Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel
Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt
Chapter 81 of 90
A RIKA MOTSA JIKI YAN'UWA ...
15)-ZAFI LOKACIN JIMA I
Rashin ni'ima a farjin mace shiyake kawo mata jin zafi lokacin jima'i,shi kansa mijin zafi yakeji to ki gwada wannan kigani ki samuGero ki surfa ki hada da Mazar kwaila dakanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai saiki tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun kafin dare zaki fara nason ruwa..
16)-KI KARAWA KANKI DADI
Kisamu dan bashana da gyadar mata dayayan kankana da farar biya rana da yayan zogale da mazar kwaila ki hadasu waje daya ki dakasu kirinka sha da madarar shanu zakiga yanda me gida zaiyi…
18)-SAURIN KWANCIYAR mama
Kina budurwa kinaso kada nononki ya zube kafin aurenki ki daina saka damanmu kaya kokuma babu brz ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko kirinkadaga zani sama kina dannesu kuma rashinshan kayan marmari da rashin saka brz suma suna kawo saurin zubewar nonp
19)-YANDA ZAKI KARAWA KANKI hips
Tabbas maza suna bukatar mace ne mai kugu saboda yana basu sha'awa musamman a wajen jima'i to amma ga yanda zakiyi kirinka shan kankana da salad (salak), kabeji sannan kirinka zama kusa da mijinki.
07068606171
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯â€â™€ï¸ðŸ‘ŽðŸ‘‡ðŸ‘‡*
1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huÉ—u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda É—aya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huÉ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda É—aya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_*Miss green ce*_🤙ðŸ¿
[23/09, 16:31] Miss GreenðŸ€: 95. . . . . . .96
. . . .hajiya ta ce"ikon Allah yanzu in banda ma abinki ma meye na kuka yaron arziƙi.ga kuɗi,ga kyau,ga komai na jin daɗin rayuwa ai ni banga abin kukan ba?don haka tashi maza ki share hawayenki.babu abinda zai faru sai ikon Allah kinji".ta faɗi haka itama kamar itama za ta yi kukan.
Ganin ina kuka yasa suma su iman fara kuka sosai rarrashin duniya amman suka ƙi yin shiru,tausayinsu ya kamani sosai na fashe da kuka sosai Hajiya kaka ta rungumemu mu duka muka fara kuka.da ƙer mama ta samu ta rarrasheni sannan mama da kanta ta gyaramin fuskata,ta riƙo hannuna aka yiwa su Haidar wayo aka fita dasu.
Yana zaune a baysn mota,sai driver a gaban motar na shiga a hankali na zauna wasu hawaye masu zafi suka xubomin na saka hannuna zan goge,ban kula da wanda ke bayan motar ba kawai dai naga ya miƙomin handcachep ya ce"Hayatee bana son kukan nan fa,ni bana jin daɗin ganin hawayenki yana zuba."da kanshi ya gogemin hawayen cikin shauƙin do da ƙaunar juna.
Ya riƙe hannuna ya janyoni zuwa ƙirjinsa sosai yana shafa baya na,ashe ba ni kaɗai ke kukan ba shima kukan ya ke,na kallesa na ce"Hubby me yasa ka ke kuka kuma?".murmushi ya yi sannan ya ce"kukan godiya ne ga ubangiji Hayatee,ban taɓa tunanin zanyi aure acikin wannan ƴan shekarun nawa ba,ayanzu ina da shekara 29 aduniya ban ma gama ƙarasawa ba,ban taɓa tunanin aure ba,sai dai ko da banyi niyyar auren ba ya zama dole inyi,kin san saboda me?".
Da sauri na ɗaga kaina alamar ban san saboda me ba,sai ya yi murmushi sannan ya ce"hmm lokaci zaiyi zaki sani insha'Allah".ya riƙe hannuna har muka isa tamfatsetsen gidansu,wanda ya gaji da haɗuwa ginine plat amman me kyau sosai.ɓangare biyu ne agidan da nasa dana mahaifiyarsa.
Shine ya fara fita ya buɗemin murfin motar,sannan yazo da kansa ya rungumoni ya fito dani,na rufe idanuwa na na tuno da wani abu da ya faru acikin rayuwata wanda ya shuɗe tuni,wato acen zamanin babansu haidar duk sanda zamu tafi unguwa bai taɓa bari na inyi tafiya da kai na ba ɗaukata ya ke kamar ƴar tsana.
Na rintse idanuwa na gam,bana son tuno da duk wani abinda ya faru tsakanina da Bilal,abinda yafi shine in karɓi rayuwar da xan fuskanta anan gaba,don har ga Allah Shahid yafi ƙwantamin akan Bilal,don shi Bilal rayuwar aurensa dani sam ba abinda za'a dinga tunawa da ita bane,da farko na fuskanci ƙalubale a aurensa sai kuma na fuskanci abubuwa da yawa daga wajen kishiyata dama shi kansa mijin wanda alokacin baya ra'ayi na ko kaɗan.
Maganar Ammi naji tana ce wa"Alhalan bikhi ya banat".anan kan haɗaɗɗiyar kujerar da ke sashen Ammin ya ajjeni,ya zauna kusa dani yana kallona sosai ya kamo hannuna ya riƙe,kunya ta isheni na saka gefen mayafina na rufe fuskata,Ammi na dariya ta ce"haba indai shahid ne ma har sai kin saba,don sam ɗana bai da kunya".
Nan dai aka yi ta wasa da raha,nidai kaina yana ƙasa na kasa koda magana sai dai idan sunyi inyi murmushi kawai,amman zuciyata sam babu daɗi na rasa na meye?shin na rabuwa da yara na ne?ko na meye?tabbas nafi alaƙanta hakan akan rabuwa da yara na.ga abinda yafi tsayamin har na taho banga ko da ƙeyar Irfan ɗana ba,abin yaba kullemin kai da bani mamaki,yaro ɗan ƙarami har yasan abinda ke ɓoye?".
Ammi har sashenmu ta rakamu tana riƙe da hannun ɗanta,na zauna abakim kyakykawan gadon na wa Ammi na riƙe da hannun ɗanta ta ce"to Shahid yau dai ka shiga rayuwar da baka taɓa shiga irinta ba,tun haihuwar har zuwa yanzu,nasihar da zan maka itace ka riƙe matarka hannu bibbiyu,ka kyautata mata kamar yadda zaka kyautatamin,yin hakan shine zai sa ka rabauta don Allah kada ka kasance me tauyewa mace haƙƙinta kaji".
Murmushi kawai ya yi sannan ya riƙo hannun mahaifiyarsa ya ce"insha Allah Ammina zaki sameni amai kiyaye duk abinda ki ka faɗamin insha Allah Ammina".ya faɗi hakan yana rungume mahaifiyarsa.na lura tsakaninsu aƙwai soyayya sosai da kuma shaƙuwa,na lura su larabawa suna mayar da yaransu kamar abokansu.
Bayan ta tafi ne ta aiko mana da wasu manya manyan farantai,waɗanda aka shaƙesu da kayan ciye-ciye irinsu kaysn marmari sai ɗawisu wacce aka banƙare ta,sai su shawarma irin ta larabawa.
A hankali ya dinga ciyar dani yana yimin murmushinsa me tsayawa arai,na ɗanci kaɗan na ce na ƙoshi,murmushi kawai ya yi sannan ya fita da kayan ya dawo,ya umarceni da in tashi muyi alwala muyi sallah.a hankali na ce"bani da tsarki".na faɗi hakan cikin kunya ina me sunkuyar da kaina.
Murmushi kawai ya yi sannan yaje ya ɗauro alwala yazo ya tayar da sallah,sai da ya yi karatun alqur'ani sosai sannan ya ɗaga hannunsa sama yana ƙwaranyo addu'o'i.nima na ɗaga hannuwa na ina taya shi.
Sai sana ƙara yin wanka na saka rigar bacci,na gama saka kayan kenan sai gashi ya shigo ɗakin,na hangosa ta cikin madubi na sakar masa murmushi shima ya sakarmin yana sanye cikin wata lafiyayyiyar jallabiya wacce ta ƙara fitomai da ainihin kyaunsa,ya ƙaraso ta bayana ya rungumeni sannsn ya ce"haƙiƙa ina yi wa Allah godiya daya nuna min wannan rana me albarka.haƙiƙa inajin kaina kamar nafi kowani namiji sa'a arayuwata,haƙiƙa khairat samunki agun kowani namiji to ba ƙaramin alkhairi ne arayuwar ɗan adam ba.fata na Allah ubangiji ya bamu xaman lafiya".
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.