Complete Hausa Novels

Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel

Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt

Chapter 71 of 90

Ai wajen wasu harda rawa wasu kuma sai kabbara suke suna mamaki sosai,ƴar yarinya ƙarama ta haifi yara har huɗu.Hajiya kaka ta ce"kai yanzu bikin rawa yazo,daman banyi rawa ba bikin uwarsu saboda bani da lafiya,amman yanxu sai na yi,tuni ta hau rawarsu irinta tsoffi sai dariya akewa Hajiya kaka.

Tuni aka shiga bugawa ƴan uwa na ƙauye dana birni,su Rashida da Maryam tuni suka taho murna kamar za ta kashe su,aka cika asibiti mam allurar bacci aka yimin don in samu hutu,don su da kansu sunyi mamakin ƙoƙarin dana yi na haifar waɗannan narka narkan ƴaƴan kuma ba tare sa c.s ba.

Dukkansu aka basu damar zuwa don ganin yaran,suna ƙwance kan gadonsu na yara macen ce a tsakiya me kama dani sak,Hajiya kaka ta ce"au ikon Allah harda ƴar baƙa aciki kuma?yara sunyi gado,mazan duk ubansu sak macen kuma uwarsu ƴar baka."duka wajen aka saka dariya kowa yan sha'awar yaran kamar ƴan catoon.

Nusaiba ta saka hannu zata ɗauki ɗaya daga cikinsu da sauri yaya Bilal ya riƙe hannunta ya ce"a'ah ajjesa ya huta wallahi,baxa'a jagwalgwalamin yara na ba".dukka wajen aka saka dariya ganin Bilal ko kunya bai ji ba.

*********

Har a radio sai da aka buga haihuwata mutane sai zuwa min barka suke,ɓangarenmu na koma ɗakin mahaifiyata da ya ke yana da girma sosai,babu kowa yanzu su mama Iklima tuni an fara ƙarɓar gashi daga xamam gida,don su Amira da Afra sunje sun gaya musu haihuwar,sunyi mamakin ganin iyayen nasu duk yadda suka koma,abin tausayi.

Sosai Yaya Bilal ya ke rawar kai akaina ni da Æ´aÆ´ana,ina ganin ya shigo sai in tashi in bar masa Æ´aÆ´ansa awajen ya yi ta sumbatarsu,sai yafi awa É—aya awajensu Hajiya kaka kuwa ta kance".kai don Allah ka fito masu zuwa barka na zuwa amman kai ka shige É—aki".sai ta shigo ta sakashi a gaba har sai ya fita.

Mamana ana gaya mata ƙwana uku da haihuwa sai gata,harda ƙanwarta ranar kuma su mama iklima suka zo yin barka,har ƙasa suka tsugunna suna bawa mama haƙuri har dani akam mu yafe musu.

Muka yafe musu ɗin tunda yanzu sune acikin matsala duk sun lalace don kuwa yanzu duk acikin ƙannen su suke,suyi ta yi musu rashin kunya,ita Anty ma mahaifiyarta ta rasu matar ubace sai abinda ta ce ayi agidan shi ake.

Mamana suna fita ta ce"Allah sarki rayuwa khairat,alokacin da naji labarin mutuwar aurenki sosai na yi baƙin cikin hakan,na yi kuka sosai na share hawaye na na cigaba da yi muku addu'ah ku dukanku akan Allah ya karemin ku baki ɗaya,gashi kuwa Allah ya karemin ku cikin amincewar ubangiji."

Anan kuma mama ke bani labarin mutuwar aurenta,na yi mamaki sosai ta ƙara da ce wa"hmm khairat ashe mutumin nan mutumin banza ne,har safarar miyagun ƙwayoyi yana yi,babu wanda ya gane,sai da wani ƙanin maman hajara yazo ya ke faɗamin,ai kuwa na yi tsalle na ce sai ya sakeni ke ƙarshe de sai da mukaje kotu akan ya yi rantsuwa ya ce bazai sake ni ba."

Sosai na yi mamakin hakan,sai kuma ta wani ɓangaren naji daɗi saboda ko babu komai za ta koma gidan mahaifi na.

Yara na Æ´an gata ko ta ina suna samun kulawa,an raÉ—a musu suna da,Abdullahi,Aliyu,Ahmad,Zulaiha.

Duk taƙwara aka yiwa mutanen gidanmu,sunan mamana,sai sunan Baba Abdullahi,sai sunan captain Ahmad,sai sunan yaya Aliyu.

Amman ana kiran Aliyu da haidar,Ahmad da Arman,Abdullahi da Irfan,Xulaiha kuma da Iman.yara kyawawa dasu duk inda ka yi zaka ga zancen su ake,Bilak kuwa haƙoransa kullum awaje suke.

*sirrinki*

*GYARAN FARJI NA MUSAMMAN*

Yadda zaki kauda wari a farjinki a gida Warin farji common abu ne da mata ke fama dashi a fadin duniya wanda suke iya saminsa sau daya ko biyu a rayuwarsu,abubuwan dake kawo irin wannan abu kala kala ne kamar su infection.cutukan saduwa,rashin kula.

In warin farji daga infection ne yana farawa da kaikayi,gun yayi jaa da ciwo,wannan abu nasa mata suji kunya Sa panties na cotton yanasa farji ya samu iska,hakan zai rage warin da wuri da yawan canja pant din duk awa 12 sabida tsaftace gun Rage wanka da ruwan mai zafi sosai sabida zaina kasha miki important bacteria na farjin Rage shan abu masu suga a cikinsu Daina sa kayan dazasu na matseki ko pant Rage yin douching Wanke farji da yogurt ko kit soma wani abu kamar soso cikin yogurt din saiki saka sosan cikin farjin yayi kamar awa 2-3 Amfani da APPLE CIDER VINEGAR, yana taimakawa kwarai wajen kawar da warin farji, zaki samu kofi daya na ruwa saiki hada da chokali 1-2 na ACV din kisah ko wace rana,ko ki zuba kofi biyu cikin ruwa a abin shiga ki shiga ciki tsahon munti 20 duk sati ko kiyi yadda Mukai bayani akan yogurt

8.Cin abubuwa masu dauke da vitamin c,wannan shima na taimako wajen kara rigakafin jiki. 9.Amfani da “bakin soda” yana taimakawa wajen kawar da warin farji,kiasaka rabin kofi a cikin ruwa saiki shiga ciki tsawon minti 20,bayan nan saiki wanke da ruwa da kuma clean towel 10. Wanke farji kafin sex da kuma bayan sex ya zama kina aikatawa ko yaushe 11. Cin citrus fruit kamar su lemo,inibi sunada vitamin c sosai 12. Ki dan fesa turare kadan a cinyoyinki da gwiwa,hakan zai dansa kanshi 13.Amfani da ganyen goba na taimakawa sosai wajen kawar da wari 14. Dena wanke farji da sabulu,sabida wasu nada chemical din dazasu kasha miki bacteria masu amfani a farjinki

Farji bayan haihuwa,zaki iya haifan yaro ta hanyar tiyata ko ta normal haihuwa,ko wanne nada nasa matsalan,batin haihuwa yafi kyau ki bada hankali wajen abinda kika Haifa da kuma warkewanki. Amfani da ice packs (kankara) kankara na taimako kwarai wajen rage ciwon gun,da kuma kumburin. Yadda zakiyi shine ki samu saban pad kisashi cikin ruwa kisashi yayi kankara saikiyi amfani dashi a farjin nay an mintina,kisa abin da zai hana digar ruwa daga farjinki sabida narkewar kankarar,zakiyi wannan abu sau 2 ko 3 a rana. Amfani da extra maxi pad jinin dake zuba bayan haihuwa sunansa lochia kuma yana kai wajen sati 2 bayan haihuwa,anfiso a wannan lokaci kina amfani da extra maxi pad sabida kiyaye cuccutuka su shigar miki mahaifa 3.Hutu da bacci isasshe. Wannan na taimakawa jiki wajen saurin warkewa,rashin bacci na iya samiki fushi ko kuma kiji kin tsani abubuwa 4.Kiyaye duk dinky in kinada dashi sabida kare shigar cuta 5.Yin kegel exercise kamar yadda muka kwatanta a baya 6.Kare kai daga basir, bayan haihuwa yawancin mata suna fama da basir sais u kiyaye ta hanyar shan ruwa sosai,cin fresh vegetable da fruits, daina shan su kofi da shayi ko amfani da man basir 7.Walking(tafiya) kina yawan gwada tafiya sa kwara karfin jikinki, kisa takalmi mara santsi ko coge

1. Ki aske gashin gabanki in kinaso. Gashin gaba na iya saki gumi zuwa kasanki,wanda kan iya saki wari. kisani cewa cire gashin na jayo fushin kofofin gashin da kumburi.yawan cire gashin gaba nasa mace tazama tsaf kuma yana jawo kumburi wanda in ya hadu da wajen danshinki yakan zamo wajen zaman cuta kamar( Group A Streptococcus). yakansa gun ya duri ruwa ya jawo har sai an fitar da ruwan,wannan zai kawomiki shaida a gun. Yi kokarin rageshi,amma kiyi hankali da almakashi waeen farjinki 2. Kizama cikin tsafta lokacin jininki. kina yawan canza pad dinki,inkina shiga damuwa da yadda warin jikinki yake lokacin jiniki,zaki iya wanke farjinki sau 2 ko 3 a rana. 3. Kinasa yan ciki na kotin. 4. Wanka inkina zatan masoyinki bazaiso warin jikinkiba,yi wanka kafin ku hadu

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.