Abin Cikin Wai Complete Hausa Novel
Reading file: ABIN_CIKIN_WAI_COMPLETE_HAUSA_NOVEL.txt
Chapter 68 of 90
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huÉ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda É—aya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
Instagram links👇
https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Facbook group
https://facebook.com/groups/463653111781414/
Telegram links
https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk
*YADDA AKE BUÆŠE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka É—akko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form É—in kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email É—inki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taÉ“a *Sign Up* shikenan an buÉ—e account a ArewaBooks💃ðŸ»ðŸ˜‚.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin buÉ—e account a ArewaBooks.
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
MISS
GREEN CE
[23/09, 16:29] Miss GreenðŸ€: 81&82
. . . .hajiya kaka na shigowa na fashe da kuka Sosai,,sai kuwa taja baya ta dafe Ƙirjinta ta ce"yau na shiga Ɗaka ban fito ba ni Ramatu,kai Bilalu me ka yi mata?da sauri ya kalli hajiya kaka ya ce"kaka don Allah ki taya ni bawa khairat haƘuri ta yafemin don Allah".da sauri hajiya kaka ta ce"a'ah badani ba?kai sunduƘi ne da baza ka iya bata haƘuri ba?to ni dai babu ruwa na Allah,Kuma kazo ka fitar min aƊaki tunda ba Ɗakin RuƘayya bane,ba kuma da kuƊinta muka haƊa muka siya ba,itama dai cin arziƘi take ko?to maza yi hanyar waje,indai na kallon wannan koƊaƊƊiyar fatar ta ka".
Sosai maganar hajiya kaka ta basa haushi ya fita fuuu,hajiya kaka ta ce"uwarka RuƘayya ita ka kewa wannan haushin kamar kare amman fa ba Ramatu ba."ta faƊi hakan tana hararata ta ce"yauwa sauran kuma wataran yazo ya yi miki daƊin baki ki sakar masa fuska,tunda bakisan inda ke yi miki zafi ba,kema sai kin rama duk Ɗibar albarkar da akayi miki,ni Ɗinnan zan baki goyon baya ki luguiguitamin shi ya yi liss,wannan Ɗaga kan nasa duk sai ya daina sa."
ni haushi ma kalaman kaka suka bani na ce"ni don Allah kema ki fita ki barni ni kaƊai,kuma ni ce miki na yi zan kulasa,ni dashi har abadan wallahi,sai dai ya nemi wata matar ya aura amman ni na tsanesa wallahi".ƙuri hajiya kaka ta yimin da ido na magantu na ce"a'ah lafiya kuma ki ke kallo na?".
Sai kuwa ta fara magana cikin fushi"wato kin tsanesa ko?to ki kashe sa mana?Ai kanki ki ka yiwa asara ba Ramatu ko RuƘayya ba,ko kuma Abdullahi bawan Allah ba,Ɗanki ki ka yiwa asara don shine zai taso maraya,don kinga nidai ina da ƳaƳa da jikoki da yawa kinga don na rasa Ɗaya bazanyi hauka ba".Ta faƊi hakan tana harara ta,ranar faƊa sai da mukayi faƊa da hajiya kaka don kuwa ko girki ma da kaina na tashi na yi danaji uwar yunwar dana keji tana neman kassara ni,don har yanzu ban daina wannan mugun cin ba,da za'aajjemin indomie huƊu tas zan cinye,ai kuwa bayan na daga jallop Ɗin taliya me ruwa ruwa wadda taji nama sosai taji attaruhu,na baje a falonta na zauna ina ci,ciki na kuwa ya yi kamar tulu idan zan tashi da Ƙer na ke tashi yanzu sai da dabara.
Taliya Ɗaya na dafa na zauna ina ci hajiya kaka ta harare ni sai kuwa ta fara magana kamar za tayi kuka ta ce"ni dai wallahi Bilalu ya cuce ni daya sakeki ki ka zo kina cinye min abinci na,jiya ma fa taliya biyu ki ka cinye gaba khairat,wannan wani irin cine haka?ni wallahi ina tsoro ko ƳaƳan aljanune suke cinye wannan abincin da ki ke ci"?.da sauri na kalleta ina lomar taliya ta na ce"Allah ya tsare ni wallahi,ni ki daina yimin wannan fatan gaskiya,kaf ƳaƳanki da jikokinki babu ƳaƳan aljanu,kawai ni kuma sai ki wani ce ƳaƳan aljanu ke ciki na?".
Da sauri ta ce"a'ah fa khairat dole inyi magana gaskiya,barni in faƊi gaskiya wallahi,ga cin nama kamar kura sai ki cika min naman miya acin girkinki,ni wallahi ina zargin ma kina cinye kilo biyu kullum,nima naga ai ba kullum ake kawo min naman miyan ba".da sauri na kalle ta na ce"kaka nifa wallahi ki barni tunda dai aƘwai abincin ki barni inci haka kawai in zauna da yunwa".muna cikin wannan fafatawar yaya Aliyu da babanmu suka shigo,na yi yunƘurin tashi sai naji na kasa dole ne na zauna na gaishesu,babs ya kalleni cikin tausayi na ya ce"ya jikin na ki khairat"?.
"Da sauƘi baba".
Murmushi ya yi sannan ya ce"kina zuwa asibiti kuwa"?.kunya duk ta isheni sai na ce"a'ah Baba bantaÆa xuwa ba".da tsoro ya ke kallona sannan ya ce"haba khairat yaya mace me ciki zata zauna bata zuwa asibiti?ai bazai yiwu ba ko".?da sauri hajiya kaka ta ce"yauwa gaya mata dai,kaima da ka ke namiji kasan dai dai ba?amman wannan yarinyar sai binta na ke akan taje asibiti amman fafur ta Ƙi zuwa,koda ya ke dacen ma fa cewa ta yi wai zubar da cikin za ta yi?."
Da sauri Baba da yaya Aliyu suka haƊa baki wajen ce wa zubar da ciki kuma?".Hajiya kaka ta ce"eh Ƙwarai kuwa ai yanzu wannan khairat Ɗin da kuke gani ba irin tada bace,ta yanzu sai fitsara abu kaƊan ta hauka da rashin kunya ko kuma musu,ga taurin kai kamar ubanta lokacin yana yarinta".
ta kalli babanmu tana hararata,Baba kunya ta ishesa ya ce"kai amman khairat abin ya bani mamaki,ina iliminki na addini?ina wayewarki take?ai ko jahili bazai zubar da ciki ba.amman ke da hankalinki".nan dai Baba ya dinga yimin nasiha sosai,na fashe da kuka na ce"kuyi haƘuri insha Allah bazan Ƙara ba,nima ba laifi na bane laifin zuciyata ne,sai inji wani lokacin duk haushin kai na ma nake ji,balle kuma wani shiyasa duk na ke hakan".
Baba ya ce"babu komai a halin da ki ke ciki ai ya kamata ayi miki uzuri,don haka idan har ki kaji kina jin hakan ki dinga addu'ah sosai".na Ɗaga masa kaina yana Ƙasa,sai kuwa kaka ta ce"yauwa malik kada kaga abincin da ka ke kawowa yana saurin Ƙarewa.To ba wani ke cinyesa ba sai wannan buhun simintin Ƴarka,wallahi taliya biyu take cinyewa kullum,biredi Ɗan Ɗari uku cinyesa take,naman da kuke siyomin wallahi idan aka siyomin na sati Ɗaya yadda ake da,to fa wannan aƘwana biyu take cinyewa".
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.