Complete Hausa Novels

Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel

Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt

Chapter 63 of 90

Babu abinda yaya Aliyu ya ɓoyewa Hajiya kaka tun farko har yanzu,Salati kaka ta yi sannan ta ce"yanzu Bilal ɗin da kansa ne ya yanke wannan ɗanyan hikuncin?tabbas aƙwai wani wanda ya haɗa wannan abin,amman babu komai aƙwai Allah khairat shine zai shige mana gaba".

*MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_

2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_

3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_

4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_

5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨
_Miss Hajo_

Guda biyar 1k
Guda huÉ—u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda É—aya N300

*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇

0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.

Domin tura shaidar biya👇

0810 433 5144

Masu tura katin MTN👇

0814 179 9224

Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇

0817 952 3215

Guda biyar 1000f
Guda huÉ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda É—aya 300f

*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨

Instagram links👇

https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=

Facbook group

https://facebook.com/groups/463653111781414/

Telegram links

https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk

*YADDA AKE BUÆŠE ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka É—akko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form É—in kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email É—inki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂.

*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buÉ—e account a ArewaBooks.

Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

MISS
GREEN CE

[23/09, 16:29] Miss Green🍀: *🏮ABIN CIKIN ƘWAI🏮*

littafi na 3

*by✍🏿*
Ummu maher(miss green)🍀

Wattpad user name
Rabiatu333

Arewabooks
rabiattu0444

*Sirrinki👂🏻🌈*

ki kasance mai yawan yin sadaka da kuma istighfari,yin hakan zai Ƙara kusanta ki ga Allah mahalaccinmu,don haka ƴan uwana mu yawaita yin sadaka.
--------------------------------

79. . . . . 80

. . . . ."Wallahi ƙarya ya ke yimin,ni ban aikata hakan ba".?da sauri Anty kishirya ta ce"Hajiya Iklima ki yarda kawai munyi,kin san kece da kanki ki kaje wajen boka ki ka amso maganin da khairat za tayi ta zubar da jini a ɗauka ta zubar da ciki ne,don haka gwara ki faɗi gaskiya ki zauna lafiya".

Da sauri Hajiya iklima ta rirriƙe ƙafar Babanmu tana ce wa"don Allsh Alhaji ka yafemin wallahi sharrin zuciya ne. . . "Bau barts ta ƙarasa ba cikin fushi ya ce"Iklima kin cuce ni kuma kin cuci kanki da ƴaƴanki,ban taɓa zaton hakan daga gurinki ba,kin sa na tsani ƴata tsana mafi muni,sannan kuma na saki matata wacce na kesonta,so me tsanani,ita ce farin ciki na ni kaɗai nasan yanzu halin dana ke ciki idan na buɗe idanuwa na ban ganta kusa dani ba.yanzu duk wannan bai isheki ba Iklima keda ƴar uwar rashin kirkin naki?.ki sani ayau zan sallameki bazan iya xama da me mugun hali irinki ba,Allah shine zai yimin sakayyar duk abinda ki ka yimin".

Da sauri Hajiya kaka ta ce"a'ah malik kada ka É—auki saki abu na wasa ka yi tayinsa kamar jahili,tabbas zama da waÉ—annan babbar annoba ce,amman ka barsu ko zaman Æ´aÆ´ansu sunyi,kada Æ´aÆ´anka su zauna babu iyaye".

Da sauri Malik ya juyo ya ce"in barsu fa umma?sam bazan iya zama dasu ba tsakanina kuma dasu sai dai ince Allah ya isa,Allah shine zai ƙwatarmin hakkina,yana faɗar hakan ya ce"ke daman Iklima aƙwai saki ɗaya akanki,don haka yanzu na cika sa ya zama uku,ke kuma na sakeki saki uku,kuma daga yanzu kada na ƙara ganin ƙafafuwanku a gidana tunda ba gidan ubanku bane".

Sosai Ɗakin ake kuka su mama iklima,da ƴaƴansu sai Jidda wadda ke kuka kamar ranta zai fita,Bilal ya cilla mata wata takarda ya ce"wannan takardar sakinki ce,amman kafin ki tafi gida zan kira iyayenki suzo suji itin laifin da ki ka yi".kuka sosai take tana bashi haƙuri amman ko kallonta baiyi ba.

Hafsat da mijinta bayan sunje gidan Bilal babu kowa sai ta juyo ta ce"kasan gidan iyayenshi ne?".da sauri Hanza ya ce eh na sani".ta hararesa ta ce"to maza muje".ai kuwa da sauri ya shiga mota suka tafi.

Suna zuwa aka yi iso wajen Bilal,Bilal ya fito don ganin waye?yana hango Hamza ya ce"ok ashe ka kawo kanka ma maci amana,butulu maci amana ƙasa".Hafsat ta sunkuyar da kanta ƙasa kamar za tayi kuka tsabar takaicin abinda mijinta ya yi,ta nisa ta ce"yallaɓai wallahi abinda su Hamza suka aikata haƙiƙa laifine babba,shiyasa na kawo maka shi ka yi masa hukunci dai dai da abinda ya aikata".

Bilal ya ce"haƙiƙa kin cika mata tagari abar son kowani namiji,don awannan lokacin ba kyaun mace ne burgewa ba,a'ah gaskiya ita ce mafi kyau acikin aure".daga nan ya yiwa sojojin nan fito sai gasu sun fito,suka kama Hamza shima.Hafsat ta saka kanta gaban motar da sukazo da ita ta fashe da kuka me mugun ciwo,tana masifar son mijinta Hamza ta shafa cikinta wanda ya fito sosai wata shida kenan,ta fashe da kuka tana ce wa"Allah sarki ɗana mahaifin ya kasance me cin amanar ƙasarshi,ya kasance mara gaskiya,gashinan yanzu ya zamar da kai maraya don ban san irin hukuncin da za'a yanke masa ba.

Ta daure ta shigo babban wajen inda aka shiga dasu Hamza,Hajiya kaka ta ce"Allah sarki khairat baiwar Allah,haƙiƙa Allah baya barin haƙƙin wani akan wani,gashinan tun kafin akai ko'ina Allah ya tona musu asiri,ni kuma da kuke ce wa zaku gama dani,sai dai ku gama da iyayenku don su ya kamata ku gama dasu,don sune suka koya muku mugun hali,da zuciyar rashin imani,don duk wata rashin tarbiyya da yaro ya ke ɗakkowa daga wajen iyayensa ne,mahaifiyar khairat da kullum na ke zagi akan ce wa inyamura ce,to wallahi duk ta fiku tarbiyya saboda ita iyayenta sun koya mata tarbiyya,gaskiya,riƙo da amana,da sauran halaye masu kyau don kuwa gashinan mun gani ko akan jikokinmu don sunfi Ƴaƴanku tarbiyya.shiyasa arayuwa ka auri mace ɓe tarbiyya ma wani abune,muddin ka yi rashin sa'ar mata musamman ma ta farko to za kaga komai ya lalace".

Da sauri Su Baba Ƙasim suka haɗa baki wajen ce wa"ƙwarai-ƙwarai zan canki haka ya ke umma,mace tagari ita ce tushen al'umma,khairat ke da ƴan uwanki ku yafe mana tabbas munyi muku ba dai dai ba,da muke zarginki da wani bara gurbin laifi".murmushi kawai na yi ina kuka na ce"na yafe muku baki ɗaya,babu laifin da ku ka yimin kone iyayena masu sona da ƙaunata da nunamin dai dai tun ina ƙarama,don haka ni babu wani laifin da kuka yimin".

A hankali jidda ta tako inda na ke ta dafa ƙafafuwa na tana kuka ta ce"Khairat nasan baza ki yafemin ba,amman duk da haka zan nemi yafiyarki don sharrin dana yi miki na cancanci fin haka daga gareki,don sharrin zina ba ƙaramin sharri bane,musamman ma da auranka ayi maka sharri".kasa ce wa komai na yi kawai na fashe da matsanancin kuka na tashi da sauri na fita,zuwa sashen Hajiya kaka.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.