Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel
Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt
Chapter 72 of 90
Kitsen damo da man ayu sundade suna taka muhimmiyar rawa a wajen ma aurata wato jin nishadi lokacin saduwa ma aurata suji kamar akwana anayi kuma gashi baya matsala agaban mace ko namiji musamman mata zakaga idan wannan kitsen ya karbi mace zata rikeshi shi kadai ya ishseta mallake mijinta kuma kamar yanda mukayi bayani abaya namiji shima yana aiki da kitsen damo wato idan namiji yanaso yaga matarsa tana biye dashi akowanne lokaci sakamakon saduwa da yakeyi da ita to lokacinda yazo jima i da ita ya dauko man damo ya hadashi da zuma ya gauraya saiya shafa akan azzakarinsa to awannan lokacin matukar ya sadu da matarsa zataji bata taba gamsuwa irin wannan lokacinba amma kuma namiji me ciwon sanyi da basir bazai masaba hasalima zaisa maniyinsa zuwane da wuri
to ammafa ita mace idan tasamu man damo itama ta hadashi da zuma lokacinda zata sadu da mijinta saita debo dan kadan tayi matsi to awannan lokacin mijinta zai jita daban domin wani kalar dandano zatayi
idan kuma so kike kike ki mallake mijinki a gado bayan kin saka zumar saiki samu lalle ki zuba ki saka ruwan alobera ki gauraya sosai saiki samu roba
me kyau ki ajiye domin yakan dade be baciba sai kina matsi dashi
hallau amarya da take shirin karbar angonta daga lokacinda ta fara gyaran jiki to ta kasance da man damo akusa domin idan tazo dafa kazar amarya ta zubashi kadan aciki sannan lokacinda ta rage kwana uku tana hadashi da zuma tana matsi dashi sannan tana shafawa a saman farjinta gefe da gefe wallahi duk namijinda ya shiga jikinta saiya nuna alamar yaji canji kuma gabanta zai ciko dum dum.
*miss green ce*
[23/09, 16:29] Miss GreenðŸ€: *ðŸ®ABIN CIKIN ƘWAIðŸ®*
littafi na 3
*byâœðŸ¿*
Ummu maher(miss green)ðŸ€
Wattpad user name
Rabiatu333
Arewabooks
rabiattu0444
*Sirrinki👂ðŸ»ðŸŒˆ*
ki dinga yawaita karanta qur'ani saboda yana cire damuwa da saura Ƙunci na rayuwa,Allah ubangiji ya bamu dauriyar karanta qur'ani amin.
85. . . . . .86
. . . . .anyi suna lafiys taron ya tashi,wanka na shiga saboda tun safe sun hanani yin wankan,Haidar da baida haƙuri sai kuka ya ke,mama kuma da ƙanwarta sunje sashen Hajiya kaka ba daɗewa zasuyi ba.na ce"Allah haidar ka yi ka gama don ubanka ba yanxu na baka kasha ba?to shine kuma zaka dameni"?.na faɗi hakan ina wanka a banɗaki sosai na kejin daɗin ruwan zafin don ni gaskiya bana gudunsa ko kaɗan.ai kuwa nan da nan na fara komawa dai dai.
A guje ya shigo sashen namu daman kuma shigowar zai yi,ya duba yaga su mama basa nan faɗowa ɗakin kawau ya yi yaga Haidar sai uban kuka ya keci,yana ta saka hannunsa a baki,alamar tunwa ya keji,su kuwa sauean baccinsu suke amman ganin haidar na kuka suma sai suka fara,haka suke min duk abinda ɗaya ya yi to ɗaya ma sai ya yi,haka suke da daddare su hanani bacci sai tsotso,da rana ne na ke samun lokacin bacci don ko da yaushe suna hannun mama ta riƙesu insha bacci na.
jin zuciyarsa ya yi tana mugun zafi,to ina suka yi suka bar masa yaransa?ya É—aukesa yana rarrashi tunda su nasu bai kai nashi ba,ya kira Nusaiba da Amira ya ce su É—akko masa su duka.ai kuwa haka aka yi suka É—aukesu suka fita dasu.
Shima ya fita daga ɗakin ya buɗe mota ya shiga da haidar a hannunsa Amira,da Nusaiba sai ƴar baba ƙasim Suwaiba,ya ce su shiga bayan motar,suka kuwa zzazauna sai asibiti,yana zuwa ya kira likitan da ya yi masa magana kan ingantacciyar madarar da za'a dinga bawa yaransa,saboda ya lura suna shan yunwa,don wai yaga har sai an rarrashi Khairat sannsn take basu mama susha,abin nan yana bashi haushi don dai babu yadda zai yine,don ko ƙurarsa Khairat bata kalla.
Ina fitowa daga wanka lokacin su mama suka shigo har da hajiya kaka,da sauri na kalli inda na ajje yarana naga babu su,tuni na fara kuka ina ce wa"na shiga uku na ni khairat waye ya shigo ya É—aukesu?".na faÉ—i hakan ina muxurai ina jin zuciyats kamar zata fito saboda azaba.
Hajiya kaka ta ce"a'ah to waye kuwa zai ɗaukesu sai dai ubansu,wataƙil kin barsu suna kuka ne shiyasa,jiya ma wallahi ya kawomin ƙararki,bakya kula masa da yaransa,kinga kuwa bazaku shirya ba".da sauri na ce"o ho shine ya samu damar zuwa ya ɗaukemin su?ya sakani cikin tashin hankali saboda shi damuwarsu suna kuka ko?to duk ranar dana bar masa waje na ce yazo ya kula dasu iyawa zai yi?amman duk a haka bai gani ba shinr yazo ya ɗaukesu ko?to babu laifin haka.xan bar masa yaransa ina shikkenan ko?sai ya samar musu uwarda zata kula dasu,tunda ni ya raina nawa".
Na faɗi hakan ina fashewa da kuka Hajiya kaka ta ce"haba khairat ya zaki ce zaki bar masa yara?ya yi yaya dasu?karma ki faɗi wannan maganar wani yaji bayan mu."da sauri na ce"ok idan kun san haka me yasa zaku barsa ya tafimin da yara na?shi ya yi min naƙudarsu?ko ya fini sonsu ne?da zai ɗaikesu?to gasu nan na bar masa,ya ƙwaɗanta ya cinye duka".
Na faɗi hakan ina ƙara fashewa da kuka,ita mama ma ta rasa me xata cemin,don wannan faɗan bai kamatz ta shga ba,itama fa har yanzu haushin Bilal take ji,na sakin rashin mutuncin da ya yiwa ƴarta.ƙanwar mama na ce tazo inda na ke zauna ta dafa kafaɗu na ta ce"yi haƙuri khairat kinji?son yaranne suka yi masa yawa,su maza fa haka suke kai zaka yi naƙudar yaranka amman kuma sai su fika sonsu,harma awani lokacin su nuna maka sunfi ka sonsu.don haka wannan ba wani abin mamaki bane tunda daman haka halinsu ya ke."
Ko da ya dawo wucewa dasu ya yi ɓangaren mahaifiyarsa,ya zauna ransa a ɓace ya ce"wallahi hajiya bansan me ke damun khairat ba?don tana ƙina kuma sai ya shafi yara na?meye laifinsu anan?shin sune suka yi mata laifi ko ni?,to wallahi na amshe yara na,taje ta yi rayuwarta tunda haka ta zaɓa".
Tunda ya fara magana Hajiya Ruƙayya bata ce komai ba,sai cen ta ce"Bilal ka taɓa ganin uwar da ta haifi yaranta taƙi su?kai ma kasan tana sonsu kuma har yanzu khairat yarinya ce. Da sauran yarinta akanta,kai da ka ke lallaɓawa kuma ina kai ina zuciya?don Allah ka rage wannan fushin,idan kuma ba haka ba ya sakaka nadama.saurin fushi yana haifar da dana sani,babu laifi idan ka zaunar da ita ka yi mata nasiha akan yadda zata kula maka da yaranka,ta lallashi da luma na amman ba ta faɗa ba,kaga ashe gyaran da ka keson yi sai ya ƙara rugujewa."
Shiru ya yi kawai yana kallon idon iman wacce ke hannunsa tana ta wawure wawure tana neman abincinta,ya ce"Hajiya wallahi son da na kewa mahaifiyarsu ya yi yawa,shiyasa suma ya shafesu duk wanda zai wulaƙanta min su to tabbas ni ya wulaƙanta ba suba,don haka dole ne inyi mata faɗa ko babu komai ai ni yayanta ne."ya faɗi hakan cikin fushi.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.