Romantic Hausa Novels

Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Auren_Bare_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 66 of 81

Mayar da ƙwallar datake ƙoƙarin zubo mata tayi kana tace.
"Shinkafa da salak da nama".
Murmushi yayi irin na gefen baki sannan ya dubeta da ƙasan idanu.
"Tofa harda salak da nama?".
YafaÉ—a yana É—age mata girar sa guda.
Tura kanta tayi a tsakanin cinyoyinta tana dariya ƙasa ƙasa sabida yadda yay acting ɗin nasa harda kwaikwayon muryarta.
"Hmm sarkin rigima kenan wai kece autane wajan mama?".
Taji sautin muryarshi kamar an jefo ta cikin dodon kunnenta.
Ɗago kanta tayi tare da kallonshi ganin yadda yay mata ƙuri da ido yana kallonta yasa taɗan kauda kanta gefe ƙaɗan sannan tace.
"Taɓɓijan akwaifa ihsan da arfa autar mama kenan".
TafaÉ—a tana dariyar da tunda ya É—aukota jiya batayi ba seyau dataji ya ambaci sunan mamanta.
"To sewa kuma?".
Ya kuma tambayarta idanunshi still cikin nata damma tana kauda kanta ne.
"Kaga daga hassana da hussaina se shahid É—an rainin hankali" tafaÉ—i hakan tana harara da ido kamar shahid É—in yana gabanta.
Sannan ta cigaba.
"Se Bebi se ihsan se arfa"
Murmushi yayi aransa yana nanata kuruciyarta
"Wacece Beby kuma?"
Taji maganarshi akanta.
Wurr tayi da idanunta kaÉ—an alamun irin mamakin nan sannan tace.
"Gata agabanka kwa tana maka magana bafa Beby ba, Bebi ake cewa se an É—aure sunan naji kai kana faÉ—in Beby kamar ta wasan Æ´ar tsana"
Tsintar kanshi yayi dayin ƴar dariya kaɗan yanajin yarinyar tana burgeshi idan tana magana sabida komai faɗinshi take direct ba kwana kwana dominshi yafi son mutum simple ya tsani mutum mai nuƙu nuƙu sabida yawancinsu munafukai ne acewarshi, ita kwa wannan daga gani zatai sauƙin kai tare da saurin sabo yana tunanin ta hakan kaɗai ze kuma janyota jikinshi harya bata dukkan wata dokar daya dace ya gindaya mata batare daya takurata ba.
"To nima nace BEBI" yawani ja sunan kamar shiya soma raÉ—a mata shi.
Dariya tayi kaÉ—an tana mamakin dama yanada surutu haka? ( hmm nima dai Bebi yau nasha mamakin wai Aliyu ne ke zuba surutun nan har yana dariya anya kwa Ali hmm bara dai nai shuru).
Shurune ya kuma biyo baya kafin taga ga muskuta kaÉ—an ya zaro wayarshi yana dannata, minti É—aya taga ya kara wayar.
"Hellow goma kana daga ina ne?". bataji mai yace masa ba tadai ji shiɗin yana cewa"ok da Allah ka biya kayomin take away guda biyu sannan ka siyo kaji masu yawa pls inda halima katawo mana da ɗan ƙaramin frij" jimm yay kana taji yace "ok nagode" sannan ya katse wayar kallon agogon hannunshi taga yayi setaga ya zaro ido kaɗan.
"Lahh lokacin sallah yayi"
Seya miƙe.
"Ki tashi kiyi sallah nima zanje na dawo amman zuwa anjima goma ze kawo saƙo bance ki fita ba ki zauna a ɗaki inya gama shigo da kayan seki fita ki ɗebe dafatan kin fahimce ni sena dawo".
Itama tashi tsayen tayi tana kallon yadda ya kere mata a tsaho nesa ba kusaba aranta tana yaba kyawun halittar da Allah ya bashi.
Idanunta zube a bayansa tace.
"Katu romin mufidan, to kazauna muyi sallar mana anan".
Se lokacin ya juyo gareta sabida da ya kalli hanyar ƙofane ma'ana ya juya mata baya.
Saurin juya kanta tayi ta daina kallon bayansa seta kalli ƙasan carpet tana wasa da yatsunta.
"Ni ai tunda nake bantaɓa missing jam'iba ko ciwo nake sena fita nabi, sabida haka akanki bazan fasa ba".
Taji maganarshi acikin kunnenta.
Turo bakin ta kumayi gaba.
"To naji mufidan fa?".
Taku yake har yaje bakin kofa bayada niyyar tanka mata secan taji yace.
"Bazata zoba koda ita aka kawoki"
Yana faɗin haka taga ya buɗe kofar ya fice batare data ɗara daga inda take ba tafara dira ƙafafunta aƙasa kamar wata yarinya ƙarama................
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *87*

Da baya ta koma ta zauna daɓar a bakin katifa tare da saka hannu ta cire hijabin jikinta sekuma ta mike tsaye taje ta ƙaro ƙarfin fanka, saman dai katifar ta kuma zama tare da kwanciya fuskarta tana kallon rufin silin ɗin ɗakin dariya take a wannan karon kamar wata yarinya ta soma magana a bayyane.
"Allah sarki mama nayi kewarki, hassana hussaina kuzo muyi hira".
Sekuma hawaye, shaaaa ya biyo fuskar tata kamar wata sokuwa.
Buga ƙofar falon taji anayi cikin azama ta miƙe tare da saka tafukan hannayenta ta goge hawayen fuskarta sannan ta fita zuwa falon.
Ƙofar ta buɗe tare da zira kanta ta leƙa ganin yara mata guda biyu yasa ta ce musu.
"Ku shigo mana kwa tsaya a waje kamar wasu baƙi".
Duk da bata san kosu É—in suwaye ba amman sabida yadda ta saba da social interresting da jama'a yasa ta faÉ—a musu hakan.
Babbar wadda bazata gaza shekaru goma sha huɗu a duniya ba baƙa ce babu laifi tana da kyawunta dai dai misali ita ta soma shigowa cikin nutsuwa sannan ƙaramar wadda bazata gaza shekaru goma ba itama ta shigo suka tsugunna a ƙasan carpet cikin nutsuwa babbar tace.
"Anty ina wuni umma ce tace muzo mu tayaki zama,sannan kuma tace agaishe mata dake".
Wani daÉ—ine ya kama bebi wai yau ita ake cewa anty! wayyo zuciyarta ai nan da nan ta hau washe musu baki.
"Lah kune su mufida? naganeki ai kefa yaya sunanki ita mufida na shaidata ta yadda naji babanku yana kwanta tamin ita É—azu"
Murmushi ita mufidan tayi kana tace.
"Eh nice wannan kuma aymana".
Ta nuna ƙanwar tata da hannunta na hagun.
"Hmm ku zauna sosai nanma fa kamar É—akin umma ne bara nayo alwala nai sallah karku tafi kunji".
TafaÉ—a tanajin daÉ—in ganin nasu datayi.
Zamansu suka gyara a nutse suna kallonta.
Harta koma cikin É—aki ta tube hijabinta sannan ta kuma fitowa waje, fita tayi tsakar gida ta tsaya abakin famfon zatayi alwala.
Cikin haka taji alamun ana buɗe ƙofar gidan kafinma ta yunƙura harya shigo cikin gidan bakinsa ɗauke da sallama, kallo ɗaya yayi mata yana ƙoƙarin saka kanshi ya shiga ɗakin yace.
"Me kikeyi har nayo sallah ke bakiyi taki ba?".
YafaÉ—a yana É—age labulan É—akin.
"Kaifa kace bazaka dawo ba".
Tafaɗa tana ƙoƙarin kunna famfon dake liƙe da ƙofar bayin.
"Dan nace bazan dawo ba shine yahanaki sallah akan lokacinta?" yafaɗa ransa aɗan ɓace kaɗan sannan ya ɗora da cewa......
"Kada ki yarda na kuma kamaki da rashin yin sallah akan lokacinta inba haka ba ranki xeyi mugun ɓaci nagaya maki"
Yafaɗa da sauri kuma duk wannan maganar dayake muryarsa bata tashi sosai yinta yake kamar maiyin raɗa.sabida shi magana da ƙarfi bata daga cikin ɗabi'arshi.
"Naji kayi haƙuri bazan kuma ba".
TafaÉ—i hakan sabida gudun jan zance domin ta fuskanci shi abu kaÉ—an yana fusata shi.
Buɗe labulan ya ƙarasa batare daya tanka mata ba.
Sannan ya shiga cikin É—akin tare dayin sallama, Cikin sauri su mufida suka amsa masa tare da gaisar dashi babu yabo babu fallasa ya amsa musu kana ya shige uwar É—aka.
Suma da sauri suka fita daga É—akin suna kokarin barin part É—inma baki É—ayansa.
"A,a mufi se ina haka?".
Tafaɗa ɗanƙwalinta riƙe a hannu tana yarfe ruwan dake fuskarta.
"Zamu koma gida se in Uncle ya fita zamu dawo".
Murmushi tayi aranta tana cewa kuma kunyi gamo da bajimar fuskarsa kenan amman a fili setace musu.
"To nagode ku gaisarmin da umma kafin na shigo".
TafaÉ—a kamar wata babbar mace,kana ta shige É—akin.
Direct itama uwar É—akan ta shige tare da tsayawa akanshi wanda yake kwance kansa na kallon rufin silin É—in É—akin.
"Ina sallaya?"
TafaÉ—a masa gatsal.
Bai mata magana ba illa tsitt dayay mata kamar tana magana da dutse.
"Ina abin sallah zanyi sallah kaji?".
Batare daya É—agoba yace.
"Ya tafi koyo sallama".
Kunyace ta rufeta salo salo ta koma tayo masa sallama sannan ta tsaya daga gefe tare da kallon carpet É—in ganin sa a tsabtace yasa ta tada sallar ta cike da nutsuwa.
Wayarsa ke ringing! ita ya É—auka sukayi magana da wani abokin cinikinshi, wanda har bebin ta idar da sallar ma bai gama ba.
Gajiyace fall jikinta ga yunwa raɓashi tayi ta kwanta abinta.
Amman ta bashi baya duk da yadda jikinta ke rawan tsoro amman dai ta dake tai ta maza.
Can kuma setaji alamun ya ƙare wayar.
Domin taji yayi shuru.
"Kinajin yunwa ko?"
ÆŠaga masa kai tai sama duk da ta bashi baya.
"Nifa ba,a juyamin baya kinji ko".
Turo mai baki tai kamar yana kallo.
"Toni banason haÉ—a idanu dakai".
"Sabida ga dodo?".
Dariya tayi kaÉ—an.
"Kawai dai harararkace bana so".
Ga mamakinta setaji yace.
"Bazanyi hararanba"
Mamakine ya kamata amman se bata musa masa ba seta juyo gareshi.
Amman bata iya haɗa idanunta danasa ba setai ƙasa dana tan ta rintsesu gam tana sakin numfashi sama sama.
Tanajin yadda kaifafan idanunshi ke yawo a saman fuskarta kamar yana kallonta.
Ƙara rintse nata idanun tayi tanajin bugun zuciyarta na ƙarfi fiye da zato.
Shikam tsirawa beby face ɗinta idanu yay kurum yana mata kallon ƙuruciya aransa yana tausayawa maraicinta.
Matsota yayi sosai wanda lokacinne yayi dai dai da sanda iska irin mai ƙurarnan ta soma tashi domin gashinan an ɗauke nepa hakanan windows suna kaɗawa alamun hadari na faman haɗowa sosai.
Hannunshi na rawa ya ɗora a saman ƙugunta, turesa tayi da sauri.
"Baka bani abinci ba sannan ni kazo kaimin irin na É—akin ammi".
TafaÉ—a da suffar wauta.
Dariyar gefen baki yayi.
"Babufa wani abunda xan maki malama kalloni".
YafaÉ—a yana É—ora hannunshi a saman fuskarta.
Sake matsota yayi sosai jikinta na tsananin rawa tama kasa dubanshi tsabar tsoronshi ya É—arsu acikin zuciyarta.
Girarta ya taɓa yana ɗan jan gashinta dayay cunkus wurin.
Atare suka sauke ajiyar zuciya, shi yanajin daɗin yadda ya raɓeta ita kuma tanajin jan gashin girar tata kamar tafiyar tsutsa.
"NaÉ—an sha kaÉ—an? amman pls kada kimin kuka!
yafaÉ—a yana fito da harshensa kamar wani tsohon maye.
Tura mai baki tayi gaba.
"Nifa nakasa fahimta".
"Zaki fahimta ne"
YafaÉ—a yana É—ora harshen nasa a saman hancinta ya lashe matashi kamar maye.
Idanunshi dasukai jajur ya zuba a saman fuskarta zuciyarsa tana bugawa da ƙarfi tare da azalzalashi akan biyan buƙatar ƙwaɗayin abinda take muradi.
Dukda yana ganin hakan zubar ƙimarsane wajan wadda yake kira da yarinya amman yaya ze iya sam ba,a filako a wajan feeling.
Saka tafukan hannayenshi duka biyun yayi.
Ya tallafo fuskarta ya ƙara yi mata rumfa da faffaɗan kirjinshi mai ƙamshi, ya haɗe da nata kirjin kana ya lalubo ɗan mitsitsin laɓɓanta ya kama danasa laɓɓan ya haɗe batare da miskilaba ya zira mata harshensa acikin bakinta yana tsotsa kamar alewa lumshe idanunshi yayi yana shafo sumar kanta.
Wani irin baƙon lamari Bebi keji acikin dukkan gaɓoɓin jikinta daman tun ɗazu datasha zumar ammi ta rasa meke mata daɗi katari da lallausan laɓɓan nasa yasa taji wani irin armashi da mugun daɗi na ratsa mata ilahirin dukkan sassan jikinta.
Hannunta takai saman west É—inshi ta rungumo tana mai biye masa wajan mayar masa da martanin kissing É—in nasa,amman in romantical style suke gudanar da hakan.
Kusan mintuna masu yawa suka ɗiba bakinsu sarƙe dana juna kuma bayan wannan kissing babu wani abunda ya shiga tsakaninsu.
Ahankali ya zare bakinsa anata idanunshi lumshe yake furta.
"Ina son bakinki zakina bani insha kullum plsssssssss"
yawani ja maganar yana kuma rungumota jikinsa.
Bugun ƙofar gidan ne yasa yay saurin zareta daga jikinsa tare da miƙe ya gyara kansa kana ya fita yana furta.
"Waye?"
Idanunshi duk sun firfito sunyi jajur................

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.