Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel
Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt
Chapter 28 of 90
***
wayar Bilal ce ringing fitowarsa daga wanka kenan daga ashi sai tawul,ya ruƘo wani a hannunsa yana goge gashin kansa har zuwa wuyansa.
muryar captain yaji bakinsa yana kakkarwa ya ce"A.D ka yi gaggawar fitowa yanzu,Ɗan gidan Damas ya zo unguwarmu ya Ɗauke wata yarinya Ƙarama Ƴar shekara sha huƊu,kuma kasan halin tumasancinsa sai ya yiwa yarinyar nan fyaƊe,na yi ƘoƘari na bi sawunsu na gano yana sharaton hotel."
Cikin tashin hankali ya sanya kayansa,zuciyarsa na wani irin bugawa,tabbas yau sai ya kawo Ƙarshen shaiƊanin Ɗan gidan Alhaji Damas wanda ubansa ke ɗaure masa gindi akan komai.don ko shara'a ba ayi dashi don suna da kuɗi da kuma ɗaurin gaba a ƙasar baki ɗaya.
Ya yi nasarar kama Aliyu wato É—an gidan Damas.har ya fara yagawa yarinyar kayanta Allah ya kawosu.
Kai tsaye captain ya ce mu ɓoye sa kada mu bari ubansa yasan inda ya ke."
ƙwanan Aliyu uku ba'asan inda ya ke ba,hankalin Damas baki ɗaya ya tashi,sai da suka tabbatar sun yi wa Aliyu dukan ba ta kashi sannan Bilal ya danna wayar Aliyu ya kira Damas ɗin da i'ta.
Hankalinsa ya tashi sosai da jin muryar É—ansa,jikinsa na rawa ya tambayi abinda su Bilal É—in suke so.
Anzo wajen don daman abinda suke jira suji kenan,sai kuwa Bilal ya ce"so na ke ka jawa É—anka kunne sosai akan lalata Æ´aÆ´an mutane da ya keyi,idan ba haka ba rayuwar É—anka tana cikin mummunan lahani don a ko da yaushe zamu iya kashesa."
zuciyar Alhaji Damas ta sosu ya ce"to me ku ke so in baku ku sakar min É—ana".
Murmushi Bilal ya yi sannan ya ce"Damas ka ke ko wa?ni ba kada abinda zaka bani,don haka ni dai saƙona kenan,sannan gobe da misalin ƙarfe uku na rana zanzo har gidanka.
Bayan haka suka jefar da Aliyu akan hanya ,Alhaji Damas yasa aka zo aka É—auko É—ansa Aliyu,Allah2 ya ke goben ta yi yaga mugun da ya yi wa É—ansa haka.
Washe gari tunda wuri ya dinga saka idon zuwan Bilal,yaga kiran Bilal É—in ya É—aga wayar yana tama irin azabar da zai ganawa wannan bawan Allah.
Huro mai iska Bilal ya yi ta cikin waya sannan ya ce"kana dakun zuwana ba?to har na riga da na shiga gidanka har na yi maka ɓarna".
sosai Damas ya gwalo luhu luhun idanuwansa kamar Bilal É—in yana kallonsa.
Ba tare da Bilal ɗin ya basa damar yin magana ba,ya ce"Damas ka duba gidan masana'antar barasarka zaka yanzu haka,na saka masa bomb ya tashi duka,bomb sannan ka duba gidan masana'antarka na shinkafa.talakawa na nan suna cika tsore ɗinsu da shinkafar bati,don haka daman wannan shine zuwan da na ce zan maka. .ƙit ya kashe wayar ya cire layin ya jefar ya ƙarawarsa gaba,don shi arayuwarsa ya tsani mugunta ko kaɗan shiyasa duk wani mugu tsoron A.D ya ke wato Admiral Bilal.
****
Ina tashi da safe na tsorata da ganin yana yi na,na tashi tsaye sai naji marata ta yi bala'in murÉ—awa,ina ciwon mara idan zanyi period amman na yau na dabanne,juyi sosai na ke ina kiran sunan Alkah babu kowa akusa dani balle ya taimakamin,jini sosai ya ke fita daga jikina kamar an yanka akuya.
Mama da ta shigo tashi na ne taga wannan halin dana ke ciki,da gudu ta rufo kaina cikin matsananci damuwa,jinin da ke zuba ajikinta shine abinda ya ƙara tsorata ni sosai.da sauri mama ta kira Babanmu lokacin yana gida,aka kira likitanmu ya shigo gwajin farko ya ɗago ya kalli Babanmu wanda shima a tsorace ya ke,Hajiya kaka na gefe tana tofa min addu'ah don ita wannan jinin gani take kamar aljanune suka taɓani.
"I'm sorry to say ƴar ka ta samu misscarriage ne(wato ɓarin ciki)".
kusan daskarewa dukkan mutanen wajen sukayi saboda ɗimuwa da tashin hankali,cikin fushi Baba ya damƙoni ya ce"Khairat sakayyar da za ki yi mana kenan?ciki agidana?kaf zuri'armu babu wanda ya taɓa abin kunyar nan idan ba ke ba?waye ya yi miki ciki har ki ka yi ɓari".?
kasa bada amsa na yi ina tunanin amsar da zan bayar mama ta matso kusa dani ta shararamin wani mugun mari wanda ya shuÉ—ar dani na wasu minti na,tana tambayata waye ya yi min ciki?.
Hannunta mahaifina ya riƙe sannan ya ce"Xulaiha babu abinda zance da ke sai ince Allah ya isa tsakanina da ke,ke ce ke zama da yarinyar nan agidannan amman baki san tana da ciki ba?to ki sani bazan zauna da mayaudariya irinki ba,kije na sakeki saki uku".
*Miss green ce*
*kassssssssh!*
Hmm nasan kuna nan cikin tashin hankali da kuma ruÉ—un abinda ke faruwa.
*Shin waye ya yiwa khairat ciki?.*
Wannan tarin amsoshin na ku duk sai a littafi na gaba.
Wanda complte É—insa ya kasance naira É—ari uku kacal300 katin mtn ko acc.
Ga hanyar biyan wannan kuÉ—i👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»
Anan NA KAWO K'ARSHEN FREE PAGE. KI BIYA KUD'INKI DANJIN YADDA ZATA KASANCE. WANNAN TAFIYAR TA Musammance.
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯â€â™€ï¸ðŸ‘ŽðŸ‘‡ðŸ‘‡*
1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huÉ—u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda É—aya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huÉ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda É—aya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
*YADDA AKE BUÆŠE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka É—akko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form É—in kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email É—inki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taÉ“a *Sign Up* shikenan an buÉ—e account a ArewaBooks💃ðŸ»ðŸ˜‚.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin buÉ—e account a ArewaBooks.
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
[23/09, 16:19] Miss GreenðŸ€: [03/09, 20:31] Ummu Maher(Miss Green): [03/09, 20:19] Ummu Maher(Miss Green): *🥚ABIN CIKIN ƘWAI*
NA💋
UMMU MAHER(MISS GREEN)
29🟨30
. . . ."Na tsane ki zulaiha tsana mafi muni arayuwata,kin cutar dani kin cutar da iyali na,akanki na yi faɗa har da mahaifiyata ashe sakayyar da zaki yi min kenan?kin san ƴarki na da ciki amman don mugun hali baki taɓa faɗa min ba?ki ka barni a ƙudundune?to cutar ta yi haka,ayau ba sai gobe ba na ke son ki bar min gida na."
yana faɗar hakan ya fita cikin fushi har yana haɗa hanya,hajiya kaka ta ce"haƙiƙa wannan abin ya bani mamaki kuma ya ɗaure min kaina,bana fahimtar komai?wutar kaina baki ɗaya ta ƙone,wallahi ko mutuwar mahaifiyata bata kai wannan abinda na riska acikin jikokina ba,tunda ita dai nasan mutuwa ta yi ba abin kunya ta yi ba,khairat mun nuna miki so da kuma ƙauna amman abinda zaki saka mana dashi kenan?to babu komai kije duniya ce ta ishi bawa riga da wando,ke kuma zulaiha da ki ka ɓoye mana komai kije ke da Allah shine zai yi wa ɗana sakayya".
I'tama tana faɗar hakan ta fita tana kuka,jirin da na ke jine naji ya ƙara hawa sosai bibbiyu na ke ganin mutane,tashin hankali da kuma ɗimuwa sun cika doɗaɗɗiyar ƙwaƙwalwa ta wadda ta kasa ɗaukar komai ayau.ni kaina tambayar kaina na ke akan wannan ƙaddarae da ta afkamin balle in amsa tambayar wani?.
motsi mai ƙyau mamana ta kasa yi kuka kawai take tana kiran sunan Allah,shekara 30 kenan tunda ta shigo dangin Malik take ganin abubuwa kala kala,na rashin ƙyautawa daga danginsa wai don ita tuba ce.
"Hmm daman wannan ranar na ke jira zulaiha,ranar da zanga ƙarshen wayonki da kuma makircinki,wai ke mai sanin miji,mai kuma tattalin miji,wacce miji yafi so,hmm sau gashi tun kafin akai ko ina kin fara ganin sakamakonki,muɗin dai da ki ka gani a gidan dole a tafi a barmu,sha-sha kawai".
Mama iklima ke faɗin haka mahaifiyarsu nadiya,ita kuwa anty maman iman ce wa ta yi"hmm ni fa wallahi wannan hukuncin ma baiyi min ba,so na yi ya lakaɗa musu ɗan banzan duka daga ita har ƴar banzar ƴar ta,shegiya me yawon karuwanci,yanzu kinga ai sai asan yadda za'ayi,kin ɓata mana sunan gida yanzu za a dinga kallonmu a wofi".
Caraf mama iklima ta amshe"La-la-la ni fa ko ajikina wallahi tunda dai ba ƴata bace cen su ƙarata uwarta ta ɓatawa suna amman ba mu,haka kawai aka ƙalawa ƴaƴanmu sharri a banza yanzu gashinan ai ƴarki har abin kunya ta yi".
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.