Complete Hausa Novels

Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel

Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt

Chapter 55 of 90

Ya kalleni sosai sai naga hawaye suna fitowa daga cikin idanuwansa,ya ce"khairat ni É—innan da ki ke ganina nason me sona haka zalika nasan wanda bai sona,Khairat ki yadda kina sona,ni nasan da hakan muyi rayuwar aure kamar yadda ko wani mata da miji suke,zan gyara dukka kura kurai na".

Bance masa komai ba na kyalesa har ya gama surutansa sannan ya fita sai gashi ya dawo da leda babba,ya ajje ta ya buɗe ya ciro wani abu,ƙatuwar ɗawisu ce wadda aka banƙara ta ta gasu sosai,ga fresh milk a gefe,ya ɗakko tsoka ƙatuwa ya miƙomin,rufe bakinw na yi gam ɗan murmushi ya yi sannan ya ce"khairat kyankyaso bayanki".ya faɗi hakan da ƙarfi da sauri na buɗe bakina zanyi ihu ya turamin dukka bakina,babu damar dawowa dashi don haka na haɗiye a hankali ina harararsa har na cinye,ya miƙomin fresh milk na amsa na kora don ina buƙatar hakan.

A hankali ya dinga feeding ɗina,duk jikina ya yi sanyi na ture na ce na ƙoshi,ina kallonsa ya fara ci ahankali cikin nutsuwa,ya kalleni ganin inw kallonsa da sauri na juyar da kaina gefe,ya yi murmushi kawai ba tare da ya ce komai ba,har ya gama ya ƙwashe komai ya fita.

Sai gashi ya dawo ya zauna abakin gadon ya ajje system ɗinsa ya fara aiki bai ƙara yin magana ba,yana ɗan satar kallona idan muka haɗa ido sai na hararesa shi kuma ya yi dariya.

Tuni na fara gyangyaɗi har bacci sosai ya ɗaukeni,ba ɓingire akan capet ɗin na hau bacci,ya kalleni ya hau murmushi,yana tunanin wani abu ba komai bane sai Ɓarin da aka ce qai khairat ta yi.

Baya son kawo komai acikin zuciyarsa amman haka zuciyarsa ta fara tun zirashi akan khairat ta bawa wani kanta,yaji wani mashi ya tokare sa azuciyarsa,yana matuƙar son khairat sosai so kuma mai tsanani,shi ya rasa me yasa yaji ada cen baya ya tsane ta,sam baiyiwa kansa adalci ba.

Anya khairat zata iya bawa wani kanta?sam bazai yiwu ba,khairat macece mai kamun kai sosai da kuma kunya baya tunanin hakan daga gare ta.

Ya taso a hankali yana kallonta,yana jin sonta na ƙara huda zuciyarsa,tana nan amatsayin khairat ɗinsa,ya kalli ɗan ƙaramin bakinta mai matuƙar tafiya dashi,ya.manna mata kiss yana jin ƙara sonta na yawo acikin ransa.

Da kansa ya ɗakko kaya aɗakinta na bacci,ya tsaya ya kasa saka mata hankalinsa duk atashe,yasha yiwa khairat har tsarkin kashi alokacin da tana ƙarama.

Rufe idanuwansa ya yi ya fara canja mata ahankali,sai dai ina tuni ya kasa control É—in kansa,tuni ya aikatawa khairat me aikatau.

Hmm yau fa su Bilal an tafi wata duniya,tuni yaji ƙaunar khairat ta ƙara huda masa zuciyarsa,daman haka virgin take?gaskiya bai san daɗin aure ba idan ba yanzu ba,yanzu ya gane kano da jigawa aƙwai banbanci,mutuniyarku khairat tuni ta hargitse sosai,Hajiya kaka tasha kira yadda ya kamata.

Sosai ya.ke rarrashinta tare da mamakin irin mugun sharrin da aka yiwa matarsa khairat,tabbas amatsayin budurwa ya sami matarsa,to waye ya yi mata wannan sharrin?ya zama lallai ya binciko sa,sai ya nunawa duniya cewa khairat É—insa fa,tana nan amatsayinta na me kamun kai da sanin hakkokin ubangiji.
Sosai khairat ke tsoron Bilal,don tasha wahala bata wasa ba,daurewa kawai take,ita kaÉ—ai tasan wahalar data sha,sai kuka take tana kiran sunan Hajiya kaka,ita kuwa Hajiya kaka alokacin tuni ta daÉ—e aduniyar bacci harda yawun bacci.

Sosai ya rikici ya shiga rarrashin khairat ɗin,wacce take ta kuka harda majina,na turesa gefe ina kuka jikina duk babu ƙwari,ni da na ɗauki buri akan sai yasha wahala sosai xan sakko amman hakan bai yiwu ba.

Tun daga wannan ranar ne masomin rayuwar aure ta fara wanzuwa atsakanin ma'auratan biyu,wannan shirin nasu ya janyo gagarumin faÉ—a tsakanin jidda da Bilal rikici me girma wanda har sai da tayi yaji ta tafi gida.

******

Sosai Bilal ya ke mutunta khairat don ita ta dabance acikin ransa,yana so ya É—aga martabarta yadda babu wanda zaiyi tunanin yi mata wani sharri,wanda aka yima abaya sai ya gano wanda ya yisa.

Ina ƙwance ajikinsa ina zuba masa shagwaɓa,yana yimin tafiyar tsutsa akan gashina muka jiyo ana buga bell ta falo.
Ya tashi a hankali yana manna min kiss a goshina na shafa wajen ina tunawa sanda yaya Bilal ya mareni. .na saka dariya kawai azuciyata na ce ai ko da wayo sai na rama mari na.

Yana buÉ—ewa yaci karo da Yaya Salim mero na bayansa,mero na shigowa ta taho da gudu ta É—afeni tana dariya.

Yaya Bilal ya ce"ke yanzu zaki koma inda ki ka fito,don ba'a damar min baby na."sosai mero ta yi dariya ta ce"caɓɓi wannan ce baby kamar ƴar tsana.

Yaya Salim ya harari mero ta yi shiru,Yaya Bilal ya fita zuwa cen babban ɓangarensa,Yaya Salim ya ce"Khairat kinga wannan Yarinyar?na kawo ta ne don ta koyi abubuwa,babu abinda na cire miki ki koya mata komai,har yadda ake zama da miji don zero ɗinta take"...... .✍🏿

07068606171

*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇*

1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_

2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_

3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_

4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_

5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨
_Miss Hajo_

Guda biyar 1k
Guda huÉ—u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda É—aya N300

*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇

0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.

Domin tura shaidar biya👇

0810 433 5144

Masu tura katin MTN👇

0814 179 9224

Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇

0817 952 3215

Guda biyar 1000f
Guda huÉ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda É—aya 300f

*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨

_*Miss green ce*_🤙🏿
*🏮ABIN CIKIN ƘWAI🏮*

littafi na 3

*by✍🏿*
Ummu maher(miss green)🍀

*Matso kiji👂🏻*
Ka wanke zuciyarka da istigfari da kuma yafiya ga ƴan uwanka musulmi,watarana manzon Allah(S.A.W)suna zaune da sahabbansa sai wani mutumi ya wuce sai manzon Allah(S.A.W) ya ce"kunga wannan mutumin da ya wuce ɗan aljanna ne".sai sahabbansa sukayi mamakin jin hakan don sun san sun fisa yin komai na ibada,wani dags cikin sahabnan yabi mutumin gida.akayi masa sallama da mutumin bayan sun gaisa sai wannan sahabin ya ce"ya kai wannan bawa manxon Allah ya ce kai ɗan aljanne ne gaya mana wani aiki ka ke don muma mu dingayi sai ya ce"Tun da na ke ban taɓa ƙwana da wani bawa a zuciyata ba fes na ke ƙwana na ke tashi.".

don haka ƴan uwa mu guji gaba da kuma saka mutum arai(Ƙullata).
------------------------------------

69. . . . . .70

. . . .ina gama girkin na yi wanka na shirya tsaf cikin doguwar riga ta material me ruwan skye blue,sosai na yi kyau daman gashi na yi ƙiba,ga fari ga kyau,sai na koma gwanin sha'awa,na saka hular material ɗin,ko hoda ban shafa ba,na dawo farlo na ɗakko wayata na kira Hubby.muka sha hirarmu kamar babu gobe.sai naji ana danna bell ɗin farlona.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.