Complete Hausa Novels

Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel

Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt

Chapter 70 of 90

Tuni Hajiya kaka ta ruÉ—e ganin irin muguwar zufar dana ke.

*Sirrinki*

1)- Hadin magance kyasbi:

A samu man sandal da man ‘labender’ a zuba a cikin man kadanya sannan a kwaba sosai sannan a samu murta a zuba hadin. A mayar da wannan man ya zama tamkar man shafawa a kullum. A yi amfani da shi na tsawon watanni shida za a ga canji.

2)- Gautsin fata:                                 

A samu man kwakwa da man zaitun da kuma man ‘almond’ sannan sai a zuba a murta a  zuba man kadanyan a ciki sannan sai a kwaba da cokali ya kwabu sosai sannan sai a rika shafawa a jiki. A mayar da man, man shafawa bayan an yi wanka.

3)- Domin magance bushewar laba:

A samu zuma da man zaitun sannan sai a zuba a kan man kadanya a kwaba  sosai. Sannan a sa a wuri mai sanyi . Sai a rika shafawa a labban baki a kullum za a samu sauki.

*MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_

2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_

3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_

4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_

5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨
_Miss Hajo_

Guda biyar 1k
Guda huÉ—u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda É—aya N300

*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇

0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.

Domin tura shaidar biya👇

0810 433 5144

Masu tura katin MTN👇

0814 179 9224

Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇

0817 952 3215

Guda biyar 1000f
Guda huÉ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda É—aya 300f

*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨

Instagram links👇

https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=

Facbook group

https://facebook.com/groups/463653111781414/

Telegram links

https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk

*YADDA AKE BUÆŠE ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka É—akko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form É—in kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email É—inki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂.

*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buÉ—e account a ArewaBooks.

Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

MISS
GREEN CE
[23/09, 16:29] Miss Green🍀: 83. . . . . . . . 84

. . . . .kiran sunan Allah kawai na ke saboda yadda baki ɗaya marata ta ɗaure tsaf,babu ta inda zansha numfashi,cikin yazo ya toƙaremin marata duk addu'ar da tazo bakina ita na ke yi,Hajiya kaka ta yi ƙoƙarin ɗagani amman na kasa tashi.da sauri ta fita zuwa wajen hajiya Ruƙayya mahaifiyar Bilal.suna tare da Baba Abdullahi.

Agigice suka fito su dukkansu kowa hankalinshi atashe,Baba Abdullahi ya ce musu bari yaje ya fito da mota don mu tafi asibiti.Hajiya Ruƙayya ta shigo suka riƙeni ita da kaka Nusaiba sai kuka take,tuni ta fiddo wayarta ta kira yaya Bilal da number ɗinsa ta ƙasar waje.

Sosai hankalinsa ya tashi jin abinda ƙanwar tashi take faɗa masa.da sauri ya rubuta excuse akan ce wa matarsa ce babu lafiya xaije.aka amince masa tuni ya hawo fly ya taho duk hankalinsa atashe.

Da gaggawa suka amsheni aka yi ɗakin haihuwa dani duk na fice hayyacina sosai.gashin kaina duk ya barbaje saboda tsabar zaba.da za'a shiga dani na riƙe hannun kaka na ce"Kaka don Allah zan bar miki wasiyya koda na mutu,don Allah ki riƙemin abinda zan haifa don Allah".

Kuka kaka take ta ce"babu abinda zai kare ki jikata,mafi soyuwa araina Allah zai saukeki lafiya kinji".basu bari na bata amsar ba suka shiga dani É—akin haihuwa.sosai ake shan gumurzu amman har yanzu ban haihu ba,ilahirin mutanen gidan duk sun taru kowa hankalinsu a tashe,Yaya Salim ma ya taho amman mero ta saka masa kuka wai sai tazo,dole ya taho da ita saboda itama a lokacin tana da cikinta na wata biyar.

Duk ana zazzaune anyi jugum-jugum kowa da tunanin da ya ke aransa,kawai sai aka ga Bilal ya shigo asibitin amiliyan kamar mahaukaci,rigar sanyinsa irin ta sojoji ya cire ta,tana hamnunsa sai Æ´ar t-shirt É—in.kana ganinsa kasan yana cikin tashin hankal kowa ya tashi yana mamakin to waye ya faÉ—awa Bilal É—in?gashi kuma har yazo.

Bai samu damar gaisawa da kowa ba kamar yasan ɗakin haihuwar,kawai ya tura ɗakin saboda yaga duk anan suke zaune ƙofar ɗakin,kawai likitocin sai ganinsa suka yi a ƙofar ɗakin haihuwa,Masu karɓar haihuwa suka ce"haba yallaɓai maza fa basa shigowa,ka yi haƙuri ka fita"..

Da sauri ya kalli unguwar zoman sannan ya ce"bazan fita ɗin ba,matatace zata haihu sannan kice in fita bazan fita ba".yana faɗar hakan ya yi inda na ke ƙwance ina yarfe hannuwana duk gumi ya jiƙani,gashin kai na duk ya barbarje ga cikin ya dawo mara gab.

Da gudu ya ƙaraso waje na yana kiran sunana,tare da faɗomin sunayen Allah yana tofamin,unguwar zoman kawai kallo suka koma yi,yadda ya ke ta tofamin addu'o'i yana kuka kamar ba soja ba,kuma gashi unguwar zoman sun gansa da uniform na sojoji masu manyan muƙami,suka shiga ɗan kallon junansu suna ƴar gulma irin ta mu ta mata.

A hankali ya ce"Khairat daure ki yi nishi da ƙarfi,ga kan ɗa nan ya fara fitowa".ya faɗi hakan yana ɗan buɗe zanin da suka rufamin.a hankali na fara nishi kan ɗan yana fitowa yana riƙe da hannaye na ya tufamin ayoyin Allah,a hankali ya saka safar hannu ya saka hannayensa biyu ya fara jawo ɗan a hankali.har sai da ya fito baki ɗaya.

Tuni na fara jin reliep,ya miƙawa likitocin yaron namiji kyakkyawan gaske irin babansa kama hik kamar ya yi kaki,ai tuni naji wata naƙudar ta ƙara sakani agaba,tsoro ya bayyana akan fuskar yaya Aliyu ya yiwa Allah hamdala,ya ciromin ƴa mace kyakkyawa amman wannan kamarmu ɗaya da ita,kuma ita bata kai namijin fari ba.

Yana miƙa musu ya juyo yaga na riƙe hannayensa duka biyu ina kiran sunan Allah,alamar wata naƙudar ta taho,sororo ta ya yi yana kallo na saboda mamaki amman ba'a mamaki da ikon Allah.ƙarshe dai sai da na ƙara yo wasu ƴan biyun,duk maza Yaya Aliyu yana cirowa yana hamdala har suka gama fitowa baki ɗaya,ya kalli gabas ya yiwa Allah sujjada yana kuka.

Ɗaya bayan ɗaya suka ɗoramin yarana a ƙirji naji ɗuminsu suka ji nawa,tuni na saki kuka wanda a ɗazu banyi ba,naji wani irin mugun son ƴaƴa na yana shiga ta,tare da godewa mahaifiyata akan haihuwa ta da ta yi,don yau ɗinnan naje lahira ina ga yafi sau goma saboda azaba,ashe haka uwaye mata suke shan wahala?lallai duk wanda baiji tausayin iyayensa ba ya yi asara.

Yaya Bilal fa yana maƙale dani sai da umguwar zoman suka bashi haƙuri ta fita akan ce wa zasu gyarani da baby's ɗina,don dole ya fita shima sai gumi ya ke kamar tare muka yi haihuwar,yana fitowa dukka suka taso ya zauna kan kujera yana mayar da numfashi.tuni dukkansu jikinsu ya yi sanyi,harda Baba na ma awajen,Yaya Aliyu ya yi ƙarfin halin zuwa ya tsugunna gaban Yaya Bilal ya ce"yaya dai ta haihu?".ɗagowa yaya Bilal ya yi a hankali kamar wani abu ya faru sai kuma ya hau dariyar murna ya ce"ta haihu ƴan huɗu".

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.