Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_Bare_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 55 of 81
*Afuwan babu editing wallahi*
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2
NAKUÆŠINE
*76*
Tsintar kanshi yay da ɗora hannunshi a tsakiyar bayanta ya zage ziff ɗin yayi ƙasa dashi, faffaɗan hannunshi mai uban laushi da ƙamshi ya ɗora a saman fatar bayan nata yana ɗan shafa mata shi a hankali kamar wanda ke tsoron wani abu karya taɓa mata bayan, Babu abinda kakeji acikin ɗakin face sautin ajiyar zuciyarsu wanda ya haɗe waje ɗaya tsintar kanta tayi dajin daɗin abinda yake mata ɗin wanda yau shine karonta na farko arayuwarta da wani ɗa namiji ya ɗora hannu ajikinta, ajiyar zuciya ta sauke masa mai ƙarfi tana ƙoƙarin zubewa awajan kamar wadda batada laka ajikinta.
Ya kuma kamota da ragowar ƙarfinshi tare da manneta da jikinshi lalubar kunnenta yake da harshenshi cikin dabara ya ɗora harshen nashi a saman fatar kunenta yaɗan cija kaɗan sannan ya mayar da bakinshi gaba ɗaya cikin ramin yana hura mata iskar cikin bakin nashi.
Sauran kaɗan ta saki kara sabida azababben daɗin dataji adukkan sassan jikinta tsigar jikinta ce ta miƙe gaba ɗaya har wani irin luuuu takeji kamar zata shiɗe daman su dawwama yana mata wannan tafiyar tsutsar mai daɗi.
Tuna wacece ita da halin da suke ciki yasa zumbur ya zare bakinsa tare da sakinta yana jada baya yana haÉ—e ranshi yana kuma gyra gaban rigarshi, Bebi data faÉ—a duniyar sama jannati tuni hankalinta ya dawo jikinta jada baya tayi tare da haÉ—e ranta tamau tanason saka kuka domin itafa abin bai isheta ba.
"Wuce muje kuma wallahi kika ƙara matsoni sena bugeki".
Yafaɗa cikin rabewar murya kamar mai shaƙuwa.
Harya kai bakin kofa still batai ko motsiba.
Seya fasa fita ya juyo yana kallon yadda ta haÉ—e ranta.
"Wuce mana kinafa ɓatamin lokaci".
Amai makon tabishi seta soma dira ƙafafunta a ƙasa.
"Nifa Allah bai isheni ba, wannam ai saka raine bantaɓa jin wannan abinba seyau".
Gira ya É—age yana nazarin maganarta.
"Wani abune kinga wallahi zan bugeki inbaki fitoba konan É—in É—akin kine".
Kuka ta saka masa mai karfi.
"Wannan iskar fa tabakinka daka zuba akunnena ita nakeso dan Allah wallahi daÉ—i nakeji".
TafaÉ—a hankalinta kwance.
Riƙe haɓa yay yau yaga takanshi matanshi jarababbune wannan kam hartafi khadija.
Sabida yasami kanta yace.
"To bara mudawo zan saka miki"
YafaÉ—i hakan cikin mamakin kanshi na yadda yake biye mata abin yana basa mamaki over.
Hijab ta ɗauka baƙi acikin kayanta, ta saka sa har ƙasa sannan tabi bayanshi har lokacin su usman basu farkaba.
yana gaba tana baya suka fita a falon tana kuma kallon kyau da tsarin gidan tana hango sojoji masu tsaro suna shawagi ta fella aguje ta isa gareshi ta raɓe tana binshi sabida tsoron dataji.
Har suka ƙarasa part ɗinsu ammi tundaga farkon gate ɗinsu ammi take kalle-kalle harsuka ƙarasa ƙofar falon musamman yadda ma'aikata ke faman share-sharen wajan filawas ɗin dake compund ɗin gidan.
Gaban ƙatuwar ƙofar falon suka tsaya ya danna belt cikin mintuna uku wata ƴar aiki tazo ta buɗe musu ganin Aliyu yasa taja da baya ta russuna tana gaisar dashi.
Aciki ya amsa mata sannan ya wuce bebi tana take masa baya, shagala tayi da kallon yadda aka narka dukiya acikin mahaukacin falon mai masifar faÉ—i da tsaho wanda seda ya lashe kujeru kusan saiti huÉ—u.
Aran take ayyana sukuwa waÉ—annan bayin Allah wani irin kuÉ—i garesu ko wani falo inta gani setaga da wanda yaci ubanai jiba na jiya wanda taga ashe batai kallo ba ga wanda yaci mai uwa a haÉ—uwa.
Har yakai bakin ƙaramin falon ammi tana tsaye tana kalle-kalle seda yaɗanyi gyaran murya sannan ta taho da sauri gabanshi ya shige ciki ta bisa darkarewa tai abakin kofar falon tana kallon falon mai kyau sedai baida wani girma sosai.
Ganin ya tsaya agaban tv yana kallon ta yasa ta taho da sassarfa ta zube a ƙasan carpet ɗin sabida cikinta ta somajin yunwa.
ƙure tv tai da idanu tana kallo har batasan sanda ya fita daga falon ba ya wuce bedroom ɗin ammi.
tana zaune tana lazumi yayi sallama cikin nutsuwa.
da far'a da kulawa ta amsa mar tare da matsa mashi gefenta ya zauna.
Sunkuyar da kanshi yayi adake ya kalleta yana gaisarta anutse.
ta amsa tana masa ya kwanan dija.
"Lafiya lau! ammi nayi maki laifi amman dan Allah ina son kafin na gaya maki komaye kifara min uzuri sannan kimin fahimta mai kyau sabida ni É—an adam ne babu wanda baya kuskure"
Murmushi tayi irin nasu na manya sannan ta dubesa.
"Nayi maka babana Allah yasa naji alkairi".
Gyara zamanshi yayi agabanta yana mai fuskantarta batare da tsoro ko shakkaba ya soma labarta mata tun farkon haÉ—uwarshi da bebi har zuwa jiya da usman ya kaisa ya É—aukota a matsayin matarshi.
Tsananin mamaki ya hana ammi furta ko kalma guda sedai bata tari numfashinsa ba har yagama ya rufe mata da cewar yaya abbakar da usman sune sukai wakilcin auren mashi shima kuma kanshi bai san da haÉ—in ba.
Tajima tana nanata maganar tana saki ajiyar zuciya kafin ta fuskance shi.
"Naji komai babana Allah yasa haka yazama alkairi agareku ni bazanja da ikon Allah ba sabida ban san maiya ɓoye da hakan ba,sedai banji daɗin yadda lamarin ya faru ba, sabida kafini sanin waye mahaifinka suwaye ahalinka masu tsauri da mugun son kansu to son kansu zance mana sabida wannan al'ada tasu ta rashin AUREN BARE wadda tana mugun takura kowa na cikin gidan nan".
Gyara xama yakumayi yana nazarin maganganun ammi.
"Abbanka baze damu dayin auren kaba sedai kasan yadda ranshi ze ɓaci inyaji kai aure babu saninmu sannan kuma alhaji babba shine matsalarmu, amman inaganin zanyi kasada guda ɗaya kafin zuwa wani lokaci mugama tsara yadda zaka tunkari mahaifinka da maganar.........inaganin zaka fitar da yarinyar nan daga gidan nan katafi da ita can *Tokarawa* unguwar da sabon kamfaninka yake tunda naji kace ka gina gidan ma'aikata inaganin ka ɗauki flate guda ku zauna da ita kafin zuwa wani lokacin sedai koda wasa kada ka sanar da kowa wannan sirrin mubari iya nida kai da usman dashi yayan naku zan kirasu muji yadda lamarin ze tafi sabida nasan rashin adalcin alhaji babba tsaff ze iya sakawa ubanka yace seka saketa wanda nikuma tsananin tausayin yarinyar baze barni naga ɓaraka tasamu ba".
TafaÉ—i maganar cikin nutsuwa.
Cikin É—umbin mamaki ya É—ago yana kallon ammi
kamar zeyi kuka! yake kallonta
"Haba ammi sokike na mutu, ammi kinsan yadda anguwar take, wallahi akwai tsadar rayuwa sosai a anguwar sannan kuma tayi ciki da yawa akwai mugun nisa kafin nazo nan,but sannan kuma in zanzo wajan khadija shima ze zama akwai rashin tsaro awurinta".
Kallonshi take tsaff harya gama maganarshi.
"In zaka taho wajan khadija seka sama mata wadda zatana tayata kwana tunda kace akwai waÉ—anda ka zuba haya a ragowar flate É—in kafin ka soma aiki da ma'aikatan zasu zauna cikinshi, nidai wannan ce kaÉ—ai masalaha inba hakaba zan zuba maka ido kaida ubanka ba ruwana".
Jinshi yake cikin ɓacin rai tunda yake baitaɓa zuwa wani wuri wanda ya keɓanta da ƴan uwanshiba se akanta hatta waje dasuka fita karatu shida usman ne a office yana tare da usman a legos yana tare da ya umar amman dalilinta ammi zatace yabar gida.
"Ammi amman yaya zanyi kinsan dole zan raba kwana fa?".
"Kai kaci gidanku sekace wani yaro kowacce cikinsu zaka kasa fahimtar da itane ni muje naga ƴar tawa karka ɓatamin rai".
Dariya ya gintse ya tashi suka fita zuwa falon..........
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.