Complete Hausa Novels

Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel

Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt

Chapter 79 of 90

kullum muna maƘale awaya ni da shahid ana zuba soyayya na lura su larabawa mayun soyayya ne,kamar laila majnun.

Baba na ya saka aka kirawo masa Bilal ya ce"Bilal kasan me yasa nasa ka aka kirawomin kai?".girgiza kawai ya yi,idanuwansa sunyi ciki duk ya rame abin tausayi ya ce"ina son ka yarda da Ƙaddara me kyau ko mara kyau,ka cire komai aranka kamar ma ba'ayi ba,kai Ɗinnan dai yayan khairat ne kuma uban ƳaƳanta har huƊu,to kaga aƘwau akaƘa me Ƙarfi a tsakaninku,don haka yanzu ma na kiraka ne don ka zamo waliyyin khairat,don ance babban wa uba koda ace yanzu mu faƊi mu mutu kai ne babansu su duka".

sosai wata zufa ta shiga tsattsafo masa,ya goge ta cikin dauriya da Ƙarfin hali ya ce"ba bu komai baba na gode da bani shawara da ka yi."baba yaji daƊi sosai suka cigaba da hirarsu amman can cikin zuciyarsa yana jin wani abu yana yi masa yawo sosai,ranar dai Bilal kusan Ƙwanan zaune ya yi,saboda tsananin tashin hankali,gobe khairat Ɗinsa xa ta Ɗaura aure?da wani ba shi ba?za ta tafi gidan wani?yanzu shikkenan sun rabu har abadan?tuni ya dinga kuka kamar ba shi ba,tabbas yanzu yaga illar rashin yin bincike kafin Ɗaukar mataki,kuma yanzu yaga illar yin saki har uku,da Ɗaya ya yi mata ko biyu da yanzu suna nan zamansu gwanin sha'awa.

Anan nake jan hankalin maza akan mu kula mu daina yanke hukunci cikin fushi,an sani kuma an yarda ita rayuwar aure tana zuwa da Ƙalubale daban daban kuma sai anyi haƘuri sannan ake samun abinda ake so,don haka mu kasance masu haƘuri ako ina kuma aduk halin da muka tsinci kanmu.

to nima anawa Ɓangaren hakan ta kasance amman tsaƁanin tunaninmu ba Ɗaya bane da Bilal ni da Shahid ci ke muke da zumuƊi da son kasancewa da juna,na tuna gobe iyanzu ina rungume jikin mijina abin alfaharina,ina matuƘar son shahid son da bai ko na yaya Bilal ba,don sai yanzu na gane ashe lokacin ban san ma wani so ba,sai yanzu nasan so don shahid ya shayar dani madarar soyayya.

******

Washe gari na chaƁa adona cikin wata doguwar riga wadda shahid ya kawomin me shegen kyau,kalar skye blue ta tasha kwalliya har ya gaji,kowa sai bina da kallo ya ke kamar wata acikin zarah,gidanmu ya cika Ɓam,Ƴan huƊu ma sunsha Ƙwalliya sosai da skye blue Ɗin shadda aka dinga yi mana hotuna dasu,don tun sassafe ya aiko da wani me hoto wanda ya Ƙware yasan kuma aikinsa,kuma baƘar fata ne amman ya iya hoto sosai yasan kuma aikinsa,don duk wanda aka yiwa hoton sai ya yi murna saboda hotunan suna fita tarwal sosai.

iyaye na guda 12 duk anyi mana hotuna dasu gwanin sha'awa ga Ƴan huƊu agaba suma sunyi kyau.

Ɗaki na ya cika da Ƙawaye sosai,Mukaji shigowar angwaye bayan an Ɗaura aure,da sauri nadiya ta ce"khairat tashi ki leƘa kiga angonki sai jin kunya ya ke".

Ai banji kunyar ba kuwa na tashi ta saman bene ina hangosa,don daman baba na ya bamu mukulli muka haye saman,babu hayaniya babu komai...... .✍🏿

07068606171

*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇*

1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_

2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_

3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_

4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_

5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨
_Miss Hajo_

Guda biyar 1k
Guda huÉ—u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda É—aya N300

*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇

0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.

Domin tura shaidar biya👇

0810 433 5144

Masu tura katin MTN👇

0814 179 9224

Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇

0817 952 3215

Guda biyar 1000f
Guda huÉ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda É—aya 300f

*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨

_*Miss green ce*_🤙🏿
[23/09, 16:30] Miss Green🍀: *🏮ABIN CIKIN ƘWAI🏮*

littafi na 3

*by✍🏿*
Ummu maher(miss green)🍀

Wattpad user name
Rabiatu333

Arewabooks
rabiattu0444

*SIRRINKI👂🏻*

ƳAR UWATA ANASO BAYAN KIN GAMA AL'ADA KIDINGA TSARKI DA GANYEN MAGARYA,YANA CIRE INFECTION DA SAURAN ƘARNIN JINI👏🏻.

DAGA DR UMMU MAHER.

93. . . . . . . 94

. . . . .kasa sakin labulen na yi ina kallon shahid yadda ya yi wani irin mugun kyau kamar ka ɗaukesa.aƙwai abokansa sosai baƙar fata.amman farar fatar sunfi yawa Nadiya ta ce"inye kaji amarya mara kunya?kin kasa daina kallonsa".su Khalisat dasu iman har dama Rashida da maryam duk suna zzzaune suka saka dariya.iman wacce ke sakawa ƴarta pampas ta ce"a'ah fa Nadiya barta ta kalli abinta.Allah ne ya bata daga sama balarabe har gida,ashe muma zamu samu larabawa a zuri'armu?ai kuwa daga yauma zan fara proud ce wa muma fa mun haɗa dangi da larabawa".

Dariya kowa ya saka Xuhra da ke danna wayarta alamar chart take ta ce"hmm ni fa wallahi abin har mamaki ya ke bani Khairat da auren balarabe?,gaskiya abin zai bada fasion sosai don wallahi sun dace.ammsn gaskiya yafi khairat kyau".

Murmushi kawai na yi na buɗe wayata inda naga saƙon kiransa yafi sau 10.na riƙe baki na na ce"ya ilahi Hubby ya kirani har sau 10"?.duk sai na gigice na shiga neman number ɗinsa suka shiga yimin tsiya suna ce wa"matar balarabe uwar larabawa".murmushi kawai na yi na tashi alokacin da ya ɗauki wayar.

Wani irin sanyi naji jin muryarsa me laushi da kuma daɗi ya ce"na yi fushi amaryata yau ko ɗaukar wayata ma an kasayi ko?.ba komai zan rama nima yau ba sai gobe ba".da sauri na fara magana cikin yana yin shagwaɓa na ce"yi haƙuri hubby wallahi abubuwane suka yimin yawa".

Murmushi ya yi sannan ya ce"ok ki sakko me hoto zai yi mana,don na matsu wallahi inga amaryata".ya faɗi hakan cikin sigar tsokana.bayan munyi sallama na dawo me ƙwalliya ta ƴara gyaramin kwalliya ta sosai na ƙara kyau kamar wata acikin zarah.

Doguwar rigar tawa najan ƙasa don irin me duxuzu ɗin nan ce daga ƙasa.daga sama kuma ta ɗan matse amman dogon hannu gare ta.sai mayafin na ta net ne amman kuma yasha ƙwalliya sosai da wasu irin stones,sai goggoro na kalar arsh wanda shima yasha stones ɗin sosai,ammsn goggoron irin me laushin nan ne,ba me tauri ba don haka sai yabi kaina sosai kamar akan nawa aka dasa shi.

Takalmina me tsini ne sosai kalar ash ɗin shima wanda ya gaji da haɗuwa,amman aƙwai ɗan stones kaɗan kalar kayana skye blue,sai pos ɗina ma arsh kalar goggoro na takalmi da ɗan kunne da sarƙa na.

Sosai na yi wani irin mugun kyau kamar ka ɗaukeni,saboda yadda fatata take wani irin kyalli kamar ka ɗaukeni uwa uba ƙwalliyar dana sha wadda ta kasance simple make up ce,wacce ba'a cika abubuwa a fuskar ba,daga ja gira sa eyeslashes,sai lipstick me golden sai eyes shadow.shikkenan amman fa irin wannan kwalliyar tafi kyau.don duk abinda ba'a cika saba yafi kyau.

Mutum huɗune suka rakoni,Amira ƙanwata,Maryam,sai Xainab,Sai Nusaiba,duk sunyi ankon lashi kalar arsh me masifar kyau da kuma jan kuɗi,su kuma goggoronsu kalar daek blue.sosai abin ya burge da yawa daga cikin abokan Shahid,yadda muka fito mutum biyu agabana biyu a baya ni kuma tsakiya Nusaiba da Xainab,suna riƙe da bayan riga ta wadda ke jan ƙasa.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.