Complete Hausa Novels

Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel

Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt

Chapter 75 of 90

Tun daga ranar sai Bilal ya ƙwashe ƴaƴansa daga waje na suka koma wajen hajiya Ruƙayya,naso inyi magana mama ta hanani ta ce ai duk ɗaya ne,kuma nemsn magana ya je dani in kyalesa.itama maman na yi mata maganar Shahid ta yimin fatan alkhairi.

Na wuce sashen hajiya kaka mero ma na nan don yanzu ta ƙara haihuwar mace ƴaƴanta biyu kenan,na farkon namiji ne yanzu kuma mace.

Hajiya kaka ta kalleni sannan ta ce"yanxu khairat kin ƙwammace ki yita zama haka babu aure hakan kuwa xai yiwu?.ni wallahi idan gaji zan yi wa malik magana kawai anemo wani a ƙauye a haɗaku nima in huta."

Da sauri na kalleta na ce"haba kaka har yanzu fa shekara ta 23 ko da biyar ban kai ba,sannan sai awani fara yimin zancen aure,auren ma da ɗan ƙauye?ai kuwa ba zai yiwu ba".mero ta ce"maman ƴan huɗu yasin kada ki yarda haka kawai."

Muka saka Hajiya kaka agaba da tsokana.da ta gaji ta saka radionta akunne ta barmu muna ta hirarmu da mero,sai ga yaya Salim bayan mun gaisa na tashi zan tafi sai naji hajiya kaka na ce wa"ah lallai Salim ka samu dama yau fa ina kallonka ka shigo wajen nan yafi sau biyar,me ka ke nufi?to ni dai ba dani ba wallahi ka É—auketa ku tafi daman.ba zai yiwu kuzo ku sakani gaba ba kuje cen kuyi shaiÉ—ancinku."

Dariya na yi na fita Yaya Mukhtar na gani yasha mur ya wuce,ni dariya ma ya bani don tun bayan mutuwar aure na ya takuramin akan na aures na ƙi to shine fa yanzu har da gaba.

Wayata naji tana ƙara ina ɗauka naga baƙuwar number ce na ɗaga.muryar Shahid naji yana ce wa to khairat na je har wajen aikin Abbinku ya bani damar tsayawa da ke."sosai na yi mamakin daya sanni haka ina cikin mamakin ya ce"leƙo ina ƙofar gida."

Da sauri na yi hanyar waje ina fita na gansa a ƙofar gidanmu,ya yi wani irin mugun kyau cikin irin kayanmu na hausawa shadda ya saka baƙa me mugun tsada da kyau,kasancewarsa fari sosai ba ƙaramin kyau suka yi masa ba,na ƙarasa inda ya ke a hankali ina murmushi.shima murmushin ya mayar min sannan ya ce"our wlcm my Hayatee".

dai dai nan motar Yaya Bilal ta sanyo kai yaci wani irin mugun burki ya fito,idanuwansa duk sun ƙanƙance saboda ji da masifa.

*Sirrinki*

RAGE KIBA DA TUMBI DA GURJI DA SAURAN AMFANINSA

Gurji na dauke da sinadaran magance gautsin fata sannan yana taimakawa wajen sanya fata sheki da laushi. Kashi casa’in da biyar na gurji na dauke da ruwa don haka yana da kyau a kasance wajen cin gurji domin samun lafiyar jiki da kuma maikon da ke toshe magudar gumi wadda hakan yakan haifar da fesowar kuraje wadda sai an dage kafin a rabu da su. Wannan kayan lambun na taimakawa wajen rage kiba ga mace idan har ta kasance cin sa shi kadai da kuma rage cin abinci masu nauyi wadanda ke gina jiki.

MATAKAI:  

1)-Domin rage kiba ko tumbi; a samu gurji sannan a fere bawonsa sannan a yayyanka shi kanana sannan a zuba a na’urar markade a markada shi sai a tace ruwansa sannan a zuba cokali biyu na zuma a ciki sannan a zuba a kwalba a jijjiga kwalbar. Sannan a hada da ruwan lemun tsami da citta sai a rika sha yana rage kiba da tumbi.

2)- kurajen fuska; a markada gurji da ruwa zalla bayan an fere bawonsa sannan a samu auduga a rika shafawa  a fuska sau biyu a rana domin magance kurajen fuska da kuma sanya sulbin fata.

3)- Hasken fata; a markada gurji sannan a matse ruwan lemun tsami a ciki a rika shafawa a fuska da wuya kamar sau biyu a rana ya yi a kalla mintuna goma sha biyar kafin a wanke a kullum.

4)- Kodewar fata; a markada gurji sannan a zuba kindirmo da garin alkama cokula biyu sannan a kwaba a rika shafawa a inda fatar ta kode sakamakon kunar rana ko yawan shiga rana. A bari a fuska na tsawon mintuna goma sha biyar kafin a wanke.

5)- Yankunewar fata; a markada ruwan gurjin sannan a samu kwai a cire kwanduwar ayi amfani da farin ruwan a ciki sannan a matse lemun tsami a kwaba a rika shafawa a wajajen da fatar ta yankune. Sannan a bari na tsawon mintuna talatin kafin a wanke. Ana so a rika yin wannan hadin kamar sau biyu a rana a kullum.

6)- Domin samun gashi mai tsayi; a markada gurji da ruwa sannan a tsaga gashin kai a shafa a fatar har a cikin gashin kai ya ji sosai. Sannan a samu leda a rufe kan na tsawon mintuna talatin kafin a wanke da man wanke gashi. Yin hakan na dada tsayin gashi a kai.

 

*Miss green ce*
[23/09, 16:30] Miss Green🍀: 91. . . . . . .92

. . . . . . .nunawa na yi kamar bansan abinda suke ba,na yi wuce wata gaba zuwa wajsn masoyi na,fuskata Ɗauke da murmushi,wani irin kallo me cike da soyayya ya ke yimin yadda yaga na komar kamar Ƴar shekara goma yarinta na ta Ƙara fitowa sosai,ga wani irin mugun Ƙamshin dana ke fitarwa me gigita namiji,ai kuwa shahid ya gigice Ɗin sosai amman duk da haka hankalinsa na kan Bilal wanda ya Ɗaga iman sama yana yi mata wasa.

Ya ce"hayatee wannan shine baban lovely children ÆŠina"?.sosai gabana ya faÆŠi ahankali na ce"eh shine na manta ban faÆŠa maka ba,yaya ya ke gare ni".sai naga fuskarsa ta haÆŠe nan da nan,na lura shahid shima namijin kishi ne sosai,daman kuma ance larabawa sunfi kowa kishi.

Ya ce"ayya kada ki damu don na tambaye ki ki yi haƘuri,amman wannan yayan na ki wata macece za ta ce bata sonshi?babu abinda Allah bai yi Masa ba,amman na yi mamakin rabuwarku,kuma kema khairat nasan ba zai so rabuwa da ke ba,sai dai Ƙaddara amman duk namijin daya sakeki khairat wallahi ya yi asara gaskiya".

Murmushi kawai Na yi don bani da amsar da zan bashi,don kada yabi inda muke sai ya Ɗauki Ƴarsa suka yi gaba abinsu.Ina jinsa yana tambayarta Ƴan uwanta,sai kuwa iman ta ce"dady mamanmu ta Ƙara yi mana wani dadyn ka ganchi cen ma".ta fara nuno inda Muke.Bilal bai san lokacin da wasu hawaye masu zafi suka fara zubo masa ba ya yi saurin gogewa ya wuce.

to ranar dai da Ƙer shahid ya barni na wuce gida na lura bai gajiya da kallona,idan na biye masa kuma sai muyi ta tsayuwa awajen,don haka na ce"habibee ni zan tafi gida fa mun daƊe".na faƊi hakan cikin shagwaƁa,sosai na burgesa ya ce"ah lallai baki so kije gida yanzu,ni wannan shagwaƁar taki tafi komai tafiya dani",yauwa khairat ki yi haƘuri ni dinner bata cikin tsarina sam,duk kuwa kuƊin da na ke dashi,amman mu al'adarmu a musulunce shine bayan anyi aure ana walima washe gari,to ni dai hakan yafi Ƙwantamin".

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.