gashi na hassala ÆŠin.
ina zuwa na kalli me gadin wanda keda kayan kaki ajikinsa,na ce"meye dalilin Hana Ƴan uwana shigowa Gidan mijina"?.
Cikin girma mawa ya ce"hajiya ki yi haƘuri jiya me gidan ya yi tafiya kuma bai bani apointment akan wani zai shigo ba,ya bani umarni akan duk wanda zai shigo in kira hajiya jidda idan ta yadda sai mutum ya shigo."
kallon jidda na yi wadda ke nufo inda muke.tana sanye da wani shegen takalmi mai mugun tsayi,ga wani uban glass afuskarta no respect.taɗan janye glass ɗin kaɗan sannan ta ce"obinna duk wanda bazai bi dokar mai gidan ba.ka ƙyalesa kada ka kuma wata magana,ka koma bakin aikinka".
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.