Complete Hausa Novels

Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel

Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt

Chapter 82 of 90

Murmushi na yi ina ce masa amin,ashe shahid dogo ne sosai,dana tsaya sai naga duka duka banfi rabinsa ba.kunya duk ta kamani tuni kafim inyi wani motsi ya sungumoni sai kan gado.

*********

Washe gari.

Ya rigani tashi ashe na yi bacci sosai na tashi ina kallon agogo ƙarfe kusan 9.da sauri na tashi na shigr banɗaki na yi wanka na fito,na zauna na mulke jikina da wani lotion me ƙamshi,ina buɗe sip ɗina naga wata doguwar riga ne mugun kyau,wacce ta gaji da haɗuwa green ce sai stones ɗinta fari ƙal me walƙiya.

A hankali na saka rigar wacce ta ƙwantamin sosai ajikina,ta bayana na hango shahid shima cikin shadda dark green,wacce ta ƙwanta masa sosai ya matso inda na ke ya ce"wow amaryar Shahid gaskiya kinyi kyau".

Murmushi kawai na yi ya ɗakko wata sarƙa me matuƙar kyau ina kallonsa ta cikin madubi ya juyo dani ya ce"ina ƙara jaddada godiyata ga Allah mahalicci na wanda ya tsara wannsn kyakkyawar surar ne matuƙar tsari da kyau."

Murmushi kawai na yi masa ya fita me kwalliya tazo ta tsaramin kwalliya sosai na fito na yi rass dani gwanin sha'awa,aka sakamin wani ɗan abu kaina kamar sarauniya aka dunƙulemin gashi na atsakiya kamar doughnut.na yi kyau sosai kamar ka ɗaukeni.sannan aka ɗauramin net kalar ruwan toka wanda ya ƙwanta sosai akai na.

Ni da kaina nasan na yi matuƙar yin kyau sai walƙiya na ke.

Babban farlon namu cike ya ke da mutane harda mutanen gidanmu,na hango su haidar anyi musu ƙwalliya da ƙananan kaya ja da kuma ratsin fari sai suka yi kyau sosai,amman sai ban hango Irfan ba,tsoro ya kamani tuni naji jikina duk babu ƙwari.

*Sirinki**
GYARAN FARATAN KAFA DA HANNU

Farce yana da amfani kwarai da gaske ta fuskar ginuwar jiki. Sai dai hakan ba zai samu ba sai idan har mun ba su kulawa ta musamman. Lafiyayyu kuma kyawawan farata su ne wadanda suke sumul-sumul babu wata gargada ko karkacewa a jikinsu. Za ki samu cewa gaba dayansu sun

zama launi guda  ba tare da wani dameji na rauni ko tabo a kai ba. Ga wadansu hanyoyi da muke ganin matukar  za mu kula da bin su daki-daki,  to za mu  samu biyan bukata na  mallakar kyawawa kuma lafiyayyun farata:-

YANKE FARCE YANA DAGA CIKIN TSAFTA YAN'UWA

 

MATAKAI:

• 1)- Ki kula da farcenki ta hanyar zuwa salun akai-akai.

 

•2)- Ki guji tara farce ya yi tsayi mai yawan gaske, wato  akwai bukatar su zama a yanke a koyaushe.

•3)- Ki guji cire farce da hakori. Ko da ya zama cewa wani abu ya taba farcenki ya yi irin dagowar nan, kada ki sa hakori ki cizge shi, domin hakan zai sa ya  fita ba bisa ka’aida ba ta yadda har zai sa a tsarin farcen ya zama wani iri daban. Wato sai ki ga wani bangaren na farcen ya fi wani tsawo. A maimakon haka ki sami reza ko kuma abin yankan farce da ake kira da nail cutter ki  yanke farcen da shi.

•4)- Kada ki bari farcenki ya zama a jike koda yaushe, domin hakan zai sa ya rika kakkaryewa tun  kafin ma ki kai ga yankewa. Idan ya zama za ki yi aiki da ruwa, yana da kyau ki sami irin safar hannun nan ki sa, don ta kare miki faratanki daga lalacewa.

•5)- Kada ki yi amfani da alkamashi wajen yanke farcenki, ko da farcen ya kasance mai rauni ne, balle kuma ga wanda ba shi da wata matsala.

•6)- Bayan kin kammala da yanke faratanki za ki iya samun man farce ki shafe su da shi, wanda hakan shi zai sanya faratanki su rika walkiya da sheki, ba lallai sai kin sanya jan farce ba.

Idan har ke mai sha’awar tara farce ce to ki tabbata cewa kina kula da su ta hanyar fitar da duk wata dauda da ke shiga cikinsu ta zauna. Idan kika kula barin dauda ta zauna cikin farce ba shi da kyawun gani a ido ma, ballantana ga lafiyar jiki.

07068606171

*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇*

1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_

2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_

3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_

4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_

5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨
_Miss Hajo_

Guda biyar 1k
Guda huÉ—u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda É—aya N300

*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇

0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.

Domin tura shaidar biya👇

0810 433 5144

Masu tura katin MTN👇

0814 179 9224

Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇

0817 952 3215

Guda biyar 1000f
Guda huÉ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda É—aya 300f

*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨

_*Miss green ce*_🤙🏿

[23/09, 16:31] Miss Green🍀: 97. . . . . . 98

. . . .da sauri na ƙarasa wajensu haidar cikin tsoro na kalli Ahmad wanda shima ni ya ke kallo yaron yana masifar sona akaf cikinsu.na kallesa na ce"arman ina ɗan uwanku"?.rau rau ya yi da ido kamar zai yi kuka ya ce"mamy wai ya ce ba jai jo ba.wai tunda bakyason dadynmu".

Sosai na waro ido waje abin irfan yanxu mamaki ya ke bani,wato shi yafi son babanshi ko?abin ya tsayamin arai na gashi duk wajen da mutane,shahid ma yaji komai amman da ya ke shi mutum ne me haƙuri sai ya ce"Arman kada ka damu kaji Irfan zai xo shima zanxo in ɗaukesa".ya faɗi hakan yana mimmiƙa musu sweet da ya ke sun sanshi sai suka bishi suna ta bashi labarin dadynsu kaza da kaza.

Abin ya tsayamin araina wato shi Bilal har yanzu ba zai daina son kansa ba ko?duk ya koyawa ƴaƴansa hali irin nashi,na ƙullatar mutum,na goge hawaye na waɗanda har sun fara zubowa.Anty halisa wacce tazo yanzu taji abinda ya faru ta dafa kafaɗa ta ta ce"don Allah khairat ki zama me dauriya mana.kome aka yi sai ki hau kuka?ai wataran ma sai ka nemi hawayen karasa ko?".

Handcachep ta miƙomin wai in goge hawaye na,na saka na goge a hankali,na ɗaga idanuwa na kai tsaye suka sauka akan shahid wanda duk mode ɗinsa ya canja ganin halin dana ke ciki,ɗaga min gira ya yi yana murmushi nima murmushin na mayar masa.

Anci ansha sosai walima ta yi daÉ—i sai dai fatan samun zaman lafiya.Maryam ce babu lafiya tana ta amai Shahid ya ce bari ya kira likita ya duba ta.gwajin farko ya tabbatar Maryam na da ciki har na tsahon wata uku.sosai wajen ya ruÉ—e da murna Allah kenan yau shekara uku kenan da aurenta har da É—oriya.don tare aka yi mana auren farko.

Sosai yaya Aliyu ke murna kamar zai komar da maryam ɗin cikinsa.Anty khadija ma yanzu cikinne da ita yaranta biyu yanzu da cikin na uku,bata san Maryam nada ciki ba,don sosai takewa maryam gori wai Aliyu ya auro juya shekara uku ko ɓatan wata,sai gashi yanzu Allah ya kawo lokacin wanda ita da kanta bata san ma tana da cikin ba.

Kafin yamma kowa ya watse daga ni sai Anty Halisa sai maryam wacce ke É—an hutawa kafin su tafi,sai Æ´ar uwar Ammi wacce da kaÉ—an ta fimu Æ´ar yayar ammin ce.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.